← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 94

Sashe 55

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bin umarni ya aga tare da sakawa a hansfree. Jigatacciyar muryar Imran ta daki kunnensa, Imran ne Sir!......... Wayar ya auka yana mi ewa tare da cireta daga hansfree in gaba aya. Cikin wata irin razananniyar murya ya ce, What! Shine sai yanzu kuke sanar dani. Imrannn!!! Yanda akin ke amsawa da amon muryarsa yay matu ar tada hankalin an uwansa, a zafafe ya yanke kiran yana mai isowa gaban Mammah. Kai tsaye ya ce, Mammah zan wuce akwai matsala Ya rabbi, miyake faruwa? Ba lafiya Mammah, hari aka kai mana. Kiyi ha uri zamuyi waya Daga haka ya fice daga falon kamar wani yunwataccen zaki. Hankalinsu a tashe duk suka mi e suna kallon juna, sai kuma duk sukayo waje suma. Dai-dai nan yake fitowa daga sashensa da jaka a hannu, sai hular mashin insa. Gaban Mammah yazo ya an rungumeta, ta shafa kansa tana mai masa addu'a, dan yanayinsa kawai ya tabbatar mata al'amarin babba ne sosai. Hakama annensa a tare suka zo suka rungumesa tare da masa addu'a. Da sauri yabar wajen ganin su dukansu suna faman sharar hawaye, har Mammah duk jarumtarta sai da ta kauda kai gefe, yana hawa aton mashin insa da in yana tafiya baka jin ara Bilal ya zabura ya nufi gate da gudu ya bu e masa. Ai ko a guje ya fice daga gidan shima, dan ji yake kamar ya rufe ido ya gansa a jejin... Ganin kowa ya fito babu Nabeeha anwarta ta tafi da gudu tana buga mata aki da kiranta. Aunty!. Aunty! Ki bu e dan ALLAH Dada fa zai tafi Wani irin dukan zuciyar Nabeeha kalmar zai tafin tai a karo na farko. Cikin sauri ta diro a gadon da take kwance. Yanzu fa taji yana buga mata ofa da kiran sunanta tai banza da shi, a zatonta kan maganar jiya ne yazo ko fitinarsa ce ta motsa, duk da tasan kome yake ji idan yana fushi zai iya danne abinsa ya ha ura, shiyasa ta i bu ewa. Tana bu ofar anwarta taja hannunta kawai suka fito, sai dai rashin sa'a suna fitowa tsakar gidan ana rufe gate alamar harya wuce. Sharrr hawayen da suka cika mata ido suka shiga rige-rigen zubowa, sai kawai jikinta ya kama rawa har tana neman fa i sai da anwarta ta ri eta. Ciki suka koma, dan su ma su Mammah sun shige nasu sashen. Bedroom Nabeeha ta shige tana mai fashewa da kuka, dan ita duk tunaninta abinda tayi jiya ne da in bu e masa ofa a yanzu ya fusata shi. Aunty dan ALLAH ki daina kukan nan, kimasa addu'a kamar yanda sauran an uwansa ke masa. Dan ita yafi bu ata a garemu baki Ismat bazaki gane ba, laifina ne, nasan nina fusatashi ya tafi. Miyasa daya buga ban bu e masa ofar ba.... Anya haka ne kuwa Aunty. Kamar fa kiransa akai daga wajen aiki inaga wani abu ne ya faru Wajen aiki? Tabbas haka ne Aunty, amma ki bincika wajen su Mammah Hawayenta ta shiga sharewa da sauri. Sai kuma ta jawo wayarta ta shiga kiran number insa. Amma harta katse bai aga ba. Ta jera masa fin kira goma no answer, sai ta sake fashewa da kuka tana yin jifa da wayar, ALLAH ma ya sota bata fa asa ba Ismat ta cafe.......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 42_ __________________ https://wa.me/+23408067422528 Kina son rage kiba ba tare da kin daina cin abunda kike so sannan ba tare da kinyi gudawa ba? To kimin magana domin samun hanyoyi da zaki rage kiba ba tare da kinsa wahala ba. Ko kuma matsalar gashi ce ke damunki, ko rashin tsahon gashi ne, shima muna da solution dinsa. Ko kuma fatar ki tana lalacewa ne a sanyin? Muna da ingantaccen man da zai gyara miki kafafunki ko kuma kamar ta jarirai. Ko kuma kafarki ce take kaushi a sanyin nan muna da ingantaccen mayuka Ko kuma man gyaran fata kike so da zai gyara miki jikinki a sanyin Nan ?duk muna dasu ba tare da kinsa wahala ba sannan 100% natural ne. Yar uwa idan ma bangaren samun kudi shima kike nema shima duk zamu koya miki. Kedai kawai ki mana magana domin karin bayani. https://wa.me/+23408067422528 Shin Ke uwa ce, kina son samun ku i ba tare da kin fita kin bar yanki a gida ba? ko kuwa ke student ce kina son samun karin kudin shiga ko kuma ma dai kawai kison karin side hustle ne Tare da Oriflame, za ki iya yin kasuwanci daga wayarki a gida. Ba tare da kin fita ba. Mata da yawa sun riga sun farga da wannan Kasuwanci kuma suna moriya dashi sosai, suna making kudi daga gida, kuma ke ma za ki iya sannan bayan ribar ki zaa biyaki salary a karshen wata. ko kuma kina son yin siyayya for personal use ne ba tare da anci riba dake ba ga link nan a kasa zaki iya register da kanki it's free https://shop.oriflame.com/NG-salmaibrahimismail/3M3HmQWe __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Mahaukacin gudun da yay a hanya, wanda UBANGIJI ne kawai ya tsaresa kusan arfe biyu na rana ya iso cikin jejin. Tun daga sansanin farko da aka kaima hari a daren shekaran jiya ya fara cin karo da tashin hankali, dan gaba aya sansanin a hargitse yake, an fasa tantunan da harsasai tako ina huji ne, ga karnuka nan kusan hu u kwance a mace an harbesu. Shiru babu kowa alamar mazaje nakan aiki. Sansaninsu ya arasa da sauri, tuni an tsirarun sojojin da ke a sansanin suka tareshi tare da mi a gaisuwa. Ajiye mashin insa yay a wajen da yake oyewa, tare da canja kayansa zuwa uniform ya zubama bindugu biyu bullets sannan ya fice. Kai tsaye inda baradan karnukansa suke yaje ya bu esu. Ai ko suna ganinsa suka fara wani mahaukacin haushi. Bayan mota dake fake irin ta sojoji dake shiga kowane kwazazzabo saboda arfin tayoyi ya bu e musu duk suka shiga, shima ya zagaya gaba inda aka bu e masa kusa da mazaunin driver, cikin sauri wanda zai tu a shin ya fice a wajen a guje zuwa auyen Gangare inda su Imran suke. Da tarin gawarwakin mutanen garin fin arba'in ya fara cin karo su Imran sun taresu a waje guda. Sai sojojin da suka samu raunuka ana duba su da wasu a jama'ar gari da suma suka sami raunukan. Garin tsit mutane duk sun uya, sai su sojojin kawai da kallo guda zai tabbatar maka duk a jikace suke, wasu suna gyara bindiga, wasu kuma suna ta duba ananun raunikan jikinsu. Motar na tsayawa duk suka mi e. Tare da amewa suka sara masa. Yayinda Captains insa suka iso gabansa da sauri, ilahirin fuskokinsu suma na nuna gajiyawa da damuwa. Zak-Shadow da idanunsa sukayi ja, muryarsa cike da arfi da zafi idonsa akan Major Imran Abbas ya furta, Na bar sansani na kwanaki biyu kawai, amma ku kai sakacin da komai ya rushe haka? What the hell is this?! Are you ladies or soldiers?! Yanda yay maganar idanunsa na sake riki ewa kamar garwashin wuta yay matu ar hargitsasu. Kowa ya kasa magana, dan babu ma mai wannan zarran bare gigin, garama Major Imran, dan haka a yanzu ma shine yay magana. Cikin matu ar girmamawa Major Imran dake tsaye a kusa da shi jikinsa da kura, ya ce, I'm sorry sir. Mun yi iya arinmu. Amma mun ji kamar makiyan suna sanin duk motsinmu ne kafin mu yi. Kamar ana gaya musu abin da muke shiryawa ne kai tsaye. Sannan hari ne na bazata. Mun rasa ha in sadarwa tun daren shekaran jiya. An kai hari biyu lokaci guda a Arewa da Yamma. Sojojinmu sun watse, mun rasa mutane da yawa. Wannan dalilin ne ya janye hankalinmu da sansanin mu, ashe shiri ne na musamman, hari ne na kauda hankali aka kaima sansanin nan shine ainahin target insu Sosai zuciyar Zak-Shadow ke han oro a cikin irjinsa, wani irin ra i da zafi mai una yake ji a ransa. Dan ya fahimci bayanin Imran fiye da yanda yayi masa shi, tabbas yaji a ransa dole ne harin ya kasance shiryayye, sannan an tsarasa ne ta hanyar amfani da fitarsa a jejin. Sanin fitarsa kuwa dole tana da nasaba da munafiki a cikinsu. Dan Imran bazai ta a aikata wannan kuskuren a gareshi ba. Da rinannun idanunsa masu saka tsinkewar zuciya ya juya yana arema sojojin da duk suka nutsu kallo. Nazarinsu yake aya bayan aya. Ya daka tsawa yana zagaya tsakaninsu, yana kallonsu kamar zai cinye su da idanun. Wasu daga cikin sojojin suka sunkuyar da kai, wasu suka tsaya cak saboda tsoro. Wanda ya auki nauyin asarmu ba zai yi wasa da jinin mutanenmu ba!, dan kuwa duk soja na gaskiya warai ne kuma an jalak ne. Yanda ya shiga da arfin zuciya, haka yake kar a da arfin imani, sannan ya sadaukar da dukkan gaskiya. Ku sani duk wanda na gano yana fitar da wani sirri namu komai antarsa wlhy sai ya ana ku arsa da mafi girman hukunci. Zan gano shi, ko da kuwa yana tsakanin ku kuma mafi kusa da ni. Dan haka tun kafin guri ya ure masa stand up! Fix this mess now! Shiru kake jin wajen ya auka kowanne yana kallon kasa. Har kana iya jin bugun zuciyoyinsu dake kai kawo a irazansu. Ya an ja numfashi mai zafi shima, yana kallon garin da ya
Chapter 55 · 0% Book details