Sashe 33
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
koda da harara. A kowace rayuwa zaka tsinta kanka ka tuna kai wanene dan ALLAH Haysam ka tuna Kuka ya sar eta, shima sai ya kwantar da kansa a cinyarta yana hawaye. Sun jima a haka kafin ta koma lallashinsu, sai kuma ta koma bashi labarai masu da i na rayuwarta da mahaifinsu Abdul-rasheed. A haka su Ma'aruff da a yanzu suma suke js 1 Secondary suka shigo, ba jimawa Ummi da Bilal da Momy suma suka dawo. Ammar da Mimi kuwa ba'a sakasu a makaranta ba har yanzu dai. Aiko zama sukai suka zagaye Haysam da a yanzu suka maida sunansa Dada suna taya shi murnar gama Secondary. Idan ka gansu dole su burgeka su kuma baka tausayi. Akwai zuminci mai arfi a tsakaninsu, akwai ginanniyar soyayyar juna mai tsafta a zukatansu, akwai sha uwa mai rahama a tsakaninsu, akwai tausayi mai yalwa a tsakaninsu. Su ba masu arzi i bane, amma ALLAH ya basu arzi in farin ciki da so da aunar junansu, ALLAH ya basu arzi in JARUMAR UWA mai sadaukar da farin cikinta domin gina nasu. Sun rasa uba amma suna kallon babban yayansu madadin uba a wannan lokacin. Dan kuwa shine ke musu awainiya irin ta uba. A dalilin gwagwarmayar talla daya sha ta kayan koli da kayan karatu dama wasu wahalhalu, da aikatau na mahaifiya da wankau, dama wasu abubuwa da tayi bayan nan, dan akwai ga ar da aka koreta a aikatau in ma, wankin ya daina yiwuwa saboda ciwo daya kwantar da ita, an abinda suka samu ta koma yin abincin sayarwa safe da rana wani lokacin har tuwo da dare ta fita da shi bakin kasuwa. Kai har dakau A'isha tayi domin iyalanta, haka zatayi surfe ta maida dakan gari hannunta na baroro da fashewa amma bazata kula ba, aikin gona tasha yi ta tasa yaranta gaba suyi a biyasu, sussukar hatsi na gona ta ure a buhu a biyata. Ga jiyyar Innarta da ciwo ya kayar, da al'amarin ya e har itace A'isha tayo a daji ta sayar dan samun abinci da ku in maganin Inna dan abinda Haysam ke samowa a kasuwa bawai zai wadacesu bane duka amma yana rage musu sosai dan dashi ake biyan komai na karatunsa dana annensa. Da kuma ALLAH ya sakama abin albarka har ya kafa jarin kansa sai yazama har anan gida ana zuwa nema a saya kayan kolin, daga haka ya barma Mammahnsa wannan sanar kolin har ma da kayan karatu na yara ya maida hankali a zana jarabawar arshe da sukayi yau suka kammala. Sai kuma Alhmdllh yaga a gida ma kamar ALLAH yafi sanyama sanar kayan kolin ma albarka, wannan warin gwiwa ne ya arfafashi a yau ya sake tabbatar ma Mammah zai je aikin sojan da yake ji da kamar zai fasa saboda kar ya barta da nauyi, amma yanzu yana fata wannan sanar tasa data dawo gida zata taimaka musu sosai......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 26_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Addu'ar mahaifiya ba wasa ba, dan kuwa dai Haysam ya tsallaka ajin jarabawa ko muce addararsa ta uku bayan rayuwar jin da i da iyaye, data maraici da uwa aya tilo, zuwa soja a yanzu, sojan asa mai girma irin asarsa. Matakin addarar soja dake tafiya da fara shekarun hankali da mallakar kai da kai matsayin cikakken mutum, dan kuwa ya auki hanyar tsallake shekaru ashirin in farko zuwa matakin rayuwa ta biyu a masomin cikar hankali da fara sanin ainahin micece ma duniyar, dan a wancan matakin an san duniyar ne a ga ar banbance iya abinda walwa da zuciya kawai ke iya fuskanta da karamin nisan tunani da hange. Matakin farko na samun gurbi a NDA (Nigerian Defence Academy), Haysam Abdul-rasheed Shehu ya samu wannan gurbin Karatu da taimakon Malamin nan nasu da yay al awari tun shekaru uku da suka shu e wato Malam Su. Bayan Haysam ya gama Secondary School da wazo da halin kirki ya samu result insa na SSCE yayi yau sosai. Cike da zumu i ya nufi ofishin Malam Su ya kai masa, ai ko ya tayashi murna ya kuma ce yaje ya shirya a gobe zasuje Kaduna wajen aninsa wanda yake Major a Nigerian Army, wanda kuma yake da ala a da masu duba takardun shiga NDA (Nigerian Defence Academy). Haka kuwa akayi, Mammah tai an cuku-cukunta ta samawa Haysam ku in mota da an na guzirin cin abinci, washe gari suka auki hanyar Kaduna. Sun samu tarba ta muntatawa kuwa, bayan sunci sun sha Malam Sulaiman ya gana da aninsa. Bayan ya ara tisa masa wanene Haysam, da kwazon yaron da halin manya ya ce, Wannan yaron bai da uba kamar yanda na gaya maka tun shekarun baya, amma yana da hali irin wanda ya fi zinariya daraja. Ka taimaka a duba takardunsa ba don alfarma ba, sai don cancanta da tabbatarwa irinsu asarmu ke bu ata, dan an gina wannan burin a zuciyarsa tun kwakwalwar sa na jinjira ita da zuciyarsa. Kai da kanka zaka tabbatar da hakan kuma kayi alfahari da gina rayuwar wannan yaron akan wannan aikin watarana in sha ALLAHU Cikin jinjina kai Major Abdullahi ya ce, In sha ALLAHU Yaya, nama al awarin baza'a samu kowace irin matsala ba. Dan a takardun yaron kawai na tabbatar shi in mai wazo ne. Sannan a wannan zaman awannin da nayi da shi na fahimci abubuwa da yawa atare da shi masu girma da daraja. Kaje in ALLAH ya yarda zakaji labari mai da Alhamdullahi Na gode Abdullahi, idan kaimin hakan bazan gushe ba ina mai maka addu'a, domin kuwa ka taimakeni wajen cika al awarin dana aukama marayan ALLAH. Aranar suka koma kano akan za'a neme su... ><><><><>< Bayan bincike da gwaji, an sake kiran Haysam zuwa interview a Kaduna, inda ya nuna basira, nutsuwa, da ilimi mai zurfi har ma jami an da sukai interviewn ya basu mamaki suka kuma yabama kwazonsa kwarai da gaske. Kamar wasa, sai sakamakon shigar NDA ya fito, sunan Haysam Abdul-rasheed Shehu ya fito cikin jerin wa anda aka auka. Kwatanta muku irin farin cikin da A'isha da Haysam da an uwansa harma da Malam Sulaiman sukayi ata lokaci ne a wannan ga ar, amma dan musamu mu wuce kowa ya iyarsa a tashi zuciyar kawai.. ^^^^^^^^^^^^^ 3/12/1992 shirin tafiyar Haysam ya kammala zuwa NDA, inda A'isha tai ari matu a ta ha a masa dukkan abinda aka bu ata daga iyaye. Ta ara tisa masa nasihar da a kullum bata gajiya dayi masa shi da an uwansa. Ranar farin ciki ga Haysam ga ahalinsa, ranar kuma kuka da alfahari. Haysam ya shirya cikin shigar kamala, ya goya jakarsa a baya. Cikin nutsuwarsa yazo gaban Mammah ya dur usa, gefe A'isha ta kauda kanta ka an tana arin maida wallar da suka cika mata idanu, kafin ta dawo da fuskarta garesa tana kallonsa zuciyarta cike da auna da fargabar rabuwa da shi, tunda ta haifesa bai ta a yin nesa da ita na abinda ya wuce sati biyu ba. Dama dai Mama Yakura ce kan aukeshi suje Maiduguri suyi kwanaki sannan tana raye. Tunda kuma mutuwa ta auke mata ita ta auke mata mahaifinsu kuma bata ta a nesa da su ba, shine abokinta a yanzu, shene babban a, shine ani, shine yaya, shine uba ga annensa, shine awa, dole taji ra in nesantarsu da zai yi, sai dai bazata iya da ile hakan ba dan tana matu ar son shima ya samu cikar burinsa ya kuma cika burin mahaifinsu. Addu'a ta sake masa mai ratsa zuciya cikin danne kuka. ALLAH ya sa wannan tafiya ta zama alheri a garemu baki aya. Ka tuna da addu a, ka tuna da asalinka. Idan ka zama soja, ka zama soja mai gaskiya. Karo na farko Haysam ya kalleta da idanunsa da sukai jaa, murmushi yay mata irin na kwantar da hankali da arfafawa. Mammah in sha ALLAHU zan yi kamar yadda kike so koma fiye da hakan. Zan zama soja don na kare asata da al'ummar kamar yanda kika zame mana garkuwa bayan rasa iyaye guda biyu, zanyi ha uri koda banci ba domin wasu suci, zan sadaukar da farin ciki na dan wasu suyi, zanyi komai da arfin zuciya da arfin addu'arki. Zan kiyaye dokin UBANGIJI da biyayya ga umarnin MANZONSA. ALLAH yay maka albarka Ta fa a kuka na wace mata. Shima idanunsa sun sake yin jazur sai dai babu hawayen. annensa ma duk sun masa addu'a. Cikin share hawaye Bilal ya