← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 94

Sashe 25

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaduna. Tana makaranta ne shiyyasa ake jira ta arasa, kuma yanzu saura ka in ta kammala asha biki in sha ALLAHU... <<<<< >>>>> A yau Inna ta samu ba uncin sabon jikanta Haysam Abdul-rasheed Shehu da arta mai jego A'ishatu. Ranta fes da farin ciki, hakama su Bashir da suka ara girma suna cike da farin ciki. A'isha kam farin cikin ta baya misaltawa, tunda tai aure sai yau ne take zuwa Kano shekara uku ciff. Aiko dole tai kuka, tayi kewar Inna matu a mara misali, har tana jin kamar an rabata da itane gaba aya. Dan tasha zama tayi kukan kewar Inna da su Tasi'u. Garama su sunje mata har sau kusan uku hutu. Amma Inna bata ta a zuwa mata ba. Tun randa aka lullu a mata zanin aure sai yau ne suke ganin juna. an uwa da abokan arzi i da ma wafta da basu sami damar zuwa Bauchi suna ba sunata shigowa ganin jariri an mutanen Bauchi. Yana shan addu'a kuwa daga bakuna masu albarka. Lallai dawowar A'isha Kano ta sake tabbatar da ita ar gata ce, dan kuwa jego take irin na an gata masu capacity. Ba aikin fari babu na ba i sai dai taci abinda take so ta oshi tasha barcinta ta more. Idan kaga Haysam a hannunta abincinsa zata bashi. Amma koyaushe yana bayan Inna. A mata abinci mai rai da lafiya taci tayi nak abinta. Ai kafin kace mi ta ara wani uban yau ta murje ta sake haske da cikar jiki. A kuma yanzu ne kayan arzi i suka ara bayyana kansu. Ma erin budurcin na gaskiya ya bayyana gareta, dan kuwa tana cika shekaru sha takwas ne a duniya. Satinsu uku Abdul-rasheed ya iso Kano da shatara ta arzi i. Shi kansa yanda A'isha ta koma sai da ya ara bashi mamaki, kamar jira take tazo Kanon ta sake canjawa da bu ewa ne. Ga yaronsa Masha ALLAH, shima yayi ul alamar yana samun kulawa mai daraja a wajen Inna kakar warai. Sai yaji aunar tsohuwa Inna ta ara girma a zuciyarsa da daraja irin ta uwa mahaifiya bawai suruka uwar mata kawai ba. Satinsa aya ya koma Bauchi. Daga nan sai yazamto duk bayan sati Uku yake zuwa ganinsu. A haka sukai arba'in uku ciff, arba'in uku kuwa kwana 120 kenan, watanni hu u har Haysam ya fara an wayo na jarirai. Daga nan aka fara shiryama A'isha komawa, bayan ta zagaya dangin uwa dana uba, sai dai ta jinkirta har akai bikin Nasiru da matarsa kuma ar uwarsa. an Bauchi sunyi kara sosai dan sunzo, a lokacin ne kuma yan Bauchin suka koma da ita, amma tare da rakkiyar danginta itama. Bayan A'isha ta dawo gidan aurenta sun sake gina sabuwar rayuwa da mijinta Abdul-rasheed da ansu. Ya auketa zuwa Maiduguri dangin mahaifiyarsa a karo na farko, sun yo musu sati har biyu. A kuma wannan zuwa ne sha uwa mai arfi ta shiga tsakanin A'isha da Yakura, idan bamu manta ba Yakura dai itace akama Abdul-rasheed tayin aurenta a lokacin bikin anwarsa Khadijah. Yarinya ce mai natsuwa da hankali, ga ha uri da ilimin addini, ga alubalen rayuwa da take fuskanta hannun mijin mamanta saboda marainiya ce babanta ya rasu. A wannan zuwa ma su Baba Kalla sun sake kwa aitama Abdul-rasheed auren Yakura, halin daya sake ganinta a ciki kuma yasa ya amsa babu wani jayayya, koda ya tunkari A'isha da maganar tun a can sai yaga tanata farin ciki. Hakan ne ya saka masa nutsuwa yana dawowa ya sanar ma Baba. Baba yayi murna sosai kuwa shima, ya kuma saka masa albarka. Daga haka aka shiga kai-kawon maganar aure. Mata nada ba kishi ne basu da shi ba, zata iya yiwuwa ma sunfi matan yanzu kishi sosai. Sai dai akwai dattaku da kamun kai da sau awa zuciya damuwa dama aukar rayuwar aba komai ba. Dan haka A'isha koda ta nuna murnarta a fili a oye tasha kuka, dan kuwa tana son mijinta sosai, amma son da take masa bazai saka ta tauyesa akan arin aurensa ko bijire masa ba, ita dai aljannarta take nema da burin samu a wajen UBANGIJIN da yace ai aure kuma ayi biyayya ga maza, suma kuma su sauke ha okinmu, wanda bai sauke ba kuma zaiga sakamakonsa. Iya ari mijinta nayi akan yautata mata da sau e hakkokinta dake kansa, ya auki awainiyar Innarta da karatun annenta su Bashir, ga kulawar da Haysam ke samu ta musamman irin ta an gatan a, to mi zaisa kuma ta butulcema ALLAH. Yayta aurensa zata bishi da addu'a da kuma fatan zaman lafiya ita da amaryar. Dan a wajenta Yakura abar a tausayama ce ga duk mai imani. Gefe aya kuma har cikin ranta son Yakura take ji, dan haka kawai ALLAH ya ha a jininsu.... Haysam nada shekara aya da wata aya akasha bikin Abdul-rasheed da amarya Yakura, itama dai an kawota nan gidan kusa da A'isha, Alhmdllh kuma A'isha tasha yabo ga dangin mahaifin Abdul-rasheed dama na mahaifiyarsa saboda dattakon data nuna warai da gaske akan auren nan kamar ba aramar yarinya ba. Babu wanda zai ce yaga fushinta ko acin ranta koda a fuska ne, balle wata magana mara da i, hatta shi kansa ango Abdul-rasheed ma da take kwana take tashi da shi zakuma ayi kishin a kansa babu wani abun ALLAH wadai da zai ce ya gani daga A'isha, hasalima wani abun ita take dagewa akan ayi. Haka dai akai biki aka tashi lafiya kowa na san barka da sanya alkairi da addu'ar zaman lafiya na har abada. Tsabar kunyar A'isha da nauyinta da Abdul-rasheed keji bai bar aboki ko aya ya masa rakkiya gidan da nufin sayen bakin amarya ba, hatta kuwa da Nasiru. Haka ya shigo shi ka ai. Kai tsaye kuma akin A'isha ya nufa, abin mamaki sai ya samu ita harma tayi barcinta, Haysam na jikinta shima yana nashi. Ya jima a kanta tsaye yana kallonta da mamaki, har zuciyarsa na masa tambayar wai kuwa anya A'isha na sonsa? To dole yace hakan, yasha jin tarihin matan abokansa idan zasu ara aure akan kishi, amma ita ko da wasa babu abinda ta nuna masa mara da i, kuma dai ance kishi nan na mata shike nuna tsantsar soyayyarsu gareka. Haka dai yayta sa awa da kwancewarsa, daga arshe yay musu addu'a ita da Haysam in ya kashe mata fitila ya fito tare da karo akin ya nufi akin amarya. Washe gari ma Abdul-rasheed yata zuba ido yaga canji ga A'isha ko'a fuska amma shiru, sai ma wani annuri data tashi da shi da farin ciki. Wanda ya sashi kasa gane daga ina ta samosa. (Bai san daga sallar dare bane. Dan cikin dare ta farka tai alwalarta a cikin aki a botiki, ta shiga kaima UBANGIJI bu atunta da addu'ar zaman lafiya da kwanciyar hankali ita da amarya da shi, Alhamdullahi kuma ta tashi ranta fes babu wani damuwa balle nauyin zuciya da take fama da shi a kwana biyun nan). Haka yay ta binta da kallo, musamman da zasuyi kari yaga ita da Yakura nata shan hirarsu hankali kwance kamar ma wasu awaye. Kai daga arshe ma sai bar musu gidan yayi, koda ya dawo samunsu yay suna aiki a tsakar gida suna hirarsu cike da nisha i da dariya. Ga Haysam a bayan Yakura a goye tana ulla aya da gya ar saidawa da A'isha keyi. Ita kuma tana girki. Harga ALLAH sai ya sake jin nutsuwar zuciya da kwanciyar hankali, harma da son A'isha yana sake nunkuwa a ransa. Dan haka da daddare ya sake ha asu yay musu nasiha da ro on su ore a yanda suka fara, su toshe kunnensu daga munafukai, su kauda idonsu daga azzalumai masu haddasa fitina a bayan fage. Sun tabbatar masa zai samesu fiye da yanda yake fata, suma kuma sun ro eshi ya kasance adali a tsakaninsu mai tsayar da gaskiya. Shima ya amsa da tabbatarwa... Tabbas Alhamdullah, babu abinda Abdul-rasheed da Ai'sha da Yakura zasu ce a wannan ga ar sai tarin godiyar ALLAH. Dan kuwa gidan aurensu ya zama gidan farin ciki da ni'imarsu da kwanciyar hankali. Bawai basa kishin bane, sunayi, sai dai kowacce tana yin kishi mai amfani wajen ganin ta yautata ma mijinta a oye batare data sosa zuciyar ar uwarta ba. Haka shima mijin na arin yin adalci, wadda yafi so kuwa ya barma ransa ne......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 20_ __________________ _A KANO KI KE ? Kina neman inda zaki siyi abinci mai da i? Kina iyar yin girki gashi zaki yi ba i?, kina neman inda zaki yi order abinci mai da i wanda zaki fita kunya?. Masu abinci suna suka tara, akwai abinci mai da i akwai a lalla a. Kina son ki siyi abincin da zaki auka a saudia ki ke? Kuna son ku siyi abincin da in kuna ci zaku dinga murmushi saboda da i da khamshi?. LEEMARS_DELICIOUS itace kat a wannan angare, tazo muku da nau in abinci kala-kala na gargajiya da na asar waje. Tana siyar da MANDI RICE, GRILL CHICKEN, CHICKEN BIRYANI, FUNKASO, ALELEN GWANGWANI, BREAD POCKET da sauran su. Fannin abin sha akwai natural ZO O mai za i, wanda aka yi shi da ingantattun kayan marmari masu ara lafiya, akwai wanda bashi da za i domin masu ciwon sugar da masu gudun iba._ _me ku ke jira? Maza ku garzaya shafin ta na instagram ko TikTok domin ku ganewa idanun
Chapter 25 · 0% Book details