Sashe 49
Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maza duk suna gona, kusan duk ta inda ka zagaya yaran ne sai mata masu satar fita anguwa ganin mazan basa nan. Tafe take tana an wa e-wa enta da aramar galon fara mai cin kwalba uku ta mai an zuba man gya a da zai iya kai kwalba aya da rabi a ciki, sai leda ba a a ulle. Yanda aka aure bakin galon in harda leda zaka gane anyi haka ne dan karta zubar. Harta kama hanyar da zata sadata da gidansu ta canja saboda hango urar dake tashi a dandali da ihun yara irinta. Sauri-sauri gudu-gudu kuwa ta nufi can, dan a duniya babu abinda ke burge Nimrah irin damben tsiya, iyayen sunyi fa a har sun gaji, ga kawunta Tanimu na aure mata ugu, da anyi magana yace a barta dan ita *_Zakanya_* ce soja ma zata zama. Tsabar fitinar Nimrah idan nace kowa ya santa a auyen nan banyi arya ba. Cike da rigima ta fara kutsawa ta cikin yaran dan son ganin abinda ke faruwa, ko tsoron a zumar da man gya an dake hannunta batayi. Bako ta tsaya ko'ina ba sai tsakkiyar filin fa an. Tana shiga kuwa ta ajiye galon in man da ledar ta cire an hijjabinta taci ammara ta koma tsakkiyar masu fa an ta tsaya. Cikin tsiwa da rawar kai ta ce, Ke Abubu matsa na sayi fa an nan, dama haushin wannan shegiyar aharen nake ji. Babu musu Abubu ta matsa ta bama Nimrah waje, dama ba arfi gareta ba tun azun ahare ke jibgarta, dan kuwa ta girmeta har ita Nimrah in ma. ahare zata kai shekara tara ma. ahare dake kallon Nimrah tana huttai ta nunata da yatsa tana fa in, Ke Nimrah wlhy ki fita a wannan fa an ba ruwanki, dan sai na ha a ke da Abubun naci uwarku a filin nan Sai dai kici uwarki Cewar Nimrah cike da tsiwa tana girgije-girgijen jiki ita a dole mai arfi, sai kuma ta du awa ta dimtsi asa a hannu biyu, ta sake matsawa gaban ahare sosai ta nuna mata. Gata tsiya gata arzi i ki za Cikin takaici ahare ta ka e ta tsiyar, ai ko sai kokawa ta kacame tsakaninta da Nimrah. Nan fa ihun yara ya aru dan kamar wasa sai ga mutuniyar taku takai ahare asa ta dimbiji asa ta cika mata baki da ita. Dambe yay dambe aka tamba ar da man gya ar Nimrah, ledar ma dake auke da uli- uli ciki tuni yara sun saka mata wawa. ALLAH ne ya kawo wata mata ta raba wannan tsiya da yar bayan ta kori yaran wajen da bulala. Nimrah na huci tayi bu u-bu u da asa har cikin gashin kanta ta fara neman galon in mai da ledar uli, yayinda ahare ke kuka da zaginta da cewa sai ta rama. Da yar matar nan ta janyeta ita kuma Nimrah ta auki galon in manta data kimbi e matar ta sakata a gaba suka wuce. Sai lokacin kuma kuka da tsoro sukazo mata. Amma ta i bari kukan ya fito har matar ta rakata ofar gida tace ta shiga ita kuma ta wuce... Hassatu da a yanzu Nimrah ke kira Umma nata aiki da kallon yanda rana ke arayi zuciyarta cike da tunanin ina Nimrah ta tsaya, ta ajiye iccen data ebo zata arama wutar dambu da take yi. Gidansu gidan yawa ne mai sassa daban-daban dan haka ta shiga wala kiran sunan an facalarta da take jiyo suritunsa a sashensu. Daga can ya amsa yana fitowa, yazo gabanta yana fa in, Umman Nimrah gani Lawwali taimakeni dan ALLAH ka bimin sawun Ninrah gidan Inna Yalwa na aiketa sayen mai da ulli tun gama karin kummalo ga shi har sha biyu ta wuce bata ba labarinta, maza ka duba min ita kaji Ya fa a yana nufar hanyar babbar ofarsu, sai ga Nimrah dake jin duk abinda ma ke faruwa raku e a bango da galon a hannu. Ke Nimrah kizo Ummanki na kira Harararsa tayi, cikin son huce haushin fa an da tayi a kansa ta ce, Baza'azo ba in, munafuki Kece munafuka dai, minai miki zaki ce min munafiki? Duka takai masa da galon in man, ya koma cikin gidan da gudu. Lawwali ina aikar da nai maka kake shigowa da gudu? Nimrah ce zata dakeni, tana zaure Umma najin hakan tasan tayi tsiyar ne, in dai har ba'a zubar mata da mai ba to an zubar da ku in ne. Batace komai ba ta cigaba da aikinta. Sai da ta kammala ta shiga wanka ganin azhar ta gabato sannan Nimrah ta lalla o ta shigo cikin san a ta ajiye galon in. Ta juya zata koma da gudu Umma data fito a bayin ta manta sabulu ta kamata caraf. Wani ihu ta fasa mata kuwa. Wayyo ALLAH na shiga uku Umma dan ALLAH kada ki dakeni, Inna ku kawo auki Umma zata tumurmusa ni, wlhy kunkuru na da kafa ata ciwo suke, na mutu na lalace a taimakeni. Tsayawa kawai Umma tai tana kallon yanda take ihun da dire-diren iskancin. Sai ko ga kakarta da wasu a matan gidan sun shigo. Dai-dai Umman ta kai hannu zata mangareta surukar tata ta dakatar da ita. Karki sake ki ta ata Hassatu, ke wai ba ya tausayin yarinyar nan ne kullum duka dai duka dai, gata abu ba abuba ko jikin kirki ta gagara yi saboda masifarki Ran Umma a ace ta ce, Inna nagaji da al'amarin Nimrah a gidan nan, tun gama karin kummalonta fa na aiketa sayen mai gidan Inna Yalwa sai yanzu take dawo min da galon in babu man babu ku in, dan iskanci kuma ta shigo ta fa a min yanda akayi shine ta la e a zaure har tana shirin dukan Lawwali dana aika ya nemo min ita. Wannan wace irin rayuwa ce, jiba jikinta daga gani dambe taje tayi yarinya kamar wata namiji Koma dai miye dukan ai ba shine magani ba addu'a ce, sannan kowane yaro da irin uruciyarsa . Inna tai maganar tana wace Nimrah a hannun Umma. Dole ta sakar mata ita, tanaji tana gani ta wuce da ita sashensu aka barta da takaici, sai sake bada wasu ku in tayi aka sayo mata wani man. Ba kuma ta sake saka Nimrah a idonta ba sai dare da babanta ya dawo gidan.... >>>>>> <<<<<< Sai da suka je sallar azhar massalaci suka dawo sannan ya koma sashensu. ammatan azun kawai ne a falon, suna ma jin motsinsa suka shiga rige-rigen fa awa bedroom in kwanansu. Sai dai hakan bai hanashi fahimtar suna a gidan ba har yanzu. Sai da ya shige akinsa aya daga cikinsu ta fito cikin san a ta shiga bedroom in matar gidan. Tana zaune a bakin katafaren gadonta da yaji shinfi a ta alfarma kamar yanda jikinta ke cikin kwalliya. akin ya ha u matu a, komai tsaf babu wani tarkace. Waya ce a kunnenta alamar magana take da wani, sai dai ganin yanda anwar tata ke tsaye a bakin ofa fuska a marairaice ya sata an kauda wayar a kunnenta ta rufe speaker in da hannu. Miya faru? Aunty ya dawo fa, dan ALLAH kije ki bashi ha urin Hararta ta anyi da fa in, Naji. Fita ki bani waje. Sai da ta tura baki gaba sannan ta juya fuuu ta fita. Ita kuma tai aramin tsaki tana janye hannunta. Mommy Please ina zuwa, wai ya dawo sashen. Bari naje kin san shi da ba ar zuciyar tsiya, duk yanda mukai zan kiraki. Amma dan ALLAH ki kwantar da hankalinki babu inda zasuje Banji mi akace mata daga can ba, ta dai yi shiru alamar saurare kafin ta yanke kiran ta ajiye wayar. Gaban aton mirror akin taje, ta auka wasu turare ta arama jikinta tare da mouch freshener sannan ta fito. Dining ta nufa ta auki wani yawan basket arami da aka shirya abinci a ciki ta nufi akinsa. Shigowarta dai-dai da fitowarsa a bayi jikinsa na ra ar ruwa farar fatarsa tayi wani fayau sai towel aure a ugunsa. Tabbas Zak-Shadow mur en mutum ne bana wasa ba, dan ko wasu an wrestling in albarka. Sarai yaji sallamarta da motsinta, amma yay biris ko kallon ofar baiyi ba yama wuce bakin gado abinsa yana aukar wayarsa dake a bed side drawer tana vibration. Kiran ya aga tare da kai wayar kunnensa. Dai-dai lokacin ta araso wajen itama bayan ta ajiye basket din acan saman table dake a tsakiyar kujerun akin. A hankali ta manna jikinta da bayansa, ta zagayo da duka hannyenta biyu, aya a irjinsa aya a saman shafaffen cikinsa mai manyan layukan six-pack. Sai ko daya an lumshe ido saboda yanda ta fara zagaya hannun a jikin nasa, sai dai ya dake abinsa, yana cigaba da wayarsa hankali kwance. Bai kuma ajiye ba sai da ya kammala. Yana cireta a kunnensa yay arin janye jikin nasa daga ri on datai masa, sake ameshi tai cike da shagwa a ta furta, Please my Cool one, I really miss you wlhy. I'm so sorry, dan ALLAH kada kaimin hukunci da laifin daba nawa ba. Bance kazo dan na ata maka rai ba A hankali ya an saki huci, batare da yayi maganar da take son yayin ba yasa hannu ya cire hannayenta dake a jikinsa. Da sauri ta dawo ta gabanshi ta rungume shi tsam-tsam, tare da sakar masa kuka. Karo na farko ya an ciji gefen lips insa, shiru kamar bazai kulata ba sai kuma a hankali ya aura duka hannayensa biyu akan bayanta shima ya zagayeta yana sake matseta. Cike da farin ciki ta sake ameshi da bashi kissis masu zafi a saman irji, kafin ta ago tai ishe da afafunta dan ya fita tsawo kawai ta ha e lips insu waje guda. (Ehem-ehem nai gyaran murya dan ganin al'amarin babbane), dan kuwa tuni ya agata cak ya ora a gadon ta yanda tsahonsu yay dai-dai, tun abun nasu na iya tsayen ana sumbatar juna har takai suka zube a gadon gaba aya........... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER