← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 94

Sashe 89

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mammah. Wayar Biebah ya amsa yay kiran Aunty Hafsat. Ya ce ta kwantar da hankalinta akwai aikin da Imran keyi amma zuwa safiya in sha ALLAHU zai dawo gida. Bai jira amsarta ba kuma ya yanke. Koda Mammah ta sake masa tambaya amsar daya sake bata kenan itama. Daga nan ya musu sallama ya wuce. Tun daga nan ta sake fahimtar akwai matsala, sai dai tasan bazai fa a ba... Sam Zak-Shadow baiyi wani barci ba a wannan daren. Ya kwana ne akan afafunsa yana salla da kuma zaman lissafe-lissafen abubuwa a ta aice. Dan ya gama auna komai ya kuma fahimta gwargwadon hangensa. Ya auna hanyoyin ku uta da tsaida gaskiya yaga duk wadda yabi zai iya saka Imran a ha ari, sai kawai yay murmushi yana mai tabbatar ma kansa amsar hanyar arshe kawai. Duk da ya san zai saka Mammah da an uwansa a tashin hankali. Amma zai samu abinda yake so a arshe koda kuwa sunci nasara a kansa shi Imran zai arasa abinda yake fata kuma shi zai ci nasarar sannan zai ku uta. Sai kawai ya sake yarda zai sadaukar, dan ransa fansa ne ga Imran balle ma wannan harin kai tsaye nashi ne. Da wannan hukuncin ya kwana a ransa, dan haka duk wani abinsa mai muhimmanci ya killacesa waje guda a akin ya kuma ajiye wasu domin Imran........ <<%>><<%>><<%>> WASHE GARI.... 7/6/2013. 8:30am Kamar yanda Zak-Shadow yay tsammani a wannan safiya ya samu ba uncin an aike daga kwamiti. Ya jima yana kallon takardar gayyatar mai tambarin Defence Headquarters a jiki. Sai kuma ya an saki murmurshin asaita. Gefe ya ajiyeta kawai ya cigaba da shan coffee insa, su Ja'afar dake kallon takardar cikin son sanin mike a ciki dan suna tare da shi ne a tsakar gida tunda suka dawo daga motsa jiki da suka bishi bayan sallar asuba. Basu koma ciki ba anan Biebah ta kawo musu coffee shine suke zaman sha har aka kawo takardar. asa- asa Ma'aruff ya ce, Dada badai aiki zaka koma ba tun yanzu? Wlhy bamu gaji da ganinka ba, dan ALLAH ka yi kamar wata uku Cikin marairaicewa Ja'afar ma ya ce, Eh dan ALLAH Dada. Kaga ma ko warkewa fa baka gama yi ba yankan hannunka. Rasama mizai ce musu yayi, suko sai sake shagwa e masa suke kamar wasu yara anana. Sai kawai ya ce, Tom naji, ku tashi kuyi shirin kasuwa nima zan fita ne Badan sun so hakan ba suka amsa da to, dan su fa idan yana gida ko fita kasuwar basa son yi, tunda duk shagunan akwai yara, su matsayin oganni ne ko sunje zaman office ne. Sai da ya tabbatar sun shige ciki sannan ya auki takardar ya duba. (Directive from the Board of Inquiry. Defence Headquarters, Abuja. Ana gayyatarka domin bayyana a gaban kwamitin bincike a yau 1:pm. Subject: Preliminary Inquiry concerning recent allegations on classified operations. Brig. Gen. Abraham Yohana, Secretary Board of Inquiry). asaitaccen murmushi ya sake saki mai cike da ma'anoni, sai kuma ya maida takardar ya ninke ya ajiye. Daga arshe ma ya mi e ya nufi sashen Mammah. Kusan awarsa aya a sashen Mammah ya koma nashi sashen, tun faruwar rikicin Nimrah bai kuma saka Nabeeha a idonsa ba, bai kuma nemeta ba sai dai yana ganin gilmawar anenta da Mamansu da bai san mitake a gidan ba har yanzu. Shi kuma bashi da lokacin tambaya ko neman ba'asi, idan taso ta dawo gidan ma da zama matsalarsu ce wannan. Yana bu ofar akin nasa akan Nabeeha ya fara sauke idanunsa, tana zaune a kujerar dake kallon kofar. Kwanaki ka an har ta rame, ga idanu a kumbure jajur alamar cikin kuka take har yanzu. auke idanunsa yay tamkar bai ganta ba, sai ma ya hau arin cire kayan jikinsa hankali kwance. Ai ko ta sake uluwa, zuciyarta na una da rawar murya ta ce, Saboda kayi sabon aure kake wula anta ni? Babu alamar ya jita ma, dan hanyar bayi ya nufa, da sauri ta tashi tasha gabansa, ya tsaya cak yana kallonta da birkitattun idanunsa, kasa jure kallonsa tayi ita kam, dole ta risinar da idannunta tana ara arfafa kanta ta ce, Haysam idan kana son zama dani ka auki yarinyar can ka maidata inda ka akkota, ka warware tatsuniyar gizo-gizon daka ulla kuma irjinta dake sama da asa alamar da yar take tattaro maganar tana gaya masa ya zubama ido, yanda takai arshen zancen nata da rumtse ido sai tama bashi dariya. Amma sai ya dake abinsa kai tsaye ya ce, To Mama Nabeeha idan na i fa? Kamar zatai kuka dan takaicin Mama daya kirata ta ce, Zan koyi abinda bazai mana da i ba ni da kai Maimakon amsata zagayeta kawai yay ya wuce bayi a binsa. Wayyo jitai kamar zata ha iyi zuciya ta mutu. Zuciyarta na bata shawarar ta jirashi wata na ingizata ta tafi kawai. Harta wuce fuuu zuwa kofa sai kuma ya dawo jikin ofar bayin, cikin fashewa da kuka da masifa ta ce, Wlhy idan har baka yi abinda nake so ba nabarka har abada, mugu kawai azzalumi ALLAH ya isa ban yafe ba. Ga gidan nan na bar muku macuta Daga haka ta fice fuuu. Duk abinda ya fa a yaji, amma yay kamar bai jin ba ya cigaba da wankansa. Itako tana fita akinta ta wuce, kai tsaye tace ma Momyn, Momy muje kawai Murmurshi Momy ta saki a karo na farko na cin nasara, kafin ta ce, i yarda kenan? Bata tanka zancen ba ta ce, Momy ni dai muje Ba aramin tashi hankalin Ismat yayi ba jin gidan zasu bari, ita kam ai ita za'a shukama tsiyar sakata yin nisa da masoyinta Ja'afar. Sai kawai ta sanya musu kuka da magiyar ita dai kada su tafi. Abi komai a hankali. Ai wani mari mai lasisi Momy ta bata, daga haka bata sake iya magana ba suka tattara kayansu da dama sun ha a tun jiya Hinde ta dinga fita da su wajen mota. Tana son zuwa ta sanar ma Mammah tana tsoro, dole ta ha ura a gaban idonta Momyn Nabeeha taja mota ita da Nabeeha a gaba su Amima a baya suka wuce. Sai a lokacin ta falla zuwa sashen Mammah ta sanar mata. Mammah zata tada hankalinta anta suka zagayeta da da in baki. Koda Zak-Shadow ya dawo sashen yin breakfast da tai masa maganar shima cikin rashin damuwa ya ce, Mammah ba ita ta za i haka ba. Ki saka musu ido kiga iya gudun ruwansu kawai yafi sau i. Yanda ta tafi da afarta da afartata zata dawo Ba yanda zatai dole tai shiru......... Mu gayama ar Daba gaskiya ko muyi shiru duniya ta gaya mata _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 68_ __________________ https://chat.whatsapp.com/J92XqvWDRch1EJPdGDBa41?mode=wwt https://vm.tiktok.com/ZSHWHk4ULWbMN-geqJz/ This post is shared via TikTok Lite. Download TikTok Lite to enjoy more posts: https://www.tiktok.com/tiktoklite https://chat.whatsapp.com/KfkKd9vD8MrAst8i8CQDsj?mode=wwt Assalamu alaikum, Mutanen arziki Ina musu capacity kuna Neman Inda zaku Samu ingantattun Kaya masu kyau da quality sosai Kamar Kayan Yara Zannuwan Gado Kayan kitchen Shoes and bags Jewellery Laces, atamfa,shadda Dadai sauransu. To nesa tazo kusa, Maza Danna wannan link din domin Samun Kaya masu inganci da ayatarwa da idan kika saka ko ina kika shiga sai an kalleki an ara kallo. Ko ku nememu ta wannan number 08165751018 __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......1:pm. Duk taurin kan Zak-Shadow baya raina na gaba da shi a wajen aiki ko a shekaru na girma. Mutum ne mai tsantseni da taka tsantsan na kiyaye duk abinda baya so a masa bai yarda yayma wani ba. Zamu iya cewa kusan wannan abi'ar tasa na ara masa nagarta da martaba a idon manyansu. Duk da suna sama da shi suma basu yarda su wula anta shi ba. Dan yana musu kwarjini da cikar kamala. Kai ko haushin Zak-Shadow kake ji sai dai ka cika bakin zaginsa a bayan idonsa da aukar alwashi, amma da kun ha u ido da ido sai kaji gaba aya zafin kan naka ya gudu ka koma jin shakkarsa. Kamar yadda aka tsara, arfe aya da rabi na rana motarsa ta shigo Defence Headquarters cikin nutsuwa. Bayan an tabbatar da shaidarsa, aka raka shi zuwa babban zauren taron kwamitin binciken. A cikin akin, akwai manyan jami an soja shida da suka ha a da, Brig. Gen. Abraham Yohana (Shugaban kwamiti). Col. Osama Galadima (Memba). Lt. Col. Peter Okon (Memba). Major Lami Barde (Recorder). Col. Haydar (Memba). Sai jami'an gwamnati biyu masu sa ido dake daga can gefe. Yayi gaisuwa irinta mutuntawa kamar yanda doka ta tanada duk da kuwa akwai wanda yafi rank a wajen da wanda suke dai-dai. Good morning, sirs. A cikinsu babu wanda bai ji wani iri a zuciyarsa ba, dan muryar Zak-Shadow irin dakakkiyar muryar nan ce ta isassun maza dake fita kai tsaye kuma a dake. Sannan amonta na kama zuciya koda yana magana ne aramin sauti. Morning, Lt. Col. Haysam. Please, have your seat Brig. Gen. Abraham ya fa a cikin dakewar dole dan kwarjinin Zak-Shadow gaba aya ya cika masa ido kamar sauran, ga fuska ya tamke babu alamar wasa kamar yanda kowa ya sanshi da arancin fara'a da rashin yawan magana. Cike da nutsuwa da asaitarsa ya kai zaune inda aka nuna masa, akin ya an yi shiru kafin Brigadier in ya maida hankalinsa ga karanta abinda ke a takardar gabansa. Lt. Col. Haysam, mun gayyace ka nan ne domin taimaka ma
Chapter 89 · 0% Book details