← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 94

Sashe 42

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

cikin murmushin mugunta. John da shima ke kallon Zak-Shadow cikin ta e baki da wafa ya ce, Wai shi yana jin kansa wani shege ko, zamu bashi banbancin kare da uban gida a yau, wannan karon sai mun karya shi wafa kawai sauran sukai batare da sun tanka ba. Shima Zak-Shadow da bai san sunayi ba ma ya cigaba da motsawa cike da karsashi da arfin jiki mai tafiya dana zuciya. Sam babu gajiyawa a tare da shi, sai ma taimakawa wa anda suka fa i a hanya yake yi. Sun dawo a zagaye na biyu wasu sun fadi asa, wasu suna shashshekar wahala harda masu share hawaye, amma shi yana tsaye, yana kallon Garba kai tsaye cikin shirun daya saba kowa kuma ya sanshi da shi. Shiru ne mai zurfi dake ona zuciyar ma iyansa. A zuciyarsa kuwa ayyanawa yake. (Yau zan nuna maka Ba ruwan jarumta da wanda ya fara zuwa duniya ko ajin karatun duniya Garba. Ba zan rushe ba, in sha ALLAHU har abada bazan fa i a asanka ba sai dai kabar NDA da takaici na a zuciyarka kuwa. In yaso ka ajiye aikin soja ka koma rawar oroso). Yanda Zak-Shadow ke kallon Garba sai ya an ji tsarguwa a zuciyarsa ga shakka da kwarjininsa na cizonsa a rai, amma sai ya dake saboda izza, shawarar da zuciyarsa dake garga insa yabi cike da gadara ya ce, Dismissed! Ba abinda Zak-Shadow da abokan Garba sukai tunanin ji zai fito a bakin Garba in ba kenan. Dan haka ya bama abokansa haushi. Zak-Shadow kam ya wani bisu da kallo cikin e baki ya bar wajen. Yana fara tafiya Imran ya araso suka jera yana goge laka daga fuskarsa. Wallahi ba soja bane kai Zak kai dutse ne. ALLAH tsoro ka bama Garba fa amma wata maganar banza yaso gaya maka da farko kamar yanda ya saba Zak-Shadow ya murmusa cikin nutsuwa da kallon Imran ya ce, Kaji tsoron rabbi Imran. Ai dama dutse baya jin zafi, ni kuwa mutum ne ina ji, kawai ban bari su gane ne dan har abada bazasu ga Haysam Abdul-rasheed a asan takalmansu ba in sha ALLAHU In sha ALLAHU kuwa an wahala. __________ KOMAI NISAN JIFA.... awarin ALLAH ya cika. Shekaru sun wuce cikin wahala da zafi, ura da ruwan sama harma da sanyi. Haysam Abdul-rasheed Shehu da abokinsa Imran Abbas sun girma a cikin NDA kamar asar da take haifar da arfin hali da gwagwarmayar neman anci.. Tabbas zuwa yau an manta da lokacin da ake kiransu new boys. Yanzu sune manya Seniors dake fa a aji da shugabantar masu shigowa har ma da masu bi musu. Tabbas shekarar arshe shekarar anci amma shekara mafi tsaurin gwagwarmaya da karatu mai tabbatar da yaro soja. Haka su Zak-Shadow sukai juriya warai da gaske wajen tsallaketa tamkar yanda suka shallake na baya da suka shu e. Alhamdullah ga burin an maza ya cika, NDA ta zama tarihi tamkar yanda primary da Secondary suka zama tarihi suma. A daren da suka kar i takardar kammalawa, Zak-Shadow ya tsaya yana kallon harabar NDA, zuciyarsa cike da tunani. Wajen da ya sha ruwan sama, gudu a cikin laka, da azabar push-ups har yatsunsa suka kumbura, yau shi ne wurin da zai barwa tarihin da sai dai a tuna a bama anne da a labari watarana. Imran ya matso kusa da shi murmushi na bayyana cikin fuskarsa mai tarin nutsuwa, Zak-Shadow ya kira sunansa da murya mai sanyi, bai jira amsawarsa ba ya cigaba da fa in, ka tuna ranar farko da muka shigo nan? Juyowa yay yana kallonsa fuskarsa da murmushi mai nauyi, cikin bu oyar muryarsa mai fita da amon mazaje ya amsa masa da, Idan zan mance da wannan ranar tabbas zan mance da kai My Imran. Yanzu kamar jiya ne... kai da kukan nan naka da yasa na tsaya ina kallonka tamkar Ma'aruff ko Ja'afar a gabana A tare sukayi dariya, abinda Zak-Shadow bai cika son yi ba. To dama mai ganin suruntun nashi kamar hakan sai dai Imran in ai. awarin ALLAH ya cika, Haysam ya samu cikar burinsa daya ginu bisa burin mahaifinsa. Ya kammala NDA bayan shekaru hu u na wahala, gwagwarmaya, juriya da jarumta. A yau suke bikin Passing Out Parade in su, musalta irin farin cikin da yake aciki abu ne mai wahala. Ba shi ka ai ba, hatta Mammah da an uwansa da malam Sulaiman da kawunsa da yazo daga Bauchi, da Innarsa Khadijah da Alawiyya suna cikin farin ciki. Domin kuwa sun halarci bikin passing out in nasu su duka. Yanzu Haysam ba an takara ba ne, soja ne cikakke, Second Lieutenant Haysam Abdul-rasheed Shehu (Zak-Shadow). Sun yi parade a gaban manyan jami an soja da iyaye da an uwa da abokan arzi alibai da yawa da suka nuna wazo a fannoni daban-daban sun samu yautittuka na girmamawa, ciki kuwa harda Haysam. Lokacin da aka kira sunan Cadet Haysam Abdul-rasheed Shehu, sai dukan akin ya amsa da ihun kiran sunansa daga mate in nasa. Sarki! Sarki! Zak-Shadow! Zak-Shadow! Kai kace zasu fasa hall in ne har iyaye da suka halarci taron najin agara da mamakin wane yarone wannan mai farin jini ga yaransu haka?, sai da aka tsawatar musu saboda ihun kiran Haysam da ya kasa mi ewa sai da Imran ya kama shi ya mi ar tsaye. Cike da nutsuwarsa ya tako ya fito inda ake bu atar ganinsa. Ba aramin yau kayan sukai masa ba, sun zauna a ginannen jikinsa na asalin zakin ga awu ga nutsuwa ga addini, dan goshinsa kawai ya isa baka shaidar shi mai ibada ne kodan dam areren tabon sallar da yake da shi. Ba tabon salla kawai ba a yanayin nutsuwar Haysam kawai zaka tabbatar da akwai ilimin addini sosai a tare da shi.. Zak-Shadow ya amshi lambar yabo ta Discipline and Endurance. Ya kuma samu yautar girmamawa ta Best in Field Tactics & Discipline, abin da ya sa Mammah da annensa suka yi kukan farin ciki a wajen kallon taron da suka halarta. A tare annensa suka tashi mazansu da matansu sukaje suka rungumeshi. A karo na farko idonsa ya cika da yallin hawaye, wannan ba kawai nasara bace, arshen tafiyar jarumta ce da cika burin Abiy da samar da farin ciki a zukatan an uwansa da Mammah, inama Abiy na raye ya cimma wannan rana.. isowar Imran daya an buga kafa arsa da dariya ya sashi ha iye hawayen nasa. Sai kuma ya juya yana kallonsa, suma anensa sakinsa sukai suka koma wajen zamansu. Kashe masa ido aya Imran yay da fa in, My Zak-Shadow yanzu zai koma gida a matsayin soja na gaskiya. kaga yanda Mammah take kukan murna ita da su Ma'aruff. Haysam ya murmusa, yana mai lumshe idanunsa ya sake bu ewa akan su Mammah sannan ya dawo da su kan Imran. Tabbas Mammah tana kuka ne irin na farin ciki da cikar burin mijinta Imran, ba kukanta ita ka ai take ba harda kukan Abiy da Umma duk a tare. Amma nima ba zan ta a manta nan ba Imran. Wannan wuri ya juya ni daga maraya marar gata, zuwa mutum mai arfi da damammaki da samun cikar burin mahaifi. Imran in sha ALLAHU sai na kaima Abiy wannan albishir har Bauchi a gobe-goben nan in dai ina da rayuwa ALLAH ya cika maka burinka, kuma ba kai ka ai zaka Bauchi ba harda Imran Abbas an Abiy da bai sani ba Wani an dukan basawa Zak-Shadow ya bama Imran a kafa a, sai kuma ya rungume shi hawayen da yake ta shanyewa suka samu damar igowa. Shima Imran hawayen ne ke zubo masa. Yana aunar Haysam, yana tausayinsa warai da gaske. Dan shi har yanzu bai san maraici ba, uwa da uba duk suna raye, kai shi tunda yasan kansa ba'a ta a mutuwa a gidansu ba ma gaskiya. Sai dai a dangi haka sai kakarsu da ta rasu yana yaro sosai. Sannan gidansu su suna da ku i......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 33_ __________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt Link na grp 07077532253 https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .......Zak-Shadow da su Mammah sun wuce Kano, zasuyi hutu na makwanni har shida. Ashe walima Mammah ta shirya masa. Dan haka suka iske gida cike da danginta anata girki. an Bauchi dai iya kawunsa ne kawai sai Khadijah da Alawiyya suka zo. Bai damu ba, wanda ya gani in ma sun wadatar. Anci ansha an masa addu'oi kala-kala harda mutanen anguwa. Bayan kwanaki biyu gida ya koma sai su ka ai, Zak-Shadow ya
Chapter 42 · 0% Book details