← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 94

Sashe 76

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ ...........A inda suka bar su Mammah nan Zak-Shadow daya fara fitowa ri e da hannun Nimrah suka samesu ita da Uncle Nasiru. Kallonsa kawai Mammah keyi cike da tausayi, dan tasan ransa a matu ace yake, yana dannewa ne saboda umarninta. A kujerar kusa da ita ya zauna. Dan wani an jiri-jiri yake ji, haka yake idan ransa yakai ololiwar aci, dan mutum ne shi mai ha uri amma yana da fushi sosai musamman akan gaskiyarsa. Yana kaiwa zaune Nimrah ta sake matsawa kusa da shi ta manne a jikinsa saboda hararar da Nabeeha da Momynta da suka fito ke mata. Hakan kuwa sai ya ara ona ran Nabeeha, dan babban ba in cikinta itafa ka ra ar mata miji ne, cikin uni ta ce, Banda ma ana son raina hankalina Momy, jiba yanda mayar yarinyar nan ke nane masa tabbacin ta masa sani na ha .... Malama ya isheki haka Karon farko Imran da fitowarsa kenan daga office in shima ya fa a a fusace, dan shi kam ya tsani nacin magana. Haukan Nabeehan ya fara isarsa shima. Ya tabbatar shi kansa Zak-Shadow in darajar Mammah kawai yasa shi yaleta. Hararar Imran tayi cike da jin ba in ciki da tsanarsa. Tsigit Nimrah ta ce, Baba an sanda tana harararka kafin wani yace wani abu ta cigaba da fa in, Kuma sai na rama maka, ai ido bai fi ido ba . Tako ballarama Nabeeha harara harda ri ugu, dan tagaji da hararar da Nabeehan ke mata tun azun itama. Mi Imran da Uncle Nasiru zasuyi ba dariya ba, Mammah kanta sai da ta murmusa ka an. Shi kansa uban gayyar idanu ya zuba mata. Kafin ya kai hannu ya matso da ita kusa da shi, kallonsa tayi a an tsorace, dan ta zata fa an hararar da taima Nabeehan zai mata, dan haka tai arin son goge laifinta kamar yanda take ma Umma a gida idan tasan tayi ba daidai ba. A bazata kawai yaji saukar an hannunta akan goshinsa. Baba an sanda har yanzu kanka na ciwo ne? Yanda sanyin hannun nata da zazza ar muryarta suka ratsa kunnensa sai ya sake zuba mata idanunsa kawai, yama kasa mata fa an da yay niyya in. Itama kallonsa take iri cikin ido kamar ba ita ba. Ji yay bazai iya shareta ba, balle ma shi mutum ne mai son yara sosai, hannun nata kawai ya kamo ya ri e cikin nashi, tun fitowarsu gida a karo na farko yayi magana yana gyara mata an baby hijjab in jikinta. Karna ara jin bakin nan yayi magana, babu yau rashin kunya. ya fa a cikin garga i yana arin mi ewa. Da sauri ta saka hannu ta rufe bakinta, ayan hannun nata kuwa na ri e a cikin nashi. Suma su Mammah mi ewa sukai ita da Uncle Nasiru suna murmushi, dan sun fahimci Nimrah zata fara sakin jikinta da su kenan, da alama kuma yarinyar akwai surutu da tsiwa..... <<>><<>><<>><<>> Wannan shine gidan Sir! Matashin ya fa a cikin karyayyen harshensa fuska cike da murmushi. Shima Dabo murmurshin yayi masa, tare da zaro ku i da zasu iya kaiwa dubu biyu ya bashi. Nagode sosai, amma ko zaka bani number inka, dan in na kammala abinda nake na kiraka ka fita dani koda nayi dare an jimm matashin yayi yana gyara zamansa akan mashin insa, dan haka Dabo yay murmushi a karo na biyu. Karka ji tsoron komai, ni bamai cutarwa bane ba Kayi ha uri sir, kasan yankin namu ne sai a hankali, ana mana wacen mashina musamman da dare a hanyar tamu shiyasa kaga nayi shiru, amma badan ina tunanin zaka cutar dani ba Ayya na fahimta. Shike nan ba damuwa nagode sosai kaje kawai A'a bara na baka number in, sai dai idan dare yayi sosai sai dai na baka ha uri dan ina jin tsoro bazan iya fita da kai ba Na gode Bayan Dabo ya amshi lambar mai okada ya an tsaya a ofar gidan yana waige-waigen da arema wajen kallo. Garin auye ne sosai, dan gidaje ma ai suke. Gidajen duk babu wata katanga irin dai gini ne na yankin. Sai da ya an furzar da iska kafin ya taka steps in barandar ya haye kanta, dai-dai ofar dake rufe ya tsaya tare da fara knocking. Yayi fin sau uku sannan akazo aka bu e. Cikin masa kallon rashin sani tsohuwar data bu ofar ta ce, Waye kai? Wa kake nema? Tsaiwa Dabo ya gyara, cikin girmamawa ya sanar mata shi ba o ne, kuma ma'aikacin soja, yazo wajensu ne akan wani Ojo Dan danan yaga fuskarta ta canja, jikinta har rawa ya ke ta kamo hannunsa tana fa in, Ojo! Kai soja ne?, kasan inda yarona Ojo yake? Da gaske kaga Ojo na? Shigo-shigo maza shigo ciki . Ciki ta turashi, ta maida ofar ta rufe. Falo ne madaidaici da wasu ru un kujeru a ciki, sai aramar tv akan katakon tv stand. Sai da ta jawo wani yalle ta saka masa a kujerar sannan ta sake jan hannunsa alamar ya zauna. Baiyi musu ba ya zauna, jikinta har rawa yake ta nufi wata ofar tana cigaba da maimaita masa kalmar sannu da zuwa data kasa daina fa a. Karo na farko yabi falon da kallo, har idanunsa suka sauka akan hotunan dake saman tv in falon manne a bango. Guda kusan hu u ne, aya mata da miji ne suna da uruciya, kamaninta yasa ya gane itace duk da ta tsufa a yanzu. Sai na biyu mutumin kusa da ita inne dai shi ka ai da kayan sojoji, sai uku yara biyu matasa masu kammani da juna matu a, wanda kai tsaye yaga kamanin Ojo a tare da yaran duk da sanda akai hoton suna ananu sosai. Sai na arshe zai iya cewa Ojo in ne da kayan soja.... Dawowar tsohuwar ya katse masa tunani da nazartar hotunan. Ruwa ta ajiye masa da fa in, Fara shan wannan bari naje na kawo maka lemo nan kusa Hannunta ya kamo da murmushi dan harta yun ura zata bar wajen. A'a Mama ruwan ma ya isheni, yi ha uri ki zauna magana zamuyi ne Cikin damuwa ta ce, Ko kaima kana tsoron cin abun hannuna ne? Kaima ance maka ni mayya ce ko.... Hawaye suka shiga sakko mata. Da sauri ya shiga bata ha uri da lallashinta, da yar ta tsagaita kukan bayan ya tabbatar mata shi babu wanda ya sanar masa komai a kanta. Ka tabbatar? Yes Mama To kasha ruwan Danta samu kwanciyar hankali ya auki ruwan yasha sosai tare da mata godiya. Sannan ya fara magana cike da nutsuwa da kulawa. Mama kamar yanda na fa a miki ni soja ne, nazo garin nan ne kuma takanas saboda ke. Sai dai kafin na fa a miki dalilin zuwana ina son nasan wanene Ojo a wajenki? Cikin jinjina kai da sauke tagwayen ajiyar zuciya ta ce, Ojo ana ne, shi in twins ne shi da an uwansa, suna kamanni da juna sosai ta yanda koni wani lokacin suna ru ani bana gane su. Su biyu kawai muka haifa, babansu soja ne, an kashe shi shekaru masu yawa, lokacin su Ojo nada shekara goma-goma. Bayan mutuwarsa nasha wahala akan rainon su Ojo, dan babu mai taimaka min, haka na dinga noman Togo da doya ni ka ai ina biya musu ku in makaranta. Bayan sun gama Secondary Ojo yace yana son zama soja kamar mahaifinsu. Na tsorata sosai da hakan saboda a aikin aka kashe babansu, duk yanda na lalla a Ojo ya i saurarena yace shi dai yana so, dole na barshi. Shiko an uwansa Jeo baice yana son komai ba, dama na masa maganar komawa karatu sai yace ba yanzu ba. Ban matsa masa ba na barshi. Bayan tafiyar Ojo saina fahimci Jeo ya fara rashin ji da yawo da abokan banza suna bin yaran auyen nan. Na zaunar da shi nai masa fa a amma bai saurareni ba, sai ma ya koma ba kullum yake kwana a gida ba sai randa yaso, canjawar halayensa na damuna sai dai babu mai taimakona ya masa fa a sai na ha ura. A haka Ojo ya dawo gida cike da farin cikin zama soja bayan wani lokaci, nima duk da bana so na tayashi farin ciki, yayi kwanakinsa ya sake komawa, a lokacin shima Jeo ya shirya yabar auyen nan wai zai yi karatu. Tun daga nan ban sake ganinsu ba su duka sai bayan shekara biyu Ojo yazo min da wata yarinya wai da zai aura. A lokacin ne ya gyara min gidan nan ya zuba min wannan kujerun da komai masu yau ya ajiye min kayan abinci da ku i. Kwanansa goma sai ga Jeo shima yazo, gaba aya Jeo ya canja min a yanda na sanshi, ya zama wani iri da shi, babu tarbiyyar dana basu ko aya a tare da shi. Ni da Ojo mukai masa fa a sosai, yay mana al awarin duk zai daina abinda yake yi Ojo ya auki ku i ya bashi shima. Daga nan ya auki budurwarsa suka tafi yace min sai nan da wata uku zai sake zuwa dan yanzu an masa canjin wajen aiki ne ma, na musu addu'a suka tafi suka bar Jeo anan, sai da ya ara kwana biyu ya lalla a ni ya amshi abinda Ojo ya bani sannan shima ya koma...... ta fashe da kuka sosai, da yar Dabo ya lallasheta ta cigaba da fa in, Tun daga lokacin ban sake ganinsu ba su duka biyun. Nayi kuka nayi nema harna gaji, nayi addu'a an tayani amma babu wanda ya dawo. Tun mutane na tausayina har suka daina suka fara kirana mayya, wai na sayar da jinin ana ne dan ni nayi rayuwa mai yawa Ba aramin tausayin tsohuwar nan bane ya sake mamaye Dabo ba. Haka ya dinga lallashinta harta tsagaita kafin ya cigaba da mata tambayoyi. Amma Mama kafin Ojo ya tafi bai gaya miki inda aka mai dashi aiki ba? Bai gaya min ba, kawai yace min arewa ne Shima
Chapter 76 · 0% Book details