← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 94

Sashe 65

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

gidan da nufin yin an kwanaki kowanne najin shine yafi cancanta da samun lokacinsa fiye da ayan angaren. Ita dai tana musu addu'a da fatan ha in kai, dan koba komai itama Nabeeha tasu ce tunda jinin Uncle Nasiru ce, Uncle Nasiru kuwa ya cancanci kowace irin auna da girmamawa a garesu baki aya. Washe gari ma basu sami damar ganin su Zak-Shadow ba. Dan allurar barci ake musu saboda su sami isasshen hutu na rashin wadataccen barcin kwana da kwanaki da suka sha. Musamman ma shi uban tafiya commandor in ya in da ko bai fa a ba a kallo aya zaka fahimci a jigace yake da son barci, hasalima shine ya saka shi ganin jirin da har suka iso yana ciki. Kwanaki uku cir kuwa suka sami wadataccen barci da nutsuwa yanda ya kamata. Dan basa ganin kowa babu mai ganinsu sai likitoci da wasu manyan soji da ke an zama da su a duk sanda suka an farka musamman a lokacin salla. Suma basa wuce mintuna talatin suke fita su barsu. A kwana cikon na hu u tunda safe iyalan Mammah kaf suka kammala shirin komawa cikin barrak da su Zak-Shadow ke kwance a asibiti. Mota uku sukayi dan babu wanda ya yarda aka barshi a gida har annen Nabeeha. Ganin sammakon nasu ga an jarida da suma suka matsu da son jin halin da su Zak-Shadow ke ciki dan su isar ma al'umma sai General da kansa ya bada umarnin a kaisu akin da Zak-Shadow yake. Nabeeha ce gaba-gaba wajen shiga, cikin takaici Mommy ta balla mata harara da jan aramin tsaki. Ja'afar dake gefenta da shima takaicin Raihana dake nuna kamar ta fisu son Dadan ya kume, asa- asa ya furta, Itafa ji take kamar tama fimu sonshi mtsowww Kabar ar wahala Yaya J. Ai mu da ita kar tasan kar ce. Dan wannan da ace ta samu Dada yanda take so wlhy sai ta rabamu da shi ma Ita in banza Cewar Ma'aruff asa- asa shima. Dai-dai nan suka arasa shigewa akin. Shi ka ai ne a ciki duk da kuwa babban aki ne an kuma zuba komai a ciki na more rayuwa kamar ba akin asibiti ba. Babu wanda zuciyarsa bata sosu a cikinsu da ganin yanda Nabeeha taje ta ma alesa ba. Haba wannan rashin kunya har ina bayan tasan Mammah na tare da su. Shi kansa Dadan da alama bai san harda su ba, tunda sai da ta shigo da fin minti aya da rabi saboda gudun da tayi sannan suka araso. Suna yin sallama yay arin janyeta daga jikinsa, ita ko sai ara mannewa take har Momy da Ja'afar in dake a gaba suka fara shigowa suka gansu. Magana yay mata data sakata sakinsa na dole, sai dai cike da takaici da ba in ciki ta watsama su Mommy in harara. Basu kulata ba, dan basa son koda wasa Dada ya fahimci suna TAKUN SA A da matarsa akan soyayyarsa......... _Zaku sameshi a wa an nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._ *_NIGER - (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_* *_+227 98 94 12 81_* *_My NITA_* *_Zaku iya kuma tura katin Airtel na asar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_* _Shaidar biya *_Whatsapp number_* *_+227 98 94 12 81_* *_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_* *9032345899* *_Moniepoint MFB_* *_BILKISU MUSA IBRAHIM_* *_KATI MTN (1k)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya: *_Telegram Number 09032345899_* *_AREWABOOKS (Vvip)_* *_Chapters & Audio_* @BilynAbdull *_WHATSAPP (500)_* *1487616276* *_Access Bank_* *_Bilkisa Ibrahim Musa_* *_Kati MTN:- (500)_* *_09032345899_* *_Shaidar biya:-_* *_Whatsapp Number +234 805 568 7449_* *_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_* *_WhatsApp Number *+234 805 568 7449* *_Telegram Number *+234 903 234 5899* *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 49_ __________________ Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LkEgiP5qOEo9YDYjaeZLLc?mode=ems_wa_t Assalamu Alaikum my people dafatan kunanan cikin aminci sunana ummuh sayyeed yar mutan Chadian traditional medicine center Zaria dealer in all kinds of magungunan mata turarukan wuta sudaniss dilka skin care products at home my people bazamafa a kwai zafafan promo damukeyi in Sha allahu zuwa on 15 zamugama sannan gareku Yan Kano free ne kayanki zasuzo miki amma fa karyazo bayan mungama promo kuce kyauta ne aa zakibiya kudi nagode takuce yar mutan Chadian mai gyaran ciki dawaje please banda maza, maza In kinada matsala wadda zamu iya taimaka miki 09065504546 Ga PRODUCTS DINMU KAMAR HAKA MAGANIN SANYI TSUMIN BOM MADARAR TABAJE GORON TULA SYRUP ZUMAR SHADAMATSIN GARIN YAUKAYAUKA EMERGENCY GARIN KINFI KAZA DADI SIRRIN MALLAKAR KASA SIRRAN GIDANKI DAHUWAR KAZA DAHUWAR CICCIBI DAHUWAR YAN SHILA HMM BAZASU IRGUBA INA GODIYA SOSAI MY PEOPLE __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv ______________________ .........Cike da girmamawa da soyayyar da suke masa suka zagaye gadon kowanne idanu cike da hawaye, shi ko ya zuba musu ido kawai daga zaunen da yake bayansa jingine da fillo. Sanye yake da wando da riga masu taushi kalar army green na barci. Duk da fatarsa tayi duhu sosai saboda wahalar ya i ga raunikan jikinsa hakan bai hana kamilar fuskarsa fitar da hasken kwarjini da bayannanniyar nutsuwarsa da kamun kai ba. Karo na farko ya sakar musu aramin murmushi. Miye haka kunzo kun zagaye ni kamar masu shirin min tambayoyin kabari? A tare suka saki murmushi suma suna share hawayensu, sai kuma suka shiga rungumeshi abin sha'awa su takwas in duka sukai masa runfa. Yayinda kukan Mimi da Biebah ya ara arfi. Kansa kawai ya girgiza, tare da an buga bayan Ammar da Ummi da sukafi kusa da shi. Cikin lallashi ya furta, It's okay guys! I'm here. Kun san dai bana son kuka. Ina Mammah? Kamar jira suke ya nema Mammah in suka wani dare daga jikinsa Mammah dake tsaye a farkon shigowa akin ta bayyana cikin idanunsa. Yun urawa yay zai sauka ta girgiza masa kai. Shi mutum ne mai tsananin girmama iyaye da basu darajarsu koda a gaban waye. Baya wasa da al'amarin Mammah a rayuwarsa ako wane yanayi.... Kaida ke fama da kanka ina zaka sauka Cewar Mammah tana arasa shigowa akin idanunta akansa. asa- asa ya an murmusa, koda ta kai zaune a gefen gadon kusa da afafunsa sai yay salute inta. aramar harara tayi masa, harar data saka murmurshinsa ara fa an uwansa kuwa na dariya. Da ido yay ma anen nasa alamar suma suyi, ai ko sai suka wani ame tare da sara mata a tare. Mammah dake girgiza kai ta ce, ALLAH ya shiryeku to. Da alama na fara zama kakarku kuma Ma'aruff ya ce, Mammah ba haka bane, kin san masu iya magana sunce UWAR RAGO akema JAJE, UWAR GWANI kuwa sai dai ai mata SAMBARKA. Wannan zance haka yake Yaya M. Cewar Bilal yana kashe masa ido aya. ALLAH ya shuryeku Mammah ta sake fa a tana sake maida hankalinta kan Zak-Shadow daya risinar da kai yana gaisheta. Yaya jikin naka? Alhamdullahi Mammah bana jin ciwon komai, kawai dai sun so ri eni anan in ne suma Yin hakan shine dai-dai ai. Ga jiki duk raunika ace ba'a jin komai kuma. an murmurshi kawai yayi, ta gefen yana kallon yanda Nabeeha ta ha e fuska, dan tunda annen nasa suka zagaye shi ta koma gefe. Sai su Ismat annenta suka koma gefenta suma duk suka ma ale. Idanunsa ya ta janye, zuciyarsa na masa babu da i. Ya jima da fahimtar matar tasa bata son yawar ala arsa da anensa, kai wani lokacin ko tare da Mammah ta ganshi suna hira sai fuskarta ta canja, ya rasa gane ma'anar hakan da take yi. Bayan ita bai ta a nuna damuwar zaman anenta tare da su ba, dan ko babu ita zai ri e zuri'ar Uncle Nasiru a duniyar nan duk da kuwa Ismat ce kasai tashi biyun anwar mamarta ne... Shigowar Uncle Nasiru da Baban su Imran da Hajiyarsu, sai matar Uncle Nasiru in da yaranta, dan itama dai yaranta biyar da shi a gidan yanzu, kuma suma duk sun tasa ba laifi. Idan aka ha a dasu Nabeeha da anenta biyu yaransa takwas shima a duniya. Cikin girmamawa Zak-Shadow ya gaida su, dan kallon iyaye yake musu su duka. Yana kallon Uncle Nasiru tamkar Abiy a gefensa, iyayen Imran kuwa suma sun zama iyaye a gareshi, dan suma suna masa abu irin na an da suka haifa, shiyyasa zuminci ne mai arfi a tsakanin wa an nan zuri'a uku a yanzu. Sun jajanta masa, tare da jinjina da addu'a bisa ga namijin arin da sukayi da jarumtar mur ushe wa an nan mutane da bayyanar ta'addancinsu ke tada hankalin al'umma. A wannan yanayin Imran da zuwa yanzu shi ya fara takawa dan kwanansa na takwas kenan shi a barrak in tun randa aka harbesa aka kawosu ya shigo tare da wasu soja biyu. Sai Nimrah ri e a hannunsa tayi fes da ita, sai dai tayi zuru-zuru alamar rashin sakewa da damuwa bayyane akan ar fuskarta. Kamar yanda Zak-Shadow ya zuba mata ido haka kowa a akin ita yake kallo, yaran sojin suka ame cike da girmamawa ga Zak-Shadow, sannan sukai gaisuwa da tambayar jikinsa. Kai ya jinjina musu kawai. Imran ma amewa yay alamar nuna girmamawar, kawai Zak-Shadow in ya balla masa harara. Bakuna su Ma'aruff suka gumtse suna dariya asa- asa, suko su Mammah murmushi duk sukayi. Imran ya gaishesu, suka tambayi nasa jikin shima duk da kuwa kullum suna shigowa dubashi tun ma kafin a kawo su Zak-Shadow. A karo na farko Zak-Shadow dake kallon afar Imran in ya ce, Yaya kafar taka? Alhamdullah saura ka an ya rage, dan shekaran jiya na fara takawa sosai. Yaya jikinka kaima? Ni lafiyata Lau, kawai anso takura min ne anan ar dariya Imran yayi, sai kuma ya jawo hannun Nimrah data no e gefe tayi kicin-kicin da fuska kamar zata fashe da kuka. Kusa da Zak-Shadow ya matso da ita yana fa in, Yanzu su Yusuf suka kawota, itama yau aka sallameta a asibiti Hannu ya mi a mata a karo na farko, sai kuma ya aga kai yana kallon su Yusuf in yaran sojin dake tare da Imran. Cikin girmamawa suka ara amewa, sannan wanda aka kira Yusuf ya ce, Sir! Yau da safe suka sallameta gaba aya, bayan
Chapter 65 · 0% Book details