← Book details Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 94

Sashe 1

Kida A Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal *_Typing *_ A A RUWA.....!! *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ _Chapter 1_ *_Free pages_* ________________ https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt IMZEEDVENTURE Duniyar kayan kitchen an yayi dake maida mata walisa a gidajensu. Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa? Kayan yara masu kyau unique na yan gayu? To shiga link din grp na Imzeedventure Kisha mamaki idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar yale- yale ce da ayatarwa da mata sukafi bu ata musamman walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu. Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link in namu dai domin ganema idanunki. https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1. Koki tuntu emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_* Muna da account aTikTok@imzeed _venture. https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1 Karku bari ayi babu ku, Nima Bilyn Abdull tuni na antaya __________________ *_TELEGRAM GROUP_* https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk *_WHATSAPP CHANNEL_* https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F *_TIKTOK_* https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/ *_INSTAGRAM_* https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv _________________ A tsari da tarihin rayuwa ADDARA MADUBI ce. Domin tana sakaka kallon kanka a an adam kuma bawan da rayuwarsa ba ikonsa bace. UBANGIJI ya halicci duniya da halittun dake rayuwa a cikinta daban-daban, wanda suke a zahiri, da wanda ya baiwa kansa ilimin sani shi ka ai. Sai dai a dukkan halittunsa ya tabbatar mana AN ADAM mai daraja ne. Musamman idan mukai dubi da ayoyi da suka zo cikin Alkur'ani mai girma. Bawai hakan na nufin sauran halittunsa basu da muhimmanci ba, a'a kai dai DAN ADAM ya baka wannan darajar, ya kuma fifitaka, idan muka duba Suratul Baqarah. Yayin da ALLAH ya ce wa mala iku zai halicci khalifa a asa (wato Adam), kuma ya umurci su su yi masa sujada, abin da ya nuna fifikon mutum fiye da mala iku (sujuda ta girmamawa ba ta ibada ba). Bai barmu a mutanen kawai ba, sai ya rabamu a jinsi guda biyu, NAMIJI da MACE. sannan ya yomu a BA IN FATA da FARAREN fata. Ya yomu a YANKUNA DABAN-DABAN. Ya kuma banbantamu a ADDINAI DABAN-DABAN. Ba iya nan kawai muke ba, yarukan bakunan mu ma daban-daban suke, ta yanda wani idan zai kwana magana wani bai san mi yake fa i ba koda zaginsa yake kuwa. Ba'a nan kawai muka banbanta ba, yama wasu ARZI I, wasu DUKIYA, wasu ILIMI, wasu BAIWAR SARRAFA HARSHE ko yin AIKI tu uru daga ga ansu da arfin daya azurtasu da shi. Samun aya daga cikin wannan bashi ke nuna maka kafi wane DARAJA ba. Dan zai iya yinka mai ARZI I a DUNIYA, ka tashi talaka a lahira, talauci irin na rasa yawawan ayyuka da rashin samun yawar MAKOMA. Zai iya yinka TALAKA a DUNIYA a lahira ka tashi mai tarin arzi i da AYYUKANKA da samun kyakkyawar makoma. Zai iya yinka mai ILIMI, a lahira ka tashi ILIMIN bai amfaneka da komai ba domin baka amfanar da kanka da shi ba bisa kyakkyawar hanyar data dace da iklasi a DUNIYA. Zai iya yinka JAHILI, amma ka tashi a yawar MAKOMA saboda baka cutar da kowa ba a duniya, baka kuma bi mummunar hanyar da zata RUGUZAKA ba wajen yin ayyuka saboda RIYA (Rahama ta ALLAH ce). Wannan ka an ne daga cikin RAHAMARSA ga bayinsa. A yanda DUNIYA take kamar wallon wasa a ido, haka RAYUWAR kowane AN ADAM take a NASARA ko FA UWA. Yanda kwallon ke a hannunka kusa da idanunka babba, haka girman matsalolinka da damuwarka da nasararka suke a zahirin idanunka da ZUCIYARKA. Idan ka harbata nesa da kai takan koma arama, haka idan ka yarda UBANGIJI shine mai addarawa da bada sakamako sai ka dinga kallon wannan damuwar taka da matsaloli da jarabawoyi ARAMA kamar yanda kwallon nan dake nesa da kai take arama. Banbancin kawai girma da arantar kwallo a idanu muke ganinta walwa ta auna mana. Amma girman jarabawa da matsalolin rayuwa muna kallonsu ne a ZUKATANMU da KWAKWALWAR MU baki aya. Bara mu ta aita domin ku fahimci inda ainahin shimfi ar tamu ta dosa kai tsaye, dan karmu shagala lokaci na gudu ba kuma mu yake jira ba. Abinda kawai nake so mai karatu ya auna anan minene ainahin RAYUWA? WANENE SHI? MAI ZAI KOMA A WATARANA? MINENE ARSHENSA A ARSHEN RAYUWA?. Ki yarda, ka yarda a cikin kowace RAYUWA akwai farin ciki, akwai jarabawa, akwai nasara, akwai fa uwa, akwai alubale, akwai mafari, akwai arshe, akwai mina aikata mina bari a bayana?. Dukansu kuma suna unshe ne a cikin wannan rayuwar taki ko taka guda aya tak da ba'a hannunka take ba, yanda ba'ai shawara da kai yayin halittarka ba, sai da ka girma ma kasan wanene kai? Haka baza'ai shawara da kai wajen tabbatuwar wa an can abubuwan na sama ba. Domin a dukkan ni'ima da rahamar da UBANGIJI ya baka babu wacce kake biyansa da KU I. Ibada ma idan kayi kai kakema kanka gata bazaka rageshi da komai ba, ba kuma zaka areshi da komai ba. Dan haka mu tafi kai tsaye kawai a wannan labari mai suna KI A A RUWA! MAI MAGANIN DODO. da zaizo gareku a wannan lokacin, mu kuma hango darasin da yake mana hannunka mai sanda akai domin mu fahimta, mu ilimantu, mu nisha antu, mukuma wa'azantu idan hakan ta kama...... .....17/5/20013..... ......Motse-motse yake an yi da surutai cikin barci, har takai wanda ke a kusa da shi yana iya jin komai. Gashi yayi sharkaf da zufa a goshinsa duk da ba yanayi ne na zafi ba. Hasalima wani an karan sanyi ake zuwabawa irin mai hazo in nan da iska mai kwaso asa ta bu e mutane. Da mamaki wanda ke kusa da shi da littafi a hannunsa yana dubawa ya an zuba masa ido, sai kuma ya kai hannu ya ta a shi yana kiran sunansa amma ko motsi. Littafin hannun nashi ya ajiye, zuciyarsa na ara shiga ru ani da tsoro. Ba wannan ne karo na farko da abokin nashi kuma amini ke shiga cikin wannan halin ba a cikin barci, wani lokacin har sai ka fara fassara al'amarin nashi kamar na mai aljanu, kuma sam ba aljanun bane ba, in dai har zai kwanta barci mai nauyi a an shekarun nan da wahala ya tashi bai shiga wannan yanayin na mafarki ba, duk da bai ta a fa a masa irin mafarkin da yake yi in ba shi ya fahimci mafarkine mai nauyi da ban tsoro.... Sosai ya girgizashi kam yanzu, bayan ya janye bargon da yake ciki kalar army green, tare da shafa masa ruwan gorar dake gefensa a fuska. Wani nannauyan numfashi ya kawo tamakar mai dawowa daga suma, sai kuma ya an furzar ya sake jan wani ka an kafin ya bu e idanunsa a hankali. Masha ALLAH na ambata ganin wasu kyawawan idanu tamkar ba na namiji ba. Da farko abokin nashi da shima ke kallonsa ya zubama ido, sai kuma ya kauda gefe yana yun urawa ya tashi zaune yana jingina da jikin tantin da suke ciki. Riga ce armless data kama ginannen jikinsa kalar army green, sai wando 3-quater irin kakin sojoji. Duk da a zaune yake kallo aya zai tabbatar maka da sojan ne na gaskiya kuma tsayayye, dan kuwa jikinsa irin na lafiyayyun tsayayyun jaruman sojoji ne da zasu iya tunkarar kowane harmutsi musamman na nuna arfin wanji. Abokinsa da ya zuba masa ido ya an girgiza kansa, sai kuma cike da kulawa ya ce, Da ace ina da damar matse bakin nan naka da baya son motsawa yayi magana da nayi hakan dan sanin wane irin mafarki kakeyi a shekarun nan, dake saka ka a wannan yanayin, *_Zak-Shadow_* duba fa yanda kake zufa tamkar wanda yake a filin daga, amma kuma akan mafarki, wannan al'amari na bani mamaki da tsoro Wani an kallon fishaa yay masa slowly da idanunsa ya kuma janye, batare da yayi maganar da yake so yayi in ba ya mi e abinsa. Nace oh oh! Wato fa da gaske a sojojin ma akwai SOJA, akwai kuma SOJI. Kai daka kalla wannan kasan yaci sunansa na Zak-Shadow, har hamar ya dace a ara masa da ILIYA AN MAI KARFI. Dan kuwa mazan faman ne fa a mazansu da kayar da su asa sai an ha a da babban shirin ha in gwiwa. Cikin yanayinsa na rashin gaggawa da hayaniya ya saka tausasan slippers ba e dake a gaban gadon daya tashi, batare daya sake kallon abokin nashi da yay tagumi yana binsa da idanu ba ya nufi ofar tantin da suke ciki, sai da ya an ran wafa sannan ya fice. Babbar magana, jeji ne iya jeji da babu alamar wani gari ko motsin halittu na mutane a kusa. Idan ka cire an sansanin da suka kafa nasu na sojojin mai Tanti biyar kacal. Uku manya ne sosai da zai iya cin sojoji da yawa. Guda biyun sune ananu madaidaita. Guda ukun manya da anyan aramin suna a kusa da juna ne, ayan da Zak-Shadow ya fito a ciki yana gefe guda ne a ware ashin wata yawar bishiya atuwar gaske. Sosai garin yayi hazo na yanayin sanyi har baka iya hango abinda ke an nesa da kai da yau koda bishiyoyi ne, a gurin yashine shimfi e mai yau da aukar idanun mai kallo, ga tsafta, dan gabansu ka an akwai ruwa kwance dake rayuwa a wajen, dan haka ya zama matattara dabbobin jeji dake zuwa shan ruwa, wani lokaci kuma harda masu ha ari amma suka zo suka kafa sansani a wajen saboda arfin hali irin na soja. (Sojojinmu ALLAH ya ara muku lafiya da nisan kwana a duk inda kuke Babu yawan sojoji a waje, dan basufi a irga ba dake an kai-kawo da bindigu a hannu sai wasu a zaune, da alama an jiran kota kwana ne. Fitowar Zak-Shadow ya saka wanda ke jikin tantin daya fito nutsuwa da sauri, tare da amewa yayi salute nashi cike da girmamawa yana sake risinar da kai asa, dan da gaske Zak-Shadow zakine a wajen na sama da shi ma ba na asan kawai ba. Idanunsa kyawawa masha ALLAH ya zubama sojan na sakanni, sai kuma ya maida ga
Chapter 1 · 0% Book details