← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 89

Sashe 86

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"himm tace snn tasake cewa Aisha kenan' ni dama wlh ban taba kwana dake a zcyta ba k'uma dama duk abinda kikeyi nasan Akwai rana irin wnn tana zuwa amma tunda har kingane h'akan Allah yasa har cikin zcyrkine' Allah yasa kinyi tuban da bazaki sake komawa ba da shi' na tafe maki Aisha ubangiji Allah ya yafe mana duniya da lahira"

"amin Zainab ngd"

"ga abinci kici"

"kada kawai ta tsakura snn ta ije'sukaci gaba da hiransu' suna cikin hira saida kiran zhrdee ya shigo wayar Zainab' Aisha dake zaune da gefen ido ta leka' gani numr zhrdee ne yasata dauke kanta gefe' Zainab tana dagawa hade da sallama"

"amin' amaryata ya kike?' ina fatan kina lfy' inaso yarana' duk a lkc daya zhrdee ya tambyi Zainab"

"murmushi tai h'ade da fadin duk suna lfy"

"what about u?'

"nrml"

"alhamdllh' yanzu me kikeyi?"

"babu komai' ga Aisha tare dani"

"kafi taji abinda zaice ta mikawa Aisha wayar h'ade da mikewa taje kitchen dibo abinci"

"da sallama Aisha ta kara wayar a gefen kuunita' amin kawai yace' gani a gidan su Zainab din"

"kinyi abinda na umarceki ko kuwa"

"eh nayi"

"naji' ki tashi ki koma g'ida haka' to kawai tace ya kashe wayar' bayan Zainab ta dawo Aisha tace ni zantafi Zainab"

"to Aisha ngd gaida su umma"

"zasuji' suna fita Zainab taje dakin su mame ta amshi yara tazo ta rakata har b'akin titi ta h'au napep snn ta juya ta dawo g'ida' bayan ta dawo ne inna take tambyeta me yakawo Aisha gidan nan?' Zainab ta sanarwa inna abinda tazoyi"

"duk da bata gamsu da mgnr ba amma cewa kawai tai Allah yasa da gske nan har zcyrta"

"koda Aisha ta koma g'ida bata bari umma ta gano inda taje ba' tana shiga g'ida dakinta kawai ta shige ta kwanta tana juyayin al'amarin duniya sbd koda da wasane bata taba kawo dede da rana daya zhrdee zai iya mata haka ba' amma gashi yau ita yake turawa taje tabawa Zainab hkr', wasu kwallane suka zubo mata ta gefen ido"

"da yamma gam da magrib saiga kiran zhrdee yashigo wayar Zainab' suna tare da inna a kitchen bayan tai receiving call din tafice a guje zuwa dakinta innar' dayake inna ta gane murmushi kawai tai' Zainab na shiga d'aki h'ade da fadin hello"

"Zainab"

"na'am"

"me kikeyi yanzu?"

"babu komai sallah ne zanyi"

"OK nima ganinan zuwa g'ida"..

" gidan mu"

"eh' gidan ku"

"Allah ya kawoka lfy"

"amin ngd"

"suna kashe wayar Zainab ta shiga wanka bayan ta fitone tai sallah gani har anfara kiran isha yasata hadawa gaba daya tai kawai snn tai kwalliya cikin material orange colour ba karami kyau tai ba' tana fitowa daga d'aki sukai karo da inna' mmki ya kama Inna' tace kae ya'ta wnn irin kwalliya h'aka' kodai surikina yana tafene?"

"murmushi kawai tai batare da amsa ba"

"gani h'ak yasa Inna kwashe yara tai masu wanka' ko kaya ba'a sa masuba duk sukai bcc"

"eight daidai saiga zhrdee yai sallama yashigo har parlour' dukawa yai suka ya gaida Inna' bayan su gama ne inna taja su mame suka shige daga ciki"

"inna na shigewa zhrdee yazo inda Zainab take zaune shima ya zauna h'ade da kallonta yana aika mata da wata shu'umin murmushi h'ade da daga mata gira' matata kinyi kyau fa' kara bakinsa yai daidai kunnita yana fadin menene shirin wann irin kwalliya h'aka"

"kunyane ya kama Zainab hannu tasa ta rufe fuskanta tana masa dariya"

"hannu yasa ya cire mata nata hannu yarike gam' duk yadda Zainab taso ta kwace hannunta takasa' motsin dayajine yasashi sake mata hannu' mikewa Zainab tai' da sauri yace ina zaki?"

"abinci zan dauko maka"

"a'a kibarshi kawai' ngd"

"Abba yadawo kuwa?"

"eh' yadawo yana d'akin sa"

"to yaya zamuyi yanzu sbd gunsa nazo"

"saidai na fadiwa Inna ta f'adi masa"

"OK ina jiranki"

"da zafin namarta taje ta sanarwa inna' ita k'uma inna ta fadiwa Abba suka fito tare' zhrdee dake zaune yana ganisu ya mike' bayan su zauna ne shima ya zauna"

"Abba yace gani zhrdee ance kanason ganina"

"eh dama akan Zainab ne"

"to lfy?' kodai wani laifin tasake yimaka?"

"a'a' dama nazo rokon arzikin inaso ta koma ne"

"takoma Inna k'uma?"

"murmushi yai h'ade da cewa dakinta"

"zahradee kenan' ni dama tun farko ban hana Zainab komawa gidan kaba' abu dayane kawai bazan lamunta dashi ba' shine bazan baka Zainab kaje kaci gaba da walakantami itaba ba' rashin sani mutunci ta yasa har matanka suke mata gori da cusa maka ita akayi' wlh Allah ma shedane zhrdee mahaifinka da kansa yazo ya nima mak auren Zainab' bani nakai tallanta ba balle kace h'aka' ko a lkcn da Alhj Kailani yazo nima maka auren Zainab nariga nayi mata miji' k'uma badan ta rasa masoyaba saidai gudun irin h'aka' k'uma inda nasan zanbaka Zainab kaje ka azamtarmi da'ita wlh da ban baka itaba' idan bangaji da'ita ba"

"inna dake gefe tadan shafi kafar Alhj alama yai hkr"

"Abba yaci gaba da cewa wlh zhrdee' albarkaci mahaifika kawai kaci"

"jin haka yasa zhrdee' ya duka har kasa yana cewa Dan Allah Abba kayi hkr' wlh kuskure k'uma insha Allahu h'akan bazai sake faruwa ba"

"ni yanzu Allah yagani idan da na takura mata akan zaman gidan ka' yanzu bazan takurawa Zainab akan zaman gidan kaba' idan taga zata koma wnn ruwanta ne idan k'uma tace a'a shikenan' ke Hjy jeki ki kirami ita"

"zhrdee na duke bece kala ba' inna ja shiga suka fito tare da Zainab d'in' kusa da inna Zainab ta zauna' Abba yace Zainab ga mijinki nan yazo akan yana bukatar kikoma gidansa' yaya kika gani?' kinada ra' ayi koko a'a?"

"shiru Zainab tai kanta a kasa"

"zhrdee dake duke ido kawai ya zuba mata"

"Zainab dakefa nakeyi' idan bakida ra'ayi babu me takura maki"

"inna dake zaune dayake tariga ta ganosu cewa tai Alhj tunda kaga tayi shiru sunriga su daidaita tsakanisu"

"wai h'aka Zainab?"

"hannu tasa ta rufe fuskanta'

" to shikenan Allah ya kara hkrin zama' amma wani hanzari ba gudu ba zhrdee' wlh koda da wasane Zainab tasake dawowa gidan nan da sunar kasake aikata abinda kai a baya' kae ko matarka wlh bazata sake komawa gidan ka"..

"a'a Abba insha Allahu hakama bazai faru ba"

"to shinan ga matarka nan ka dauketa kutafi"

"cikin jin dadi zhrdee yace a'a Abba Dan Allah hkr zaka karayimi zuwa jibi sbd akwai gyara da zanyi a gidan"

"to shikenan' duk lkcn da ka kammala kazo ka dauketa' Abba ya karisa mgnr ne da mikewa shida inna suka shige ciki' bayan su shine zhrdee shima ya mike h'ade da riko mata hannu ya jata zuwa waje har cikin mota ya kaita snn ya sakar mata hannu' shima shiga yai snn ya jawota ya rungumeta yana f'adi wlh Zainab da Abba yafara mgn babu abinda gabana keyi idan ba faduwa ba' rsorona daya kada yace bazaki koma ba' kenan ngd sosai da hadin kai da kika bani' k'uma insha Allahu zanyi kokarin kiyaye duk wani abinda zaije ya dawo kinji Zainab dita"

"babu komai Bbn Abba' nidai fatana Allah yabaka ikon adalci a tsakanimu"

"amin Zainab ngd' hannu yasa ya jawo wata leda dake gefe ya mika mata snn yasa hannu cikin aljihunsa ya dauko kudi a dunkule ya dukula mata a nata hannu h'ade da rufewa yana f'adi babu yawa kiyi hkr"

"sbd dadi rungumesa Zainab tai tana fadin ngd ngd ubangiji Allah ya kara girma da daukaka yasa kafi haka ya kara arziki da b'ude' b'akin zhrdee har kunni sbd jin dadin addu'ointa rungumeta yai yana f'adi ngd Zainab Allah ya barmu tare"

"amin me gidana na kaina"

"ni zantafi Zainab sbd inaso nabiya gidan su Aisha kafin naje g'ida"

"nan sukai sallama snn yatafi gidan su Aisha'. yana isa ya kirata ta waya' dama ba bcc takeyi ba' tana gani kiran zhrdee da sauri ta daga da sallama' bayan ya amsa yace kifito gani a kofar g'ida' to tace h'ade da mikewa ta zafi mayafi ta kwashi yara ko mgn batai wa umma bafita' lkcn ummata na tare da abbanta a dakinsa' nata fita zhrdee dake mota ya hangota ya fito daga mota ya tareta h'ade da amsar daya daga cikin yaran' bayan su koma gefene yake cewa ke meyasa duk inda zaki saida yarane?"

"idan NA barsu kuka sukeyi"

"to suyi mana' idan suyi su gaji zasu bari' amma sbd Allah dan fitarwar da zakiyi gashi k'uma darene shine SAI kin fita dashi' to wlh kada ki karami h'aka"

"shiru Aisha tai bata tanka ba'

" zhrdee yana rungume da shahida ya koma mota yaje ya dauko dayan ledar yazo mata dashi ya baya h'ade da kudi "

"amsa kawai tai h'ade da ngd"

"snn yace kiyi hkr ban sanar dake akan lkc ba"..

" babu komai"

"jibi nakeso kukoma keda Zainab' abinda yasa bazaku koma gobe ba sbd feti nakeso a sake maku kinjiko"

"babu komai Allah ya kaimu"

"ni zantafi sbd sauri nakeyi' to shikenan' yanzu dai fara komawa dashi kiji kidawo"

"to kawai tace' daukar ledar tai tashige ciki ta'ije snn tasake fitowa' lkcn zhrdee ya koma mota' har mota ta bisa ta dauki shahida snn sukai sallama' sake fitowa yai ya rakata har ciki h'ade da rungumeta snn sukai sallama yatafi"

"wani irin dadine ya ziyarci zcyr Aisha' har zai shiga mota da sauri yasake dawowa h'ade da kwanda mata kira' tana juyowa yace kiyi hkr fa' idan Allah ya kaimu jibi Dan Allah kafin la'asar nakeso kudawo"

"to babu damuwa Allah ya kaimu' iji Aisha kenan"

"snn suka sake sallama yatafi"

"yana hanyane ya kira Zainab ya sanar mata da lkcn da yakeda bukatar tadawo' itama bata nuna damuwa ba"

"zhrdee' yana isa g'ida bangaren Hjy yashiga' bayan su gaisa take tambyarsa ina yatsaya da bedawo g'ida akan lkc ba"

"gidan su Zainab naje da Aisha' lfy?' eh lfy klau jibi zasu dawo dakinsu"

"alhamdllh naji dadi sosai Allah ya kara hkr' k'uma kaima Dan Allah akiyaye"

"insha Allahu Hjy"
Chapter 86 · 0% Book details