Sashe 14
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Alhj yace hakane to Allah ya kara shiya mana' musan ba wayanmu bane k'uma ba dabararmu bane.
"umma tace abinda nakeso ka gane kenan.
"Nan dae sukai ta hiransu.
"Tun a hanya zahradee yake tunani kala-kala akan Aisha' anya bbnta yana sosa dashi kuwa? Duk tsawon lokacin daya diba yana zuwa g'idan su amma har yanxu bbnta bebari ya fara tsayuwa da'ita ba' kodae akwai wani abu a zuciyarsa ne? Da yake boyesa k'uma ya kasa fitowa ya sanar dashi.
"Sae dae kullum idan yazo yai ta jansa da hira bayan k'uma ba gusa yazo ba' shifa Gaskiya yafara gajiya da irin wanga abu da bbn Aisha yake masa' idan yasan bazai bashi bane kawai gara tun farko yafadi amma ba yaita ja masa rai ba.
"Russlayni ne ya katse masa tunaninsa da tabansa yace zahradee.
"yace na'am Russlayni' Russlayni yace tunanin me kikeyi? Murmushi kawai zahradee yai h'ade da cewa babu komai.
"Suna area d'insu kowa ya shige g'ida da yake dama layinsu daya ne.
"zahradee yana shiga g'ida d'akinsu kawai ya nufa' da yake anyi ruwan sama shiyasa parlour babu kowa.
"koda zahradee ya kwanta yai kokarin bcc amma abu ya gagara'sae faman juyi yakeyi' zuciyarsa na saka masa abubuwa kala-kala zahradee be samu bcc ba sae asuba.
"bari yai sae da yai sallar asuba snn ya kwanta.
"washe gari da safe da yake yau weekend ne k'uma dama duk ranar end alhj muhmmed baya su Aisha da kannita suna karyawa bbnta yace Aisha idan kin gama inaso ganiki.
"to kawai Aisha tace.
"Aisha na gani karyawa taje jin kiran bbnta' da sallama ta tashi dakin har kasa ta duka snn tace abba gani.
"sai da alhj muhmmed yai gyaran murya snn yace Aisha dama ba komai bane yasa na kira ki' inaso na sanar dake wata mgn ne ina yaron nan zahradee da yake yawan zuwa? Ba kince kin sanshi kuyi mkrnta daya ba? Aisha tace eh' yace dama niman izini yazo a guna sbd duk ganisa da kikeyi a g'idan nan ba zuwa yakeyi ba' guki yake zuwa abinda yasa kike gani yana zuwa guna sbd naki bashi bakine a kanki.
"Amma yau nayi masa alkairin zanbari kifita idan yazo shiyasa nace bari na sanar dake' sbd kada kice baki da masaniya akai...
"Aisha tace to abba ni mezan masa da yake zaizo guna?
"abba yace nima bansaniba amma idan yazo zai sanar dake da kansa manufarsa.
"Aisha tace to shikenan abba.
"Alhj muhmmed yaci gaba cewa dan Allah Aisha inaso ki kula sosae kada kiga nabaki izini tsayuwa da samari ki nimin ki zubarmin da mutunci' wlh Aisha idan kikaimin h'aka bazan yafe maki ba.
"Aisha ban amincewa zahradee ba sae da naga natsawarsa' amma kasa dan'adam ta yake be cika goma ba' dan Allah Aisha kada kibari shedan ya rinjsyeku ku aikata abinda zaisa mutunci na ya zuwa a uguwa kinjiko Aisha.
"Aisha tace naji abba k'uma in Allah ya yarda zankiyaye.
"Alhj muhmmed yace Allah yabada iko.
"Aisha tace ameen.
"Da yamma bayan an idar da sallar isha'i gani garin da hadari yasa zahradee zuwa da motar bbnsa' itama Aisha bayan ta idar da nata sallar duk da abbanta be sanar da'ita ita nufin zahradee a kanta ba amma be hanata rangada kwalliyarta ba' da yake dama ma'abociyar kwalliyace.
"kwallliya tai cikin doguwar rigan shadda wanda abba ya dinka mata ita da kanita abdul irin daya green ba kasamin kyau tai ba.
"bayan ta gama gun tasamu ta zauna kusa da abdul suna hira' ita k'uma ummansu tana gun alhj tana bashi abinci' dama dabi'ar Hafsatu ne bata barin mijinta ya zauna shikadae dan zaici abinci' koda bazataci ba zama takeyi kusa dashi yanaci suna hira har ya gama.
"sallamar yarone ya katsesu da sauri umma ta leka h'ade da tambayar waye? Bayan yaro yai gaisuwa snn yace wani ne ya sikoni wai yana sallama da Aisha.
"umma tace jeka kace waye?
"komawa yai snn ya dawo yace yace wai zahradee ne.
"umma tace jeka kace tana zuwa.
"yace to.
"komawa cikin dakin tai ta sanarwa alhj' alhj yace kice taje amma minti talatin nabata' kuma tasa hujab idan zata fita.
"umma tace to.
"kiran Aisha tai dakinta sae da takara gyara ta h'ade da sanya mata hujab snn tace taje ana sallama da'ita.
"Cike kunya ta kami hanyar fita sae k'uma ta juyo' umma tace lfy? Aisha tace abdul nakeso ya rakani.
"murmushi umma tai snn tacewa abdul yasashi suje.
"Aisha na rike da hannu abdul suke fita gun zahradee.
"zahradee dake zaune a mota hangosu yasashi fita da sauri ya kariso gunsu h'ade da kiran malama Aisha' murmushi kawai Aisha tai snn tace ina yini.
"Cikin doki da murna zahradee yace lfy klau Aisha' ya g'ida dasu umma da abba?
"Aisha tace lfyrsu klau.
"juyowa yai gun abdul dake tsaye ya tsaresu da ido snn yace abdul bako gaisuwa?
"murmushi abdul yai snn yace ina yini.
"zahradee yace lfy klau malam abdul.
"juya akalar kallonsa yai gun Aisha h'ade da cewa Aisha ina tafan abba ya sanar dake komai ko?
"Aisha tace a'a.
"juyawa yai gun abdul snn yace dan Allah abdul din bamu gu muyi mgn kaji.
"to kawai abdul yace snn ya kauce ya basu gu.
"bayan kaucewarsane zahradee yai wani gyaran murya snn yace Aisha nayi tunanin abba yariga ya sanar dake ne' amma tunda kince be sanar dake ba babu damuwa ni da kaina zan sanar dake abinda yake tafe dani Aisha.
"zahradee yace kina kayrarona kuwa Aisha? Aisha tace ina sauraronka.
"Ba komai bane ke tafe dani Aisha sae so da kauna danake maki Aisha' Aisha ba dade ina sonki shekara da shekaru h'aka naci gaba da rainon soyayyarki har izuwa wanga lkcn Aisha' shiyasa yanxu bace lokaci yayi da yakamata na sanar dake kudurina akanki' gani abba baya barinki tsayuwa da samari yasa nazo gusa direct dan niman izinin zuwa guki.
"Shiru tai tana sauraronsa' gani shirun da tai ne yasashi cewa Aisha kina jina kuwa? Murmushi kawai tai masa.
"zahradee yace shiru da kikai tabani amsa sae dae kashhh! Bazan iya babbance kalar amsarki ba sbd fasara biyu tabani wakau eh ko a'a' Aisha kina sona kuwa?
"murmushi tai h'ade da sa hujab dinta ta rufe fuskanta.
"wani irin dariya zahradee yai h'ade da hamdala snn yace Aisha nagode da amsar soyayyata da kikai yi' Allah yasa kinaso kamar yadda nake sonki Aisha' Allah kuma ya barmu dare har karshen rayuwarmu.
"Cikin jin kunya Aisha tace zantafi abba yace kada na dade.
"zahradee yace Aisha hakan ma nagode' ban sbd tunda nake zuwa g'idan ku ban taba tsabar kaina cikin farin ciki irin yau ba.
"Bari na barki ki tafi gida haka kada abba yai maki fada kinga ba zanji dadi ba ko?
"Shiru Aisha tai.
"zahradee yace Aisha ki gaida abba da umma saeda safe.
"juyawa tai h'ade da kama hannu abdul suke shige cikin g'ida.
"zuba mata ido yai har saeda yaga ta shige' wani irin tsalle yai yana murna snn yashige mota yaja yabar uguwar.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F. O. W. ☘.
MMN USWAN
ALLAHAMDULILLAH MASHA ALLAH. INA TAYA DAYA DAGA CIKIN MEMBERS DINKU MURNAR AURE.
HAPPY MERRIAGE LIFE SIS KHAIRAT UP.
Marubuciyar
Takaicin d'a namiji
Fatima zara
Aisha Humaira
Kai nake so
Da sauransu.
Allah ya bada zaman lfy yakawo zuri'a na gari yasa nayi kenan mutu ka raba.
1⃣3⃣
"yau zuciyar zahradee cike yake da farin ciki fal baya musaltuwa. (Ya Allah Ka HADAMU DA MASOYAN MU KO A LAHIRANE AMEEN Ya RABBI).
"zahradee yana isa g'ida' bayan yai parking direct parlour ya nufa sbd bare banyi ba banle ance su abbansa su kwanta.
"Da sallama ya shiga parlour' su hjy da yayyansa suka amsa' bayan ya duka ya gaida iyayyensa da yayyinsa snn ya mike kusa da alhj Kailani yaje ya zauna' gani yadda yake cikin farin ciki yasa alhj Kailani cewa my son yaya dae? Yau na ganka h'aka?
"zahradee yace himm abbana ban baka lbr ba' alhj Kailani yace son bani nasha.
"zahradee yace yau bbn Aisha ya bari ta fito ta saurareni na bayyana mata abinda ke raina k'uma ta amince tana sona.
"Alhj yace wow son na tayaka murna.
"zahradee yace nagode abba.
"Gani irin abinda sukeyi yasa hjy tace dan Allah alhj menene kukeyi h'aka? koda auren aka daura nasan iya kacin murnar da zakuyi kenan.
"Kailani yace bazaki gani bane shiyasa.
"mikewa tai ta bar masu gun.
"su shamsudee da Nurudee da suke gun h'ada ido sukeyi snn shamsudee yace a dae yi a hankali.
"Nurudee yace kasan JJC( july just come) ne that is why.
"duk suka sa dariya.
"su Amatulrahman da suke zaune a gefe'Amatullah tace yy anty ne zaka kawo mana?
"Tsawa abba ya daka masu yana cewa waye yasa bakinku a mgnr? shiru sukai h'ade da mikewa su bar gun.
"abba yace my son yanxu kasan me za'ayi? Zahradee yace a'a abba.
"Sae da alhj Kailani ya gyara zama snn ya fara da cewa yanxu tunda har ta amince tana sonka to ba kullum zaka rika zuwa g'idan su ba? Da sauri zahradee yace meyasa abba? Alhj yace zuwa tadi kullum yakansa mace taji ta tsaneka' k'uma koda ba h'aka ba idan kuna bawa juna iska duk lokacin da kuka h'adu zakuji kunfi marmarin juna.
"amma idan kana zuwa gunta kullum tun kana f'adi mata Gaskiya wataran karya zakayi kaga daganan ma zaisa raini ya shiga tsakaniku.
"idan k'uma kabari raini ya shiga tsakanika da mace ko wlh koda aurenta kai bazakaji dadin zama da'ita ba.
"ni k'uma son bazanso ka auri matar da zata rainaka ba banle harmu da muka haifeka taga girmanmu.
"zahradee yace h'akane abba.
"alhj Kailani yaci gaba da cewa abu na biyu k'uma dan Allah zahradee kada kabari shedan ya rinjayeka ku aikata abinda zaizubar mana da mutunci da k'uma darajar g'idan nan' duk da nasan ba aikinku bane daga kai har yayyanka amma tuni yanada kyau ko?
"murmushi zahradee yai.
"Alhj Kailani yace koma menene son kayi kahuri idan akai auren zakuyi.
"Da sauri zahradee yace ehhhh abba' ya karisa mgnr ne h'ade da bude ido😳 sbd mmkin mgnr.