← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 89

Sashe 37

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"yanzu Zainab ni kikewa tsaki sbd Allah dan na tambyi jiki kin?" tunda tambya ya zama laifi Allah ya baki hkr ni zantafi ko kina bukatar wani abu?".

"banza dashi tai bata tanka ba".

"Zainab dakefa nakeyi....

"shigowa inna Hulaira ne ya katse zhrdee' Ashe taji abinda suke f'adi' nan take ta h'au zainab da f'adi".

"zainab najin h'aka tasa kuka h'ade da cewa a'a".

"shima zhrdee gani h'aka yasashi hawa kan gadon ya zauna kusa da'ita snn ya rike mata hannu daya kamar mai yimata tausa cikin sigar tausayawa yana f'adin h'aka zainab dita Dan Allah kiyi hakuri ki daina wnn kuka mana Dan Allah kinji".

"dayan hannunsa yasa yana goge mata hawaye' gani inna na gun yasashi jawota ya rungumeta a kirjinshi yasa shafe mata baya h'aba zainabata kiyi hkr h'aka kinji k'uma Dan Allah kidaina kuka h'aka banason gani hawaye a fuskanki pls baby stop crying.

"yanzu f'adimi me zakici na siyo maki"?.

"shiru tai bata tanka ba".

"kiyi mgn mana Zainab".

"Zainab tasake shiru".

"inna Hulaira dake gefe murmushi kawai tai h'ade da dauke kanta a gunsu.

"gani bataga niyar mgn yasashi cewa ina zuwa' sauka yai daga kan gadon ya fita".

"koda yafita bega su Hjy da Abba ba' a zcyrsa yace maybe gida sukaje".

"bakin hospital yaje inda ake siyar da gasassun kaza yasiyo h'ade dasu YOGHURT DA ICE CREAM snn ya dawo ciki da sallama ya shiga dakin plate ya dauko ya zuba namar kazan a plate snn ya h'au gadon dama lkcn Zainab ba zaune ta jingina da bango da kansa yake bata a baki.

"su Abba suna shigowa kenan sukai karo da zhrdee yana bawa zainab abinci a baki murmushi kawai Abba yai batare da sun karisa ciki ba yajuya ya fita".

"Hjy ne ta kariso ciki dan suyi sallama da inna'inna na gani Hjy ta mike suka fita bayan sun fitane sukai sallama Hjy tace da safe zata dawo".

"Inna tace babu damuwa".

"bayan su fitane inna ta tsaya a waje tana jiran sugama".

"zainab tai mmkin zhrdee sosae a zcyrta tana cewa kodai dama zhrdee yana sona h'aka' shine baya kulani' baya kwana a dakina' bayaso nazo kusa dashi' kodai yaudarata yakeyi' ko k'uma sbd yaga ba'a gida muke ba".

"tsayawa tai tai shiru tare da zuba masa ido takasa tauna namar dake bakinta".

"zahrdee ya katse mata tunani da tambyrta yahh!! dae?".

"uhmm' babu komai".

"kodai kin koshine?".

"Eh'nakoshi".

"OK to kisha yaourt din koda kadan ne".

"daukowa yai ya bata a baki tasha snn ya cire ya'ije.

"tissue ya dinba ya goge mata baki snn ya sauka daga gadon h'ade da cewa ni zantafi' in Allah ya kaimu da safe zanzo".

"shiru kawai tai tana kallonsa cike da mmki Kodai ba zhrdee da tasani bane".

"kina jina kuwa zainab?".

"Allah yasa mukai".

"amin ngd".

"bayan ya fitane inna tashigo".

"su Hjy suna hanya ne Hjy take tambyar Alhj a ina yaga yaronga?".

"wafa son kike nufi kowa?".

"shifa".

"wlh nima bansan ta yaya akai yazo kasuwa ba'kawai ganisa nayi a kasuwa".

"baka tambyesa daga ina yake ba?".

"a'a ban tambyesa ba sbd gani nayi a kasuwa muke".

"to amma kinsan wani abin mmki?".

"a'a saika f'adi".

*"da gske ne kuwa abinda doct ya fada?".

"me kagani ne Alhj?".

"sbd abinda naga yake mata a hospital".

"himm Alhj kenan'kana mantuwa da d'an yau".

"kamar yaya?".

"baka tunani yayi h'aka ne kawai Dan dauke mana hankali?".

"ko Hjy?".

"Eh"mana".

"to Allah ya'kyau ta".

"amin"kadai kabarni dashi kawai".

"him Hjy kenan".

"su amatullah dake baya suna zaune sunaji duk abinda Abba da Hjy suke f'adi amma babu wanda ya tanka har suka isa".

"suna isa Hjy da yara suka riga shiga ciki Abba ya tsaya gyara parking mota' su Hjy suna shiga ciki daidai lkcn Aisha na fitowa daga kitchen' tana gani shigowa su Hjy da fara'arta ta taresu da sannnu da dawowa".

" hjy yawwa sannu da g'ida".

"har Aisha zata shige Hjy ta daka mata tsawa da keee!! da sauri Aisha ta juyo' baki iya cewa ya mai jiki bane?".

"kuna da mara lfy ne?".

"me kikace Aisha?".

"cewa nayi kinada mara lfy ne?".

"lalla Aisha' koda yake bakida laifi jeki abinki".

"shigewa tai batare da tattama ba".

"ido kawai Hjy ta zubawa Aisha tana kallonta har tashige' a zcyr Hjy tana f'adin zakici ubanki idan dani zakiyi".

"amatullah da amatulrahaman sukasa dariya".

"da safe saida zhrdee ya biya hospital snn taje kasuwa' da yake shida Hjy sukaje' da yamma akai sallama Hjy ta dauki zainab zuwa g'idan ta' a dakinta ta'ije ta har zhrdee da Abba suka dawo daga kasuwa.

"bayan su dawone zhrdee yana d'akin Aisha yanacin abinci suna hira' Hjy da kanta tai sallama Aisha ne ta amsa snn taje ta b'ude kofar' gani Hjy ne yasata dukawa tace sannu Hjy".

"kema sannu'ina Mijin naki?".

"yana ciki".

"kirashi kuzo tare".

"to kawai tace".

"komawa tai ta sanar dashi' mikewa yai ita k'uma ta sa hijab suka fita tare".

"parlour suka nufa ita dashi' suka shiga da sallama' Abba da Hjy suka amsa a kan carpet suka zauna ita dashi zhrdee yace Abba gamu".

"Abba yace bani ke kiranku ba Hjy ce".

"eh'nice na kiraka dama tambyarka ne nakeso nayi' baka sabarwa matarka bane game da rashin lfy dayan matarka bane?".

"tasani".

"tasani fa kace?".

"ke Aisha".

"na'am".

"dama kina sane da yar'uwanki ba lfy?".

"Eh".

"to meyasa jiya da nake tambyarki kika nunarmi baki sani ba?".

"eh' sbd bansan gutane kukaje ba shiyasa k'uma..

"k'uma me?".

"babu komai".

"yanzu sbd Allah Aisha kin kyauta kenan inda g'ida daya aka hadaku h'aka zaku zauna? k'uma idan ma banda abinki Aisha koda bangani ba amma naji labarin cewa koda kikai auren farko ku uku ne a gun mijinku h'aka be dameki ba sai zainab ce zata tsole maki ido? to wlh bazan yarda da wnn zama ba dole ki gyara".

"shiru Aisha tai tanaji Hjy' zhrdee ne yace aa Hjy Aisha batada laifi nine me laifi sbd nine na hanata zuwa hospital din"..

"salati Hjy tai snn tace lalla zhrdee yaune nasan bakada hankali' yanzu da kanka kake fadin h'aka".

"shiru Aisha tai sbd tasan fadi kawai zhrdee yai dan kareta amma ba h'aka bane".

"Abba dake zaune yana jinsu cewa kawai yai ke Aisha".

"da sauri tace na'am Abba".

"tashi kije daki".

"to tace h'ade da mikewa zuwa daki".

"bayan Aisha ta shige ne Abba yai gyaran murya snn ya fara da cewa son wlh bazan boye maka ba wlh ka batamin rai kwata-kwata tunda da nake dakai bantaba tsammani zakai mi h'aka ba'amma bakada da laifi laifi nane ngd da irin sakayyar da kaimi..

"menayi k'uma Abba kodai hadani dakai ne akayi?".

"tsawa Abba ya daka masa yana fadin kaemi shiru' banason mgnr banza' kada ka daukeni yaro karami wanda besan abinda yakeyi ba mana.

"Dan Allah Abba kaimi bayani wlh ban fahimta ba".

"karaf Hjy tace kace baka fahimta ba mana ashe tunda akai aure babu abinda ya shiga tsakanika da matarka...

"lailahallalahu' Muhammadu rasulillahi (S.W.A) akanka.

"Dan Allah Hjy waya fadi maki h'aka?".

"me garinku ne ya fadi min h'aka'kanaso kace karya ake maka ko yaya?" to bari kaji doct ya zaiyanami komai Ashe tunda aka kaita kallonta kawai kake kamar photo' nidai nasan kanada lfy banle nace..

"to nidai nidai".

"kaidai me son?" wlh bari kaji wlh idan har kabari h'aka yasake kasan cewa wlh zanyi mummunar saba maka k'uma wlh bazaka sake jin dadi naba".

"yanzu abinda nakeso dakai kaje ka dauki matarka mutafi gida Allah yabamu alkairai".

"amin Abba".

"tana dakin Hjy kwance".

"to".

"juyawa yai zuwa dakin Aisha".

"ina zaka?".

"shiru yai".

"hannu kawai Abba ya nuna masa alama kada yashiga".

"dakin Hjy yanufa daidai lkcn zainab ta tashi yace tashi muje gida".

"to kawai tace snn ta mike".

"suna fita dukawa sukai suka sallami su Abba snn suka fice".

"suna fita Hjy ta mike zuwa kitchen daukowa Abba abinci' tana cikin tafiya ne su amatullah basusan Hjy na jinsu ba amatullah ta kwashe duk abinda tagani tsakani Aisha da zhrdee ta fadiwa amatulrahaman.

"Hjy tai mmki sosae amma anan tabar mgnr ta karisa kitchen.

"amma a zcyrta cewa tai lalla zhrdee mune zaimedamu kananu yara ko? amma ba komai.

"su zainab suna isa gida dakinta suka nufa kai tsaye shida zainab ita kanta tai mmkin shiga dakinta da yai' sbd tunda tazo gidan betaba shiga ba".

"suna shiga zainab tasamu bakin gado ta zauna' bayan ta zauna ne zhrdee yace wato ke Dan tsabar shan kunya da shan mutunci shine kika fadiwa su Abba da Hjy tsakanimu ko?".

"ni? me k'uma nayi? Hjy ce tace na fadi mata wani abu?".

"ohooo" ke kika sani koma menene yau zaki baya bashinsa".

"kamar yaya?".

"ta kanji akeji".

"eyye".

"Eh".

"tashi ki tube".

"kamar yya".

"kamar yaya ake tubewa?" wlh idan baki tube ba da kaina zantubeki".

"zainab najin h'aka da sauri ta mike zata fita daga dakin".

" kafa zhrdee yasa mata'kadan yarage ta fadi da sauri yasa hannu ya jawota zuwa gado' snn yaje ya rufe kofar dakin ya dawo tubewa yai yarage dashi sai sglet da gajeran wado".

"zainab na gani h'aka tasa ihu' hayewa yai kan gadon ya bita har inda take hannu yasa ya jawota da karfi' gani yana kokarin kware mata zani yasa zainab sa hannu tana bige masa nasa hannun".

"zahrdee da yaga h'aka da karfin tsiya ya yaye mata zani zuwa sama h'ade da yafe pan din dake jikinta' duk irin kukan da takeyi besa ya karaya ba' da karfi ya shigeta zainab na ihu tana kiran zanmutu Dan Allah kabari' amma ina sbd shi kansa besan abinda yake ciki ba.

"zainab tai kuka har tagaji sbd ihu muryanta har yakoma baya fita".

"zahrdee be sauka ba saida yai mata jago jago snn ya sauka duk irin kukan da takeyi zahrdee be kalleta ba' iya kaci dauka rigansa yai yana hakki h'ade da cewa tunda abinda kikeso kenan gashi nayi maki' kinga kai kara yakare.

"fita yai zuwa other room din da yake kwanciya".

"gani daya zahrdee ya b'ude zainab dan kadan yarage ta hade' dagawa da tai taganta cikin jini male-male kwance akan gado wani ihu tasa hade ya jawo zani gadon hannu bibbiyu tana kallon abinda zahrdee ya aikata mata".
Chapter 37 · 0% Book details