← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 89

Sashe 75

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"shiru shiru Hjy bataga *Akbar* ya shigo gunta ba har dare k'uma ba h'aka yasaba ba' sbd mafi yawanci lkta ma zamansa a gun Hjy yafi yawa' mikewa tai da kanta tazo dubashi' tana leka d'akin h'ade da kiran sunansa taga daki wayam babu kowa' dawowa parlour tai snn ta kwadawa zhrdee kira lkcn yana dakin Aisha ya kwanta.

" zhrdee yana fitowa Hjy tace ina Zainab taje h'aka har dare sbd Allah' idan ma uguwa taje tunda kaga dare yayi me zai hana bazakaje ka dauko ta' ka barta ta dawo da kanta k'uma kasan tanada yara"

"kan zhrdee a kansa yace ba uguwa tajeba"

"kamar yaya?"

"nima bansan inda tajeba"

"wani irin mgnr banza kakeyi h'aka"

"tofa Hjy dan suyi f'ada da Rukky ni k'uma nayi mata f'ada shine tawuce g'idan su"

"shine baka bitaba"

"kam Hjy ai babu inda zani' tunda bada izinina tafita"

"h'ak ne k'uma fa' kayi gskya to Allah ya taimaka"

"juyawa tai ta koma bangaren ta' tana tafe tana mgn"

"shima komawa d'akin Aisha yai suka kwanta"

"bayan Abba yadawo suna hira da Hjy tace Alhj yanzu sbd Allah abinda zhrdee yai ya kyauta kenan?"

"name k'uma Hjy?"

"gani banda yaronga ya shigo bane tun safe shine har dare naje dubashi naga babushi babu uwarsa"

"shine baki tambyi son inda tajeba' nasha f'adi masa yadaina bari sunakai dare a uguwa"

"himm Alhj kenan' koda na tambyi zhrdee wani irin mgnr banza yake fadimi' wai suyi fadane da Rukky shine ta wuce g'idan su' kaduba fa sbd Allah duk irin hkrin yarinyarnan amma saida suka kureta"

"a'a gskya abu beyi dadi ba"

enafa yaga dadi"

"babu komai zansamesa nayi masa mgn akan yaje ya dawo da'ita"

"to shikenan Allah yasa yaji naka"

"Bbn Zainab yana dawowa bayan ya huta inna take sanar masa Zainab tadawo g'ida"

"lfy ta dawo g'ida?"

"wlh nima bansani ba"

"wani irin baki saniba Hjy?"

"to Alhj wlh babu irin tambyar da banmata amma taki mgn"

"kiromi ita"

"to kawai tace snn tamike taje kiranta' tate suka dawo"

"dukawa Zainab tai cikin ladabi ta gaidashi snn yace lfy Zainab kika dawo g'ida?"

"kan Zainab na kasa tace babu komai baba"

"a'a Zainab idan kinsan akwai matsala kifadi"

"babu komai Bb gajiya kawai nayi da auren"

"dukkansu dariya sukasa' snn yace Zainab kenan' antaba gajiya da aikin ladah?"

"ba'a taba ba amma nikan Allah yagani na hkr"

"Zainab'

" na'am Bb"

"kinfi kowa sani bazan yarda ki zauna a g'idan nan bako?' dan haka gara kitashi kawai ki dauko kayanki na medaki"

"Bbn kasan tunda nake dakai bantaba bujirewa mgnrka bako?"

"kwarai da gske"

"Bb yau kam saidai kaya hkr sbd babu inda zani' idan k'uma ka matsami wlh barin garin zanyi"

"barin gari k'uma Zainab?"

"shiru Zainab tai"

"Bb yace to tashi kije daga ciki"

"babu yadda iyayen Zainab basuyi ba Dan tafadi masu abinda ya hadasu amma Zainab taki' daga karke kyaleta sukai"

"kwanan Zainab uku zhrdee yai sallama a kofar gidan su ko ciki be shigaba' gani mamy kanwar Zainab tana dawowa daga sch zhrdee ya kirata yace taje ciki tacewa Zainab tabashi yaransa"

"mamy na shiga ta fadiwa Zainab' Zainab najin h'ak ta mike taje ta dauko yaran tabata takai masa' zhrdee yana amsansu ya sasu a mota sai g'ida"

"gun Hjy ya kaisu' lkcn Hjy na sallah zama yayi yana jiran tashafa"

"tana shafawa tace wanga yaran k'uma fa?"

"kwaso yarana nayi"

"waye zasu rikesu?"

"Rukky ne zanba mawa"

"wlh na rantse da Allah idan baka kwashi yaran nan ka medasu gun uwarsu ba ranka sai yayi mummunar baci' wayar nan she gun yara alzaluman ne zaka basu yara rike?' kada ka bacemi da gani a gaba ba"

"mikewa yai a sanyaye ya kwashe su ya medasu gun uwarsu"

"gidan zhrdee kullum cikin lalura na yau daban na gobe daban"

"Zainab nada sati uku su Hjy da Abba sukaje bawa iyayenta hkr' Alhj Musa yace aini babu abinda kukaimi amma dai Zainab ce bazata koma ba' idan har zhrdee yanaso ta koma sai yazo da kansa ya bata hkr h'ade da alkawarin bazai kara walakantami yarinya ba'sbd yanzu idan nabaka ita kuka komai bazaisan yayi kuskure ba"

"Hjy tace babu komai k'uma ko nama dana haifesa na goyi bayan h'ak"

"nan dai sukai sallama *Akbar* yasa kukan zaibi Hjy' Hjy tace ya zauna zata dawo ta daukesa sutafi g'ida"

_*~BAYAN WATA BIYU~*_

tun safe sukewa juna gani gani' Aisha ta dorawa yara ruwan plast wanda take dama masu kunu' Ashe Rukky tana kallonta' Aisha tana fita Rukky tazo ta zubar da ruwan h'ade da kashe gas d'in "

"Aisha tazo juye ruwan taga gas a kashe nan ta h'au f'ada' tana f'adin wacce shegiyar nan ta zubarmi da ruwa k'uma ta kashe gas d'in?"

"Rukky tace nice"

"Ai dama nasan saike shegiya karamar yar'iska karuwa"

"da'kyau kamar kinsan rana irin ta yau nake jira"

"kekika sani shegiya kawai"

"uwarkice shegiya"

"uwankidai wlh karuwa nafadi na kara k'uma wlh sai kinbar g'idan"

"kwai da gske zanbar g'idan amma saina barki da tabo k'uma bari kigani"

"zhrdee dake d'aki yanajin h'ak da sauri yafito"

"wuka Rukky ta dauko gani h'ak yasa Aisha gudu' itama Rukky na binta' a guje zhrdee yasha gaban Rukky itama tariga tayi setting wuka h'ade da rufewar ido' yana shiga tsakiyarsu Rukky ta d'an na masa wukar a ciki"

"gani h'ak yasa Aisha tai tsayawa' gani ta tsaya yasa Rukky ciro wukar daga cikin zhrdee ta d'an nawa Aisha itama a ciki"

take zhrdee ya f'adi sumanme' itama Aisha binsa tai' jini kuwa yace idan bakayi kabani gu"

"d'aki Rukky ta koma ta h'ada kayanta ta kara gaba"

📖✍
☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRIRES F. O.W.☘.

🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

5⃣8⃣

"daga Aisha har zhrdee sumewa sukai' jini kuwa sai faman rushing yakeyi kamar anyanka akuya"

"Hjy dake bangaren ta haka kawai taji gabanta yai mumanar f'adi' babu abinda take anbato sai innalallahi'wainna'ilaihim'raju'un"

"shahida da shahid duk su tashi' garin kokuwar sauka daga gado shahida ta f'adi' nan ma takara sa wani kuka"

"har a lkcn hankali Hjy be kwanta ba' sake sake takeyi kala kala a zcyrta' h'ade da tambyar kanta kodai wani abune zai faru da'ita yasa hankalinta keta faduwa' gani zaman d'aki ba zaikai mataba yasa tamike tana zagaye g'ida h'ade da tasbihi a zcyrta"

"lungu da sako na g'idan saida ta leka har tayo kwantar parlour su Aisha' wata zcyta mezakije kiyi a bangaren yara?"

"juyawa tai zata koma wata zcyr tace a'a Hjy gara dai ki leka"

"juyawa tai ta shige bangaren su Aisha' tun daga nisa take hango gangarowar jini kamar anyanka rago' salati tasa jiki yana rawa ta karisa gun"

"dukkansu ganisu tai kwance Aisha na jikin zhrdee duk babu me nimfashi a cikinsu' cikin dimuwa da tashi hankali ta dago Aisha' daga jikin zhrdee itama ta shinfida mata ta a kasa' a guje ta juya takoma bangarenta ta dauki waya' Abba ta kira' cikin Sa'a dugun farko ya daga wayar h'ade da sallama"

"cikin kuka ko amsa sallama batai ba cewa kawai tai Alhj g'ida babu lfy"

"abirkice Alhj ya mike yana salati' kafin yace komai Hjy ta katse wayar' Allah yasa lkcn Shamsudee yashigo gun Abba sbd akwai mgnr da zasuyi dare' cikin gigita Abba yace Shamsudee muje g'ida kawai"

"gani halin da Abba ke ciki yasa Shamsudee amsar key din motar Abba suka dauki hanyar g'ida';duk su biyu kowa da abinda yake aiyanawa a zcyrsa"

"suna isa bangaren Hjy suka nufa'batare da subi ba cikin parlour su Aisha ba' suna shiga sukaga batanan a gun' jugun kawai Abba yai batare daya uffan ba' Shamsudee ne yafita zuwa kitchen ko tana gun' gani batanan yajuya ya dawo bangarenta sbd yasan bata shiga bangaren su Aisha"

"itako a lkcn tana kan su Aisha da zhrdee jingine jikin bango tana faman sharban kuka' sbd ta dauka mutuwa sukai' ba'ita ba duk wanda zai gansu a lkcn dauka zai gawane ke kwance"

"Shamsudee yana komawa yace Abba banganta ba"

"batare daya tanka ba waya yasake daukowa ya kira numr ta' Hjy na dagawa cikin kuka tace kushigo kawai zhrdee zhrdee' jin h'ak yasa Abba fita a guje yana f'adin me yasamu son d'in ne?"

"kafin Abba ya'isa gun yya Shamsudee yariga shi' ganisu kwance yasa yya Shamsudee fasawa wata irin kara yana kira know brother' f'adawa yai kansa yana jijjigashi' shima Abba mutuwar tsaye yai yakasa karisowa gun balle yaga abin b'akin ciki da takaici' hawaye
kawai wasu kebin wasu Abba keyi"

"rungume zhrdee yya Shamsudee yai yana faman kuka'hjy take tsaye itama kuka kawai takeyi'gani yadda yya Shamsudee yake jijiga zhrdee ne yasa Abba karfin hali yazo ya amshesa ya shinfida shi snn suka koma kan Aisha' itama disem bata ko motsi' cikin kuka Abba yace Hjy kina ina aka halakamu h'ak?' wayene yai mana h'ak?' k'uma me mukai masa?"

"cikin kuka yya Shamsudee ya ciro wayarsa ya kira yya Nurudee ya sanar masa rasuwar zhrdee"

"what yace' shikansa besan lkcn daya fasa da kuka ba"

"duk mutani dake gun sai faman cewa suke lfy?' h'ade da yaran shagonsa"

"batare daya tanka ba mota kawai yashiga zuwa g'ida' daga yaran shagon har abokan binsa sukai zuwa g'idan"

"suma yaran shagon zhrdee dana Abba h'ade dana yya Shamsudee duk labarin rasuwar zhrdee ta riskesu"

"suma duk rufe shagonar sukai zuwa g'idan' a nan nema Bbn Zainab yaji labarin rasuwar' saida ya sanar g'ida snn yanufi gun zana'idar"

"cikin kuka Hjy take f'adin wlh bansaniba Alhj nima ina bangarena' bansan ko wayeba
Alhj' shikenan zhrdee"

"Abba yace ina Rukky take?'

"a lkcn ne Hjy ta tuno da wata Rukky ya' da sauri suka nufi dakinta maybe ita a d'aki aka sameta akai mata nata"

"gani kofa b'ude suka kutsakai dukkansu su uku'wayam sukaga daki babu Rukky babu akwatin kayanta'

" cikin mmki Hjy tace Alhj me zangani haka' kodai kidnapping dinta sukai"

"shiru Abba yai sbd tunani da yakeyi h'ade da kokonton abinda zcyrsa take raya yasa"

"yya Shamsudee yace wani irin kidnapping Hjy' kidnapping ne shine harda ja kan kayanta' ni wlh ma nafara zarginta' idan ba itace ta aikata to turowa tai aka aikata'
Chapter 75 · 0% Book details