Sashe 63
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"me zakiyi dashi?"
"wanka mana"
"OK' fita yai zuwa kitchen yaje ya kunna gas yasa ruwan zafin' yana kan dorawa kenan saiga Zainab ta shigo dorawa *Islaha* ruwan wanka' gani zhrdee a kitchen tace lfy"
"ruwa nazo dorawa"
"me zakai dashi k'uma?"
"Aisha ce takeso"
"Aisha' shine bazata iya fitowa ta dora ba?"
"a'a kinsan ai ta haihu ne shiyasa nace ta huta na dora mata ruwan"
"haihuwa fa kace zhrdee?" haihuwa wasane da zata haihu babu wanda yaji "..
"Eh' kyace h'aka mana' kin dauka ita irinki ne da uban kowa sai yasan zaki haihu' duk kibi ki wahalar da jama'a kisa mutum kashe kudin da beyi niya ba"..
"au' abinma harda gorine?"
"nayi d'in raguwar banza kawai"
"nine fa zhrdee?"
"Dan kece sai fa?"
"himm zhrdee kenan' dadin abin bani na dorawa kaina ba Allah ne ya dorami dan h'aka sai kayi dashi amma ba daniba' wlh rashin ilimi na damuka zhrdee"
"uban waye mara ilimi?"
"kae"
"hannu ya daga zai kai mata mari' wlh kana marina saina zuwa bar da ruwan zafi naga ta tsiya"
"muguwa azaluma yar' b'akin ciki'ai ni tun ba yanzu ba nasan kina b'akin ciki dani"
"Ohooo dai' da nayi niyar dora mata ruwan ne amma tunda abin naka yazama rashin mutunci wlh cokali bazan kaudaba"
"saime?" dama waya gaiyaceki a gun? wlh Zainab ko d'akin kika shiga ban godeba"
"fita Zainab tai ta nufi d'akin Hjy' zhrdee yaki kaucewa daga gun"
"Zainab na shiga lkcn Hjy na zaune akan sallaya tana lazumi dukawa tai gaban Hjy tana jiran da shafa' itama Hjy gani Zainab d'in ne yasa ta shafa h'ade da cewa Zainab har kin shigo?"
"eh Hjy ina kwana?"
"lfy klau' ya kwana yara"...
"Hjy yanzu sbd Allah abinda zhrdee yai ya kyauta kenan?" Zainab tana mgnr kwalla suka zubo mata".
"lfy Zainab? wani abune k'uma yai maki?"
"Ashe Aisha ta haihu amma babu wanda yasani a g'idan".
" haihuwa?" wani irin haihuwa Zainab?"
"wlh kuwa Hjy naje sawa *Islaha* ruwan wanka shine na ganshi yana sawa Aisha ruwan zafi"
"mikewa Hjy tai h'ade da cewa zomuje' Hjy na gaba Zainab na baya suka nufi d'akin Aisha' suna shiga sukaga Aisha zaune rike da baby a hannunta' gani Hjy yasata cewa sannu da shigowa"
"Ashe da gske ne kin haihu?"
"eh' cikin dare ne da naji shine muka tafi hospital"
"amma yanzu sbd Allah Aisha kin kyauta kenan?" idan bazaki fadiwa Zainab sbd ita kishiyarne to nifa?' ko nima din kin daukeni a matsayin kishiyane?" idan shi zhrdee beda hankali kefa?" wlh Aisha idan abinda kike mana ko kike igiza zhrdee yake mana na rashin biyayya a d'akin nan mukace zamu rama kinsan bazakiji dadin zama a g'idan bako?"
"idan kina gadaran sbd yana sonki ne karfa ki mance ni uwarsace idan naga dama a yau din nan zan'iya sawa ya sakeki' saki k'uma ta har abada sbd na isa dashi' daga shi har abinda ya mallaka duk suna karkashin iko nane"..
" ashe zhrdee yana bayan Hjy karaf a'a Hjy ba laifinta bane"...
"wuf tai da bayan hannu ta watsa masa mari' tunda daga lkcn shuri yai besake mgn ba"
"Hjy taci gaba da cewa dan h'aka ki kiyaye' idan kinason zama da zhrdee dole ki bi abinda keso' Aisha kada kiga kamar bansan abinda kuke kullawa keda zhrdee bane akan Zainab duk abinda kukeyi ina sane dan h'aka ki kiyaye"
"snn ta jiyo kan zhrdee kai k'uma zhrdee duk abinda kikeyi kaci gaba ina sane da duk shiga da fitanka a g'idan nan' kada ka mance ku biyar Allah yabani a duniya tunda kuka taso babu wanda ya taba jin kanku sbd h'aka har kwatance akeyi daku' most especially kai yadda kataso cikin ladabi da biyayya da k'uma kyautatawa iyaye amma tunda Aisha ta dawo rayuwarka komai ya lalace' zhrdee bazance ka saki Aisha ba amma inaso kasan wani abu guda daya zhrdee Aisha da Zainab matankane ko dasu ko babu su zaka iya rayuwa kamar kowa' amma bandani' bazan maka baki sbd Aisha ba amma ka kiyayi bacin rana"
"juyawa tai gun Zainab dake tsaye kusa da'ita tace ke'!! muje' suna fita suka bar d'akin"
"suna fita Aisha tasa kuka' da sauri zhrdee yazo inda take ya rungumeta yana bata hkr' bayan tayi shiru ne zhrdee ya kira g'idan su Aisha ya sanar dasu haihuwa' murna sukai h'ade da yimasa barka' daga g'idan su Aisha aka aika g'ida ubaida' ubaida tai murna sosae' washe gari taje g'ida mai jego sukasha hiransu sosai bata koma g'ida ba sai da yamma"
"kwana biyu da haihuwar Aisha kanwar bbnta tazo daga kauye' ita ke tayata aiki sbd Zainab taki kauda koda cokaline' ubaida k'uma ba kullum take zuwa ba' goga zhrdee kafin yaje masallaci yakesa mata ruwan wanka'kafin yadawo ruwan yai zafi"
"ana gobe suna zhrdee ya siyewa Aisha kaya na gani na fada yakai kala goma duk dinkanku h'ade da sarkan zinare' kayan baby ma h'aka' raguna biyu ya siyewa Aisha' itako Zainab ko kyale bata gani ba"
"ranar suna baby taci suna *Laila* sunar Hjy kenan Mmn zhrdee' dangin Aisha na birni dana kauye duk suzo"
"minti da minti Aisha saita canza kaya ita da baby da uban baby' Pict kuwa ba'a mgn"
"tunda Zainab taga h'aka tana Zaune a d'akin ta sai yan'uwan zhrdee da suka shigo mata suna ta hiransu har yamma kowa ya watse"
*a gurguje dan Allah kuyimin uziri*
"ana gama suna zhrdee ya me kwana da Aisha ta tafi haka ya gode"
"gani yadda dama yake kasa zaune ya kasa tsaye yasa bata musaba ta h'ada kayanta' zhrdee ya h'ada mata goma ta barziki ta tafi"
"bayan tafiyarta zhrdee ya koma d'akin Aisha da kwana duk dare shike raino Aisha tana bccita' gani baby tai bcc yasa zhrdee shinfidata shima ya kwanta' Ashe bcc yana daukarsa combortion ya kama yarinya har tasankare ta mace basu saniba"
"sai guraren asuba Aisha ta falka' tana falkawa kan yarinya tai koda Aisha ta dauketa bata motsi' da sauri ta tada zhrdee h'ade da mika masa ita' koda zhrdee ya dauketa kallo daya yai mata yagano batada rai"
"cikin gigita yace Aisha garin yaya batafa da rai"
"me kake zhrdee?"
"batare daya saurareta ba a guje ya nufin gun Hjy"
"ihu Aisha tasa h'ade da f'adi a kasa tana ihu""""""
📖✍
l ☘☘
☘
*AURA IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
4⃣9⃣
"a guje zhrdee ya shiga d'akin Hjy' a birkice Hjy ta tashi daga bcc tana f'adin lfy zhrdee?"
"mika mata baby yai kawai batare da yace komai ba"
"Hjy na amsar baby taga tariga ta cika' salati tai h'ade da shafe mata fuska"
"ta mutu ko Hjy?"
"Allah yai wa *laila cikawa zhrdee"
"zhrdee yana salati jikinsa na rawa' mikewa Hjy tai tace muje' d'akin Aisha suka koma' suna shiga gani Aisha tai tana kwance a kasa sai faman birgima takeyi tana kuka"
"shigewarta tai batare da tace mata kala ba' gefen gado taje ta shinfida gawar a kasa snn ta fita"
"tana fida da sauri zhrdee yai kan Aisha ya dagota ya rungumeta h'ade da bata hakuri"
"rarra fawa Aisha tai taje kan gawar ta b'ude tasake fasawa da kuka' zhrdee na rungume da'ita a gaban gawar suma kwalla yakeyi"
"Hjy na fita d'akin Alhj ta shiga taje ta sanar dashi abinda ke faruwa' mikewa Alhj yai yaje ya tada su yya Shamsudee duk suka fita parlour su Zainab'
" Zainab dake bcc tanajin hayaniyar mutani falka lekowa tai gani su yya a zaune yasata komawa taje tasa hijab snn tasako fitowa' gani Hjy ta shiga d'akin Aisha yasata itama shiga d'akin"
"tana shiga gani Aisha da zhrdee suna kuka yasa ta tsorata da sauri tai inda suke zaune' gani gawa yasata salati ta sanarwa ubangiji"
"hannu Hjy tasa ta dauki baby har zata shiga toilet da sauri Zainab tace a'a Hjy"
"meyasa cikace a'a"
"gara ayi mata a d'aki kawai kamar zaifi kyau"
"to shikenan"
"shiga toilet d'in Zainab tai ta dibo ruwa mai tsarki da tsafta h'ade da baho na wanka tafito dashi zuwa bedroom ta'ije h'ade da cewa ina zuwa"
"komawa d'akin ta tai ta dauko turare da ruwan zamzam da take bawa *Islaha* har zata fita *Islaha* ta falka tana kuka"
"daukarta tai suka fito dare' mikawa yya Shamsudee tai ita snn tashige d'akin Aisha"
"har zasu fara wanka Hjy tace zhrdee ya fita parlour' Zainab da kanta taiwa baby wanka h'ade da shiryata Hjy na zaune bayan ta gama ta shinfidata a kan"
"yya Shamsudee ya kira Hjy ya mika mata *Islaha* sbd zasu tafi masallaci dan asuba yai lkcn"
"itama Hjy tafiya tai taje sallah' itako Zainab na zaune da gawa' gani *Islaha* zata dameta da kuka yasa ta goyata"
"bayan su yya sun dawowa ne yya yai sallama yace Zainab ta miko gawar' mikewa tai ta dauko *laila* tacewa Aisha dake zaune gefe gata kuyi sallama"
"Aisha na amsan *laila* kankameta tai tasa ihu' gani bazata iya jurewa ba' yasa Zainab fisgeta taje ta mikawa yya dake tsaye b'akin kofa"
"ihu Aisha tasa tana kuka' bayan su tafine Zainab ta h'au Aisha ta f'ada' h'aba Aisha meye kikeyi h'aka kamar ba musulma ba' sai kace a kanki aka fara gani mutuwa' wanda ke kanki ma baki wuce shiga amma kike kuka h'aka?' banza da Zainab Aisha tai taci gaba da kukanta"
"yanzu Aisha bazaki shiru d'in ba' sbd Allah' kamar ba mai ilimi ba' wlh abinda kikeyi ko jahili bazaiyi h'aka ba"..
" shigowar Hjy ne ya katse Zainab' kin dawo "
"har sun tafi da'ita ne?"
"eh"
"to Allah ya jikanta' ni zanko ciki"
"Hjy na fita Zainab itama ta fita zuwa d'akin ta taje sallah"
"da safe duk yan'uwar Aisha sukazo harda ubaida' kanni bbnta saida akayi addu'ar uku snn suka koma' a ranar da akai uku zhrdee ya dawo d'akin Aisha"
"tana kwance tana kwalla zhrdee ya shiga' gani tana kuka da sauri ya karisa kanta h'ade da dagota ya rungumeta yana bata hkr"
"gani yadda yake bata baki yasa Aisha sake fashewa da kuka' tana f'adi yanzu shikenan Hjy ta tafi kenan?' yanzu na rasata kenan zhrdee?' zhrdee nashiga uku zhrdee"