← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 89

Sashe 41

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"an kiraki d'in' ko kaeyane? wlh zainab idan banda darajan su Abbana babu abinda zaisa na zauna dake wawiya kawai".

"Allah sarki rayuwa wlh zhrdee idan banda darajan iyaye wlh nima kaina babu abinda zanyi dakai' sbd a cikin tsarin samarina wlh babu wawa dolo da kiki marajan mgnr iyayensa irinka".

" ke zainab wlh idan baki iyawa bakinkiba wlh saina fasashi".

"wawiya kawai banza kucaka' wlh shiyasa tun farko banso aurena dake ba"...

"Allah sarki zhrdee wlh bazan taba gani laifinkaba sbd nasan bakomai ke damuka ba face dakikanci da toshewar basira' kai yaune kafara nadamar aure' ni k'uma tun ranar da na daga ido naga Kaine a matsayin mijina nake nadama".

"wohohoo Allah sarki Aliyu masoyina abinda kaunata abin alfaharina mejin mgnr iyayensa' nasan inda Aliyu masoyinane bazaimi h'aka ba".

"Aliyu banza Aliyu wofi ke uban uban Aliyu ma na rantse da Allah zainab koda wasa nasake jin suna wani Aliyu anan g'idan wlh saina karyaki snn naje naci ubansa shege mai nima matan mutuni".

" oho kai dai kasani domin babu wanda zai hanani kiran suna rabin raina"...

"kafin ta karisa kiran Aliyu tsalle zhrdee yai zaikamota".

"da sauri zainab ta kauce" duk da h'aka binta yaci gaba dayi' gani h'aka yasa zainab gudu suna zagaje d'akin' dakar yasamu ya kamata saidai ya danneta snn yasa hannu ya matse mata baki" jin zafin h'akan yasa zainab kuka' dakar ya saketa h'ade da cewa wlh koda wasa idan nasakejin suna banza kazamin nan wlh saina maki wanda yafi h'aka".

"koda ta mike bata tankasa ba kowa yaje yai kwanciyarsa".

"tun daga lkcn kowa ya kami kansa babu ruwan wani da wani' amma a zcyr zhrdee kuddun yatuna da mgnr Aliyu da zainab take f'adi saidai yai d'an karami tsaki kawai' shida kansa mafi yawanci lokaci yakan zainab ya tambyi kansa meyasa yake damu kansa akan wani banza wanda bemasan dashi ba".

" me nene hadinsa da zainab ma tuku banle har wani mgnr Aliyu ya damesa' tsaki kawai yai h'ade da juya mata baya".

"gani yau tsawon kwana bakwai kenan zhrdee bezo guntaba ranta yai mummunar baci tun safe take daki yau ko lekowa da takeyi ta shiga bangaren su Hjy bataje ba kwanciya kawai tai tana f'adin juyi a gado".

" shima zhrdee yake yawan kiranta ko char ya rage ba kamar da' ba".

"shima zhrdee ya rage kiran Aisha ne ba d'an komai ba sbd idan yanadaina jin muryanta maybe sha'awarta zai ragu masa' a nasa tunanin h'akan shine mafi saukin a garesa".

~~~ ~~~~ ~~~~

"Nasir ya samu sauki garau gani saukin daya samune yasashi daukar Fatima zuwa sauran kasashen duniya hutawa' Fatima da Nasir suyi yawo sosae' Nasir gani yasamu sauki yacewa Fatima yanaso yadawo g'ida sbd yana bukatar gani su Khadijat da Jabeer' Fatima bata musa masaba h'akan ne yasa sukasa ranar dawowa g'ida Nigeria amma sai sun koma eygip Nasir ya amshi maganinsa".

"sbd uzirawa da Nasir yai yana bukatar gani yaransa a ranar sukabar India zuwa Egypt bayan su isa Nasir besamu gani doct d'an sa a narar ba dole yasa suka kwana badan Nasir yasoba' sbd a yadda yaso komai dare yau yaransa yakeson gani".

"amma tunda yaji cewa bazasu samu komawa a lkcn dayaso ba cewa kawai yai Allah yasa h'aka yafi alkairi' amma saida yakira g'ida sukai mgn dasu Khadijat da Jabeer h'ade da cewa gobe yananan zuwa".

"su Khadijat da Jabeer sunata murnar zuwan bbnsu' Fatima da Nasir sun kwanta lfy klau amma da safe Nasir babu kafa babu hannu gashi yanason mgn babu hali".

"da sauri Fatima tai rushing d'in zuwa hospital' doct duk sukai kansa suyi iya kokarinsu akan Nasir amma ina kafin wani lkcn Nasir ya cika".

"Fatima tai kuka kamar zatai hauka har riketa akeyi bayan tasamu d'an natsowane snn takira g'ida Nigeria ta sanar' a ranar yayin Nasir suka tafi Egypt duk cuku-cukun da zasuyi suyi amma basu samu fitowa da gawan Nasir ba sai da yai kwana biyu snn suka iso g'ida Nigeria' ba'a bata lkc ba aka shiryashi yadda addini ta umarcemu da muyi aka kaisa ma kwancinsa".

"bilyaminu da Fatima suyi kuka kamar ba gobe' bayan addu'ar uku bilyaminu yace zai koma binni kebbi yadawo sbd Akwai abubuwan da yakeso ya h'ade su snn yadawo".

" Fatima tace babu damuwa Allah ya kaika lfy' da yamma Bbn Fatima yace takoma g'ida tai takaba Bbn Nasir yace a'a d'an Allah ina rokon arziki kabatar ta zauna a d'akin ta idan yaso bayan tafita takaba saita koma g'ida ".

" Bbn Fatima yace shibazaice komai ba sai abinda tace' koda aka kira Fatima abbanta da kansa ya tambyeta tazabi inda zata zauna' Fatima tace abazarta anan kawai zuwa wani lkc".

"abban Nasir yaji dadin h'akan sosae' abban Fatima yace to shikenan Allah ya jikan Nasir' anan g'ida Fatima ta zauna daya daga cikin dakuna na g'idan two bedroom plat aka bata ita da yara suka zaune".

~~~ ~~~~ ~~~~

"bayan wata daya Dan bikin su zainab da zhrdee' tun cikin dare zainab take amai' ko rintsawa batai ba' shikuma zahradee beyi tunani kaita hospital ba h'aka ya tsirya ya tafi kasuwa' bayan fitarsa ne jikin zainab yaki dole yasa ta rarrafo ta fito parlour gun Amatullah ganita h'aka yasa Amatullah tsorata kuka kawai zainab keyi a take Amatullah ta kira yyanta' koda ya dauka ta sanar dashi tsaki kawai yai yaci gaba da harkokinsa'".

"gani beda niyar zuwa yasata kiran Hjy ta sanar da'ita' batare da bata lkc ba Hjy ta kira zhrdee ta sanar masa' yana guguni ya dauki key d'in mota ya shiga zuwa g'ida' yana shiga a parlour ya samesu daure fuska yai h'ade da cewa Dan Allah kitashi muje' Amatullah ne ta dauko mata mayafi koda ta mike kara jirine ya dibeta zata f'adi da sauri zhrdee ya tarota suka fita zuwa mota' zhrdee yana driving yana mata masifa har suka kai' suna isa kallo daya doct yai mata yace aje a gwadata nurse na gwada zainab ciki tagani na satika".

"koda doct ya sanarwa zhrdee' zhrdee yai mmki sosae dajin wnn labarin' a gani yadda zainab takeji yasa doct rikesu aka basu gado' ana sa mata drip kenan saiga Hjy ta shigo d'akin' a ladabce zhrdee ya gaidata sbd yau ba a g'idan ya kwana ba".

" bayan su gaisa ne Hjy take tambyar jikin zainab' mika mata result d'an yai kawai da sauri yafita yabar d'akin".

"Hjy na karantawa murna sosae tai h'ade da kiran Abba ta sanar masa' shima Abba yai murna h'ade da cewa yana zuwa' lekawa Hjy tai tacewa zhrdee yaje g'ida ya dauko masu ruwan zafi da kayan tea'".

"to kawai yace yanufi g'ida' ko kafin ya'isa g'ida Hjy tai kira amatulrahman tace tasa masu ruwan zafi kafin zhrdee ys'iso g'ida".

"amatulrahman tace Hjy ya mai jiki amma da sauki ko?"

"cikin murna Hjy tace da sauri Ashe cikine da'ita".

" cikin murna tace ciki?".

"eh wlh".

" lalla kam Ashe mukusa samu yaro'.

"Ashe duk mgnr da sukeyi a kuni Aisha ne' da sauri ta koma d'akin ta tasa kuka tana f'adin nashiga uku"..saiga zhrdee ya shigo da sallama gani Aisha na kuka yasa zhrdee karisa wa da sauri h'ade da tambyar lfy?"

"Aisha tai banza dashi gani h'ade yasa zhrdee sa hannu zai rungumeta cikin fushi Aisha ta ingijeshi h'ade da cewa mana fiki algugumi ma yau dari mai baki biyu kawai' abinda zai hana ganika a wuta saidai guma gumai makanashinsa amma ana tonewa Kaine a can karkashi kanaci da wuta"..

" h'aba Aisha kinsan dawa kikeyi kuwa? ' ninefa zhrdee d'an ki...

"kwarai da gske kaine fa zhrdee d'an akuya..kafin ta karisa ya dauketa da mari' jin zafin marin yasa Aisha cewa Allah ya'isa mugu d'an tunkiya..

" daga nan fa zhrdee ya h'au dukan Aisha inda yashiga banan yake fita ba' tayi kokarin gudu amma ina sbd yariga ya rufe kofa' saida yai mata duka Iya son ransa snn yafita ya barta kwance tana kuka".

📖🖊
☘☘


AURE IBADA NE

FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.

🌳impacing valuable knowledge and entertaiment is our concern🌳

story written by Mmn uswan

★kae kae kae lalla a gskya Aisha kinada masoya da yawa,sbd naga kowa a bayan ki yake amma k'uma fa🙄.. Akwai lauje cikin nadi, sbd zhrdee bayason bacin ran Aisha h'akan yasa ya kasa sanar Aisha mgnr auren sa snn km ya f'adin mata betaba saduwa da zainab ba, meyasa Aisha ta auri Nasir? tajuyawa zhrdee baya a lkcn da yake mararinta, km meyasa iyayen Aisha suka boyewa iyayen zhrdee matsalar rashin haihuwan Aisha, meyasa iyayen zhrdee suke nunawa Aisha halin ko ikula?★

★fans masoya littafin aure ibada ne a gskya naji dadin comment diku wann page din rankacakal nakune danku nayisa Allah yabar kauna da zumuci😅🤝 sai mu hadu a page na gaba dan gani yadda zata kaya tsakani zainab, aishan da k'uma zhrdee including their parents tnx alot fans😋.

3⃣6⃣

"zhrdee yana fita kitchen ya shiga ya dauki plast zuwa hospital' da Aisha ta gaji da kukanta ta tashi da shiga toilet tai wanka h'ade da alwala sbd lkcn nafara kiraye kirayen sallah' tana idarwa hawa gado tai ta kwanta h'ade da tunanin makomanta a gun iyayen zhrdee".

"zhrdee yana komawa hospital daidai lkcn Abba ya'iso suka shiga d'akin da zainab lkcn tana bcc, Hjy na gani Abba ya shiga ta mike h'ade da tura masa kujera Abba ya zauna snn ya tambyi mai jiki".

"Hjy ce ke amsawa snn ta mika masa result' zhrdee na gani Abba ya amshi result d'in da sauri yabar d'akin ya fita' Abba ya karantawa murna ya kamashi baki har kunni yana f'adin kinga ikon Allah ko Hjy".

"wlh kuwa Alhj rabo kenan".

" b'ude ido zainab ne yasashi shiru".

"da sauri Hjy ta karisa gun gadon h'ade da cewa sannu zainab' yana jikin?"

"naji sauri".

" Allah ya kara sauki' ko kina bukatar wani abu?"

"a'a"

"to shikenan".

"Ina..

" shigowar su Amatullah d'akin NE ya hanata karisawa'.

"madam din mu kenan mmn twins' ya jiki?".

" zainab na mmki Mmn twins da Amatullah tace mata' a zcyt tana tambyar kanta kardai ace ciki ne dani? amma da zhrdee ya cucrni idan ciki ne dani".

"Abba dake zaune yace zainab yaya jikin".

"da sauki Abba".

"Allah ya kara sauki".
Chapter 41 · 0% Book details