← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 89

Sashe 74

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"yanaci yana hararanta'gani h'aka yasa taje ta kwanta ita da yara' shima yana gamawa kwanciya yai' a rigingine tunani kala kala yakeyi' gani yai shiru ko motsi bayayi saidai yayi Dan karami tsaki kawai"

"Aisha tace zhrdee lfy?"

"banza da'ita yai"

"zhrdee da kaifa nakeyi"

"kinfi kowa sani' yanzu sbd Allah Aisha irin sakaiyar da zakimi kenan?"

"na me k'uma?' me k'uma nayikallo duk wani masifa idan ya tashi a g'idan nan kece' sbd da Allah meye Rukky tai maki h'aka da har kika tsaneta?"

"wani irin kallo tai masa h'ade da murguda baki tana cewa na dauka wata mgnr arziki ne Ashe mgnr wann banzan ne ma"..

" Rukky yan ne banza Aisha?"

"wlh banza ma yafita a guna' banza kawai karuwa me kan kwakwa".

"wai ke Aisha meyasa kike kiranta da muguwar sunanga h'ak?"

"wlh na rantse da Allah karuwa ce' da aurenta fa takebin maza' ba abin mmki bane ma idan aka ganta da HIV"

"kai Aisha abin har ya kai ga h'ak?"

"nidai Dan Allah Aisha nafiso kiyi hkr Ku zauna lfy"...

" dawa?!!! Allah ya sauwake' wlh idan har kaga gidanka ya zauna lfy to wlh tabar gidan nan".

"🤥 Aisha!!!!

" meye ne?

"to wlh baki isaba daga ke har ita zamana kukeyi' babu wanda ta isa ta kori wata tunda duk kana karkashi nane Dan h'aka wlh bazan lamunci wani iskancin a g'ida naba".

"aham saifa kayi' nidai abu daya nasani wlh sai tabar g'idan tunda ba g'idan ubanta bane' shegiya karuwa kawai"

"Dan Allah kimi shiru me shegen b'akin tsiya' inda ba barta dan daba sai waniki k'uma ba keba ba"

"Allah ya sauwake Ai ko danzu sbd tazomi ba shiri ne amma wlh yanzu a shirye nake a kowani lkc ina jiranta"

"shiru zhrdee yai yana kallon b'akin Aisha' gani ta nace yasashi cewa Aishata kinga zo kiji wata mgn' jayota yai jikinsa sbd a lkcn yara duk suyi bcc' a hankali yake bugun cikinta"

"aishata kenan Dan Allah a ina kika samo irin wnn labarin h'aka aishata?"

"bazan f'adi ba' sbd koda na f'adi maka nasan ba yarda zakai ba"

"h'aba matata ta kaina me zai hana"

"himm kasanine?' ina ramlat dina class mate dinmu?"

"wacce kenan fa?"

"wacce ranar candy dinmu tace saidai ta shiga tsakiya muyi Pict da'ita"

"OK yanzu na tunota"

"kasan itama tayi aure Ai"

"eh h'aka dai naji"

"yawwa to kanwar iwar mijinta take kishiya mmn Rukky ai"

"to sai k'uma akayi yaya"

"a nan ne naji labarin duk abinda Rukky ta aikatawa mijinta"

"kae fa Aisha kinsan yadda duniya take' banaso kananar mgn"

"wlh na rantse da Allah' k'uma idan kace karyane kaje ka binciko gskya kaji"

"himm Aisha kenan"

"Allah da gske k'uma har yanzu tsohon maigidanta nimanta yakeyi' be gantaba k'uma wlh har yanzu ba hkr yayi ba' inda yasan tananan da yazo ya kamata"

"kaifa Aisha sbd me?"

"ance sata tai masa' a lkcn da asirinta ya tonu suna cikin shari'a cikin dare daje da wasu maza wanda besan suba suka daure Mijin suka kwashe masa dukiyarsa' k'uma fa bakasan wani abuba da makwabcinsu take kwartanci"....

" ke Dan Allah nagaji dajin tatsuniyar gizo da koki"

"au h'aka kace?' to shikenan Ai ba'awa me rai karya"

"eh naji dai' tashimi a jiki haka k'uma"

"Zainab dake daki taci kuka har tagaji' amma a ganita zhrdee ne yake f'adi masu irin wnn mgnr"

"da safe kuwa koda da zhrdee ya shiga gaisawa da'ita fuska a daure take amsawa ko kallensa batai ba"

"yana fita d'aki Rukky ya shiga zama yai a b'akin gado snn suka gaisa' har Rukky ta mike yace dawo ki zauna' dawowa tai ta zauna snn yace Rukky"

"na'am"

"meyasa kikaimi karya?"

"karyan me k'uma?' inace mgn yaringa ya wuce"

"ki saurari mgn da zanmaki' k'uma inaso ki fadimi gskya"

"to' ina sauraranka"

"meye hadinki da makwabcin tsohon mijinki"

"wane k'uma"

"kifi kowa sani"

"rau'rau' tai da ido snn a take tai creating karya"

"eh'to kasan mijina dan siyasane to shine wata rana baya gari yaje yawaon siyasarsa cikin dare barayi suka shigo g'idan"

"ido kawai ya zuba mata' gani tayi shiru yasashi cewa ina sauraranki"

"shine inajin motsin shigowarsu a guje nabi ta kofar baya na f'adi g'idan makwabta shine nasamu nayi shine na samu na tsira"

"Rukky inaso kiji tsoron Allah"

"kuka tasa tana cewa wlh na rantse da Allah idan ma gani kake kamar karya nakeyi to bari nakira mmta ka tambyeta"

"cikin kuka ta mike ta dauko wayarta har tafara dealing number"..

"da sauri zhrdee ya amshi wayar yana f'adi daga mgn k'uma sai kice zaki kira Hjy?"

"tana sheikshekar kuka tace gani nayi kamar baka yarda daniba".

"" a'a ba h'aka bane' nidai abinda nakeso dake shine Dan Allah duk abinda zakiyi kiji tsoron Allah"

"insha Allahu"

"yawwa k'uma Dan Allah Rukky kiyi hkr akan abinda ya faru jiya tsakaniki da Aisha kinji"

"himm kawai tace"

"Dan Allah Ai nace' ki bita Ku zauna lfy pls"..

" nabitafa kace? "

"eh mana"

"sbd zamanta nakeyi a g'idan ko me"

"ba zamanta kikeyi ba' amma kinsan itace babbanku ko"

"Allah ya saukake wlh' ni da ita Ai yanzu muka fara shege ka fasa' k'uma wlh dub abinda taimi saina rama"

"ban'isa dake ba kenan?"

"ka'isa amma fa saina rama".

" to shikenan wanda ya fasa' fita yai zuwa d'akin Hjy"

"yana fita zama Rukky tai a b'akin gado a zcyrta tana cewa itanane bakar shegiyar ga take samu cikakken labarina h'aka' kodai wani take sawa yake mata bincike a kaina?' amma ba komai zanyi maganita na gwammace sanadiyar haka nabar g'idan' Dan naga kamar bayason laifinta"

"Aisha fitowa daga dakinta zuwa kitchen zata h'adawa zhrdee breakfast' tana shiga Rukky tajin motsi a kitchen itama ta fito ta tsare b'akin kofar kitchen d'in batare da tai mgn ba' duk da Aisha ta ganta da gefen ido' banza tai da'ita kamar bata ganta ba' bari tai saida tazo fita snn tasa hannu ta igijeta snn tasa kai"

"mikewar da Rukky fisgo Aisha tai sukaci gaba da danben su"

"Abba yana fitawa daga d'akin Zainab Aisha ta ture Rukky kadan yarage ta f'adawa Abba' Allah yasa Zainab tana biye dashi itama turesu tai suka f'ada can gefe snn yaja d'anta suka koma d'aki' zhrdee yana d'akin Hjy amma hankalinsa be kwanta ba' gani faduwar gaban yai yawa yasashi mikewa ya baro d'akin"

"yana isowa ganisu yai suna b'akin aiki' be tanka masuba d'akin Aisha ya shige ya dauko belt yazo ya fara zuwa masu' Rukky na gani ita yafi duka yasata rike belt din' babu yadda beyiba akan tasake amma taki' itama k'uma Aisha' ta h'aka ne tasamu cin galaban Rukky"

"duk abinda sukeyi Zainab na d'aki tana jinsu' Aisha tana daina dukan Rukky ba' zhrdee dake tsaye bemata mgn ba saidai ma kokarin kwace belt dayakeyi' zcyr daya dibi Rukky sake belt din tai snn tasa hannu ta hankade Aisha' Aisha taje ta f'ada a jikin kofar Zainab kofa ya b'ude' dama ba key tasaba turawa kawai tayi"

"Zainab dake akan cushion da sauri ta juyo gani Aisha ne tsaki kawai tai h'ade da juya mata bayan' Rukky taso bin Aisha tasamu ta hayeta amma zhrdee ya hana' kukan kura tai ta kwace tayo kan Aisha' Zainab na gani h'aka mikewa tai da sauri hannu tasa ta hankade Rukky taje ta hadu da cushion d'in dake parlour, Aisha Dale yunkirin bin Rukky Zainab ta dauka shigowa zatayi d'an samo mafaka hannu Zainab tasa ta ture aishan itama snn tasa key ta rufe kofarta"

"tura Aisha da Zainab tayi Aisha taje ta f'ada jikin Rukky' Rukky dake kokarin mikewa tayo kan Aisha h'aka ta sake komawa da karfi ta buga kai a taiss' da sauri zhrdee ya finciko Aisha zuwa d'akin' gani h'aka yasa Rukky juya f'adin kan Zainab' zagi inda take shiga banan take fita ba' duk abinda Rukky tafadi sai Zainab ta meda mata'

" jin haushi yana kama Zainab tace Dan Allah ja kibani gu wawiyar banza alguguma da kikiya' wanda yakamata kiyi bazakiyi sai Wanda be kamata ba' a gabanafa har karuwa aka kiraki dashi amma babu abinda kikayi"

"b'ude b'akin Rukky tace uwar kice karuwa banza mara tushe mara asali karya mara zcy' wanda dake da babu duk dayane a g'idan mijin da kike zamansa besan darajanki da mutujciba' jakar banza kawai wacce batasan right din taba"

"Zainab tace uwarkice jaka dabba' wlh Rukky duk abinda zakiyi bazanga laifinki ba daliliko shine gaba daya rayuwarku da haram aka ginashi"

"ubanwa yace maki h'aka?"

"ubankine shegiya karuwar banza bara lasisi"

"ba ubana badai saidai ubanki Musa me tunbi haram"..

" Zainab yana fitowa yace ya'isa haka"

"duk da h'ak basu bariba"

"Zainab ke banaso nasake jin bakinki"

"gani Rukky bata daina zagan mata iyayeba yasa itama bata dai meda mata ba"

"da haushi ya kama zhrdee kafa yasa ya bige kofar ta b'ude yana shiga ya h'au Zainab da duka"

"Zainab tayi kokarin kwacewa amma takasa shikuma be daina dukantaba gani zai mata illa yasata kamo masa gaba ta murde yana duka h'ade da cewa bazaki sakeba' itama k'uma Zainab tanaja tana kuka' Abba danwarsa suma suna kuka suna mmnsu duk inda tabi da zhrdee' duk da jikin zhrdee yai sanyi sbd ja da take masa bana wasaneba amma bedaina karfin halin dukanta ba"

"saida ta tabbata koda ta sakesa babu abinda zai iya snn ta sakesa a guje ta rarumi hijab da yaranta tabar g'idan' tana sakewa wani irin zufane ya karyo masa har juwa yake gani' gu yasamu ya zauna tuku"

"a ranar kasuwan da bejeba kenan' da kafa Zainab tai ta tafiya har ta'isa g'idan su' tana shiga parlour sukai karo da inna gani yadda jikinta yai yasa inna yankewa da salati' itama Zainab dake tsaye kuka kawai tasa' inna ta kamata suka zauna babu irin tambyar da inna bataiwa Zainab ba amma babu abinda Zainab tace sai kuka' gani haka inna tace ta shige ciki ta kwanta"

"zhrdee yafi minti goma kafin ya'iya tashi'saida hankalinsa ya dawo jikinsa snn ya mike parlour ya koma ya kwanta' lkcn babu kowa a gun"

"suna tunda sukaga h'aka babu wanda yasake koda tarine a g'idan"
Chapter 74 · 0% Book details