← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 89

Sashe 43

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

★tofa jama'a yau ake yinta★ 😋.

📖🖊
☘☘


AURE IBADA NE

FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘.

🌳Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳

story written by mm uswan.

★kae jama'a lalla Aisha ke yar' gata ce bcoz majority suna bayanki, karkuji komai masoyan Aisha makkan nest year daku ciki★ 😘.

★Allah sarki zainab kada ki damu share hawayenki😭zhrdee na tare da Aisha ke k'uma yar' gatan Hjy da Abba ga k'uma baby d'in ki, su Aisha saiga sai hango★ 😘😉

3⃣7⃣

"suna shiga d'akin zhrdee ya dauka a kan gado ya shinfidata h'ade da rufeta da bargon dake gefe' Amatullah tana ije ledar ta fice a d'akin".

"snn su Hjy da Abba suka shigo kara dubata snn suka fita' bayan su fita ne zhrdee yasamu b'akin katifa ya zauna, zainab dake kwance tace zansha ruwa, zansha ruwa".

" karki tashi kije ki badai ki zauna na dauko maki' dan Allah ka taimaka ka miko mi".

"ina gani kamar ruwan baya dadeki bane yasa h'aka".

"zahradee ya karisa mgnr ne h'ada da mikewa yaje yana yaye labulan window' a hankali zainab ta laliba ta mike zata dauko doran swan batare data zhrdee ya Ankara ba zainab ta f'adi sbd kirin da take gani' ihu tasa tana f'adin wayyo Allah na' joyowa yai yana kallonta h'ade da tsaki ya zuba mata ido duk kukan da takeyi beyi tunanin taimaka tama ba".

" Ashe Hjy tajiyo ihu zainab da sauri ta turo kofa zata shigo' da sauri zhrdee yakai hannu zai daga zainab' bige masa hannun tai taci gaba da ihu' Hjy na shigawa salati tasa h'ade da sa hannu shima zhrdee d'in yasa suka dagata zuwa b'akin dago' Hjy ke tambaya garin yaya zhrdee na d'akin yabari ta f'adi?".

"a'a ruwa naje daukowa shine jiri ya dibeni na f'adi".

" to kai kana ina sbd Allah h'akan yafaru?"

"a'a nice ban sanar dashi ba sbd naga kamar yagaji".

"ya gaji k'uma aikin me yayi da zai gaji?".

" murmushi kawai zainab tai' Hjy tace dan Allah a kiyaye".

"to Hjy insha Allahu'.

" Hjy na fita zhrdee ya juya kan zainab makaryaciya kawai meyasa baki fadiwa Hjy gaskiya ba?".

"ta kanka akeji".

'"daga snn bata kara mgn ba duk mgnr da zhrdee keyi ido kawai ta zuba masa".

" Hjy na fita d'akin Aisha ta nufa a b'akin kofa ta tsaya knocking tai Aisha ta fito Aisha ga maigidanki nan yadawo kikai masa abinci".

"kadan kawai nayi sbd nasan ba'a yakeba".

" to shikenan zo muje ki amsa ki kai masa inada ragowar na abbanku kinga daga nan ma sai Ku gaisa da maijikin".

"to kawai Aisha tace tabi Hjy duk da ranta besoba amma babu yadda zatai' kitchen sukaje Hjy tasa miya da tuwo a kula ta mikawa Aisha".

"amsa aisha tai tana tafe tana makosani a zcyta' zuwa d'akin zainab a b'akin kofa ta tsaya tai knocking zhrdee yace waye'? waye? mikawa yai yaje ya rude kofar sakai kawai tai tashige batare da mgn ba' tana shiga ta ije snn ta juya tafita' ido kawai zainab tabita dashi".

" shima zhrdee shiru yai yana binta da ido har tashige daki' snn ya koma daki' yana shiga b'ude abinci yai gani tuwone yasashi zama yafara ci batare da yaiwa zainab bismillh ba'yana cikin ci ya shake sbd miyar Akwai yaji' tari yakeyi harda hawaye yana hasa-hasan yadda zai dauki ruwa yasha amma yakasa sbd rufewar da idonsa yai".

"zainab na gani h'aka ta juya masa baya kamar batasan yanayiba".

"da kar yasamu ya ziro hannu ya dauko ragowar ruwan swan d'in data sha yarage snn yasha".

" yana sha ko numfasawa beyiba yace muguwa kawai ta Allah bataki ba".

"idan zainab ta tanka kasa zai tanka".

" ture abinci yai gefe ya mike' abincin dabe kara bi takansa ba kenan".

"itama be dameta ba sbd abincin baya gabanta' har yagama babu wanda ya tankawa wani' bayan ya gamane ta mike ta dauko ledar naman daya siyo mata tafara ci' kadan kawai taci sbd ba dadi yake mata ba' snn dauki ragowar ta ije a gefe' hannu ta zura ta dauki ledar magugunarta ta dauka tacire tasha snn ta kwanta akan idan ya f'ada mata sai ta tashi tai sallolin da ake binta".

" Ashe Akwai na bcc aciki tanasha sai bcc' 12-30 shap zhrdee ya mike a hankali take tafiya yaje ya b'ude kofa ya fita zuwa d'akin Aisha' Aisha na bcc ji kawai tai anfado jikinta' a birkice ta b'ude ido tana kokarin ihu' da sauri zhrdee yasa hannu ya rufe mata maki".

"gani zhrdee ne yasata doguwar tsaki h'ade da igijeshi ta sauka ta bar masa gado kasa ta koma ta kwanta' da sauri zhrdee ya bita inda shima ya kwanta a bayarta mikewa tai tabar gun takoma gado' sake mikewa yai ya bita gadon' da h'aka sukai ta yawo a daki har karfe 3AM duk juye juyen da takeyi ko kala batace masa ba' gani asuba zaiyi yasashi hakuri ya bar d'akin".

"yadda yafita a sace h'aka yadawo a hankali yake tura kofar yana shiga gado direct yaje ya h'au ya kwanta' zainab tace har kadawo".

" me kikace?"

"nace kadawo?".

" bayifa naje".

"baki ko?".

" eh mana".

"makaryacin kawai".

"waye makaryaci?"

"kafin kowa sani".

"himm kawai yace daga snn besake mgn ba".

"tun daga lkcn kullum h'aka zhrdee yake a duk lkcn da zaifita a idon zainab yake fita yakama dawowarsa zainab bata nuna masa yadameta ba' washe gari ya koma d'akin Aisha' sbd yau itace da office' yana idar da sallar asuba ya koma d'akin Aisha bebari rana tayiba kamar yadda sukeyi' koda yashiga ganita yai kwance tana' itama tana ganisa da sauri ta rufe idonta kamar mai bcc' shim kansa zhrdee d'in koda yaga abinda takeyi be nuna h'akan ya damesa ba' gefe daya ya koma ya kwanta batare da mgn ba sbd yasan koda yai mata mgn balallane ta amsashi ba".

" koda zai karya da safe a bangare su Hjy ya karya sbd babu abinda Aisha tai na breakfast ".

" da safe bayan zhrdee yafi kasuwa Hjy ta kirasu duk su biyun suka hadu a parlour Hjy ta fara da Aisha to Aisha ga zainab kece babba dan Allah kiyi hakuri da junarku' dama kowa yasan ranar daya ke girki kinga basai nayi wani dogon bayani ba' ga kitchen nan duk me girki ita zata gyara ko'ina kunjiko".

"duk suka h'ada baki da muji".

" k'uma Dan Allah banaso jin wani cecekuce a tsakaniku' ke Aisha kece babba kiyi hkr da zainab' kema zainab bance ki takataba kowa ya tsaya a matsiyinsa".

"bayan h'aka Dan Allah idan kunga wani abu da ba daidai ba a tsakaniku ko gun Mijin naku dan Allah kuyi gaggawar sanarmi".

"insha Allahu".

" shikenan Allah yabaku zaman hkr".

"amin".

"saida Hjy ta mike snn suma suka mike kowa yakama kansa".

"koda zhrdee ya koma d'akin Aisha mgn baya hadata dashi yayi iya kokarin sa wajan gani yashawo kanta amma ina har takare girki yakoma d'akin zainab".

" gashi kwanasa biyu a d'akin Aisha amma be hanasa zuwa d'akin ciki dare ba' zainab na kallonsa ya fita, tunda yaje around 2AM yake bata hkr gwiwa bibbiyu amma besa Aisha ta hakuri ba' gani bazai samu biyan bukatar saba yasashi fita zai koma d'akin zainab".

"zainab naji tafiyarsa da sauri taje b'akin kofa ta tsaya' zhrdee yana zuwa yaga zainab a b'akin kofa tsaye' lfy me kike nima cikin daren nan?".

"daga ina kake?"

"wani irin tambyar rainin wayone h'aka? Dan Allah malama kibani hanya nashige".

" wlh babu inda zaka sai kafadinmi daga inda kake' mugu mara tsoran Allah me satan kwana".

"dawa kikeyi zainab?"

"dakai nakeyi' me kikace?"

"nace dakai nakeyi"..

" kafin ta karisa ya dauketa da mari".

"ihu zainab tasa tana kuka amma still bataba da hanyar ba".

" dayake dare ne tamkar a kuni Hjy da Abba' da sauri suka fita'duk mgnr da'akeyi a kuni Aisha tashi tai tana lekensu' da sauri suka kariso h'ade da tambyar lfy".

"cikin rawar murya yace babu komai bigewa tai' gani yadda bakinsa ke rawa yasa Hjy tambyar zainab' cikin kuka zainab wlh Hjy tunda nazo g'idan nan narar girkina cikin dare yake satan jiki yaje d'akin Aisha bazai dawowa sai asuba".

"salati Hjy tasa tana f'adi zhrdee yau she ka lalace ne h'aka sbd Allah' so kake ta haifan mana shugu a g'ida? ka dauki girkin wata ka kaiwa wata".

"Hjy bafa h'aka bane wlh sharrin zainab ce kawai"..

" kaimin shiru manafiki tunda kai h'aka dama kasaba satan kwana' k'uma wlh sai Allah ya sakawa duk wanda kasaci kwanta ka kaiwa yar'uwarta' k'uma kai da Allah".

"h'aba Hjy yau ne kawai fa".

"yau d'an garinku mari kunya da gske kenan dai kanayi' as shank wlh kabani kunya zhrdee wlh ka canza katashi daga zahradee d'in dana sani"..

" h'aba Hjy dan Allah kidaina f'adin h'aka sbd dan wann laifin kike fadin h'aka'"...

"kafin zhrdee ya karisa Hjy ta daukesa da mari h'ade da cewa wawa kawai wlh ilimika be amfana maka komai ba' sbd so zakaje ka hallaka kanka kasa kanka cikin masifa'ina ita Aisha manafuka alguguma kawai".

" duk abinda Hjy keyi Abba bece komai ba ido kawai yazubawa son yana kallonsa".

"dama zainab na gani Hjy tafara f'ada tabar gun ta shige daki".

" itako Aisha tana daki tana kallonsu' Hjy tace wlh idan baki fito daga d'akin nan ba' kika bari nashigo saina maki shegen duba a g'idan nan".

"Aisha najin h'aka da sauri takoma cikin d'akin".

" bazaki fito ba bakar manafuka nasan ba bcc kikeyi ba' shiru da tajine yasa Hjy fusata' a fusace ta juya zuwa dakin Aisha' da sauri Abba ya riketa yana f'adin ina zaki Hjy?" dan Allah Alhj kabarni naje na fito da shegiyar yarinyan nan na koya mata hankali".

"wawiya kawai mara lisafi".

"a'a Hjy kada kije ki dakar masu yar' mutuni' idan ma hukunci zakiyi son ne abin hukuntawa ba ita ba".

"ba tare da mgn ba'juyawar da zatayi ta maske zhrdee da bayan hannu snn tabisa da kafa tana tokarinsa".

"gani h'aka yasa Abba cewa ya shige daki' a guje ya shige d'akin' Abba ya kama hannu Hjy suka koma d'akin su".
Chapter 43 · 0% Book details