Sashe 84
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wlh Zainab batace komai akanki ba' amma kinsan idan Zainab bata yafe manaba Allah ma bazai yafe mana bako?' wlh Aisha ba karami cutar Zainab mukeyi ba nidake' a lkcn soyayyarki ya rufemi ido bana gani kowa sai ke Aisha' kekuma kikai amfani da wnn damar kike yadda kikeso' Aisha tunda na aureki koda da wasane bantaba gani safiya yayi kinje kin gaida Hjy ba balle Abba' Aisha bakisan mutunci iyayena ba da yan'uwana' kinfi kowa sani banida wani gata a duniya face su' duk wani mataki da zantaka sune sila amma besa ki dubesu da wnn darajan ba' wnda nayi imani ida iyayenkine bazaki iya masu haka ba' wlh Aisha sbd ke yasa na daina jin mgnr iyayena' na daina masu biyayya duk sbd ke' wlh Aisha nayi nadamar aurenki"....
" toni ina ruwana?"
"wlh idan bakimin shiru ba a yadda nakeso yanzu saina rubuta maki takardanki"..
" tunda Aisha taji haka bata sake mgn ba"
"zhrdee yaci gaba da cewa wlh Aisha kinban mmki asanadiyar najasa yiwa iyayena biyayya' sbd soyayyar dake tsakani da da Uwa ko uba yasa suka nimamin auren Zainab amma sbd soyayyar ki nakasa rike amanr da suka bani' inda ace su mutu kafin na rokesu gafara ba' yaya kikeso nayi"
"Aisha sbd soyayyar ki har sabawa ubanagijina nakeyi na dauki hakkin wata nabaki baki taba nunami h'akan da nakeyi ba daidai ba ne' na lura dake Aisha idan za'a bakanta ma wata ke a faranta maki ba damuwarki bane"
"to wlh bazan yarda ba Dan bazan yarda sbd ke ranar lahira natashi da barin jikina a shanye ba' idan har zakibi yadda Allah yace kofa a b'ude take idan k'uma ba hakaba Allah ya h'ada kowa da abokin arzikinsa' wawiya mara kunyar banza kawai' wlh Aisha dukan abinda kikemi inda Zainab ce bazatayiba' sbd Zainab tafijin mgn ta' gashi sbd rashin jin mgnrki zakisa abanza kawai"
"to bari kiji nagaji da irin wnn halin taki' idan bazan yarda Allah yakamani da laifi ba"
"kuka kawai Aisha keyi har zhrdee yakare mgnrsa'ga yara a hannunta da suke bcc"
"bayan ya karene tace to yanzu wani hukunci ka yanke akaina?"
"idan har kinason zama dani saikinje kinbawa Zainab hkr' dan ita muka zalunta k'uma kece sila ga duk abinda na aikata"
"naje nabawa Zainab hkr kace fa?"
"kwarai da gske' ko ban'isa bane?"
"ka'isa amma bazani ba saidai idan sanadiyar haka yazamo itace silar rabuwarmu dakai"
"alhamdllh' tunda ke kika zabi haka' Allah ya h'ada kowa da abonki arzikinsa"
"Aisha tace amin"
"fitami daga motata"
"batare da musuba tabude ta fita rungumeta da yara a hannunta"
"ina zaki kaimisu?"
"shiru Aisha tai ta zuba masa ido"
"ko kallon ida take beyiba yace zubami yarana"
"Aisha dake tsaye tasake fashewa da kuka"
"da kefa nakeyi ko bakiji abinda nake fadi bane?"
"Aisha najin h'aka ta zuba masa yaransa a mota' hannu yasa ya jawo murfin motar yarufe snn ya fisgi motarsa yabar layin"
"ihu tasa tashige cikin g'ida tana kuka"
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W. ☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
6⃣3⃣
"Aisha tana shiga cikin g'ida da ihu tana kuka' jin kukanta ne yasa umma fitowa a guje daga dakinta h'ade da tambyar lfy Aisha?"
"cikin kuka Aisha ke cewa umma zhrdee' zhrdee umma"
"zhrdee' me yasamu zhrdee d'in Aisha?"
"zhrdee ummata wayyoo zhrdee"
"mutuwa ne zhrdee d'in yayi komai Aisha?"
"kukane yaci karfin Aisha yasa takasa mgn"
"gani h'aka yasa umma ta kama Aisha zuwa d'aki' bayan su shiga dakine umma ta dauki waya ta kira Abba bbn Aisha a kasuwa' yana gani kiran hafsatu ya daga sbd yasan ba kasafai take kiransanba idan yana kasuwa sbd wasu lkta yana cikin jama'a"
"yana daga bayan su sake gaisawa cikin natsuwa Abba yace lfy umman yara?"
"murmushi umma tai snn umma tace dama Aisha ce bayan ka fita kasuwa itama ta sallameni akan zataje gidan su ubaida""
"shiru umma tai' alamar jijina"
"Abba dake rike da waya a kunnisa yace umman yara ina sauraranki"
"snn umma taci gaba da cewa shine ta dawo g'ida tana kuka h'ade kiran suna zhrdee k'uma babu yaran data fita dasu' nayi iya kokarin wajan tambyrta amma bata bani amsa ba"
"to meya sami zhrdee d'in?"
"wlh nima ban sani ba"
"to bari ba kira Alhj Kailani naji"
"to ina sauraranka"
"to yace h'ade da kashe wayar' ya kira Alhj Kailani'bayan su gaisa Alhj yace lfy?'gani ba yasaba kiransa bane yasa Bbn zhrdee tambyarsa' abban Aisha ya shashe da lfy klau' ya g'ida da yaran?"
"kowa lfy"
"gani bece dashi komai ba yasashi be f'adi dalilin kiransa ba' SAI yace dama kwana biyu ne bajika yasa nace bari na kira mu gaisa"
"aiko nagode sosai Allah yabar zumuci"
"bayan su sallama ne Bbn Aisha yake tambyarsa kansa cewa to kodai ba zhrdee d'in sa bane' to idan ba shiba mezaisa Aisha ta tada hankalinta h'aka?" kodai iyayensa basusan abinda ya faru dashi neba?' kae ba h'aka bane' to kodai sakinta yai snn k'uma ya amshi yaransa' kae koma menene ubangiji Allah ya jishemu alkairi"
"abban zhrdee shima mmki yakeyi h'ade da juyayin kiran da Bbn Aisha yai masa' a daya bangaren k'uma ya tunanin kodai akan mgnr Aisha da zhrdee ne yasa shi kira amma k'uma yakasa tambya' amma koma menene insha Allahu yau idan nakoma g'ida zan tambyi son naji dalilinsa nayi h'aka"
"kai tsaye g'ida zhrdee ya nufa da yaransa' bayan yai parking ya kwashi yaransa ya rungumesu zuwa bangaren Hjy' ganisa da yara yasa Hjy tambyr lfy h'ade da mika hannu ta amshesa yaran"
"saida ya zauna snn tasake tambyarsa' zhrdee yace eh amsosu nayi"
"meyasa ka rabasu da mamarsu?' kodai kadawo da'ita ne?"
"a'a ban dawo da'ita ba' tana g'idan su"
"kamar yaya zhrdee ka b'ude ka warwaremi kaimi bayani ta yadda zan fahimta"
"eh to rabuwa mukai da'ita"
"salati Hjy tasa da lallalami tana tambyar garin yaya?"
"rabuwa mukai da'ita na saketa...kaeeee subhanallh h'aba zhrdee kanka daya kuwa' meyai zafi h'aka' to wlh baka isa ba' k'uma Abba zandawo NA sanar masa' banda rashin hankali irin take waya cemaka ana saki haka kawai' saki banza ne? idan wani abu tai maka meyasa bazaka sanar manaba SAI kaje ka yanke hukunci da kanka' to wlh bari kaji idan ma ganinane yasa kake h'aka garama kabari idan nine yau gobe bani bace' sbd h'aka ga yaranka nan ka medasu gun mamansu' bazanyi wahala dakai naji da yaranka ba"..?
" zhrdee naji haka ya mike yabar d'akin ".. kae kae zhrdee ba dakae nake ba?"
"koya wayga balle yasan tanayi"
"da umma taji shiru yasata kiran Bbn Aisha taji yadda suke' yana shagon koda yaga kiran be daga ba har yagaji ya tsike"
"itama be daga ba yasa ta hkr da kiran' itama Aisha da taga uwar bari d'an kanta ta hkr da kukan"
"da yamma bayan ya dawo daga kasuwa' lkcn yaran duk su bcc suka cikin hira da Hjy ne Amatullah ta kawo Husaina tatashi daga bcc tana kuka yasa takawota gun Hjy"
"Abba yana ganita yace yaushe amaryata suka dawo?"
"murmushi Hjy tai snn tace dama akwai mgnr da nakeso muyi amma bari nayi ka huta tuku"
"lfy ko?"
"a'a lfy klau "
wlh Hjy dazu ina kasuwa kakan yaranga ya kirani duk da becemi komai ba amma a nawa tunanin sai nake gani kamar akan mgnr son ne da matarsa' amma k'uma tunda sun daidaita shikenan"
"murmushi Hjy tai snn tace dama mgnr nasune Alhj"
"nasu k'uma?"
"eh wlh"
"kana kasuwa ne zhrdee ya kwaso yaranga ya kawosu' koda na tambyesa shine yake cewa wai shifa ya sauwake mata"..
" subhanallh wnn ai mgnr banza yakeyi' ina son d'in yake?' bansaniba ko yana ciki' bari na kirasa ta waya"
"kiran farko zhrdee ya daga wayar h'ade da sallama' Abba yace kazo inason ganinka yanzu nan"
"to kawai yace snn ya mike zuwa gun kiran abbansa' dama yana cikin g'idan ba fita yai ba"
"da sallama zhrdee ya shigo d'akin' shahida na gani bbnta ya shigo tasa kukan ya dauketa' gani shure shuren da takeyi yasa zhrdee daukarta snn tai shiru' gu yasamu ya zauna a kasa' Abba da Hjy k'uma su kan cushion zaune"
"Abba yace son bayan nadawo kasuwa ne Hjy take fadimi wata mgn amma ban gasgantaba nace sai naji ta bakinka"
"eh hakane Abba"
"kamar yaya h'aka ne' idan ban fahimta ba"
"abinda Hjy ta f'adi maka"
"a'a son kada muyi h'aka dakai' amma koma menene nafiso kaimi bayani da kanka ta yadda zan fahimta"
"eh laifi taimi ni k'uma da sharadan dana gindaya mata idan har tanason cigaba da zama dani' ta nunarmi bazata iya ba shine nace shikenan ta tafi kawai Allah ya h'ada kowa da abokin arzikinsa"
"amma dai babu saki ko my son?"
"shiru zhrdee yai"
"son dakaifa nakeyi"
"Akwai"
"subhanallh' h'aba son meyasa ka aikata haka?' kamar kabada manya?' meye amfanimu?' wlh banji dadin abinda ka aikata ba kwata kawata son"
"to kayi hkr Abba"
"yanzu saki nawa kayi mata?"
"dayane Abba"
"alhamdllh' Allah ya kiyaye gaba"
"amin Hjy tace"
"kabata takardan ne?"
"a'a batama sanda saki ba"
"yanzu ina takardan yake?"
"ban rubuta bako"
"to shikenan yanzu abinda nakeso dakai shine kayi hkr' idan kana biyewa mata SAI ku hadu ku zama iri daya' yanzu dai kaje ka dawo da matanka"..
" wafa kenan' Abba? "
"Aisha da Zainab mana"
"kae Abba idan Aisha ce na hkr da'ita"
"sbd me son?"
"kawai dai haka Abba"
"a'a son ban yarda ba' rankane kawai ya baci amma nasan kanason matarka"
"Allah kuwa Abba"...
" kae son' banaso na tsaya muna h'aka dakae' nasan yadda kakeson Aisha kawai bacin raine yasa kacewa haka"
"Allah kuwa Abba".
" kae son' koda zaka kwana kana rantsuwa ba yarda zanyi ba"
"wlh Abba idan har bazatabi umarninaba wlh na hkr da'ita"
"kae son"
"na'am Abba"
"ina aishan take?"
"tana gidan su?"
"tashi muje na rakaka ka meda yaranga' k'uma nabaka nan da sati kaje kadawo da matarka' banason kace uffan sbd umurni nabaka"