Sashe 82
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"zhrdee yana isa kofar g'idan su Zainab' Zainab itama tana isa tadawo uguwa' wani mutum ne ya sauketa daga mota' ashe zhrdee yana can akan titin area dinsu yana kallonta' da sauri yai parking ya fito daga motarsa' itako Zainab batasan yana kallonta ba' tana sauka ta dauki yar' ta h'ade da sallama har tajuya zata shige g'ida *Islaha* dake hannu mmnta tasa kuka zata bisa' sbd yadda tagansa kamar zhrdee ne a tsaye"
"farine sal ga hanci har baki gashi beda jiki kamar d'an Fulani saidai tsayi' h'akan yasa tunda suka shiga motarsa *Islaha* ta makale masa sakamakon ganisa takeyi kamar bbnta"
"gani kukan da tasa yasa mutumi fitowa daga motarsa yasa hannu ya dauketa yana dariya' yana daukarta tai shiru' dagashi har Zainab d'in dariya suke mata' a guje zhrdee ya kariso gun h'ade da fisge yar'sa daga hannu mutumi yana f'adin bani yan'ta d'an rainin hankali kawai' waya baka izini tsayuwa da matata?' ko an f'adi maka sakinta nayi' to idan itace wlh daga kai har ita karya kukeyi' manafuki algugumi wanda besan darajan aure ba"
"duk mgnr da zhrdee keyiwa mutumi besa ya tanka saba saidai ma murmushi har ya kare snn mutumi yace h'aba Malam da hankalinka da k'uma tunaninka kake dabi'a irin ta marasa hankali' kamata yai ka tamb"...
" d'an Allah Malam kaimi shiru wlh na rantse da Allah idan nasake ganika da matata kotuce zata rabamu dakai "
"Zainab dake tsaye mmkin zhrdee ya kamata gani rashin mutuncin da yakewa mutumi h'akan yasata cewa d'an Allah kayi hkr d'an makwabcinmune k'uma yanada matsala a kwakwalwarsa shiyasa"
"jin h'aka yasa zhrdee fusata hannu yasa ya fisgo Zainab zuwa cikin g'idan' mutumi dake dake tsaye ya dauka da gske ne mgnr da Zainab tai na rashin hankalin yasashi tsalle yashiga tsakiyar su yana kokuwa da zhrdee akan saiya saki Zainab' duk kokuwar da zhrdee keyi *Islaha* na hannunsa yaki sauketa' *Islaha* na gani h'aka tasa kuka duk kokarin zhrdee kada mutumi ya taba masa Zainab' shima dayake me addini ne duk da besan tsakanisu ba beyi tunanin rike Zainab din ba' duk kokuwar da sukeyi hannunsa yana kan na zhrdee ne" shikuma zhrdee kokarin sa yaga Zainab ta shige cikin g'ida idan yaso duk abinda zasuyi sai suyi"
"Zainab na gani yadda *Islaha* ke kuka hannu tasa ta fisge yar'ta daga hannu zhrdee snn tashige cikin g'ida' ko juyowa batai ba balle tasan abinda suke ciki' zhrdee yana gani ta shige yakama mutumi da f'ada' da yake bamafadacine ba' be tankawa zhrdee ba zagawa yai ya shige motarsa yabar gun' sbd tsabar kishi da takaici zcyr zhrdee kamar yakama da wuta yakeji a fusace yaje ya shiga motarsa yabar gun' g'ida yanufa kai tsaye yana shiga dakinsa yaje ya kwanta h'ade da ijiyar zcy' a zcyrsa yana fadin bazai kara zuwa g'idan su Zainab da sunar rokon tadawo g'idana ba' to k'uma idan nayi haka ai ban nuna mata kuskutenta ba' kamata yai ya kirata koda a wayane na f'adi mata abinda ke raina idan yaso daga lkcn saina fita harkanta' tunda har tana sauraran wani banza ba niba' harma cewa takeyi banida hankali' lalla Zainab saina nuna mata kuskuren yin h'akan' k'uma daga snn na kwashe yarana da suke hannunta"
"shiru yai h'ade da rufe ido kamar me bcc amma ba bcc yakeyi ba' wani irin zafi yakeji a zcyrsa wanda shima kansa besan dalilin h'aka ba' daga nan har bcc ya daukesa' bcc yai nisa da zhrdee har akai magrib da isha be saniba' kiran Aisha ne ya tadashi daga bccn dayakeyi a gigice ya tashi h'ade da daukar wayar yaga ko waye' gani Aisha ne yasashi tsaki yai hurgi da wayar"
"gani after eight yasashi mikewa yaje toilet yai alwala yazo yai sallolinsa bayan yai addu'ar sane ya shafa yasake dauko wayar batare daya tashi daga kan sallayar ba yana dauka bayan ya kare dube duben da zaiyi b'ude data dinsa yai yashiga fcbk yaita karance karancen da zaiyi bayan ya kare yakoma kan WhatsApp yana hawa yaga Zainab da Aisha dukkansu su biyun kowa idan yashiga nasa sai yaga suna tp' be tanka masu ba ije wayar kawai yai ya zuwa masa ido"
"Aisha na ganisa a online tai sama SLM' zhrdee yana kallo be amsa ba' tasake cewa SLM"
"tsaki kawai yai yafita a gun' yakoma gun Zainab' Zainab tana kallonsa a online amma batai masa mgn ba' taci gaba da harkan gabanta' gani bazai iya hkri ba yai mata sallama da assalamu' alaikum?"
"koda taga sallamarsa banza tai dashi' duk da h'aka be daddara ba yasake sallamar' gani zai dameta yasata blocking nasa snn taci gaba da abinda ke gabanta"
"batare daya luraba yace Zainab ninefa zhrdee' yanzu har kece da kanki kike walakantani Zainab' ninefa mijinki k'uma uban ya"yan" Zainab' Zainab Zainab"
"duk da haka bega antanka masa ba"
"himm walakanci ko Zainab?' babu komai kici gaba' sauka yai ya rufe data dinsa ya'ije: wayar a gefe' can k'uma me yagani yasake dauko wayar ya kira numr Zainab' tunda yafara kiranta Zainab tana kallo amma bata daga ba' da taga zai dameta ije wayar tai a gefe tasa a slint snn ta kwanta"
"tana kwanciya bcc ya dauketa' duk uban kiran da yakeyi tana bcc batama saniba' miss call kuwa yakai *30* gani wayarsa tana nuna masa betttery low yasashi hakura amma badan yasoba' ranar ko abinci beciba h'aka ya kwanta da yunwa"
"da safe suna dawowa daga sallar asuba shida Abba' Abba yake tambyarsa su Aisha da Zainab' zhrdee yace duk suna lfy"
"eh nasan suna lfy' hausana kana lekasu k'uma yaushe zasu dawo"
"eh to Abba a gsky mgnr Zainab dai har nafara fidda rai da'ita' sbd duk yadda zanyi nayi amma taki yarda ma ta saurareni balle taji abinda naje dashi' rannan fa harda wani nadansu ya dauketa daga mota' da alama nimanta yakeyi"
"a'a son' kada kabari zcy ta bata maka auren ka da'ita' kasan aure da zargi babu aure ko"
"wlh kuwa Abba"
"a'a son' nasan su waye iyayen Zainab' ni nafika sanin waye *Alhj Musa* wlh ko da da wasane bazai bari Zainab ta saurari wani ba da aurenta' kilan dai wani Dan' uwarta ne' Wanda ba lalla bane ace ka sansa"
"himm Abba kenan"
"da gske son k'uma kaje ayi bincike kaji"
"to shikenan Abba"
"to son yaya mgnr ita aishan?"
"tana lfy itama"
"nasan tana lfy kana zuwa dubata ita da yara?"
"a'a Abba"
"sbd me son?
" ita da bance Zainab daban? "
"to a gsky son idan har haka zakayi ina me tabbatar maka bazamu shirya ba' idan har kanaso mu shirya kaje ka dubosu' ni bazan matsa maka akan saika dawo dasu ba tunda baniike zama dasu ba' kai kasan halin kayanka amma kaje ka dubasu k'uma kada kaje hannu kawai"
"to kawai zhrdee yace snn suka karisa cikin g'idan"
"yana gama breakfast yai wanka ya shirya snn yazo ya sallami Abba da Hjy yafita' supmkt yaje yai siyayya ba laifi snn yakarisa g'idan su Aisha' tagama shirya yara kenan zhrdee yai sallama ya shigo cikin g'idan' *shihid* yana zaune akan cinyar umma' ita k'uma *shahida* tana gun mmnta' Aisha na gani zhrdee da sauri ta mike cikin doki da murnar ganisa' umma take zaune hijab tasa h'ade da gyara zama"
"Aisha taje suka shiga tare har kasa ya duka a ladabce suka gaisa snn umma ta fice daga d'akin ita kuwa Aisha kitchen ta shiga ta hado masa tea sbd a lkcn safene ta jere masa a tre ta kawo zhrdee yana dauke da *shahid* Aisha ta shigo da sallamarta har kasa ta duka snn ta'ije masa a gefe bayan ta'ije tace ina kwana"
"fuska a daure tace lfy klau' ya kuke?"
"lfy klau"
"daga snn besake mgn ba"
"yawo tre d'in tea tai zata zuwa masa a cup' zhrdee a'a a koshe nake ngd"
"batare komai ba ta meda ta'ije"
"gefe ta koma ta zauna h'ade da baza kunni ko zai wani abu' shima bebi ta kantaba yaci gaba da wasa da yar'sa' gani su kwashi mintoci bece komai ba' ji tai kamar tai masa mgn amma k'uma batari sbd kada ya rainata' sun kwashi kusan thirty minutes babu Wanda yaiwa d'an uwarsa mgn amma duk abinda yakeyi idanu Aisha na kansa' da zhrdee ya lura da haka yakara daure fuska snn ya mike h'ade da mika mata yarinya yace zantafi dama nazo na duba yara nane"
"jin haka ran Aisha ya baci' ta kasa hkri tace dama sbd yaranka kazo badan niba kenan?"
"duk yadda kika dauka hkne"
"haka kace zhrdee"
"ta kanki akeji' ni kinga tafiya ta' fice warsa yai batare da sallama ba"
"Aisha na f'adin wai zhrdee me kake nufi da nine eyye zhrdee"
"ko juyawa beyiba balle yasa tanayi' Ashe duk abinda suke ciki ummata na jinsu' kuka Aisha tasa tana kuka tana masifa' ummata ne tashigo d'akin ta hauta da f'ada' duk yadda Aisha taso meta mgn umma ta hanata d'an batason jin abinda ke tsakaninta da mijinta' dole yasa Aisha ta hkr da f'adin' tai kukanta har tagodewa Allah Dan kanta ta hkr"
"zhrdee yana fita kasuwa ya wuce koda suka hadu da Abba a kasuwar yake tambyar su *shahida da shahid* zhrdee yace duk suna lfy"
"har zhrdee yai zcy akan bazai kara kiran Zainab ba ko yaje g'idan su amma k'uma h'akan beyuwuba d'an yakasa daurewa da h'akan' da yamma bayan yadawo daga kasuwa *around 9-30* yaje g'idan su Zainab sbd yasan lkcn abban Zainab yana g'ida"
"cikin shigarsa ta alfarma babu yabo babu fallasa k'uma babu karyan arziki': ba karami kyau yai ba yaje g'idan su Zainab har parlour yashiga da sallama' lkcn mamy kanwar Zainab ce ke tana kallon wani prgm da akeyinsa a *zeeworld me suna LAALI* zhrdee yai sallama yashiga mamy dake zaune ta mike da sannu da zuwa bayan su gaisa ne yace tai masa sallama da Abba"
"a guje taje tai sanarwa Abba suka fito tare' bayan ya zauna ne suka gaisa h'ade da tambyarsa lfy?"
"zhrdee babu kunya yace karar Zainab na kawo Abba"
"karar Zainab k'uma?"
"eh wlh Abba"
"murmushi Abba yai h'ade da daukar wayarsa ya kira inna yace sufito da Zainab zhrdee ne yazo"