Sashe 62
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wlh Hjy nidai nasan tsakanina da Zainab babu wata matsala a tsakanina da Zainab' nasha f'adi masu idan nayi masu wani abinda bemasu su sanar dani na gyara sbd gaba' amma meye amfanin taje hospital tana f'adi sbd Allah"...
"a'a zhrdee a daiji tsoron Allah' yanzu fa kai ba yaro bane tunda kafara tara iyali' yanzu sbd Allah inda bbnta besa bakiba nasan da bata bimu mu dawo g'idan nan ba' dakar saida *Alhj Musa* yasa baki snn Zainab tabimu muka tadawo g'idan"
" himm Hjy kenan' to meyasa da take kukan baki tambyeta dalilin kukan ba"
"wlh babu irin tambyar da bamuyi mata ba amma taki f'adi' harda innarta' iba kuka ba babu abinda takeyi"
"amma ina zargin ko ta fadiwa *Alhj Musa*' dan Allah zhrdee duk abinda zakayi a tsakani matanka kasa tsoron Allah a ciki' idan bamu gankaba Allah yana ganika' kana gani kenan dai yanzu kasamu mace duk wani abu da zakayi na rashin kyautatawa a gun matanka kaima za'ayi naka".
" h'aka ne Hjy"
"to Dan Allah ka kiyaye"
"insha Allahu Hjy"
"mikewa yai zai fita' *Akbar* dake kwance ya rike masa riga yana kuka"
" *Abbana* yaya akai ne?' ka daukesa mana"
"a'a Hjy bari dai nadawo tuku"
"to shikenan' kamasa tai snn zhrdee yasa ya fice ihu Abba yasa yanabin bbnsa da ido"
"d'akin Zainab zhrdee ya shiga tana zaune a b'akin gado rike da baby a hannunta' gani zhrdee ya shigo tace sannu da shigowa"
"kema sannu' ciwo nakeyi da kike cemi sannu?"
"au!!! sannu ma da nace yazama laifi?"
"ke kika sani yar' niman gindin zama' ance kina kuka kince bazaki dawoba yanzu me yadawo dake g'idan"
"bansani ba"
"kada Allah yasa kisani bazan mara zcy"
"nidai ba nine banza ba"
"saiwa?"
"wanda ya tanka".
"ni kenan?"
"kafi kowa sani"
"na rantse da Allah Zainab idan kika zageni sai maki shegen duba"
"kae kasani' mugu azalimi wanda ranar lahira zai tashi da barin jikinsa shanyayye kawai' wlh Allah ya'isa duk abinda kai mi ban yafe maka ba"
"wlh Zainab kina bani mmki' nidai a rayuwa nasan sai mutum ya nimi a yafe masa snn za'ace anyafe ko ba'a yafeba' to nifa babu ko daya da har kike bata b'akin ki da baki yafe ba"
"nasa ai k'uma dan kafadi h'aka bazanyi mmki ba sbd jahilci yariga yai maka katutuwa a rayuwa h'ade da bazar matarka banle ta nuna maka hanyar gskya"
"kaeee Zainab duk abinda zakiyi da rashin mutunci da zakiyi wlh ya tsaya kaina' koda wasa kada kisake sa Aisha a mgnr ga"
"kace h'aka mana tunda na tabi matar so' to wlh baka isa ba koda itace a tsaye a gabana idan har tai ba daidai ba saina f'adi mata"...
" ashe ko kinada aiki' bazan mara zcy kawai wlh har ga Allah banso nadawo g'idan nan na gankiba' so nayi daga hospital kiyi g'idan ku"
"ai badan kai na dawo g'idan ba' darajan Abbana ne"
"ke kika sani wawiya kawai"
"ni ba wawiya bace Kaine wawa marajin mgnr iyayensa kawai"....
" kafin Zainab ta karisa zhrdee ya dauketa da mari".
"kuka Zainab tasa taci gaba da f'adi masa bakaken maganganu"
"dariya zhrdee yasa ya fita yabar d'akin"
"tun daga rana besake shiga d'akin Zainab ba' h'aka ma Aisha idan tashiga su gaisa da safe bata kara lekawa sai wani safen k'uma' amma Hjy tana iya kokarin ta duk wani abu da tasan maijego zata bukata Hjy ta siyewa Zainab' innarta itama ba'a barta a baya ba' kusan kullum take zuwa duba Zainab' sauran aiki kuwa Amatullah da amatulrahaman sukeyi' ita kanta Aisha ta tsargi kanta shiyasa bata iya leka ko b'akin kofa' idan har tasake to zhrdee yadawo ne shidinma a daki ne"
"kwana uku yarage suna lkcn Hjy na d'akin Zainab kamar daga sama zhrdee ya shiga' bayan su gaisa ne Hjy tace to zhrdee yau dai saura kwana uku suna me aka shirya ne?"
"wani suna k'uma Hjy?"
"wani suna kake dashi?"
"nifa gskya Hjy babu wani suna da za'ayi' dan wlh banida kudi"
"h'aba zhrdee wani irin mgn kakeyi h'aka sbd Allah' suna farko ba'ayi mata ba h'aka ma na biyu' to wlh baka isa ba' wai ma zhrdee dan Allah na tambayeka mana"
"shiru yai be tanka ba"
"wani irin yaro kakeso kazama sbd Allah' anya kanaso ka gama da duniya lfy kuwa?"
"nifa ba wani mgn nayi ba' wlh duk kudin da suke hannuna nariga na siye kaya dasu' k'uma yanzu babu kasuwa kamar dah idan kina gani kamar karya nakeyi ki tambyi Abba ma"
"himm zhrdee kenan' nidai nariga na f'adi suna babu fashi' kuje kasamo koda babu yawane kabata"
"wlh Hjy banida kudi' tayi hkr kawai wani karon tayi amma banda wann karo' zhrdee ya karisa mgnr ne da fita daga d'akin"
"lalla zhrdee Allah ya shirya' itama mikewa tai tafita a d'akin"
"da rana da inna tazo take tambyar Zainab mgnr suna"
"yace bazayi suna ba sbd beda kudi"
"beda kudi?"
"eh h'aka yace"
"Hjy tasani?"
"eh tasani"
"koda tai masa mgn bema saurareta ba".
"fita har kansa kawai dan rainin hankali suna k'uma babu fashi"
"ni zantafi tunda abin yazama h'aka' yanzu medame kike bukata?"
"Zainab ta lissafa wa inna' mikewa inna tai' kai tsaye daya daga cikin shagon *Alhj Musa* taje ta zabowa Zainab shadda laces material h'ade da atamfa' saida ta karisa cikin kasuwa tai siyayya snn koma d'akin Zainab"
"gani kayan Zainab tai murna sosae harda kukan ta' inna ta kwashi kayan da zata tafi g'ida tabiya takaiwa tela"
"Abba yace Hjy ta tambyi Zainab wani suna takeso?"
"Zainab tace sunan innarta takeso' daga nan Hjy ta kwashe duk yadda sukai da zhrdee ta f'adi masa' bece komai ba jijjinawa kawai yai"
"ana gobe suna duk wani abuda ake bukata Abba yabawa Hjy kudi ta siyowa Zainab' shima zhrdee ya siyewa Aisha dinkaukun shadda galila kala biyu yace tasa ran suna"
"ranar suna Zainab me jego ansha kyau dangin Uwa dana uba duk suzo g'ida yacika fakil inna harda akwati taiwa takwaranta' gani yadda g'ida yacika yasa Aisha mmki"
"ranar suna da dare Aisha tanatayiwa zhrdee kuka wai cikinta na ciwo lfy' hankali zhrdee ya tashi ya rasa inda zaisa kansa' kusan kasa bcc yai tana kwance a cinyarsa shikuma yana zaune jigine da bango yana yimata sannu"
"da safe yace suje hospital zhrdee yaiwa doct bayani yadda suka kwana' doct yace suje suyi scanning' fita sukayi zuwa gun scanning' koda sukayi ya nuna lfy klau k'uma yan'biyu ne a cikin duk maza"
"murna agun zhrdee kamar yagoya Aisha yakeji suna barin hospital *ATM* ya biya ya ciro kudi suka tafi supermarket siyayyar kayan baby boys yai sosae kamar mahaukaci harda kayan wasan yara yasiye babu abinda yarage be siye ba komai biyu yake dauka' kaya yacika mota tam gaba ne kawai ba'a saba kaya ba snn suka dawo g'ida"
"zhrdee ke kwashe kayan da kansa yai zufa yai sharkam' koda Aisha tasa hannu zata dauki kayan da sauri yace tabari kawai"
"Zainab na kitchen tana kallonsa duk da taji ciwo abu amma ta dan ne tai kamar bata gansu ba"
"tun daga lkcn wani sabon shagwaba Aisha keyi' koda zhrdee yace Zainab taci gaba da yiwa Aisha abinci babu yabo babu fallasa' babu eh balle a'a"
"daga batada lkcn su yasa kullum idan yana dawowa daga kasuwa yake siyo mata abinci"
"bayan kwanaki cikin dare Aisha na bcc taji kamar an mutsileta a gigice ta tashi da ihu' zhrdee dake kwance shima a gigice ya falka' gani yadda Aisha takeyi be tsaya fadiwa kowa ba daukarta yai zuwa hospital"
"tunda zhrdee ya kaita take labour ba'ita kega haihuwa ba sai safe tasamu baby girl"
"nurse d'in da suka amsheta daya daga cikinsu tafito da murnar ta' zhrdee yana ganita ya mike yazo inda take h'ade da tambyar lfy?"
"tace congrats ta sauka'ansamu baby girl"
"ake murnar zhrdee ya koma ciki"
*to fa Aisha kwalelenki da twins* 😋😋
📖🖊
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
*MARYAM HAUSA NOVEL GRP*
*MMN AHAMED HAUSA NOVEL GRP*
*MMN USWAN HAUSA NOVEL GRP*
*AMINCI 1-2 HAUSA NOVEL GRP*
*LONG LIFE HAUSA NOVEL GRP*
*RAIHANA HAUSA NOVEL GRP*
_*NAGODE SOSAI DA BIBIYAR NVL D'IN NAN DA KUKEYI ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUCI AMIN*_ ________________________________________
_*godiya tare da jijinar bangirma gareka abdulrhaman Hausa Nvl GRP Allah yabar kauna da zumuci yakawo Anuty ta gari*_ 🤣
4⃣8⃣
"zhrdee yace zan'iya ganita?"
"bismillh mana"
"OK' tana gaba yana baya yana biye da'ita suka shiga d'akin"
"lkcn Aisha na kwance akan bedrest baby k'uma k'uma tana kwance a gefen Aisha' gani zhrdee ya shigo Aisha ta fashe da kuka' da sauri ya karisa guta ya rungumeta yana f'adi lfy Aisha ta' kodai wani abune ya sameki"
"kai kawai ta kada h'ade da nuna masa baby dake kwance gefeta"
"mutuwa tayi' ko yaya"
"a'a' baby girl ne aka samu"
"to menene Dan ansamu baby girl Aisha' dah da bamu samu bafa' Dan Allah ya'isa haka banason gani hawayen ga dake zubowa a fuskanki' karfa ki mance haihuwa kikai fa' kina kuka wani shi yazo ya sameki haka kawai"
"hannu yasa yana share mata hawaye' saida ya share tsaf snn yaje ya dauki baby h'ade da zuba mata ido yana kallonta' Aisha ta yunkura zata mike da sauri zhrdee ya'ije baby a dayan gadon dake side snn yasa hannu ya dago Aisha ta zauna"
"bayan ta zauna dayake d'akin akwai light baby ya dauko snn yadawo gun Aisha rungumeta yai sukai ta daukar Pict shida Aisha da babynsu a rungume a jikinsu"
"shigowar nurse ne ta katsisu' gani abinda sukeyi ita kanta saida suka bata sha'awa' snn tace to idan kungama zaku iya tafiya g'ida tunda lfyrta klau"
"OK' mugode sosae"
"babu damuwa nima ngd"
"hijab ya dauko ya samata da kansa snn ya dauki jakar da sukazo dashi ya dauki baby' gabar mota ya b'ude mata ta zauna snn ya dora mata baby ya b'ude baya ya ije jaka ya shiga mota' a hankali yake driving har sukakai g'ida"
"zhrdee na dauke da baby suka shiga daga ciki' bayan su shiga dakine ya kwantar da baby Aisha itama ta kwanta snn yace yanzu me kike bukata"
"ruwan zafi"