Sashe 27
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aisha na dawowa normal tasake fasawa da wani kuka.
"tsawa Abba ya daka mata h'ade da cewa rufemin baki" yarinyar banza kawai.
"a'a" Alhji"...
"rufemi baki' ko kema nadawo kanki.
"dama duk wani irin abinda yaranga zasuyi ba a gunku suke gani ba..
"h'aba Alhj...
"Au bazakimi shiru ba?".
"tun daga snn umma bata sake mgn ba.
"Aisha dake zaune sae faman nufarfaki takeyi h'ade da ijiyar zcy.
"Aisha".
"na'am" Abba.
"inaso ki saurareni da'kyau.
"to'Abba".
"Aisha kinsan duk cikaiken musulmi ansanshi da yarda da kaddara me'kyau ko'mummuna ko Aisha?".
"h'aka ne'Abba".
"Aisha inaso kisan cewa duk abinda ubangiji aiwatar akan d'an"Adam yaga h'akan yafi dacewa da shine yasa yai masa h'akan.
"h'aka ne"Abba'.
'yawwa Aisha ta"shiyasa tun kina yarinya nake alfahari dake.
"murmushin karfin h'aka tai.
"Aisha inaso duk mgnr da zansana dake bazaki nuna damu ko bacin rai ba.
"babu komai Abba".
"sba ita rayuwa da kike gani babu yadda za'ayi kayi rayuwa batare da Allah ya jaramceka ba.
"h'akane'Abba".
"k'uma dama ba komai kakeso k'uma ka samuba" idan har kikaga mutum yana samu yadda yakeso tabbas akwai matsala nan gaba.
"Dan h'aka Aisha kiyi imani' ki yarda da cewa Allah shine me kashewa k'uma me rayawa' babu wanda yafi karfin jarabata a rayuwa.
"shiyasa ake cewa idan baka mutuba Allah begama canza maka halinta ba.
"gskya Abba".
"babu komai Abba" kafadi kawai na maka alkawarin dan'newa koma menene shi.
"alhandullh".
"dama ba komai bane Aisha lkcn da muke asibiti dake bayan binciken da docts sukayi shine suka gano cewa kinkamu da wata irin lalura wanda kika dauka a gun mijinki sanadiyar h'aka ya kashe maki mahaifa' bazaki sake haihuwa ba...
"A take taji kirjinta yabuga dim dim dimm" har sae uku' wani irin mummunar ajiyar zcy tai" kwalla suka ciko idanta' jikinta har rawa yakeyi.
"Idan niman sassauci a zcyrta tafara karanta" ALLAHUMMA AJIRNI FI MUSIBATI".( BATARE DA TA KAREBA TA DAUKO" ALLAHUMMA LA SAHLA ILLA MA JA'ALTAHU SAHLA FA ANTA TAJ'ALUL IHAZNA IZA SHI'ITA SAHAL.) BAYAN DA KAMMALA TA SAKE DAUKO (RABBANAA INNAKA TA'ALAMU MA NUKHFII WA MAA NU'ULINU WA MAA YAKHFAA 'ALAL-LAAHI MIN SHAY'IN FIL- ARDI WA LAA FIS-SAMAA')
"H'aka Aisha tai ta jeresu a cikin zcyrta.
"a take tasamu natsuwa.
"Abba yaci gaba da cewa kinsan babu yadda Allah baya juya lamarinsa' ba lalla dan su f'adi h'aka yazamanto da gske h'akan zai kasance ba.
"h'akane Abba".
"sbd h'aka inaso kita addau'a Allah ya kawo mana sassauci ciki lamarin.
"Ameen".
"k'uma muma Dan Allah ki yafe mana sbd muma muyi kuskure a matsayinmu na manya da muka biye maki' da k'uma rashin bincike akan Nasir.
"Aisha a gskya naso nayi bincike a lkcn amma yadda ya nuna mana da k'uma irin mutani daya kawosu a matsayinsa na babba' banzaci h'aka daga garesa ba.
"Aisha kiduba irin dattijan daya kawo kae harda ma shi kansa babu Wanda zai zaci h'aka daga garesa.
"h'akan yasa naji karfin gwiwar amincewa na bashi ke'Ashe kallo kirse nakewa rogo.
"kema Aisha harda naki contributions d'in nayi inama a lkcn inda kinfito kice bakison zahradee wlh bazan tilassa maki ba.
"banle ma ba shine ya kikiba kece kika kisa' wlh Aisha bayan tafiyar da gskya ta bayyana naji kunya matuka h'ade da jimaki takaicin rashi samu surikai na gari' da bakarami gata zaki samuba Aisha.
"sbd halin mahaifin yaronga ni me tafiya nimo masa aure ne' banle yace kece yakeso.
"amma babu damuwa' h'aka Allah ya tsara maki.
"Allah k'uma yasa h'aka yazama izina da aya.
"Abdul dake zaune yace amin Abba".
"shiru Aisha tai hawayene kawai ke kai kawo a fuskanta.
"Aisha kina jina kuwa?".
"ina jinka Abba Allah ya yafe mana baki daya".
"amin Aisha."
"mikewa tai tanufi d'akinta' tana shiga fadawa tai a kan gado taci gaba da kuka.
"tun daga lkcn Aisha ta goge number Nasir na wayarta' duk wani Abu da tasan yana sa tarinka tunawa da Nasir ta dae na.
"bayan kwana biyu taje g'idan ubaida' bayan su gaisa Aisha ta kwashe komai ta sanarwa ubaida da mgnr sakin da Nasir yai mata.
*"ubaida tai salati ta sanarwa Ubangiji h'ade da tambayar tun yaushe h'akan yafaru?
"Aisha tace tun lkcn ina hospital" Ashe kenan koda muke mgn yarida da yai sakin.
"wlh kuwa"
"amma gskya banji dadi ba" Allah yasa h'aka yafi alkairi".
"amin ubaida".
"kice ma har kin kusa gama iddah kenan?".
"Eh kwanaki yarage min".
"kawata kodae rabon zah ne?".
"himm ubaida kenan" kina gani irin butuncin da nai masa zahra zaidawo gareni kuwa?".
"ubaida kinsan ita so yadda take".
"Eh" nasan da h'aka' amma ba lalla bane h'akan ya faru' shiyasa ma bana kawo h'aka a zcyta.
"Aisha ki kwantar da hnklinki k'uma ki dade da addu'a Allah yai maki zabin alkairi".
"amin ngd".
"ni zantafi sbd Abba ya hanani fita ko ina"fitar ma da nai yanzu besani ba".
"to Aisha nima ngd"k'uma in Allah ya yarda zanzo".
"ni ko ina sun Abba tunda nazo bangansu ba?".
"suna g'idan kakansu" kinsanta da kulafaci".
"him ubaida kenan kinanan dae da halinki".
"Aisha meza"a fasa".
"to sae anjima".
"to ngd".
AFTAE 1 MONTH
"Bayan fita iddan Aisha wata asabar Aisha taje kasuwa siyo kayan kwalliya' wata dankareriyar shago tashiga wanda ya h'ada komai babu abinda babu a ciki.
"duk tai ta juye juyenta tana kallon sababbin kayan kwalliya da suka fito' duk da jikinta be bata ba da shagon sbd tunda tashiga taji tsigar jikinta yake tashi h'ade da jin sanyi" amma h'aka ta matse sbd kada ta bada kanta ciki yan'matan dake shagon suma suzo siyar kayan kwalliyarne.
"duk da wani abu batasan yadda zatayi amfani dashi amma h'aka ta dauka' sbd taga yan'matan da suka shigo suma duk sun d'au irin su.
"h'aka ta zabi wanda taga zata iya anfani dasu da k'uma wanda bazasu bata wiya wajan koya ba.
"bayan ta gama zabane takai gun da za'a f'adi mata kudin' Ashe zahradee yana ciki shida Ruslayni suna kallonta".
"zahradee yaso yai mata mgn amma Ruslayni ya hanasa.
"a cewarsa me zaiyi da'ita yanzu bayan tazama bazawara.
"tun lkcn tauraruwarta na haskawa be samu ya aure ta ba sae yanzu da aka gama kwashe albarkatun jikinta.
"murmushi zahradee yai snn yace abinda nakeso ka gane ita so babu ruwanta da wann.
"so" d'in me?".
"so d'in bazan".
"Ruslayni bazaka gane bane wlh".
"amma"...
"gani Aisha zata fita' a guje zahradee ya fice daga d'akin da suke zaune shida Ruslayni yabi Aisha.
"har tafita daga shagon tana kokari tsanllaka titi ji kawai tai anrike mata hannu.
"a gigice ta juyo" gani zahradee ne yasata sakin ledar dake hannunta.
"Da sauri tasa kae zata tsallaka titi batare da ta dubi titin ba.
"gani mota yashigo a guje yasa zahradee yawota ta f'ada jikinsa.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
MMN USWAN
INA TAYA YAR'UWATA MARUBUCIYAR DIJEEMA NUMAR KAMMALA LITTAFINKI HAKIKA KIN WA'AZARTA K'UMA KIN NISHADARTAR ALLAH UBANGIJI YA BAKI LADA ABINDA KIKAI NA KUSKURE ALLAH YA YAFE NAMA BAKI DAYA.
2⃣6⃣
"duk su biyun zubawa juna ido sukai' babu Wanda ya tanka a cikinsu' shiko zahradee tsurawa Aisha ido yai babu ko kobtawa.
"A take Aisha taji tsigar jikinta yana tashi' da sauri ta fisge jikinta daga nasa' a lkcn ne zahradee ya dawo daga kogin da ya f'ada" h'ade da cewa ohhh! srry baby.
"batare da ta saurari me zaice ba sa kai kawai tai ta tsallaka titi' ta barsa da ledan kayan make-up d'an a hannunsa.
"da sauri shima yabita h'ade da kwada mata kira.
"amma besa Aisha ta juya ba'banle ta tsaya.
"gani ya dage da binta da sauri ta shige ta wani lungu.
"ko kafin Zahra yace zaibita lungu ta riga ta shige' har da h'ade da gudu.
"tsayawa yai yai shiru yana kallon ledan da tabarsa dashi a hannu' amma babu yadda zaiyi h'aka ya koma dashi.
"Aisha na fita daga lungu ta samu napep ta h'au zuwa g'ida.
" tana zaune a napep tana faman sake-sake kala-kala' suka isa'tana sauka ta bashi kudinsa snn ta shige g'ida.
"tana shiga da sallama sukai karo da umma a bakin kofa umma tace kindawo Aisha.
"nadawo umma.
"baki samu kayan bane?".
"Eh" a'a' bansamu irin wanda nakeso bane yasa ban siye ba.
"him Aisha kenan" to yanzu wanne ne zankama daga cikin?".
"Eh". ko a'a?".
"au mantuwa nayi".
" mantuwar me k'uma Aisha?".
"Ina zuwa umma".
"da sauri Aisha ta shige d'akinta.
"murmushi kawai umma tai' sbd tasan ba kawai ba.
"Aisha ta shiga d'akinta bakin katifa ta zauna tunani kala2 takeyi' a zcyrta k'uma tana tambayar kanta badai zahradee yanaso ya dawo guna bane?".
"to mema zaiyi dani?".
"kodae yanaso ya rama abinda nai masa ne?".
"kae duk da dae baka shedan mutum amma zahradee da ban ne" sbd zahradee beda mugun nufi da kowa.
"to amma idan ba zaice yana sona ba me zai kawoshi guna?".
"kai anya zahradee zai iya dawowa gareni?" idan ya duba irin butunce masa da nayi".
"bama wnn ba" ta yaya Zahra zaidawo gareni a matsayinsa na saurayi ni k'uma bazawara?' budu da kari k'uma ga mgnr rashan haihuwar dana samu.
"duk da dae so bata duba da h'aka amma nasan idan har zahradee yaji wnn labari ba lalla bane ya aure ni' duk irin son da yakemi.
"nima idan har zahradee yadawo gareni ba karami dadi zanji ba' sbd a gskya zahradee ya caccaci asoshi.
"k'uma nima zanyi alfahari idan na samu zahradee a matsayin mijina.
"kai amma Nasir ya cuceni" ko daya Nasir beda laifi dan ni nafisa laifi amma babu komai.
"jin kiraye kirayen sallar azahar yasata mikewa taje ta dauki buta tai alwala tazo tafara sallah.
"kai tsaye zahradee shagibsa ya nufa' be koma shagon Ruslayni ba'sbd yasan idan ma ya kai masa mgnr Aisha ba shiryawa zasuyi ba.
"da yamma bayan sallar isha'i zahradee ya shirya cikin captai lkcn su Abba suna parlour yazo fita' Abba yace son ina zuwa kasha irin wnn kwalliya h'aka?".
"murmushi zahradee yai kawai batare daya f'adi inda zaije ba' da sauri yabar gun yai tafiyarsa.
"zahradee yana fita be karisa g'idan su Aisha ba sai da yabiya yaje yakara mata wasu siyayyar sosae snn ya karisa.