← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 89

Sashe 77

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"h'akan yasa suka nufi g'idan su zhrdee dan niman alfarma akan yabasu bill d'in dan'uwarsu idan yaso duk lkcn da Rukky tadawo garin su amince yasa a kamata k'uma ya yanke mata hukunci daya dace da'ita"

"koda sukaje Abba yace yanzu da h'aka mgn ba'a hannunsa yace ba yana hannu hukuma ne dan h'aka duk abinda shari'a suka yanke akanta daidai ne' babu irin rokon da basuyi Abba yaki yarda daga karkema tashi yai ya bar masu parlour' suma gani h'aka dole yasa suka mike suka bar g'idan"

"tun daga lkcn yar' uwa da abokan arziki aka suga niman Rukky' sbd idan ba kawo Rukky sukai ba ba basu bill yan'uwarsu za'ayi ba' k'uma kusan ace shine g'ida *head of the family bafa na girman shekaruba' kusan yanzu wata yanayine muka shiga idan har Allah ya b'ude kama ya k'uma hore maka abin hannu to fa kaine babba a g'ida me f'ada aji' Allah ya rufa mana asirin duniya da lahira amin* dole duk inda zasu shiga zasu dan ceto yan'uwarsu daga halin dayake cikin' kowa a family nasa advance d'in' daya daga cikinsu mai suna Bb Habu yace tunda abu ya zama h'aka me zai hana baza'a tambyi tsohon mijinta ba ko Allah zaisa a dace" daya daga cikinsu yace ta yaya za'a kirasa bayan irin labarin da mukaji akan abinda data aikata masa' ko so kake allura ya tone galma' to wlh koda wasane wani ya sake ya kirasa nidai babu hannuna a cikin abinda zaije ya dawo"

"duk jama'ar dake zaure babu Wanda ya tanka' bcoz Alhj isa shine me kudin g'idan' k'uma idan ba shiba babu wanda zai'iya jada Honorable' dan h'aka kowa ya shiga juyayin ta'ina zasu bolewa lamarin?'

"a h'aka dai metting ya tashi babu wata mafita da suka samu"

"zhrdee a hankali jiki yananan yana sauki shida Aisha' duk da ba wani sauki yaji sosai ba amma baya sauraran Aisha' koda safe yayi tana kwance idan tace masa ina kwana' lfy kawai yake cewa daga snn bazai kara amsawa ba' idan ko har ta tanka mata tofa lkcn duk yan'uwa su hadune anata faman hira shine yake sa baki';shima jifa jifa yake sawa"

"duk da iskancin Aisha amma a wnn karo tayi sanyi sosai' kome tagani Ohooo?"

"tunda Honorable yasa aka rufe Rukky besake lekawaba' itama kanta tasan dai a station take amma batasan wanda yasa yaka kamotaba sbd kwanta kwanta bata kawo tunanin Honorable zaiyi mata h'aka ba' a tunaninta yariga ya yafe mata"

*waye Honorable*

*_Alhj imran_* _haifanfen garin gwambe ne tun farkon rayuwarsa besan kowani irin sana'aba idan ba siyasaba tun yana concilor har ya kai ga chiaman' bayan ya dauka daga chiaman ne jama'ar gari suka siye masa takardan dan majalisan dattawa gani su samu progress a local government nasu yasa suka sake siye masa masa wata takardan na *house of rep* (Dan majalisan ta raiya) wata rana yana dawowa daga abuja to gwambe ne ya hadu da Rukky duk da a lkcn kanta be waye kamar yanzu ba' sbd a lkcn secondry kawai takare' daga sann mgnr aure ya shiga tsakanisu' koda ya aureta yanada mata daya da yara biyar dan h'aka ita ya barta a gwambe kowani weekend yake zuwa' yaban saukarsa yai parking ya dawo g'ida gaba daya' wata shekara da yazo yafito niman senator' duk uban kudin daya kashe beciba' sakamakon matsala daya samu anhada baki da abokinsa aka manaficcesa' k'uma gudumuwar Rukky sbd abokin Honorable tunda ya lura Rukky yarinyace meso kudi yasashi amfani da wnn damar ya yaudareta da kudi duk wasu sirikan mijinta tana bashi' daga hakane suka koma farka da junarsu' ko kafin Honorable ya falka suriga suci gari' a lkcn da yaso hukutata Rukky ta nimin kasheshi akan idan ya mutu saita kwashi dukiyar taje ta auri abokinsa' Allah ba arzalumin bawansaba asirinta yatonu' a lkcn da yakeda shirin kamata Rukky ta kwashe masa dukiya tabar garin_

"bayan sati biyu da kwanciyar zhrdee a hospital Bbn Zainab ya matsa mata adole sai taje ta gaida zhrdee' a yau kam babu yadda zatayi sbd abbanta ya sata gaba' ciki ta koma tai kwalliya cikin riga da sket na material pink colour h'ade da mayafinta snn taiwa *Islaha* itama kwalliya cikin Dan kanti duk suyi kyauta abbanta ya sata gaba yace suje *Islaha*na hannunsa suka shiga mota' saida zaiyi driving ne ya mikewa Zainab yarinya"

"suna isa yasake daukarta suka nufi d'akin da zhrdee ke kwance' Abba na gaba Zainab na baya suka shiga da sallama gun zhrdee kawai suka nufa lkcn yya Nurudee ne kawai a d'akin' cikin girmamawa ya gaida Bbn Zainab shima ya amsa' Zainab suna h'ada ido da zhrdee ya sakar mata murmushi' ita kuwa daure fuskanta tai babu alamar wasa a cikinta"

"kujeran da yya Nurudee yake zaune ya mike yabawa Bbn Zainab ya zauna' *Islaha* NA gani bbnta ta mika hannu ya dauketa murmushi zhrdee yai h'ade da mika hannu"

"Abba na gani h'aka ya ije kasa yarinyar kusa dashi' juyawar da zaiyine ya tuno Aisha na d'akin' suka gaisa h'ade da gaisheta ta jiki"

"gani har a lkcn Zainab batace kala ba' kallo daya yai mata ta fahimci abinda yake nufi snn ta gaida zhrdee da jiki"

"b'akin zhrdee har kunni ya amsa' juyawa tai ta gaida Aisha itama' a cikin zcyrta tana f'adi sbd Allah' matsawa zhrdee yai yace tazo ta zauna' ko kallo be Ashe taba tamkar bada ita yakeyi ba"

'gani h'aka yaci gaba da wasa da yarsa' saida suka juma snn Abba ya mike sukai sallama' yaso daukar yarinya amma gani yadda zhrdee ya riketa yasashi fita a d'akin' hannu Zainab tasa zata dauki yarta zhrdee ya rike mata hannu' Aisha dake kwance tana gani h'aka ta juya masu baya"

"ido kawai ya zuba mata yana kallonta cikin ido h'ade da murmushi' fisge hannunta Zainab tayi ta dauki yarta tafice daga d'akin"

"shiru shiru da police sukaji akan Rukky tunda Honorable ya basu ita besake waiwayarta ba' sukuma yan'sanda suna niman guri ije wasu yasa suka kaita kotu' daganan aka wuce da'ita pirizi""""""

☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRITES. F.O.w☘.

🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

_*Dan Allah kuyi hakuri na rashin jina kwana biyu'mahaaifin mai g'ida nane Allah yayi masa rasuwa shiyasa'duk da nasan Mmn ahamed ta sanar amma ba lalla bane ace kowa ya sani' ngd sosai Allah yabar zumuci*_

_~*masu kirana suma ngd Allah ya kara kauna da zumuci amin*~_

6⃣0⃣

"bayan kwana biyu da kai Rukky prizi'bbn Habu kani mahaifin Rukky ya yanke shawaran kira Honorable ya tambyesa ko yaji labarin ta' amma k'uma kada allura ya tono galma' wata zcy tace kirasa kawai' idan ma yaji ko allura ta tono galma menene?' Ai dama ba'a gane maci tuwo sai miya ya kare' k'uma inda ba kasa Ai nan ake gardaman kokuwa' indama Allah zaisa a ganta a sakomi dan uwana ita ba damuwana bace' kowa yadibo da zafi bakinsa"

"wayarsa ya ciro daga aljihunsa ya lalibo numr Honorable kira biyu a cikin na uku ne ya daga wayar gani numr Bb Habu ne yasashi kwantar dakai h'ade da sallama' dama dabi'ar Alhj imran ne akwai girmama na gaba dashi'balle k'uma ace sirikinsa"

"Bb Habu yaji dadin irin amsawar da Alhj imran yai masa dama yasa wala kanci ba halin Alhj imran bane amma dan adam yana iya canzawa a kowani lkc' shiyasa yai shayin kiransa' jin yanayin yadda ya amsa sallamar yabawa BH Habu karfin gwiwan mgn' bayan su gaisa cikin shakku h'ade da nuna kunya ta Hausa Fulani Bb Habu yace dama!!! dama!!!"

b"dama me?"

"murmushi ya karayi snn ya sake da dama' yana susakansa kamar yana ganisa"

"baffa idan akwai wata matsala ce kayi ngd kawai kada kaji komai"

"dama Dan Allah wata tambya nakeso nayi maka amma bansan yadda zaka dauki abinba"

"babu komai baffa isha Allahu' Allah k'uma yasa nasani"

"dama mgn ce akan Rukky?"...

" wacce Rukky k'uma baffa?' ai ni yanzu banida matsala da'ita"

"eh musan da h'aka' amma Dan Allah koda labarinta bakajin?"

"a'a baffa banaji"

"Ohooo!!! innalillahiwainnailaihi raju'un' mukan mushiga uku da wann yarinyar?"

lfy baffa kake irin wnn salati da salallami"

"kaidai Alhj bari kawai' wlhy wata matsalace ta taso".

" wacce irin matsala haka baffa?"

"hiimm wlhy dai to"

"a'a baffa Dan Allah kayi mgn mana"

"to wlhy dai matsala ce wacce tazama dole sai da Rukky agun snn matsalar zata warware"

"wacce irin matsalace h'aka wacce baza'a iya warwareta ba saida Rukky"

"amma baffa idan baka mance ba lkcn da muka samu matsala da Rukky ban boye maku komai ba a matsayinku na magabatanta sai dai k'uma mmkin da kuka bani baffa bazan boye maku ba k'uma ni kaina nasan Rukky tana tare daku kuka boyeta kukace bata tare daku' inaji ina gani h'aka na tafi na kyaleku' badan kufi karfin naja daku ba a'a sbd alkawari nayiwa kaina idan bera na yawo mage na yawo wataran za'a hadu' shiyasa na tafi kawai"

"eh h'aka ne amma wlhy ba laifina bane' indama anbi tawa wlhy tun kofar da bahaka ba"

"amma Dan Allah kayi hkr ka taimakemu idan har kasan inda take ka sanar mana' badan mu ko ita zakayi ba Dan Allah zakayi"

"toni baffa yanzu bansan abinda kake bukata a guna ba"

"eh to tunda abin tazama h'aka kasan hausawa suce ranar wanka ba'a boye cibi' abokin kuka ake fadiwa mutuwa inda kasan zaka tsira nan zafa rabe' ba komai bane yasa nake rabe rabe amma tunda abin yazama h'aka dole na sanar maka da komai' ko lkcn da kazo niman Rukky bazan boye makaba Rukky tana cikin g'ida amma abinda yasa banyi mgn ba sbd kada ace Dan bani na haifeta ba' kasan yadda mgnr duniya yake yanzu kaji dalilin kenan"

"himm baffa kenan' bayan haka k'uma?"

"eh bayan wasu lkcn shine tasake wani aure' bari na yanke maka labari bayan watanni da aurenta suka samu matsala da maigidanta ta sokesa da wuka k'uma ta soke abokitar zamanta' tana aikata h'aka ko g'ida bata zoba barin garin tai tunda ta tafi babu lbrinta' hukuma tasa aka kama ubanta' yanzu da h'aka ubanta yanana a rufe bazasu bada belinsa ba sai ankawo Rukky' wlhy babu inda bamujeba amma batanan"
Chapter 77 · 0% Book details