Sashe 13
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nima kaina abba inaso Aisha tai karatu sbd yarinyar mai hazakace tana da ilimi sosae' amma inda so samune da tana kare secondry sae ai mana aure idan yaso a gidana sae taje gaba....
"amma ya dakatar dashi da cewa haba zahradee wanga irin zance kamar saeda kai haddansa snn kazo guna.
"Snn abba yace zahradee lalla hakan ya nunamin ba karamin so kake wa Aisha sha sbd tunda nake dakai baka taba fitowa gaba da gaba ba ka nunamin bukatarka haka sae yau' sae da alhj Kailani yasa hannu ya dafe kafadar zahradee snn yace zahradee.
"Nagode da h'akan dakai koba komai nima ka siyemin girma da daraja a idon sa' amma ita yarinyar tasan kana sonta?
"zahradee yace a'a bata sani ba abba.
"Alhj Kailani yace ina me baka shawara da kaje ka nimin soyayya a gun yarinya idan har ta amince tana sonka nikuma nai maka alkairin nima kama aurenta a gun mahaifinta.
"tsanle zahradee yai h'ade da rungume mahaifinsa yana godiya' sae da ya zauna snn yace to abba itana zanfara?
"Duk su uku sukasa dariya shamsudee yace shege dama ashe karyan rashin kunya kake mana' ko iya zance da budurwa ma baka iya ba.
"Sae da zahradee ya daure fuska snn yace abba kaganshi ko.
"kamo hannunsa abba yai h'ade da cewa xonan my son fadimin me kake bukata?
"zahradee yace dama kudin da zaiyi mata siyayyane na kai mata shine bandasu.
"dariya abba yai snn yace zahradee waye yace maka zuwan farko gun budurwa ana bata kudi? Zahradee yace to abba me zankai mata wanda zataji dadi itama?
"Alhj Kailani yace zahradee.
"zahradee yace na'am abba.
"abba yace tattaro hankalinka ka miko min su nan.
"zahradee yace to abba na.
"Gani irin abinda sukeyi su kamar abokan juna shamsudee da Nurundee yasa su tashi subar gun.
"bayan sun tashi ne abba yace zahradee.
"zahradee yace na'am abba.
"Alhj yace inaso ka natso da kyau ka saurari abinda zan f'adi maka' nasan yana mstukar son Aisha' sbd yadda ka nuna min' amma inaso kasan da cewa ita mace kamar wahainiya take tana iya chanzawa a ko wani lokaci.
"Idan h'aka a matsayina na mahaufunsa ina baka shiyasa kada ka sake Aisha tasan kana sonta h'aka' bance kada ka nuna mata so ba amma kayi da kadada sbd gudun yin dana sani.
"kai na mijina k'uma duk namiji ansansa da karfin hali da juriya ba komai ne zaka nuna zakewa akai ba' banle akan mace.
"idan har kabari Aisha tasan kana sonta haka tabbas kana tare da wahali' k'uma ita rayuwa da kake gani ba lallane abinda kakeso ka samuba' idan yau Allah yasa Aisha ba matarka bace yaya zakayi? Shiyasa nakeso kabi komai a hankali.
"mgnr abinda zaka kai mata k'uma da kake mgn akai' zahradee banaso tun farko ka fara budewa Aisha ido da kudi' bawai banaso kai mata alkairi bane ko dan baka dashi ko k'uma kayi tunanin banaso na baka ne a'a wlh ko daya zahradee kafi kowa sani duk cikinku nafi sonka dan h'aka banga abinda zaka bukata a guna na hanaka ba sae dae idan bandashi ko yafi karfina.
"Amma idan tun yanxu kafara b'ude mata ido da kudi in har Allah yayi ita abokiyar rayuwarka ce baka tunanin yadda zamanku zai kasance.
"idan h'aka nafiso kaje ka hureta da soyayyarka tuku idan yaso komai sae yabi baya'idan har kanaso ka bata kyau kabari kaje kamar sau biyu kaga irin karban da zatai maka snn in katashi komawa sae kai mata shatara ta arziki ka kai mata.
"Amma idan tun yanxu kafara zuwa da mata da kudi ko wasu abin duniya ba lallane ka tantance irin son da take maka ba' dan Allah ne take sonka ko dan abin hannu kane' amma idan kaje babu komai ta nanne zakasan irin son da take maka na Allah ne ko kuwa.
"ni kuma nai kama alkairin insha Allahu da kaina zaje na nimo maka auranta.
"zahradee yace hakane abba na' tafawa sukai suka sha hannu.
"zahradee yace Nagode abba na' shiyasa nake matukar sonka' Allah ya barmin kai.
"nan dae sukaci gaba da hiransu' zahradee nabawa abba labarin Aisha suna dariya.
"Alhj Kailani duk cikin yaransa yafison zahradee' sbd Zahradee yarone mai biyyaya k'uma baya tsanlaka mgnr mahaifinsa duk cikin yan'uwansa yafisu sa hankali akan kasuwancin abbansu sbd su shamsudee da Nurundee tunda sukai girma suka san dadin kasuwanci kowa kama nasa yai' kasan yasa abbansu daukar yaran shago yana biyansu'amma tunda Zahradee yakawo karfi yashiga har kasuwancin mahaifinsa gadan gadan' koda yaran shago sun so yin cuwa- cuwa amma ganisa yanasa su rage wani abu.
"duk da dae bazai hanasu yi kwata2 ba amma zaiyi sauki' shima kansa abba yaga canji sosae' duk da karatunsa amma be hanasa xuwa kasuwa ba' h'akan yasa abbansa yake matukar son sa fiye da sauran yan'uwansa.
"duk da nuna masu babbancin da yakeyi be damesu ba sbd sufi kowa sani dalilin da yasa yake masu hakan.
"tun daga lokacin Zahradee yake zariya g'idan su Aisha' tun bbn Aisha yana kin kulasa har ya gaji yaci gaba da kulasa' mafi yawancin lokuta batare da abbansa ya sani ba idan Zahradee zaije g'idan su Aisha yakan siyewa su abdul sweet da chocolate da ice cream yakai masu.
"su abdul suma har sun saba dashi sosae' amma duk a lokacin be yarda sun fara tsayuwa da Aisha ba' shima beyi fushi yasa ya daina zuwa ba.
"A lokacin Aisha na SS2 wata juma'a da zahradee yazo shida abokinsa Russlayni suna tsaye a kofar g'ida ga hadari ya taso gadan gadan haka ruwa yai masu dukan tsiya' shiko Russlayni da yake mai zuciya ne nan yahau masifa inda yake shiga bsnan yake fitaba.
"in banda hakurin da yake bashi babu abinda Zahradee yakeyi.
"Russlayni yace badae zan rantseba amma ba lalla bane na sake rakoka g'idan ga' sae kace yar'gwal' ko ita kadae ce macen da tarage a duniya da zaka rinka wahala h'aka a kanta.
"Wai ma na tambayeka dame suke takama kudi ko mulki? Nidae naga ba yar'kowa ne ba' k'uma ubanta ba finku kudi sukai ba amma sae sa wani uban doka' to wlh idan kai zaka jure ni bazan jure ba ' k'uma bazan sake rakoka ba.
"Sae kace wata gwal kai idan gwal ne daga yau ka yage inaso su dauketa su daura a wiya su rinka yawo a gari sbd asan suna da kaya mai tsada da daraja' amma ita ba gwal ba banle ace.
"Duk mgnr da Russlayni keyi shiru Zahradee yai yana kallonsa har yakare.
"Ashe duk mgnr da Russlayni keyi alhj muhmmed yana jinsu' shiru yai har Russlayni ya kare' shima kansa yasan be kyauta ba' sbd tun kafin ruwa ya dauko suke tsaye a kofar gida shi bace su shigo daga ciki ba kuma bace su tafi ba gashi kenan ruwa yai masu dan banzan duka.
"hakan yasa shi matsewa yace Zahradee dan Allah kuyi hakuri wlh kafin na iso gunka ne ruwa ya sauko amma insha Allah idan na shiga cikin g'ida yau d'in nan zansanarwa Aisha komai a kanka k'uma in Allah ya kawoka ko zuwa gobe ne zanbata izini fitowa ta saurareka.
"Zahradee yace ba komai bb Allah yasa mukai.
"Russlayni da yake yariga ya fusata ko kallo alhj muhmmed be'ishesa ba jan hannu Zahradee yai suka bar gun' ko sallama be bari suyi ba.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F. O. W. ☘.
MMN USWAN
Allahamdulillah masha Allah. It's a great pleasure for me to be able to make the most important decisions in my life and I am very thankful to almighty for the opportunity and the previllage of my life to be in a good health condition.
1⃣2⃣
"Alhj muhmmed yana shiga cikin g'ida umman su Aisha dake kwance a kan gado gani yadda ya shigo a jike sharkam da sauri ta mike h'ade da tambayarsa daga ina h'aka.
"Alhj yace gani nai baku da bread ya kare shine ya fita siyowa sbd yara duk sun yi bcc ga k'uma dare da yai shiyasa nsje da kaina.
"umma tace shine kabari ruwa ya dukeka h'aka?
"Alhj muhmmed yace to yaya za'ayi' mikewa tai ta taimaka masa ya cire kayan snn ta dauko masa bargon da yake rufe jikinsa dashi idan sun zo kwanciya ta bashi ya rufe jikinsa dashi snn suka kwanta.
"suna kwance ne alhj muhmmed yake sanarwa umma cewa yanxu su zahradee ya tafi g'ida k'uma gashi ruwa yai masu duka'umma tace Allah sarki Gaskiya alhj yaronga ba kasamin so yakewa Aisha ba' idan ba kana gani zaizama matsala ba' mai zaihana kabara umurnin tsayawa dashi' tunda kaga yanxu ta mallaki hankalin kanta' k'uma shima yaron a iya nazarinsa da nai yanada nasha.
"Alhj muhmmed yace himm Hafsatu kenan nan kullum ku mata tunaninku irin daya ne kina gani yaro karami wanda be gama sani ciwon kansa ba banle na wani' ta yaya zanbari Aisha ta tsaya dashi' umma tace sbd me alhj? Kodae baka sonsa da'ita ne?
"Dariya alhj yai h'ade da cewa wlh ko daya Hafsatu nidae kawai tsorona daya ne kada nazo na saki jiki dashi yazo ya kaeni ya baroni' in banda rayuwa yariga ya zamo abinda ya zama kamar yarona ina yasan wani kalmar so' himm Hafsatu wlh idan bakine ranar da yafara zuwa guna ni da farko ma na dauka aikensa akai ashe aike kansane.
"Babu ko kunya wai yazo niman auren Aisha.
"Tsayawa tai ta barshi sae da ya kare snn tace alhj kenan ni k'uma a nawa tunani yanada hankali sbd inda wani yaron ne yadda kake mgnr yayi karami to wlh ba lalla bane yazo ya sameka sai dae kawai kaji a gari ace Aisha tana hira ko k'uma ace tanada samari suna zuwa gunta.
"amma tunda har kaga yayi haka ya nuna maka shi dan babba g'ida ne' k'uma in Allah ya yarda abinda kake tunani in Allah ya yarda bazai faruba' k'uma idan banda abuka hanata sauraranro samari bashi ne zai shiryar maka da'ita ba' idan Allah yariga ya shiryar maka da yaro to ka gode Allah.
"Alhj yace hakane amma ai Allah da kansa yace tashi na taimaka ko?
"Hafsatu tace hakane amma inaso kasan cewa Allah shike shiryarda da wanda yaso ko.