Sashe 80
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"alkali ya juya gun Rukky dake tsaye yace toke Rukky kinajin shedar da idi maigadi ya bayar a kanki ko kinada ja akan h'aka?"
"eh to amma nidai nasan babu abinda ke tsakanina da Alhj Rufa'i sharrine kawai irin ta Alhj imran"
"Alhj dake gefe yace karya takeyi yallabai"
"alkali dake zaune yace ya daga shari'ar zuwa 20-6-2018 k'uma ana bukatar gani Alhj Rufa'i a ranar"
~~~~ ~~~~ ~~~~
akace d'an da mahaifi sai Allah' cikin dabara Bbn Fatima ya lallabeta ya shawo kanta har ta saurari *Alhj AMINU* suka daidaita mgn aure a matsanisu amma da yarjejenir bazata tafi da yaranta ba' duk yadda Alhj AMINU yaso Fatima ta dauki yara sutafi tare amma Fatima I taki' a cewarta bayan kwana biyu yadda taga zamanta dashi ya kasance zatazo ta kwashi yaran "
"dole yasa Alhj AMINU ya hkr amma badan yasoba dan bashida yadda ya'iyane kawai"
" *FRIDAY 14-6-2018* bayan saukowa masallacin jama'a aka daura auren *Fatima da Alhj AMINU* "
"Fatima dake cikin g'ida tanajin ance an daura aurenta da Alhj AMINU tasa kuka h'ade da zubewa jikin mahaifiyarta tana kiran suna Nasir"
*Allah sarki rayuwa inji masu iya mgn kance Uwa mafi uba koda uba sarkine*
mahaifiyar Fatima tai ta lallashinta h'ade da bata baki' kalamomi masu kwantar da hankali har Fatima ta numfasa bayan sallar isha akakai Fatima g'idan Alhj AMINU dake *G.R.A* batare da bata lkc ba masu kai amarya suna kaita Alhj AMINU yasa direbobinsa suka kwashesu zuwa g'ida' yarage daga shi sai ita a g'idan"
"around 9PM abokanan ango suka rakosa'kowa yai irin tasa nasihohin snn suka tafi' duk a lkcn kan Fatima na kasa lulufe da mayafi' idan ba kuka ba babu abinda takeyi"
"bayan yadawo daga rakiyane yazo sukai sallah duk yadda yakai ga abusa dole ya hkr sbd bega ido ba' washe gari bayan su karya saida ya kaita gidansu ta sallami iyayenta snn suka nufi airport zuwa London"
"suna isa hotel ya kama masu suka sauka' a nan sukaci amarcinsu na tsawon 1week babu inda yake zuwa suna tare' itama Fatima h'akan be dametaba sbd duk yadda Alhj AMINU yakai tofa Nasir dinta na gabansa' h'akan yabawa Alhj AMINU damar yin yadda yakeso"
"ana gobe zasu cika sati daya Alhj AMINU ya kira matarsa *Hjy Mariya* akan gobene zai taso daga Nigeria zuwa London' tace babu damuwa Allah ya kawoka lfy"
"dama tunda yafara niman auren Fatima yaki bari asani sbd surutu jama'a' wanda ma yazama dole susani ya hanasu sanarwa kowa har Allah ya cika masa burinsa"
"Fatima dake zaune gefe tayi mmki mgnr da yai' bayan suyi sallama ne take tambyarsa dalilin h'akan"
"murmushi yai snn yace Mariya macece bame matsala ba' k'uma kinga be kamata nayi amfani da wnn damar nashiga hakkinta ba ko?"
"hakane"
"yawwa gobe nakeso na karisa inda take idan naje a hankali zan mata bayani yadda zata gamsu' bayan komai ya daidai sai nazo na daukeki kikoma can' ko yaya kika gani?"
"babu komai"
"yawwa Fatima dinta ngd sosai da Allah yasa kema me fahimtace kamar Mariya Allah yasa ku zauna lfy"
"amin.
~~~~ ~~~~ ~~~~
" bayan kwanaki da dawowar zhrdee g'ida gani jikinsa ya kara samu sauki yacewa Hjy yanaso zai leka kasuwa amma ba zama zaiyi ba "
"Hjy tace to saika dawo Allah ya tsare"
"amin Hjy ngd"
"wanka yai ya shirya cikin jallabiya fara sal ya dora d'an karami hula itama fara"
"abinka da fari dama ba jiki ne dashi ba sai yafito kamar balarabe"
"yana fita kasuwa ya nufa saida yaje gun Abba snn yanufi nasa shagon' yaran shagon suna ganisa duk suke mike suka basa gu ya zauna' a ladabce suka gaishesa one after the other' snn ya duduba abinda zai duba be dade sosai ya kira daya daga cikin yaran shagon ya aikesa siyo sweet dasu chocolate h'ade da kayan yara na maza dana mata bayan d'an Aiken ya dawowa ne zhrdee ya mike sukai sallama yana fita kai tsaye g'idan ta zainab yaje"
"har parlour yashiga lkcn ba mmn Zainab sai innarta yarama duk suna makaranta'jin motsin mutum ne yasata cewa Zainab ta leka taga waye"
"batare da musuba Zainab ta mike tayo hanyar parlour dama ido zhrdee yana kan hanyar batare data ankara taga waye a parlour ba ta kariso' zhrdee yana ganita ya sakar mata murmushi daga kanda Zainab zatayi suka h'ada ido da zhrdee yace Zainab sannu da fitowa zo gagu ki zauna"
"tsaki kawai tai batare da tasake kallonsa bajuya ta koma"
"gani h'aka yasa zhrdee mikewa da sauri yana fadin zo mana zahradee' Dan Allah kidawo"
"ko wayge batai ba tashige"
"tana shiga inna tace waye yazo?"
"nima bansan suba inna"
"baki snn suba kikace Zainab akwai wasu mutani dasuke zuwa nan g'idan da har zakice bakisansuba Zainab saidai kice su shige maki'amma bari naje naga suwaye"
"shiru Zainab tai bata tanka ba"
"inna da fara'arta ta isa parlour tana gani zhrdee takara fadada fara'arta' zhrdee yana ganita da sauri ya mike' inna na gani yana kokarin mikewa dayake tasan ba cikankiyar lfy ne dashi tace zauna kawai d'an Allah"
"ko kafin takare mgn yariga ya mike' bayan ta zauna ne shima ya zauna snn suka gaisa bayan su gaisa ne inna ta mike takoma cikin d'akin"
"Zainab na kwance Hjy ta shigo d'akin h'ade da cewa dama zhrdee ne yazo shine kikace bakisan ko waye ba Zainab' sbd Allah meye hakane?' wlh banji dadin abinda kikai ba wlh Zainab"
"shiru Zainab tai bata tanka ba"
"maza tashi ki gyara jiki kije yana jiranki"...
"turo kafar *Akbar* ya katsawa inna mgn' ganisane yasata cewa jeka parlour akwai abbanka yazo"
"Akbar najin h'aka a guje yafita zuwa gun bbnsa"
"zhrdee yana hango abbansa murmushi kawai yai' Abba yana isowa ya rungume bbnsa'shima zhrdee rungumesa yai yana mejin dadin gani d'an'sa"
"zhrdee yace Abbana ina kanwar ka?"
"cikin tsami baki yace tana gurin mmna'bari naje na dauko maka ita"..
" *Akbar*be rufe bakiba Zainab tafito dauke da tre ruwa ne da juice a kai fuskan nan daure babu alamar dariya"
"dukawa tai ta'ije a gabansa snn ta zuba masa juice d'in a cup ta mike can gefe takoma ta zauna' tunda ta shigo kallonta kawai zhrdee keyi' gani ta koma nisa dashi ta zauna yasashi cewa *Akbar* Abbana"
*Akbar* yace baba"
"jeka ciki ka dauko min kanwarka"
"a guje *Akbar* yaje dauko *lslaha*
gani Akbar ya shige yasa zhrdee mikewa ya koma inda Zainab ke zaune' da sauri ta yunkura zata mike hannu zhrdee yasa ya riketa da sauri h'ade da cewa h'aba my wife guduna k'uma kikeyi?"
"waye matarka?"
"ke mana".
" tabdi kawai tace' duk a lkcn zhrdee yana rike da hannu Zainab' ita k'uma tana kokarin kwace hannunta"
"zhrdee yace kinga zauna d'an Allah gunki nazo mgn nakeso muyi dake kinji Zainab"
"gani har a lkcn yana rike da hannunta h'akan yasata zama' tana zama ya sakar mata hannu' snn yace Zainab Dan Allah d'an annabi kiyi hkr wlh kuskurene amma wlh na rantse maki da Allah wlh idan kika koma koda da wasane bazan sake memeta abinda nake maki ba kinji Zainab"
"waye zai koma g'idan ka?' Allah ya sauwake ai nabar g'idan ka kenan na har abada' ni yanzu abinda yarage tsakanina dakai shine takarka d'an shi kawai' ya batami lkcn da bakazo ka sameni a g'idan nan ba"
"kae fa' da gske?' idan na baki takardan ina zaki?"
"aure zanyi d'an yanzu nasamu wanda nakeso shima yana sona' wanda yasan mutuncina''....
" kafin ta karisa hannu yasa ya tushe mata baki h'ade da cewa karya dai' wlh kema kanki kinsan mgnrki zancene kawai' idan banda yaudaran kai ina kika taba gani nayi aure akan aure? Zainab kenan idan kanki ya kwance na iyayenki be kwance ba' idan nayi imani ba mahaukatane ba"
"himm ta kanka akeji' nidai abinda nasani kawai takardana zaka bani"
"wani irin kallon banza yai mata h'ade da mikewa yace bari na tafi sbd gani nayi kamar kinsamu matsala a kwakwalwarki tura mata ledar kayan yai gabanta' itama ido kawai ta zuba masa' har zhrdee yakai b'akin kofar parlour ya juyo yace Zainab kinsan abinda kikeso ki aikata haramune ko?"
"Zainab tai banza dashi"
"wlh Zainab idan har kikabar g'idan nan da suna kinfita sauraron wani katon banza banyafe makiba"
"duk da h'aka batace dashi kala ba"
"kai kawai ya kada snn yafita daga parlour zuwa inda yai parking din motarsa"
"duk abinda zhrdee da Zainab sukeyi inna tana jinsu' ita cema ta hana Akbar zuwa da Islaha gun"
"zhrdee yana fita Zainab ta fashe da kuka' jin kukanta ne yasa Inna karisowa parlour tana lallashinta h'ade da bata mgn har ta numfasa tayi shiru"
"shima zhrdee yana fita motarsa ya zauna yana faman tunanin kala kala' ta hakane yake tambyar kansa to ita Zainab me take nufi ne?' tanaso tace ta daina sona kenan ko me?" kae a'a wlh Zainab bata daina sona ba' to idan da gske abinda zcyta take fadimi gsky ne yaya zanyi da soyayyar da nake mata?' ga k'uma Allah yasami so Zainab wanda h'akan yasa nakejin kaina idan ba tare da Zainab bane zanyi rayuwa aikin banza ne?' to amma idan yazamu ita a nata zcyr ba h'aka bane yaya zanyi?"
"kae rayuwa kenan'allah babu ta inda baya jarabtar bawansa' a rayuwata ban taba tunanin zan tsinci kaina haka ba wai yau nine zhrdee na kasa sukuni akan Zainab' nakejin bazan iya rayuwa ba idan ba da Zainab ba' gskya nayi kuskure a rayuwata dana walakanta Zainab ban dauketa da mutunci ba' bana bata hakkin daya dace a matsayinta ta matata' duk da'itama nasan a farko kuruciyane yasa Zainab takasa babbance tsakani so da kiyayya' takasa fahimtar inda na dosa kafin aurenmu' h'ade da biyayyar iyayenta"