Sashe 68
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"bayan kwana biyu ranar a d'akin Aisha yake' bayan ya dawo sallar asuba yashigo duba tashi Zainab da yara' bayan su gama gaisawa yana zaune b'akin gado Zainab na duke a gaban sa' zhrdee yace Zainab"
"na'am"
"Dan Allah mgn zamuyi dake' amma inaso ki fahimceni' wlh ba zanyi h'aka dan na walakantaku bane a'a wlh nima kaina dorowa yai' amma dan Allah koda na f'adi maki inaso kimi kyakkyawar fahimta"
"babu komai' ina sauraranka"
"Zainab aure zankara' harma nakai kudi a yanke mana rana' nanda sati biyu masu zuwa"
"aure fa kace zhrdee"
"eh wlh"
"hayane ka kama?"
"a'a wacce extra daki din can zanturo zuwa gobe a gyara mata' kinsan dayake bazawarane"
"himm' babu komai Allah yasa ayi a sa'a"
"amin ngd Zainab"
"mikewa yai yafita' yana fita Zainab ta fasa da kuka' itama fita tai zuwa d'akin Hjy"
"da kuka Zainab ta shiga' Hjy na ganita tace lfy Zainab"
"cikin kuka Zainab ta fadiwa Hjy mgnr auren zhrdee' Hjy bata rufe baki ba zhrdee yai sallama ya shigo"
"gani Zainab a gaban Hjy yasa kara ta kawo' bayan su gaisa Hjy tace zahradee"
"da gske ne mgnr auren ka?"
"eh wlh"
"Zainab"
"na'am Hjy"
"bamu waje zamuyi mgn"
"to tace h'ade da mikewa ta fita"
"yanzu kai zhrdee sbd Allah tara matane a gabanka?' baka gani ga yayyinka nan ko na fari basuyi ba balle na biyu' amma kai da yarintanka zaka tara mata h'aka' mata biyu ma ya kakare dasu balle har kakara wata"
"Hjy kenan dagani har su Allah ne ke rike damu' k'uma ko su da kike mgn babu abinda suka rasa' itama wanga da zan aura yarinya cefa ba babba bace"
"nidai inda zakayi tawa da ha hkr"
"h'aba Hjy Dan Allah kiyi hkr wlh ina sonta sosae Hjy"
"nifa ba hanaka zanyi ba' amma abinda nakeso kaduba guda nawa kake da har zaka tara mata uku"
"Hjy babu komai' nidai nafiso kisawa al'amarin Albarka"
"shikenan zhrdee Allah yasa ayi a sa'a"
"amma yar'gidan waye?"
yar' g'idan *Alhj isa* ne na kan kwana "
"wane kenan?"
"manager banking d'in nan"
"oho!! dama yanada wata yarinya ne h'aka"
"eh kwanaki akayi aure' to wlh Mijin data aura ne wlh dan'iska ne yasaketa' wlh yarinya kyankyawa Hjy ga hankali' saima kin ganta"
"to shine kai kuma zaka diba ko?"
"eh wlh Hjy"
"zhrdee ina rabaka' wani abin Albarka ne aure wata gudu ace har ya mutu shine kai zaka dibowa kanka"
"Hjy kenan kedai kada kinji komai"
"mikewa yai yafita zuwa d'akin Aisha"
"yana shiga ganita yai zaune a b'akin gado tanabawa shahid nono shahida k'uma na kwance tana wasa' zama yai kusa da'ita Aisha ta kenan"
"na'am zhrdee"
"Aisha Dan Allah mgn ta fahimta nazo muyi dake' nasan kece me fushi amma Dan Allah a wnn karo banaso kiyi fushi dani' dan wlh duk lkcn da kike fushi dani banaji dadi"
"murmushi kawai tai h'ade da cewa f'adi inaji"
"a'a Aisha ba mgnr kina jiba' nidai Dan Allah inaso kimi kyakkyawar fahimta' kinga ko Hjy da take mahaifiyata dana f'adi mata fatan alkairi tai mi balle ke"
"himm nidai nace f'adi"
"to dan Allah kiyi hkr wlh bazan h'akan da niyar walakantaki bane' Aisha kinfi kowa sani ina matukar kaunarki' wlh duk wata matan da zan aura bayanki ne"
"dakata zhrdee badai kace mi aure ne zakayi ba"
"ni bance maki h'aka ba"
"h'aka ne mana zhrdee"
"eh to tunda kince h'aka ne' to h'akan nema"
"mikewa tai h'ade da cewa to wlh baka isa ba"
"h'aba Aisha' zomana ki saurari abinda zan f'adi maki"
"Dan Allah katashi kabani gu' aure nedai wlh baka isa kayi ba"
"ban isa bafa kikace Aisha?"
"eh baka isa ba zhrdee' idan k'uma ka'isa to ayi mugani"
"Dan Allah ja kibani gun wawiyar banza kawai' idan kudikine basai mugani ba"
"nidai ba wawiya bace' saidai kaine wawa".....
" kafin Aisha ta kare zhrdee ya dauketa da mari a baki' saida bakinta yai jini"
"ihu Aisha tasa h'ade da hurgi da shahid"
"da sauri zhrdee ya cabke yaransa' snn yai mata tokari saida ta f'adi"
"ihu taci gaba dayi' zhrdee yana kwantar da yaro ya h'au dukan Aisha' duk da h'aka bakinta be mutuba' shikuma be daina dukanta ba"
"jin abinda sukeyine yasa Zainab zuwa ta kira Hjy' tare sukazo Hjy tana shiga ta kori zhrdee yabar d'akin snn ta kamo Aisha ta zaunar da'ita""""""
*to fa yau ake yinta' wannan shine batan baka tanta*
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W.☘
*story written by Mmn uswan*
*Fans naga sakonku k'uma nagode sosai' haka nakeso a duk lkcn da kukaga wani abu daya shige maku duhu kada kuji komai ku tambayeni' sbd ta hakane zamu kara fahimtar juya da'kyau' dan haka nagode sosai*
*amsar tambayarku shine' Aisha ba asiri taiwa zhrdee ba' tsabar sone da yake mata yasa idanusa rufewa' bafa sai zhrdee ba' ko nace maku littafi' ko kece Allah ya jarabceki da son mijinki' to duk irin abinda zaimaki wlh bazaki gani ba saidai wasu su gane maki' to hakama namiji' saidai wani yana iya dan newa yaki nunawa a tsakanisu amma wani k'uma a bayyane yake abinsa*
*Duk abinda akace maki akwai soyayya tofa ta rufe komai' shiyasa ba'a shiga tsakani masoya' soyayyar gaskiya ita kebin yan"yan" da jikoki har karken rayuwarsu*
*Sai matsalar anan Aisha tana matukar son zhrdee amma batasan yadda zata nuna maso irin soyayyar da take masa ba' sbd tanada fushi' ba Aisha kadai ba' duk mace mai yawan fushi takan ragu a gun maigidanta' hausawa suce mai yawan fushi baya mulki' shikuma a rayuwar da" namiji yanaso mace mai hakuri' shiyasa a kullum muke addu'ar Allah ubangiji ya kara mana hakuri da mazajen mu amin*
*nagode sosai masoya littafin aure ibada ne* 🤝😄
5⃣3⃣
"zhrdee yana fita waje yaje gun motarsa ya b'ude ya zauna' a zcyrsa yana f'adi kedin banza' uwar data haifeni bata hanani abinda nake soba saike"
"wlh aurena babu fashi duk wanda taga zata zauna ta zauna wanda k'uma bazata zauna ba bismillh hanya a b'ude take"
"Aisha tana zama gani *shahida* na kuka yasa Hjy daukarta ta mikawa Aisha ita snn ta dauki *shahid* ta fita dashi zuwa d'akin ta"
"tana shiga lkcn Abba shima ya shigo d'akin gani *shahid* a hannu Hjy yasa Abba karbansa yana masa wasa' Hjy tace Alhj"
"na'am Hjy"
"gani hnklin nakan *shahid* yasa Hjy cewa dan Allah kabani hnklinka nan"
"sann ya bata hankalinsa' saida ta gyara murya cikin girmamawa tace Alhj kana sane da mgnr auren zhrdee?"
"wani aure k'uma Hjy?"
"himm' wlh nima dazu Zainab tazo da kuka take fadimi mgnr auren"
"toke Hjy kin tambyesa?"
"eh na tambyesa"
"me yace maki?"
"cewa yai harma yariga yakai kudi"?
"da izini wa?"
"wlh ban saniba"
"ni wlh Hjy al'amari son yafara bani tsoro' ki dubafa mata biyu yaya ya kare dasu' da har zaije ya dauko wa kansa wani aiki k'uma"
"wlh Alhj nima kaina abinda na f'adi masa kenan amma ya nace akan shifa saiyayi auren nan' abu daya kawai nake dubawa kada na hanashi bansan rabon dake tsakanisu ba' ko k'uma sanadiyar h'aka suzo suna aikata alfasha' kaga k'uma hakki a kanmu"
"Hjy kenan' me k'uma ya kawo irin wnn mgnr?' yaro da aureansa' matarsa biyu fa?"
"Alhj kenan masu mata hudu wanda suka haifeshi su aikata balle shi"
"Allah ma ya tsare' insha Allahu bari zuri'a taba"
"niba bance zan hanashiba amma ina masa tunanin abinda zaije ya dawo ne' sbd yau da gobe sai Allah' amma tunda yace yanaso mu babu abinda zamuce sai dai Allah ya sanya alkairi"
"amin Hjy"
"amma wani hanzari ba gudu ba' yar' g'idan waye?"
"yace yar' g'idan *Alhj isa* ma'aikacin banking ne"
"wani *Alhj Isa* kena"
'wanda dai kasani"
"to Allah ya kyauta' amma a gaskiya tarbiyan yaran g'idan ne sai a hankali' amma tunda yagani yace shi tayi masa mudai bamu da tacewa"
"hakane Alhj Allah ya rufa isiri"
"amin Hjy"
"yawwa Hjy dama akwai mgnr da nakeso muyi dake akan yaran nan"
"wasu yara dama ciki kenan Alhj?"
"su Shamsudee da Nurudee mana"
"wani laifin sukai maka ko Alhj?"
"a'a' basuyi min komai ba' amma a gskya Hjy bazan boye maki ba' nagaji da ganisu h'aka' batare da aure ba' sbd Allah zhrdee nefa kasa dasu amma gashi zaikai ga mata uku su basu ga ko daya".
" gaskiya kam Alhj' to yanzu menene abin yi?"
"abinyi kenan su fito da yaran da sukeso a h'ada dana son kawai' idan yaran da suke jira' iyayensu basu shirya yimasu aure ba to babu dole da kaina zan nima masu"
"to shikenan Alhj duk yadda kai daidai ne"
"kamar yaya Hjy?"
"to Alhj me zance?' gani nayi dani' dasu' da k'uma abinda muka mallaka duk suna karkashin ikon kane"
"Alhj najin haka kansa yai kato' murmushi yai h'ade da cewa hjyta kenan' shiyasa har gobe nake ji dake' koda yau ne farkon haduwarmu sai h'aka"
"murmushi Hjy tai h'ade da cewa Alhj kenan kafara dadin b'akin nan nakako"
"au dadi bakine ma kikace?' wlh da gske nake"
"himm kawai Hjy tace"
"gani kamar bata yarda ba yasa Abba ije yaro a gefe h'ade da cewa zoto kiga wani abu' jawota jikinsa yai ya rungume.......
" h'aba Alhj meye kakeyi h'aka"
*wohohoo jiya ba yau ba' ancewa tsoro wa tai rawa' tace d'an nan ta'ina zanfara' su Abba antada komado* 😋.
"zhrdee be shigo cikin g'ida ba sai around 12AM lkcn kowa yai bcc amma banda Aisha"
"tana zaune zhrdee ya turo kofa ya shiga' can cikin zcyrsa yai sallama' ko kallon inda Aisha take beyiba shigewarsa yai ya tube har zai kwanta yaga ta shinfida yaro a inda zai kwanta' dayan kuwa tana hannunta' yace gyara shi"
"banza tai dashi"
"dake fa nakeyi"
"nan ma tai shiru"
"nan ma tai masa shiru"
"Aisha"...
"ciki tsawa tace meye dan Allah"
"wlh na rantse da Allah idan kika sake dakami tsawa saina maki dukan tsiya' dama ba gamawa nayi ba' Hjy ce ta katseni' mara kunyar banza kawai"...
" nidai ba nice mara kunya b.....
"kafin ta karisa ya dauketa da mari"
"ihu Aisha tasa' gani h'aka yaje yasawa kofa key ya rufe snn ya dawo wlh idan naji ko tarine kikeyi saina maki wanda yafi wnn"