Sashe 54
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Alhj TASI'U beyi kasa a gwiwa ba yatura g'idan su Fatima' amma a lkcn Alhj SHU'AIBU mahaifun Fatima yace bazaibawa Nasir Fatima ba' sbd yar'sa bazai iya riketaba' Nasir yayi2 amma ina Bbn Fatima yakasa ya tsare' tun Fatima na boye damuwarta har tazo takasa boyewa' a kowani lkc idan har yana Nigeria sunanan like da juna gani haka yasa Alhj shu'aibu yaiwa Nasir walakanci wanda koda karene bazai dauka ba"
"daga lkcn yan'uwan Nasir suka tsani Fatima' shiko Nasir ko'a jikinsa' gani suna like da juna yasa Bbn Fatima ya hanata fita ko'ina hatta aikima yahana"
"tun daga lkcn Fatima ta kwanta ciwo kamar zata mutu'duk da irin walakanci da ake masa amma be hanashi zuwa dubata idan bbnta yafita"
"gani Fatima na niman rasa ranta yasa bbnta amincewa amma da sharadi"
"Nasir yace ya amince' koda da wasane yaji labarin wani abu yasami Fatima da kansa zaizo har g'idan ya dauketa"
"Nasir yace ya amince' akayi aure' bayan aure yan'uwan Nasir sukasa Fatima a gaba zagi dacin mutunci babu irin Wanda bata ganiba amma sai idan Nasir baya kasan suke mata harda karuwama sun kirata"
"Fatima bata kara tsinkewa da dangi Nasir ba saida sukazo basu samu haihuwa ba'wasuma cewata sukai takare zubar wane a waje yasa da tai aure bata samu ciki ba"
"gani h'aka yasa suka fara niman haihuwa duk wani hospital dake kano suje amma ba'a dace ba' gani h'aka yasa ya dauketa sukabar garin yakoma benni kebbi da zama' duk da haka basu zauna ba duk inda sukaji anabada magani sai sunje' Fatima bata samu cikin Khadijat ba saiba suka shafe shekara goma shabiyar snn suma samu"
"lkcn da suka fahimci cewa burinsu ya cika daga Nasir har Fatima murna ba'a musaltawa"
~~~ ~~~ ~~~
CONTINATION
zhrdee yana kwance a d'akin' Zainab ciki dare tanajin fitsari batai masa mgn ba lallabewa tai ta sauka taje toilet d'an yin fitsirin har tayi zata mike ashe sabulu ya f'adi lkcn da zhrdee yadawo kasuwa yai wanka be saniba daga kafar da Zainab saikan sabulu jinta kawai tai kamar an dauketa ne an likata da kasa "
"wani irin ihu tai' daga lkcn batasan inda takeba"
"a birkice zhrdee ya falka' gani ba Zainab akusa dashi toilet kawai yanufa sbd yasanta da yawan fitsiri"
"a guje yashiga ganita kawai yai kwance jini na faman bulbula kamar fanfo ita k'uma bata motsi"
"ihu yasa h'ade da daukar yanufi mota yana tafe yana ihu"
"ihun sane yasa duk yan'gida tashi' dukkansu a guje sukayo bangarensa' tun kafin su karasa shiga suka hango jini"
"itama Hjy da Aisha ihu sukasa h'ade da kuka"
"su yya Shamsudee da Abba waje suka fita gani zhrdee dauke da Zainab yana ihu da sauri Nurudee yaje ya tayashi daukarta shikuma Shamsudee komawa yai ciki ya dauko key din mota suka sata zuwa hospital"
"shiko Abba dake tsaye tamaza kawai yai"
fow
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
_~*IDAN RANA YAFITO TAFIN HANNU BATA RUFEWA'FARIN WATA SHA KALLO TAURARO TSAYA GABAN MAKIYANKI TUNRMI TSAKAR G'IDA SHA LUGUDE' MIRUCIN KAN DUTSE BAKI FITOBA SAIDA KIKA SHIRYA' CARBIN KWAI MAI WIYAR JA. SIS AMINAT KABEER KIRU ( MMN JABEER) ALLAH YABAR KAUNA DA ZUMUCI*~_
*SISTER BATUL ADAM JATAU a gskya naji dadin bayani da kika akan matan da suke yarda mazajebsu ba amfani dasu ta dubura a ganinsu h'akan shine wayewa' idan ko h'akan shine wayewa turrrr da irin wann wayewar, masu irin wnn dabi'ar ubangiji Allah ya shiryesu yasa su gane' wanda kuma basu aikata h'akan ba yawosu bane face tsarewar ubangiji' Allah ka tsaremu ka tsare imanimu' ke kuma Allah yabaki ladar fadakarwa amin*
*Aminci 1-2 Mmn uswan grp especially long live our grp Hausa Nvl gskya inajin dadi nuna kaunarku da kulawarku akan wnn Nvl d'in comment d'in ku ke karamin karfin gwiwa ngd sosae da kaunarku a gareni*
4⃣2⃣
"yya Shamsudee ne kejan mota' shikuma zahradee yana rungume da zhrdee a baya yana faman jijjigata h'ade da kiran sunanta amma ina ko a lkcn babu inda ke motsi"
"zhrdee dake rungume da'ita besan lkcn daya fashe da kuka ba yana f'adin dan Allah Zainab kitashi' kada ki mutu pls Zainab kitashi"
"yya Shamsudee dake tuki babu abinda yakeyi sai faman zuba gudu kamar zai tashi sama"
"yya Nurudee shima ya fito da mota gani Hjy zata shiga yasa Abba cewa ta tsaya a g'ida ita da Aisha sbd be kamata duk a watse abar g'ida ba kowaba' har Nurudee yatada mota Abba yatuna cewa zhrdee ya fita babu Riga a jikinsa' dagashi sai gajeran wando da sglet' komawa ciki yai ya dauko masa jallabiyarsa snn yazo suka shiga mota"
"su zhrdee suna shiga hospital d'in be tsaya yya Shamsudee yai parking da'kyau ba ya b'ude mota yafita' dakar yake yawo Zainab sbd nawin datai' Shamsudee yana fita a guje yaje ya kira wata nurse sukazo da gadon daukar marasa lfy aka kinkimi Zainab zuwa ciki"
"direct d'akin doct aka kaita' zhrdee yaso shiga dakina amma nurse d'in suka hanashi tsayuwa yai dab da kofar yana kwalla h'ade da lekar d'akin da glass' gani h'aka yasa yya Shamsudee kamo hannu zhrdee yajashi suka zauna akan wani betch' doct yana duba Zainab yace tana bukatar emergency operation' sbd idan ba'ayi mata operation ba za'a iya rasata gaba daya'daga ita har abinda yake cikinta"
"daya daga cikin nurse d'in dake d'akin ne ta fito ta sanar masu' yya Shamsudee ne yace aje ayi ko nawane zasu biya' nurse tace waye zaiyi signtre Shamsudee ya amsa yai' saiga su Abba sun shigo"
"yya Shamsudee ne yai masu bayani abinda ake cikin' a take Abba yashige gun doct mukai mgn ya biya' yya Nurudee yamikawa zhrdee riga yasa"
"Abba yana gama biya kudin operation d'in aka fito da Zainab' daga ita sai wani farin kyale da aka rufeta dashi iya wiya' tana shinfide kamar gawa ko motsi batayi' saidai dan dake cikinta kawai ke motsi' har za'a shige da'ita dayake doct d'in take ne yace mijinta yazo suyi sallama' koda zhrdee yaje kan Zainab kasa cewa kamai yai sai kuka yana rike da hannunta"
"gani h'aka yasa Abba kamo zhrdee rungume h'ade da cewa a shige da'ita kawai"
"nasiha Abba yai tayi wa zhrdee suma su yya duk suna gefensa suna dafe dashi' saida ya numfasa snn suna koma gefe suka zauna suna jiran abinda Allah zaiyi"
"duk mgnr da sukeyi zhrdee jinsu kawai yakeyi amma besa bakiba sbd yariga ya shiga duniyar tunani h'ade da dayasani abinda yakewa Zainab na rashin adalci a tsakanisu da Aisha' yanzu idan ta mutu ina zanje da hakkinta?" ta yaya zanroketa gafara ta yafemi' da sauri yace Allah madai yasa kada ta mutu "
"around kwata After 1AM aka shiga da Zainab babu wanda yafito yada dasu kala' wata nurse ce kawai take kaida dawowa ita d'in ma koda su mata mgn bata sauraransu' gashi har ana niman 4AM gaba daya hankalinsu yatashi most especially zhrdee' kurum baka kawai yai yana saurarin result d'in da zaiji' idanusa ko duk su kankafe su bushe babu hawayen k'uma' shida yake gwani kuka yau dai yayi ya gaji"
"yana cikin sai wata nurse ta fito daga d'akin operation d'in tana fara'a' suma ganita yasa duk suka mike tace dasu congrats ansamu baby boy' da sauri zhrdee yace what about the mother?"
"vary soon zatawo dawo normal d'an yanzu dai docts suna kanta".
"himm kawai zhrdee yace' gefe suka koma suka zauna' after few minutes aka fito da baby dauke cikin wani d'an karami kwale' da sauri yya Shamsudee ya tareta ta mika masa baby".
" wata nurse ce tasake fitowa tace ana bukatar jini sbd ta zubar da jini dayawa' a take zhrdee yace adibi nasa"
"lab sukaje aka gwada snn aka diba'
Nurudee ne yake rika dashi suka dawo sbd gudun kada ya f'adi"
"shiko b'akin Shamsudee har kuni sbd murna' passing2 sukeyi a tsakanisu amma banda zhrdee' ba'a fito da Zainab ba sai bayan awa biyu da fitowar baby snn aka fito da Zainab"
"da sauri zhrdee ya mike yana biye dasu' suna gaba yana baya har suka isa d'akin daza'a kaita' har dashi yasa hannu aka shinfidata a gado snn suka gyara ta snn sukasa mata jini"
"zahradee yana zaune rike da hannu Zainab su Abba suka shigo d'akin' gani h'aka yasa nurse tace dasu Dan Allah sufita a barta ita kadai"
"su Abba ne suka fita amma zhrdee yananan zaune da'ita a d'akin'bayan su fitane Abba ya kira Hjy ya sanar da'ita abinda ake ciki' bayan su gama mgn da Hjy ne ya kira *Alhj Musa* Bbn Zainab ya sanar dashi".
"Hjy na idar da sallar asuba tazo hospital d'in dauko da kayan baby's a hannu' tana shiga hospital d'in inna itama tana shiga suna haduwa duk suka karinsa ciki' yya Shamsudee ne ya taresu yai masu iso zuwa cikin d'akin" inna ce tafara shiga sbd baza'a bari su shiga dukkansu su biyu ba' bayan ta shiga ne zhrdee yafita' snn Hjy ta shiga koda suka duba Zainab kwance kawai take babu abinda motsi a jikinta inba numfashiba"
"toilet d'in dake cikin d'akin' Hjy ta shiga taima baby wanka tasa masa kayan sanyi' lkcn su Abba suna masallaci suna sallar asuba' ko kafin su dawo Hjy ta shirya baby' su yya Shamsudee suka amshi sukai ta daukarsa Pict snn suka g'ida"
"zhrdee yana shiga Aisha tai kamar batasan da mgnr haihuwar ba tace yah!! me jiki?"
"da sauki" ansamu baby boy".
"wani irin dumm taji a zcyrta a take kwalla suka zubo mata' da sauri ta goge sbd kada yagane' shiko zhrdee kwanciya yai a rigigine h'ade da rufe ido amma ba bcc yakeyi ba' kawai dai yarasa abinda ke masa dadine a ransa' duk da azirtashi da Allah yai da babban kyauta"
"Aisha dake zaune gefensa shiru tai h'ade da zuba masa ido tana kallonsa' shima zhrdee dake kwance besan lkcn da bcc ya daukesa ba' saida be dade yana bcc ba' ya falka' yana falkawa bethroom ya shiga yai wanka ya canza kaya dan yaci abincin da Aisha ta kawo masa ya mike zaifita'fuskansa daure babu fara'a Aisha tace nazo mutafi?"
"a'a' kawai yace yashige".