Sashe 7
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"washe gari dayake alhj yau a g'idan ta yake' duk da besamu zuwa da safe ya dubata ba bata nuna damuwar hakan ba tunda tasan a g'idan ta zai kwana.
"tun azahar tafara aikin abinci lafiyayyar tuwon shinkafa da vegetable soup snn ta hada masa juice din sobo tasa a cikin frg dan yai sanyi kafin Yallabai ya dawo daga aiki.
"kayan abinci kuwa kwashesu tai ta jere a dinning snn ta shiga wanka' tana gama wanka tai alwala daga nan tazo tai sallah snn tai kwalliyarta sbd tasan sai Yallabai yaje g'idan Fatima ya sallameta kafin yazo g'idan ta.
"Duk ranar da bakai ne da girki ba yana tashi a aiki saiya biya ya sallameka snn ya wuce g'idan da yake' hakan yabawa Aisha daman samu lokaci bayan ta'idar da sallah daga parlour har cikin dakunan da suke g'idan tafeshesu da room freshinal snn ta kunna turaren wuta.
"Shiko jikinta haka tabi kowani gabobi ta shafeshi da humra ta dindisa kwalliyarta daya daga cikin kayan da jiya ya kawo mata tasa snn ta koma parlour zaman jiransa ya shigo.
"Batafi mintoci da zama ba taji gateman yana bude gate' da sauri ta mike da leka ta window gani alhj ne a guje taje ta b'ude kofar parlour ta tsaya jiransa ya kariso dan bazata iya fita farfajiyar gida haka ba.
"Nasir yana parking yafito zuwa parlour yana shiga Aisha tai masa tsanle a jiki tana f'adin oyoyo Nasir.
"Da mmki alhj ya rike baki 🤔 yace Nasir fa kikace? ".
"Aisha tace au afuwan dan Allah subutan bakine.
" Nasir yace a'a bakida laifi' girman da kikayine yakawo haka.
"Aisha tace ba haka bane.
"Nasir yace haka ne mana' ba shiyasa bakiso na kiraki da yan'mata ba.
"harara snn tace kasake ko.
"yace Eh mana kinga fa duk tsayina amma saida kika kamoni.
" Da sauri Aisha tace lahhh!!!! Takalmine fa.
"Saida ya leka snn yace ok' to zomuje yan'mata na' Ashe dai baki gama girma ba tunda baki kamoni ba.
"Hannu yasa ya jawota jikinshi ya rungumeta suka karisa cikin daki' bayan ta taimaka masa ya tube ya shiga wanka bayan ta cire masa jallabiyarsa ta'ije masa akan gado parlour ta komawa ta zauna zaman jiransa.
"Yana gama wanka yafito parlour ya zauna snn yace yan'mata daukomin abinci na' Aisha tace ga dinning' yace a'a yau a nan zanci.
"Mikewa tai taje ta dauko masa takawo ta eje a gabansa'itama zama tai tana zuba masa a plate h'ade da sobo a cup.
"Nasir yana ci suna hira a cewarsa wai tatsuniya yake mata' itako Aisha sai faman dariya takeyi' har yakusa karewa sai Aisha taji wayarta na ringing da sauri ta mike zuba duba mai kiran.
"Tana mikewa Yallabai yana binta da kallo' har tayi nisa can Yallabai ya hango kamar jini a bayan riganta' da sauri yace Aisha.
"juyowa tai h'ade da cewa na'am.
"yace zo nan.
"Dawowa tai gun sa.
"Cire hannu yai daga cikin abincin yasa a cikin roban da yake gefe ta wanke snn ya kamota ya juyata h'ade da kamo riganta yana dubawa' da sauri Aisha tace lfy?
"Nasir yace kamar jini na gani.
"Aisha tace jini kuma?
"Koda Nasir ya duba jini ne abinsa' da yaga h'aka janta yai zuwa bedroom' Shinfidata yai akan gado' gani h'aka Aisha tace lfy? Me zakaimin?
"Nasir be tanka mata ba' cire mata gajeran wandon dake jikinta yai snn ya dibo tissue ya tura a gabansa'itama koda ya ciro jini ya gani sosae a cikin tissue din.
"Yana gani h'aka dagota yai h'ade da dauko mata zani da hijab yace tashi muje asibiti da sauri' Aisha naso tai mgn amma Nasir be saurareta ba.
"Dole h'aka ta bishi sukaje' koda doctor ya dubeta yace cikin yariga ya lallace' yanxu da h'aka taimako daya za'ai mata shine wanki cikin' in ba h'aka ba zai'iya zamo mata matsala.
"Nasir yace ok babu damuwa a shirye muke.
"Aisha najin h'aka tsanle tai ta sauko daga kan gadon h'ade da sa masu kuka' da sauri Nasir yace Aisha lfy? Cikin kuka Aisha tace wlh babu wani wankin cikin da za'aimin' ni wlh bazan yarda ba.
"daga kawai kaga jini sai kace ciki ya lalace ni wlh bazan yarda ba' Aisha kuka take tsakaninta da Allah.
"Nasir yana gani h'aka mikewa yai daga kujeran da yake zaune ya kamota yace Aisha dan Allah kibari ayi maki wanga wankin ciki' tunda har kinji doctor yariga ya f'adi haka shikadai yasan abinda ya hango.
"Aisha najin haka tasake rushewa da wani sabon kuka tana cewa ni wlh bazan yarda ba' tunda nake a rayuwata bantaba kwanciyar asibiti ba' shine yau zakace wai za'ai min wani wankin ciki ni wlh bazan yarda ba' f'adi tai a kasa h'ade da sa masu ihu tana f'adin waiyoooo ummata na shiga uku na lalace ummata kizo ki taimakeni.
"Gani tanada niyar tara masu juma'a da sauri Nasir yace tashi muje g'ida.
"hannu yasa ya dagota suka fita' suna fita doctor kamal ya Kwashe da dariya yana f'adin garin kwashe Kwashe bana kakwasowa kanka irin wanga yarinya h'aka.
"Tunda suka fara tafiya Nasir be tanka mata ba har suka isa g'ida' a bakin gado ya zauna' ita k'uma kwanciya tai' Nasir yace Aisha nidai har ga Allah hankalina be kwanta ba' wlh da kin daure kibari a cire wanga ragowar cikin' Aisha tserona dare ko k'uma lokacin da bana gida' Aisha koda ina gida dagani har ke babu wanda yasan kan barin nan.
"dan Allah Aisha ki daure muje a cire cikinga' Aisha kuka tasake sawa tana f'adin nidai wlh babu inda zani ko kasheni zakai.
"Da sauri Nasir yace a'a kwantar da hankalinki wama zai kasheki.
"tun daga snn besake mgn ba' kwanciyar sa kawai yai.
'itama kwanciyar ta tai hakan suka kwanta babu wanda ya tanka ma d'an uwa sa.
"Can cikin dare kamar a mafarki Aisha taji cikinta yana juyawa ko kafin ta falka jini ya riga ya bata gado da ihu Aisha ta tashi tashige toilet.
"shiga Nasir a guje ya bita' koda ya shiga ganita yai cikin jini kace -kace sai faman xuba yakeyi kamar fanfo' gani haka yasa Nasir daukarta cak ya sata cikin bawon wanka ruwa ya dibo ya wanketa snn ya dauko wani babban towel ya cusa mata a gaba ya dauketa sai asibiti.
"ko kafin su'isa Aisha ta riga ta suma' shiyasa har aka kwashe cikin bata sani ba' ko kafin ta falka doctor ya kare.
"Doctor yana gamawa yace suje gida' haka Nasir ya dauko ta suka koma g'ida' da safe alhj da kansa ya sanarwa iyayen Aisha umma tai masa Allah ya kyauta ya kuma maida sabon arziki.
"yace amin.
"tunda daga lokacin kullum umma sai ta bugo su gaisa h'ade da yimata fadan ta rinka sha ruwan zafi.
"Da haka Aisha tai ta jinyar jikinta' lokacin kuwa daga g'idan Fatima ake kawu mata' bayan sati daya cikin dare wani jini yasake banlewa kamar da bakin kwarya' haka Nasir yasake medata asibiti koda doctor ya dubata ashe akwai wani gudan jini da befita ba haka yasake kwashe ragowar jini.
"gani yadda tai ta suma yasa aka bata gado Nasir shike kwana da'ita asibiti da safe bilyaminu ya kawo masu abin karyawa daga g'idan Fatima' bayan ya'ije ya fita mikewa Nasir yai ya shiga toilet ya dauko kwanu silve yazo ta tare a bakin ta yai mata brosh snn yaje ya xubar yazo ya hada mata tea yace tasha.
"Aisha tace bazata iya shaba' babu yadda Nasir beyiba amma Aisha taki sha' haka ya gaji ya kyaleta.
"Da rana kuwa Fatima takawo masu abinci ita da yara sukazo gaida ta' suna shiga Nasir da fara'arsa ya amshesu h'ade da bata kujera ta zauna' shikuma yakoma bakin gado ya zauna.
"khadijat da jabeer suka duka har kasa suka gaida bbnsu.
"Nasir ya amsa' snn suka juya gun Aisha suka gaidata h'ade da tambayar jikinta.
"Aisha ta amsa da cewa jiki yai sauki.
"sukace Allah ya kara sauki.
"Tace amin ngd.
"snn suka gaisa da Fatima h'ade da tambayar jikinta.
"Tun daga snn Fatima bata sake cewa komai ba ido kawai ta zuba masu sai faman cin cingam takeyi tana kashe kwai Kararas-kas kamar tawa karuwa.
"can kuma ko mai ta gani ta mike tacewa yaranta suzo suje gida.
"ko sauraran Nasir batayi taja yaranta banle tasan abinda yake fadi tai tafiyarta.
"kwanan Aisha biyu suka koma gida' abinka da mara jiki sai takara ramewa sosae sai tsayin.
"kafin sati biyu Aisha taji sauki sosae kamar ba'ita ba sai dai ramar da tayi' yau Nasir a g'idan ta yake da safe ya shirya yatafi office sbd har yanxu E. F. C. C. suna bincike a kansa.
"Hakan yasashi fita da sassafe' bayan ya fitane Aisha ta kwashe kayan daya bata ta kai kitcher taje ta gyara parlour snn takoma bedroom ta gyara sai da ta gama gyara ko'ina snn tashiga wanka.
"kafin ta fito taji motsin anyi parking din mota da alama kuma Nasir ne yadawo' amma kuma lokacin Dawowarsa beyiba sbd yanxu karfe gomane.
"hakan yasa tai saurin wanke sabulum dake jikinta towel kawai ta daura h'ade da sa hijab tafito parlour dan gani ko waya.
"tana isa parlour motar Nasir ta hango a gefe kuma bashi a parlour a take taji gabanta yai mummunar fadi.
'"juyawa tai tanufi dakinsa' koda taje tana knocking Nasir yana jinta amma yaki bude kofar' Aisha tai knocking har tagaji amma Nasir be bude ba' gani haka yasa ta fasa da kuka h'ade da kiran sunansa.
"jin kukanta ne yasa Nasir bude kofar tashiga cikin dakin' suna hada ido taga gaba daya ido sa yai jazir kamar garwashin wuta.
"Sake fashewa tai da kuka' shima Nasir kuka yakeyi' Aisha tana fadin dan Allah Nasir ka fadimin menene ke faruwa.
"shima zama yai dirshin a gabanta yaci gaba da kuka' gani bashida niyar fadi mata yasa Aisha kwanciya akan carpet tana birgima.
"Hannu Nasir yasa ya dagota ta zauna a gabansa snn yace Aisha' kinaso kisan abinda ke faruwane? Yace to zan fadi maki amma sai kimin alkairi nasan zanrasa komai a rayuwata amma inaso ki zamomi daya daga cikin abinda bazan rasaba.
"Cikin kuka tace insha Allahu nayi maka alkairin hakan.