Sashe 70
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"bangaren su Zainab da Aisha su babu laifi sbd yan' g'idan su Zainab suzo mata' na Aisha' kuwa ubaida duk tabi sch mate d'in su wanda suka kare sch dare ta gaiyata suma suzo babu laifi' kodan suzo suci banzama sazo"
"komai zhrdee ya'ije masu available d'an h'aka yan' biki kowa yake iya yinsa"
"yamma nayi kanni Hjy dana Abba sukaje dauko amare' saida aka fara kawosu family hause gun Hjy snn aka daukesu zuwa can gidajensu' comfort daya ne saidai kowane da apartment dinsa"
'itako ta zhrdee d'aki kawai aka kaita' yan'uwa da abokan arziki kowa yai irin nasa f'adin snn suka tafi g'ida' around 11PM Ruslayni ya rako ango daki' dama sai h'akan ta kama ake nimansa' yai masa nasiha iya abinda yasani a matsayinsa na tuzuru' d'an baza'ace masa saurayi ba k'uma' snn sukai sallama"
"a wnn dare zhrdee a angwance kayansa' Aisha' dake d'aki tayi kuka har taji babu dadi' Zainab ko gani tunani zai dameta da yawa mikewa tai taje bathroom tai alwala tazo ta fara jere nafila saida tai raka'a takwas baya tayi taihiya da sallama daga hannunta tai sama tana cewa *ya Allah ga baiwarkanan tazo da kokan baranta' Allah kaine maji rokon bayinsa' wanda baka gajiyawa wajan biya mana bukatunmu' ya ubangiji Allah kaika halitceni kafi kowa sani halin da nake ciki Allah' wannan auren da maigidana yayi idan da alkairi a cikinta Allah ka sadamu dashi' idan k'uma babu alkairi Allah ka tarwatsashi' duk wani sharri da tazo dashi Allah kada kabata ikon cin galabarmu' duk da kafimu sani waye ita Allah' Allah ka karemu da kariyanka' ka doramu bisa kan makiyanmu' ba'ita kadai ba' duk wani halitta da yake nufinmu da sharri daga har maigidana da yarana Allah' ba wayonmu ko dabaranmu bane face gani damarka' Allah ka yassare mana' ka kara budawa maigidana a gun nimansa Allah' allahumma jah'alal kur'ana lana fid duniya karina wafil kabari mu'unisa wa'alal suradih nura wafil kiyamatu shafi'an wa'ilal jannati rafi'an wa'minal nari suturan wahijaban wa'alal hairati kullihi dalilan wa'imamman bifadlika wa'judika' wa'karamika yyyyya akramal'akrami* ...
"saida takai har karke snn ta shafe' bayan ta shafane ta dauko casbaha taci gaba da wuridi.
" Zainab bata kwantaba sai bayan sallar asuba"
"zhrdee ango yau ko masallaci bejeba yana d'aki shida amaryansa Rkkuya' duk kowa yana nasa d'akin' zhrdee be fitoba sai around 10AM snn ya fito' d'akin Zainab yanufa da sallama ya tura kofa ya shiga lkcn Zainab na bcc ita da yara zhrdee ya shigo' gani bcc takeyi ya tada ta' tashi tai ta zauna snn tace ena kwana"
"yana tsaye a b'akin gado yana hamma yace lfy klau' wlh bcc samu nayi bcc bane yasa yake ta damuna"
"banza dashi Zainab tai sbd tasan ba shine a gabanta ba' k'uma koda be f'adi ba tasan ba kallon juna zasuyi ba"
"Zainab kina jina kuwa?' yaya banga kin kawo mana abin breakfast ba?"
"duk zhrdee yana mgn ne h'ade da lumshe ido"
"Ai ba nice da girki ba' Aisha ce".
"Ohooo h'aka ne fa' to bari naje na sameta"
"fita yai daga d'akin Zainab' yana tafe yana layi' kamar wanda yasha kwaya"
"yana shiga ganita yai zaune b'akin gado tana wasa da yaranta' daga kai Aisha tai ganisa da tai a tsaye kusa da b'akin kofa yasa taci gaba da wasa yaranta' Aisha"
"cikin tsawa tace meyene batare data kallesa ba"
"Aisha Ashe kece da girki shine baki kawo mana abinci ba kika barmu muna jiranki' dan tashi kije ki h'ada mana breakfast"
"duk zhrdee yana mgnr ne yana mika h'ade da bin bango"
"mikewa Aisha tai batare da tai mgn ba tana isa inda zhrdee yake tsaye hannu tasa da karfi ta igijesa waja ta sawa dakinta key ta rufe snn ta koma kan yaranta"
"zhrdee yai knocking h'ade da kiran suna Aisha har ya gaji amma bata b'ude ba' gani h'aka ya koma d'akin Zainab' tana kwance yace Zainab"
"b'ude ido tai h'ade da cewa na'am"
"dan Allah tashi ki h'ada mana abin breakfast kinji Zainab dita da Allah"
"to kawai tace masa"
"ba toba Zainab Dan Allah mike wlh yunwa takeji har dani ma"
"bata tanka masa ba ta mike"
"yawwa ko kefa' maza kiyi sauri Dan Allah muna jira' kina gamawa ki kawo mana daki"
"tana fita shima ya fita zuwa d'akin Rukky' ita k'uma kitchen ta shiga' arish ta dibo ta fara ferewa' dayan kan gas din k'uma tasa ruwan tea' or reedy ta riga ta dora mai a wuta shiyasa tanayi tana zubawa a mai"
"Zainab tana aikine amma zcyrta a cunkushe babu dadi"
"jin motse a kitchen yasa Aisha fitowa ta leka gani Zainab ce ke aiki taca Zainab badai aikin zhrdee kike yiba?"
"Zainab tai banza da'ita"
"Zainab da kefa nakeyi"
"dakefa nakeyi"
"Ohooo ke kika sani' idan ma kinyi dan niman gindin zamane babu inda zai kaiki' k'uma koda kinyi babu lada sbd daga gani bada son ranki kike wnn aikin ba"
"fita Aisha tai zuwa b'akin kofar d'akin Rukky tana cewa wlh ba'ayi shegiyar da zan zauna na girka mata abinci tana zaune taci banza ba"
"duk abinda Aisha ke f'adi a kunnisu' da tagaji da masifarta takoma d'aki tana cewa Zainab wlh kekikaso kibawa kanki wahala"
"Zainab tana gamawa ta jeresu cikin tre ta dauka zuwa d'akin Rukky b'akin kofa ta tsaya h'ade da sallama' zhrdee yace turo ki shigo mana"
"da sallama Zainab tashiga lkcn Rukky na kwance akan gado shikuma zhrdee yana zaune ta dora akanta akan cinyarsa gaba daya hannayesa yana jikinta' gani Zainab nan yasa Rukky cewa washhh Allah on"
"yaya akai ne amaryata?"
"jin h'aka yasa Zainab ije tre d'in da sauri ta mike daga duken da take"
"har takai b'akin kofa Rukky tace wlh duk cinyoyina zafi sukemi"
"zhrdee yace to Ai kece Ai"
"duk a kunni Zainab hawaye kawai suka zubo mata' da sauri ta shige dakinta ta fashe da kuka' *Akbar* dake wasa da *Islaha* zuwa yai ya tsaya gabar mmnsa yana kallonta"
"sauka sukai zhrdee da kansa ya diba ya zuba a plate snn ya h'ada masu tea yake bata abaki' idan ya bata itama diba takeyi ta bashi' da h'aka har suka kare"
"b'ude kofa yai yana kwadawa Zainab kira akan tazo ta kwashi kayan abinci' duk kiran da zhrdee keyi a kunni Zainab amma bata amsa shiba' da yaji shiru da kansa ya dauka zuwa kitchen snn ya koma suka dora daga inda suka tsaya"
"kowa na dakinsa babu wanda ya fito har bayan azahar around 3-30 zhrdee ya sake fitowa zuwa d'akin Zainab' gani ya shigo juya masa baya tai' yace Zainab ina abinci ranarmu?"
"Zainab tai banza dashi"
"Zainab dakefa nakeyi"
"Ai banice da girki ba"
"idan ba kece da girki bafa sai me?'. maza kitashi kije ki dora mana abinci"
"bazan yiba"
"me kikace Zainab?"
"cewa nayi bazan yiba"
"ban'isa dake bane komai?"
"ka'isa amma yine bazan yiba"
"Zainab tashi kije kiyi"
babu inda zani "
"ki tashi kawai"
"bazan tashi ba"
"hannu zhrdee yasa ya shako mata wiyar riga ya dagota' take idanu Zainab suka ciko da kwalla"
"janta zhrdee keyi zuwa kitchen' har yakai b'akin kofa' jin zafin shakar da yai mata yasa Zainab cizonsa a hannu"
"zhrdee najin h'aka ya dauketa da mari saida da f'adi kasa' kuka tasa' *Akbar* dake zaune shima kuka yasa' zhrdee ya sake sa hannu zai jata zainab taki yarda' yayi3 amma taki yarda yajata' sbd haushi yasa zhrdee sake dauke Zainab da mari"
"Zainab tace Allah ya'isa ban yafe ba' kafa yasa zai shureta ta rike masa kafa"
"Zainab ki sakarmi kafa ko nayi maki duka"
"bazan sakeba"
"sakarmi kafa"
"bazan sake ba"
"da karfi ya fisge kafarsa snn yasa hannu ya shakota ta mike daidai kan fuskanta yake mata mgn' wato ke kinaso ki koyi rashan jin mgn ko' da har zansaki aiki kice bazakiyi ba ko' wlh idan kika sake sai kinyi mmkin abinda zamaki a g'idan nan"
"Dan Allah ni ka sakeni"
"waye kike cewa Dan Allah?' wnn shegen b'akin na rashin kunya saina farfasashi naga karyan rashin kunya"
"kai kasani' duk abinda zakayi zhrdee kaje kayi idan wani be gankaba Allah yana kallonka k'uma wlh sai Allah ya sakami' mugu anzalumi kawai"....
" karaf tasake jin saukan mari h'ade da tokari' kuka tasa ta f'adi a kasa"
"Abba dake tsaye yasa kuka h'ade da rikewa bbnsa kafa"
"hannu zhrdee yasa ya janye Abba daga jikinsa snn ya fice yana cewa magani mara kunya kenan"
"f'adawa jikin Zainab Abba yai yaci gaba da kuka"
"d'akin Aisha ya shiga' Aisha na gani shigowarsa ta daure fuska' kusa da'ita zhrdee yaje snn yace Aisha ta"
"cikin galatsi tace meye?"
"h'aba Aisha ta ninefa zhrdee dinki"
"to idan Kaine saime"
"a'a babu komai wlh' hannu yasa ya rungumeta ta baya h'ade da cewa kin sanine aishata"
"ni kasakeni"
"wannan ne k'uma kikai karya"
"kina jina my Aisha"
"saika f'adi"
"Dan Allah ba"
"uhhm nace ba' nace ba"
"kace me?" idan zakai mgn kayi kawai"
"nace Dan Allah ki taimaka Dan Allah badan niba kidan dafa....
"na dafa me?' badai abinci ba"
" eh shi d...
"h'aba dai kaima kasan abinda bazai wuyu bane' wlh bazan dafa ma kowace shegeya abinci taci ba' idan yuwa ya dameta tafito ta shiga ciki ta dafa da kanta"
"h'aba Aisha jiya jiya da zuwanta ace ta shiga kitchen?"
"to sai me?' Dan tashiga kitchen OK wata ga yar gold ka dauko ko?"
"wahh ni banceba' Dan Allah ki rugami asiri"
"to Dan Allah koda indomie ne ki taimaka ki dafa mana...
"zhrdee fita ka bani gu"
"Aisha bazan fita ba"
"kafita banida lkcn ka"
"toai ni inada lkcnki aishata"
"hannu tasa ta tureshi tana f'adin fita mara zcy kawai"
"eh naji idan akankine bazan tabayin zcy ba"
"yana fita d'akin Rukky ya koda snn ya dauki wayarsa ya kira Amatullah yace tazo' bata bata lkc ba tazo' kitchen ya shiga ya dauki kula yace taje gun Hjy ta amso masa abinci"
"koda yamma yai be tsaya jiran kowa ba fita yai yaje ya siye masu kaji fa yoghurt leda biyu snn ya dawo yana shiga saida ya fara kaiwa Aisha leda daya snn ya karisa d'akin Rukky"
"Zainab na d'akin ta batasan abinda ake ciki ba"