Sashe 71
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"tun daga lkcn baya sauraran sai ankawo masu abinci ba wani lkc a gun Hjy yake dibowa wani lkc k'uma restaurant yake zuwa ya siye masu har girki ya dawo gun Zainab"
"koda ya dawo d'akin Zainab babu abinda ke shiga tsakanisu idan ba gaisuwa ba' bayama shigowa d'akin sai bayan 11PM wani lkc yana d'akin Rukky wani lkc k'uma d'akin Aisha"
"gani har zata fita girki da safe lkcn yana shiryawa zai fita kasuwa' tura Abba tai gun Hjy snn ta rufe d'akin da key tazo har kasa ta duka a gaban zhrdee snn tace Bbn Abba"
"zhrdee yana jinta yai banza da'ita yaci gaba dasa botur din rigan sa"
"tasake cewa Bbn Abba dakai fa nakeyi"
"cikin tsawa yace meye ne?"
"a take Zainab ta fashe da kuka"
"tsaki kawai yai h'ade da janye kafarsa"
"da sauri Zainab tasake binsa ta rike masa kafa dukka bibbiyu cikin kuka tace dan Allah Dan annabi duk abinda nayi maka kayi hkr ka yafemi"
"kara fisge kafar zaiyi Zainab ta rungumesa takara rusawa da matsananciyar kuka tana Dan Allah zhrdee kayi hkr"
"a lkcn ne zhrdee ai dama nasan rana irin wnn zaizo' wato Zainab kema so kike ki dauki abinda Aisha' keyi kema kikeso kiyi ko?' har nasaki aiki kice bazakiyi Dan ke kin isa da kanki ko Zainab"
"Zainab na duke idan ba kuka ba babu abinda takeyi"
"ni bani da abinda zance maki' ki tashimi a gaba kije duk abinda kikaga dama kiyi Zainab' tunda yanzu kin zama yar'kanki ban'isa da keba"
"kafa yasa ya hambareta yaje ya b'ude kofa yai tafiyarsa' faduwa Zainab tai taci gaba da kukanta"
"da yamma Rukky ta amshi girki' itama daga bakinta saina zhrdee ta dafa"
"itama Aisha fitowa tai tasa nata sanwar' gani suna kai kawo a kitchen din yasa Zainab hkr da nata girkin' dukkansu suke aiki amma babu wanda ya tanka wa d'an uwarsa"
"shima zhrdee dayake yasan yau ranar amarya ce yasashi dawowa da wori 5 na yamma ya masa a g'ida da gangan Aisha ta dora spoon din silver akan gas Rukky na parlour zaune da zhrdee suna hira' mikewa tai tashiga kitchen din duba abinci' tana gama dubawa har ta juya zata fita Aisha ta dauki spoon d'in ta nanawa Rukky hannu"
"ihu Rukky tasa tana kiran wayyo Allah na' a guje zhrdee ya shigo kitchen d'in juyawar da zatai daga hannu tai zatakaiwa Aisha"
"juyawar da Rukky zatayi takaiwa Aisha mari' Aisha bata bari mari ya sameta ba ihu tasa h'ade da ture tukuyar abincin Rukky"
"nan kokuwa ya tashi' da sauri zhrdee ya shiga kitchen d'in' tsakiyar su yashiga yawo Rukky yai tafito daga kitchen din' Aisha na tsaya tana mata gwalo batare da zhrdee ya gani ba"
"duk da rashin hkr irin na Rukky amma a wann karo ta hkr' amma can cikin zcyrta tana cewa wlh saina rama koba yanzu ba"
"Zainab na dakinta ko kafa bata lekoba"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
*Fans duk naga sakonniku k'uma ngd sosai*.
_*~ga masu korafi akan zainab~*_
*ga masu korafi cewa be kamata ace duk irin addu'ar da Zainab keyi ace har yanzu bata samo biyan bukata ba?" Ba h'aka bane idan kukai la'akari k'uma kuka duba lkcn da ANNABI Musa yake rokon Allah subhnahu'wata'ala be samu biyar bukatar saba sai bayan shekara arba'in' ina k'uma gamu d'an Adam' dan h'aka abinda nakeso kusani bawai Allah be amshi addu'ar Zainab bane' a'a ya kyaleta ne sbd yaga iya imanita' duk mumini Allah yakan jarabceshi da abubuwa dayawa a rayuwa mai kyau ko akasin h'aka' badan baya sonsa bane' a'a saidan yaga iya imanisa' shiyasa duk lkcn da kai sallah yanada kyau kayi addu'a Allah ya zarabcemu iya imanimu' ya k'uma bamu ikon cinye wnn jarabawar*
5⃣5⃣
"zhrdee yana rike da hannu Rukky suka shiga d'akin ta' itama Aisha tunda niman mgn ya kaita kitchen k'uma bukatar ta ya biya dakinta itama ta shige"
"zhrdee suna shiga ya rike hannu yana hura mata' sbd b'akin ciki kasa mgn Rukky tai ido kawai ta zuba take kallon zhrdee' gani irin kallon da take masane yasashi jawota jikinsa ya kwantar da'ita a cinyarsa yana shafe mata kai"
"shiru kawai tai amma abinda yake zcyrta sai Allah' idan shi kadai yasan abinda take tafe dashi' da k'uma abinda take shirin aikatawa"
"gani shirun da taine yasa zhrdee kiran sunata yana f'adi Rukky badai zafin bane yasaki yin shiru?"
"murmushi yake tai masa h'ade da cewa babu komai Ai ya huce baya zafi k'uma"
"idan kinsan har yanzu yana zafi kitashi mu tafi hospital"
"a'a babu komai' kada da damu"
"to yanzu me zakici naje restaurant na siyo maki"
"a'a kada ka damu' ka barshi kawai"
"zhrdee yana fita daga d'akin Rukky d'akin Aisha ya shige' Aisha tana gani zhrdee ya shigo ta daure fuska tai kicin kicin da rai' gani haka yasashi kasa mgnr daya kawoshi shafa kan *shahid* kawai yai dake hannunta snn ya fita"
"yana fita da bishi da dariya tana f'adi badai kana zaune lfy kace aure ba' muzuba mugani shege ka fasa' daukar danta tai tana masa tawai"
"zhrdee yana driving tunani kala kala yakeyi akan Aisha' meyasa Aisha take h'aka ne' meyasa ta canza daga aishan dana santa ne' kodai dan auren dana karane' amma idan ba'a aure ita kanta da ban aureta ba' kodai wanine yake sata duk irin wnn abubuwa da take aikawa' ko k'uma sbd taga Allah ya jarabceni da sontane yasa duk take abinda takeso' ko k'uma sbd taga tun farko nafi fifitata akan Zainab ne' ko k'uma dai hakkin Zainab ne yake bibiyata' idan ko hakkin Zainab tabbas ina bukatar gyara a dukkan al'amurin gidana' sai k'uma kashhh inadai zaune da Zainab kawai badan ina sonta ba"
"amma k'uma mgnr soyayya ko kiyayya takare sbd ga yaran dake tsakanimu da'ita' gashi Zainab tanamin biyayya duk abinda na umarceta bata musu' duk da ba wani kyautata mata nakeyi ba' k'uma koba komai yakamata Zainab taci albarkacin iyayena'sbd Abba yami dukkan komai a rayuwata' na tabbata idan na kyautatawa Zainab tamkar na kyautatawa abbane' nasan Abba zaiji dadin h'akan' insha Allahu zanyi kokari wajan gani na kyautatawa Zainab' komai komai yakamata taci albarkacin su *Akbar da Islaha* daga iyayena saisu banida wanda suka fisu a f'adin duniyarga"
"sbd tunani zhrdee har ya wuce inda zaije' saida yasake dawowa da baya' al'saheel restaurant yaje ya siye masu abinci dukkansu ya siye masu leda uku snn ya juya ya dawo g'ida yana shiga d'akin Aisha ya fara shiga yabata nata'ba sannu bate ngd ido kawai tabishi dashi' snn ya fita ya kaiwa Zainab itama nata' Zainab dake kwance tace ngd' nan ma fita yai zuwa d'akin Rukky' koda shiga ganita yai kwance amma ba bcc takeyi ba' gani shigarsa ne yasa Rukky mikewa ta amshi ledar dake hannu zhrdee b'akin gado ya zauna ita k'uma fita tai zuwa kitchen ta dauko plate da spoon snn tazo ta jiyo suka zauna sukaci snn sukai wanka suka kwanta"
"da safe Aisha na tashi taiwa yara wanka ta shiryasu bayan ta basu nono susha suyi bcc itama tai nata wanka ta shirya' zhrdee yana shiryawa sukai sallama da Rukky ya bita tana rike da jakarsa wanda yafita dashi' a parlour ta tsaya jiransa' d'akin Zainab yafara shiga sbd shine yafi kusa dashi sukai sallama snn ya fito zuwa d'akin gimbiyarsa Aisha tana zaune tana gyara hannu jakar da zata fita dashi ga kayan ta''ije a gefe gun zhrdee yai ya zauna kusa da'ita h'ade da dafe kafadarta cikin murmushi yace my madam yaya aikaine"
"himm babu komai' katashi lfy?"
"lfy klau' ya kwana yarana'da k'uma mmnrsu"
"murmushi Aisha tai snn tace lfy klau"
"jaka kike gyarawa?'"
"kawo to na tayaki gyara wa"
"hannu yasa ya amsa yaci gaba da juya mata karfen da takeson juyawar' yana gamawa ya mike mika mata snn ya mike"
"gani su *shahid da shahida* susha kwalliya suyi kyau sosae yasa zhrdee cewa my children's ya kwalliya ne kuka sha h'aka?"
"eh wlh uguwane nakeso naje"
"uguwa k'uma Aisha?"
"eh wlh"
"g'idan kuzaki ko ne?"
"eh daga nan k'uma zan tafi g'idan kawayena nayi masu ban gajiya da zuwamin biki da sukai"
"wani biki k'uma?"
"bikinka mana"
"himm Aisha kenan' amma wnn abubuwa da kike niman fitowa dasu koya maki akai ko"
"h'aba zhrdee wani irin koyami k'uma' wato ni kenan banida abin kaina sai an koyami"
"eh mana Aisha idan ba koya maki akai ba nasan duk wann abubuwa wlh ba haliki bane' ko k'uma kawaye da kika fara bine suke koya maki h'aka?' nidai aishata dana sani mgn ma be dameta ba"...
" himm zhrdee kenan dama can ina mgn abuna"
"OK ni kenan dai akewa rowa ko"
"nidai yanzu na tashi ka saukeni a kofar g'ida?"
"kinga Aisha kiyi hkr kibari zuwa wani lkc amma ba yau ba"
"a'a zhrdee ni yau nakeso naje'sbd akwai abinda zanyi ne a g'idan mu"
"a'a Aisha kada muyi h'aka dake' nafiso idan nayi maki mgn kice to"
"ni gsky sai naje"
"sai kinje fa kikace?' to bismillh' na rantse da Allah nanda bikin gate naji ance kin leka mai rabani dake sai Allah a g'idan nan' idan k'uma kince karyane ki gwada"
"ficewarsa yai' ko tari Aisha batai ba har yafita"
"yana fita Rukky ta rungumesa' daidai lkcn Zainab na fitowa daga d'akin ta' tana gani h'aka da sauri ta dauke kanta daga gunsu' Rukky na rungume da zhrdee suka fita zuwa gun mota' saida ya shiga yatada mota snn ta mika masa jakarsa h'ade da daga masa hannu' saida taga tafiyarsa snn ta juya zuwa ciki g'ida"
"d'akin Hjy Zainab taja tana shiga taga Hjy na gyara gado' da sauri da sauke *Islaha* dake hannunta ta amshi aiki' gani h'aka yasa Hjy ta amshi yarinyar Zainab taci gaba da aiki' Hjy na zaune kan cushion tana wasa da yarinyar"
"Rukky na shiga parlour ta samu ta zauna h'ade da kunna TV dauko remote tai tunda tafara kara value bata bariba saida takai 100' gaba daya g'ida ya dauko da saurin *HAMISU BREKER* yanayi tana bi"