Sashe 85
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"mikewa Abba yai h'ade da cewa kae nake jira' gani haka yasashi shima ya mike suka fita' Abba da kansa yake driving' zhrdee yana rungume da yaran babu wanda yai mgn tunda suka fara tafiya har suka isa"
"a wnn kara zhrdee kin shiga gidan yai a b'akin kofar gidan suka tsaya shida Abba' zhrdee ya nimo yaro ya aikesa ciki yai masa sallama da abban Aisha' da fara'arsa yafito' gani Alhj Kailani ne yasashi cewa su shigo daga cikin g'idan' Aisha najin ance abban zhrdee ne yasata naunayar ajiyar zcy' duk da batasan abinda yake cikin zcyr zhrdee ba"
"bayan su gaisa ne abban zhrdee yace bayan nadawo kasuwa ne Hjy take fadimi abinda yafaru tsakani yaran nan"
"kae Alhj kenan' wlh babu komai dan nasan ruwa baya tsami banza' haka kawai zhrdee bazaiwa Aisha haka ba' k'uma ni kaina nasan inda tanada gsky da tazo g'ida data f'adi abinda ya hadasu amma dayake batada gsky tunda ya korota daga hospital har izuwa wnn lkcn babu abinda tacewa kowa dake gidan nan"
"h'aka ne amma ai"...
" a'a Alhj Kailani kada muyi haka dakai' wnn Ai tsakanisu ne' wlh idan ta ninema Aisha bwzatakai wnn lkcn a g'idan nan ba' amma a yanzu idan suka daidaita tsakanisu ya dauketa sutafi"
"to Alhj nidai wlh banida abinda zance saidai godiya ubangiji Allah ya kara girma da daukaka"
"amin Alhj Ai duk yiwa kaine"
"snn Abba ya juya gun zhrdee h'ade da cewa to kai son kaji abinda abbanka yace"
"eh naji k'uma ngd"
"yanzu tazo muje ko?"
"a'a ta zauna kawai Abba"
"haka son meyasa kake h'aka?"
"a'a Alhj duk yadda akai akwai abinda tai masa' nidai inaso koma menene abi abu a hankali"
"shiru Abba yai h'ade da hararan zhrdee"
"shiko zhrdee ko daga ido beyiba balle yasan Abba yanayi"
"gani haka abban Aisha yace bari na turo maka ita ko' mikewa yai ya nufi d'akin ummata' abban zhrdee yanaji haka shima ya mike har Abba yakai b'akin kofar sukai karo da Aisha' dukawa tai har kasa ta gaidasa snn ta mike ta karisa ciki inda zhrdee yake"
"zhrdee yana gani ta ya kara daure fuska har kasa ta duka tace ina yini"
"lfy kawai yace daga snn besake mata mgn ba"
"gun tasamu ta zauna a gabansa h'ade da tsaresa da ido"
"gani irin kallon da take masane yasashi cewa lfy?"
"cikin sanyi murya tace kayi hkr Dan Allah"
"hkr me kike bani?' bayan kince kin hkr dani' ni yanzu babu wani abu daya rage tsakanina dake' ki tashi ki tafi kawai"
"jin h'aka yasa Aisha fashe da kuka h'ade da zubawa shahida ido dake hannunsa"
"kintashi kije kawai' k'uma zan aiko maki da takardan sakinki"
"jin haka yasata kara ruwa wani kukan h'ade da rike masa kafa tana kuka" *ba komai yatada hankali Aisha illa irin soyayyar da takewa zhrdee' Dan a yanzu ji take idan ba zhrdee ba bazata iya rayuwa da kowani da namiji ba. Dama h'aka rayuwa take duk abinda ka walakanta wataran sai kanima ido rufe. tamance lkcn da itama taiwa zhrdee h'aka lkcn dayake h'au kan sonta*
"gani irin kukan da takeyi yasa zhrdee mikewa h'ade da rungumar yar'sa zai fita' a guje Aisha take tasha gabansa ta zube gwiwa bibbiyu tana kuka' fisge kafarsa zhrdee yai yana kokarin fita"
"gani h'aka yasa Aisha cewa Dan Allah katsaya wlh naji k'uma NA amince duk abinda ka umarceni zanyi idan har zaka barni na koma dakina' duk zhrdee yaji dadin haka amma be nuna mataba saima kara daure fuska da yayi"
"cikin kuka Aisha take fadin Dan Allah zhrdee' Dan Allah"
"fuska a daure yaji naji' amma kafin nace komai sai kinje gidan su Zainab kin bata hakuri snn zansan abinda yadace nayi' k'uma idan kinje ki kirani lkcn kuna tare sbd ba tabbatar da kinje"
"cikin muryar kuka tace naji kuma na amince"
"bayan ta mikene ya mika mata yaran snn yafice batare da sallama ba"
"koda zhrdee ya shiga mota becewa Abba komai ba' shima Abba bece da komai ba har suka isa g'ida"
~~~~ ~~~~ ~~~~
*COURT*
"20-6- 2018 a yau ne ranar da su Rukky da su Alhj Rufa'i da Alhj imran da k'uma Bb idi megadi duk suka hadu a court h'ade da k'uma Bbn Rukky da Malam Habu"
"snn alkali yace yana bukatar gani Alhj Rufa'i yafita ya sake gabatar da kansa a gaban kowa"
"bayan Alhj Rufa'i ya gabatar da kansa' snn alkali yace Alhj imran yana zarginka da cin amanarsa kae da matarsa Rukky' ko kanadaja akan h'akan?"
"a gsky banida jan akan h'akan"
"ko zamusan dalilinka nayi h'akan a matsayinka na shakikinsa?"
"eh to h'aka yafarune sakamakon Rukky ta kasance me shegen son kudine' shiyasa ni k'uma nayi amfani da wnn damar wajan gani nayi amfani da wnn damar nasamu biyan bukatata na niman kujeran da Alhj imran yake nima"
"har a zcyta banso wani kazamin alaka ya shiga tsakanina da'ita ba amma babu yadda zanyine sbd ne yasa"
"kamar yaya babu yadda zakayi?"
"shiru Alhj Rufa'i yai"
"snn alkali yace kenan' kai kasa tanimi kashesa sann k'uma bayan ku kashesa SAI ku kwashe masa dukiyarsa ko?"
"a'a wnn k'uma aikintane bansan da haka ba' idan nima kaina ba karami kudi ta satanmi ba"
"koda alkali ya juya kan Rukky' duk abinda Alhj Rufa'i ya f'adi akan Rukky bata musaba"
"snn juya gun Alhj imran yace to kae kaji duk abinda sukace' yanzu me kake bukata a gunsu?"
"ranka ya dade babu wani abnida nakeso illa Rukky ta dawomi da kudina' Dan wlh sisi bazan yafe mata ba' shikuma Alhj Rufa'i yaje shida Allah' Allah kadai zai sakami akan abinda yaimi ba mutuba' na barsa da fitan rana da komawarsa"
"toke Rukky kinji abinda Alhj imran a kanki' ko kibadana cewa?"
"a'a bandashi ranka ya Dade"
" snn alkali ya yake da cewa ina yar'uwanta? "
"Rukky ta nuna bbnta"
"koda alkali ya tambyesa' cewa yai duk da yanada abinda zai fanshi Rukky dashi amma ba zaiyiba sbd yanaso h'akan yazama ezina a gareta' ba ita kadai ba ga duk me hali irin nata' Dan haka duk hukunci daya dace ayi mata kawai"
"h'akan yasa alkali ya yankewa Rukky zaman gidan yari NA tsawon shekara uku' batare da taraba"
~~~~ ~~~~ ~~~~
washe gari bayan Aisha ta kare aikinta zata tai tai shiru tana tunanin ta'ina zata fara gashi a yadda takeji yanzu bazata iya rabuwa da zhrdee ba'kuma a daya bangaren tana gani idan taje gidan su Zainab ta bata hkr tana gani wani ci bayane a gareta' wata zcy tace kada kije Aisha' wata zcyr k'uma tace shi kije idan har ba h'aka kikaiba kinaji kina gani kaidai ki hkr da zhrdee "
"wuf tai ta mike h'ade da shiga wanka' kwara ruwan kawai tai tafito tazo tasa kayan h'ade da kwashe yaranta ta rungumesu snn taje d'akin umma tace umma saina dawo"
"ina zuwa h'aka?"
"yarane zankai alluran riga kafi"
"shine da rananan h'aka?"
"mancewa nayi wlh"
"yimaza kudawo lfy"
"amin tace snn tafice' tana fita ta nimi napep zuwa area d'in su Zainab"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O. W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
vote me on wattpad
gmail:[email protected]
6⃣4⃣
"Aisha tana sauka a napep gefe guda ta koma ta tsaya tai shiruuu tana tunanin ta'ina zata fara' h'aka kawai iyayen Zainab su ganta a gidan su'to idan su tambyeta me tazoyi tace dashi me?' badai nace zhrdee ne yace nazo nabawa Zainab hkr ba"
"to idan ba h'aka ba k'uma mezance ya kawoni gunta tunda Susan ba wani zaman dadi mukai da'ita ba' balle ace idan babu daya kaji wani irin' anya Aisha bazaki koma g'ida kawai ba' idan yaso ki hkr da zhrdee din ba"
"wata zcyr k'uma tace yanzu idan har kikace kin hkr da zhrdee shikenan kedashi' a'a Aisha idan har haka shine magani matsalarki gara kije kibata hkrn kawai zaifi maki' amma idan kikace bazaki a yadda zhrdee yakeji yanzu zai iya hkr dake' k'uma idan har h'akan ya kasance shikenan fa dake zhrdee kun rabu kenan' a wani bangaren k'uma tana tambyar kanta anya kuwa zhrdee zai iya hkr dani kuwa' kisan ba karami so zhrdee yake makiba' ba lalla bane mgnr da yai yakai har zcyrsa' koma g'ida kawai' da kansa zai biyoki"
"wata zcyr k'uma tace a'a Aisha idan har kikai haka zaki aikata babban kuskure a rayuwarki'tafiya kibawa Zainab hkr kawai mafita a gateki'idan har ko kika dake ta zcyrki lalla zakiyi babban kuskure na har abada' zhrdee k'uma da kike mutuwarsa kin rasashi kenan' shima har abada"
"gani yadda takeso zhrdee a birkice Aisha ta juya ta shige gidan so Zainab''dama a gefen gidan take tsaye' har cikin parlour tai sallama' lkcn inna da Zainab ne suke zaune sai k'uma mame kanwar Zainab wacce ta kare junior waec dinta shiyasa bataje sch ba'
" duk da Zainab tai mmkin gani Aisha amma be hanata amsarta ba' cikin zafi nama h'ade da fara'arta ta mike tana fadin Aisha kece yau a gidanmu h'aka?' hannu tasa ta amshi shahida dake rungume a kafadar Aisha' snn Aisha ta kariso daga ciki"
"bayan su gaisa da inna mikewa tai ta shige daga ciki' ita Zainab d'in mikewa tai taje kitchen ta dauko mata abinci da ruwa snn ta dawo' mame dake zaune ta amshi addu'a yaran suka shige dakinta suna wasa tare"
"bayan Zainab ta dawo suka sake gaisawa snn tace Aisha lfy kuwa?
" wlh Zainab gunki nazo"
"guna k'uma?"
"eh wlh Zainab"
"Allah yasa dai lfy"
"murmushi kawai Aisha tai"
"mikewa Zainab tai h'ade da cewa tashi muje daga ciki' dakin inna' bayan su zaune ne Zainab tace Aisha ina sauraranki"
"saida ta danyi gyaran murya snn ba komai bane dama zuwa nayi na rokeki akan duk wani abu da yafaru a tsakanina dake' Dan Allah kiyi hkr ga duk abinda ya faru a baya insha Allahu h'akan bazai sake faruwa ba kinji Zainab"