Sashe 50
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to naji amma gskya ba yau ba sbd inada wani uziri a kasuwa k'uma kinga banaso kibi motar haya' kibari duk lkcn da nake free zankaiki da kaina"
"h'aba zhrdee kodan ba jikinka bane"
"matsalata dake kenan Zainab' rashin jin mgn"
"Dan nayi mgn saikace inada matsala zhrdee babu komai jeka kawai"
"kamar yana jira da sauri yafita zuwa d'akin Aisha' yana shiga d'akin Aisha ita k'uma snn tana kitchen tana h'ada masa breakfast gani h'aka yasashi shiga wanka' saida yai wanka snn ya karya itama tai wanka suka shirya cikin shadda iri daya suka fita zhrdee na rungume da Aisha har su kusa da mota Aisha tace tayi mantuwa mikewa"
"inda zhrdee yabar Zainab anan take tai shiru tana kwalla' wuf taji an fado mata akai' da sauri tajuya Aisha tace dama fita zamuyi da baby shine nace bari na sanar dake SBD kada kiji shiru"
"banza Zainab tai da'ita"
"Aisha na fita da kwashe da dariya snn tafita gun zhrdee' tana fita ya b'ude mata mota tashiga ya rufe"
"Zainab zama. tai dirshan taci gaba da kuka"
"suna hanyane zhrdee ya dauki kudi yabawa Aisha wai taba umma tasiye goro snn yabiya kasuwa ya sire mata zannuwa ya siye sabulai ya h'ada mata dashi suka karisa g'ida"
"bayan ya'ijeta ne ya koma kasuwa' Aisha bata wani zauna a g'idan suba taje g'idan ubaida' ubaida na gani Aisha ta shigo a guje taje suka rungume juna zuwa daki' Aisha kenan ashe talakawa na ganiku?"
"kinjiki dai ubaida"
"da gske"
"himm ubaida kenan'ina Bbn Abba?"
"Bbn Abba yatafi kasuwa kinsan abinka ga talaka"
"dariya sukai h'ade da shan hannu' kwana biyu' ya k'uma fushi da miji"
"h'aba ubaida Ai tunda kikaimi f'ada nadaina"
"karma ki daina kina zaune a kwace maki zhrdee"
"habadai badai zahradee ba"
"Allah ko?"
"da gske"
"Allah sarki namance ban tambayi abokiyar zamanki ba? wlh yarinyar tayimi sbd kirkinta"
"" Allah ko? dan bakisan waye Zainab ba shiyasa "
"koma menene dai wlh Aisha kema kinada naki laifin"
"ko zansan dalili dayasa kikace h'akan?"
"kwarai da gske sbd kace babba akanta nasan zama da yara kananu a matsayin kishiya dole saikai hkr sbd masu yawancisu basuda kunya gani suke kaiku daya sbd abinda kika sani suma susani amma idan kikeyi hkr kika dauka ba komai bane wlh duk rashin kunyarta saita saurara maki yau da gobe bebar komai ba' amma idan kika biyeta h'aka zaku zama kaman mahaukata"
"wlh ubaida kina f'adin h'aka dan bake bace"
"kamar yaya Aisha?"
"h'aba sbd Allah kamar Zainab tarinka zagina ina kallonta?"
"kinji kenan' wlh duk rashin kinyarta idan baki biyeta dole ta saurara' ki duba lkcn da Bbn Abba yai aure babu irin cin kashin da batamiba a g'idan nan amma be dameniba sbd Bbn Abba yana taka mata birki mafi yawanci lkc nice ke hanashi idan tsiyarsa ta taso akanta yake saukewa' itama da taga h'aka dole ta sauko daga dokin da ta h'au nakoma tamkar wata uwarta' da lkcn yai nima kaina bansan lkcn daya bata takardaba' ina daki kukanta kawai naji"
"to kinga inda a lkcn da suke amarci na biyeta na tabbata da nice nabar g'idan ba'ita ba' banle ma nasan yadda zhrdee yake matukar son ki bazai bari Zainab ta rainaki ba' ke kuma sai kiji tsoron Allah duk lkcn da kikaga zaiyi wani abu wanda ba daidai ba kiyi kokarin hanasa' ki nusar dashi kyakkyawar hanya idan ba hakaba kika biyeshi kuka zalumci Zainab wlh Allah bazai barkuba"
"kamar yaya ubaida?"
"sbd nasan halin namiji sarai idan yana sonka babu abinda bazaiyiba Dan yaga ya faranta maka rai' amma k'uma duk da h'aka ita kanta da kike gani ya aureta badan yana sonta ba' a duk lkcn da bukatarsa ya kaisa gunta bazai hanashi f'adin wani abu nakiba a gunta sbd yaga yasamu biyan bukatarsa' sbd mafi yawanci maza idan sunada mata biyu tofa makinsu biyu ne' h'aka ma idan Ku uku ne bakinsa zaizama uku' idan ban manceba kafin Bbn Abba yarabu da amaryansa akwai lkcn data cemi yace mata be taba sani f'adin mace ba saida ya aureta' ni k'uma dayazo dakina cemi yai dolene yasa yake saduwa da'ita' to kinga a lkcn dabadan Allah ya fahimtar dani ba kisan ba karami tsiya zamuyi"
"to ke kinyarda da gske kenan?"
"kwarai da gske sbd a lkcn kusan kullin saitami goro akan h'aka' nikuma da abin yaimi zafi har nayanke shawarar bari mata g'idan' amma k'uma danazo nayi wani tunani sai bafasa tafiya sbd nasan idan naje g'ida ba lalla bane abarni nadawo g'idan shu'aibu ba' Aisha kinfi kowa sani yadda muke son juna' shiyasa na fita harkanta' gani h'aka sai taga kamar tsoronta nakeyi' taci gaba da fadimi irin mgnr' ranar data kureni nima na f'adi mata abinda yake fadimi' hnklinta ya tashi yana dawowa ta tirkeshi ina kwance a daki ina jinsu' to kinga da banyi hkr bafa"
"Dan Allah Aisha kiyi hkr Ku zauna lfy da Zainab k'uma ki nunawa zhrdee yai adalci a tsakaniku"
"shiru Aisha tai tana rauraran ubaida"
"k'uma yaya mgn ciki ki?"
"wani ciki k'uma?"
"da farko lkcn da kika auri Nasir inace kince kintaba samu ciki?"
"eh nasamu"
"bayan fitarsa kinkara samu wani?"
"baki sakeba?"
"eh"
"kafin kiyi barine kikayi ciwo ko baya bari ne"
"kafin nayi barine"
"bayan h'aka k'uma baki sake samu wani ciki ba"
"to idan ba wani ikon Allah ba zaki iya samu ciki"
"meyasa kikace h'aka ubaida?"
"kintuna Rabi'a Zakariyya da kai secondary tare"
"eh na tunata"
"kinsan tun bayan aurenta da tai wani ciwo akace bazata haihuba"
"to yadda ta haihu' wani ciki nema da'ita"
"Allah da gske ubaida?"
"Allah sarki na tayata murna"
"to yanzu abinda yakamata muyi shine zanyi kokari na tambayi Bbn Abba yabarni naje g'idan ta na tambaya maki ita wani hospital ne sukaje da mijinta har suka samu waraka"
"anya da gske kina gani zansamu kuwa?"
"ke matsalata dake rashin wayo' me zaihana tunda da farko kintaba samu da kamar tun farko baki samu bane sai kice"
"to shikenan ngd sosae kawata shiyasa nake sonki"
"dariya sukai"
"amma Dan Allah Aisha ku zauna lfy da Zainab' bakisan rashin zaman lfy a g'idan magidanci yana rufe masa kofofin samuba?" dan Allah ku rungumi mijinku ku zauna lfy da abokiyar zamanki' ko mijinku kofofin samusa yakara budewa' yanzu ma kenan be rageku da komai ba' ina ga yafi h'aka?" Allah ya baku miji kyakkyawa ga kudi ga kyau kamar shine yai kansa' har gara ma Zainab tunda ita farace tas' ke kuwa f...
"kinaso kice ta fini kyau kenan?"
"a'a ni banceba"
"to yanzu meye lfy?"
"lbrin me?" h'aka kawai nabaki kizo kisa zhrdee na ihu' dariya sukai h'ade da tafi"
"daukowa tai ta bawa Aisha wanda zata bata snn sukai sallama' da yamma zhrdee yazo ya dauki Aisha suka koma g'ida' kai tsaye dakinta suka shiga Aisha na ije mayafinta taje da sallama d'akin zainab' Zainab na jinta amma ta kyale da Aisha taji shiru ta dauka ko bcc ne tai yasata ta koma d'akin ta' ta shiga toilet yi fitsari taga period yazo mata yatsa ta ciza sbd bayaso h'aka ba"
"fitowa tai ta shirya jikinta' shiko goge wanka yashiga yai yasa kayan bcc yazo kwanciya yau kam dole a saurara' shima kansa beyi dadi ba' dan a hannu yake' h'aka ya matse suka kwanta"
"washe gari da safe bayan zhrdee ya fita kasuwa Zainab ta lallaba tafito kitchen SBD yunwa takeji' itama Aisha ta fito daga d'akin ta zuwa kitchen tana gani Zainab a kitchen tace Zainab ina kwana"
"can kasa ta amsa da lfy klau' daga sann bata sake tankawaba sbd mgn ma aiki take gani"
"Zainab lfy kuwa?"
"banza tai da'ita"
"tana diban ruwan zafi takoma daki' shiru Aisha tai tana kallonta"
"tunda Zainab tashiga daki bata sake fitowa ba' har dare' ko abinci batayiba.tana kwance kawai tana faman juyi a gado ga jikinta yafara kunburi' tana kwance har zhrdee ya dawo kasuwa saida yashiga d'akin Aisha suna gaisa h'ade da hira snn yafita zuwa d'akin zainab' koda yashiga danita yai kwance' tace kadawo"
"nadawo ya g'ida?"
"lfy klau' ya kasuwa"
"alhamdllh"
"tubewa yai ya shiga wanka' duk a lkcn Zainab na kwance' har yafito bata tashiba Zainab tashi ki dauko min abinci na mana"
"banyi ba"
"sbd me?"
"banza tai dashi' shima dagaya haka be tankaba tea kawai ya h'ada yasha snn ya kwanta' can cikin dare Zainab taji zhrdee yana shafeta' da sauri tace lfy?" shiru yai yaci gaba' gani abinda yake da niyar yi da sauri tasa hannu zata turoshi' da karfi ya riketa h'aba zhrdee wann wani irin rashin imani ne? tun yaushe nake cemaka banida lfy amma baka kulani ba' Dan ma tsabar rainin wayo tun yaushe rabonka dani?" yadda yazo d'akin ga h'aka kake fita sai yau da Aisha ta haka kanta snn zakazo guna?"
"Dan Allah Zainab ki tsaya wlh ba h'aka bane"
"idan ba h'aka ba menene?"...
" kafin ta karisa Dan ne mata baki yai himmm".
"kuka Zainab taimasa sosae yana kwance yana numfasawa Zainab tace Allah ya'isa mgu kawai"
"wlh idan kika karami Allah ya'isa saina fasa maki baki"..
" koda safe Zainab bata iya tashiba tana kwance zhrdee yai wankansa ya shirya zuwa kasuwa' har Zainab tabar girki zhrdee beyi tunani kaita hospital ba"
"bayan kwana biyu gaba daya ta aune lallabawa tai ta mike zuwa d'akin Hjy' tana tafe tana kuka dakar take tafiya sakamakon zafin da kafarta yake mata".
" tana shiga d'akin Hjy kadan yarage ta f'adi da sauri Hjy ta tareta tana fadin lfy Zainab meya sameki h'aka? "
"Zainab na kuka tace banida lfy ne"
"kamata tai ta zauna tana kare mata kallo taga tuburin da tayi"
"daukarta tai zuwa hospital' tana isa takira Abba ta sanar dashi gasu a hospital snn ta sanarwa zahradee' cewa yai gashinan zuwa' suna shiga gun doct ya dubata yace jinitane ya h'au sosae k'uma tana bukatar hotu' daki aka kaita a take doct ya samata drip da alluran bcc"
"Abba da zhrdee sukazo tare a waje Abba yatsaya zhrdee ya shiga ciki d'akin' gani Zainab na bcc yasa Hjy tace muje waje' suna fita tace garin yaya Zainab ta zama h'aka?"
"shiru yai yana sushe2" Hjy tace ba dakai nakeyi ba??????
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE