Sashe 73
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah sarki shiyasa wlh tun ranar dana shigo cikin g'idan nan babu wanda ya kwantamin a rai irinki' gskya kinada hkr dayawa daga ganima irin wnn hkrin nasan zaman hkr kikeyi a g'idan nan' ga halamuma ya nuna dubi yadda idonki duk suka zurma' duk da bandade da sanankiba amma alama ya nuna zaman hkr kikeyi a g'idan' shiyasa nazo idan har zaki yarda inaso mu h'ada kai dake mukoma tamkar uwa daya uba daya' mukashe mu rufe batare da wani ya saniba ko Mijin da muke zamansa ba lallane yaji sirrinmu ba balle wata banza kishiya' mu zauna mu rungumi ya" yan"mu batare da wani yaji kanmu ba"
"Zainab dake zaune mikewa tai ta kwanta h'ade da cewa to naji"
"yawwa wlh har naji dadi' muhada kanmu mu zauna abinmu babu ruwanmu da wata shegiya"
"sbd Zainab batason mgnr rufe ido tai kamar me bcc"
"wlh kinga koba komai nasamu a bokiyar shawara....
" au mmn Abba Ashe bcc kikeyi"
"matsewa Zainab tai h'ade da cewa wlh bcc ne ya rufeni"
"to bari naje da'ita kidan samu ki rintsa"
"a'a kawota itama bcc takeji' mika hannu tai' Rukky ta kara kankame yarinya' gani haka yasa *Islaha* kuka'a dole ta mika mata yarinya snn ta fita"
"tana fita sukai karo da Aisha tafito kitchen' babu wanda ya tankawa wani kowa yai harkan gabansa' Rukky na fita Zainab ta rufe d'akin' ta' dama sbd Abba ne take barin kofa a b'ude koda yadawo daga d'akin Hjy saidai ya tuwa ya shigo kawai basai yaita wahalar knocking ba"
"cikin dare suna kwance har zhrdee ya h'au jikin Rukky da ya tuna da mgnr Aisha sauka yai ya kwanta' Rukky ta tashi zaune tace lfy me k'uma ya faru' ko har yanzu baka yarda dani bane?"
"ba h'aka bane Rukky' a gskya bazan boye makiba zcyta har yanzu tana wasuwasi a kanki' inaso kiji tsoron Allah idan ban gankiba Allah ya ganki' k'uma kada kimin karya' nafison ki fadimi gskya' tsakaninki da Allah da gske ne kin aikata abinda Aisha ta f'adi koko sharrine?"
"saida Rukky ta marerece snn tace wlh na rantse da Allah bantaba sani kowani dah namiji ba idan ba wanda na aure ba sai k'uma kae"
"duk tana mgnr ne tana hawaye"
"kin rantse da Allah fa kikace Rukky?' idan har karya kikaimi kinsan bazan yafe makiba ko?"
"wlh ba karya nayi ba"
"to shikenan share hawayenki matsonan mu kwanta"
"jin h'aka yasa Rukky harda shakshekar kuka"
"jawota yai ya rungumeta yana f'adi ya'isa haka"..
"da safe b'akin Rukky har kunni tunda sassafe ta tashi hadawa zhrdee breakfast' lkcn yana bangaren Hjy tunda ya dawo daga masallaci shida d Abba ya shige be fitoba' zama yai a d'akin Hjy shida Abba da'ita kanta hjyn suna hira' Abba karami da yake yau a d'akin Hjy ya kwana har dashi ake hiran'duk da bayan ma'anar abinda suke f'adi bane amma yana jikin Abba' kamar da batai masa tsauriba idan Abba yafadi shima saiya f'adi"
"Rukky na gamawa wanka tasha tai kwalliya cikin kananu kaya' parlour ta fito ta zauna tana jiran yafito' Zainab na b'ude kofa sukai ido biyu da Rukky' gani *Islaha* a hannun mmnta a guje Rukky ta mike zuwa gun Zainab tana f'adi oyoyo my daughter Aisha dake dakinta taajin h'aka ta b'ude kofa ta tsaya daidai b'akin kofarta tana kallon"
"Zainab da akeyi dan ita galala ta tsaya kallon Rukky' Rukky na isawa hannu ta mika zata amshi *Islaha* *Islaha* na gani za'a amsheta kankame mmnta tai taki yarda"
"h'aba my daughter kada kibari su Oh Ohooo suyi mana dariya mana' da karfi ta fisgota daga hannu mmnrta*Islaha* na gani h'aka ta h'au bori tana wuntsile wuntsila' garin h'aka ta finciko a cucumazan da Rukky tai ya f'adi a kasa"
"gani kan babu komai yasa Aisha kwashewa da dariya tana f'adi andaiji kunya ashema duk uban a cucumazan da akeyi shegiyar kan babu komai abu kamar kwakwah"
"itama Rukky dayake ta iya bariki faskewa tai tacewa Zainab amsheta na gyara a cucumazana dashi na rudi bbnki yarinya"
"Zainab na amsar yar'ta takoma daki h'ade da rufe kofar"
"wlh andaiji kunya karuwa da kan kwakwah"
"dadin abudai uban watama yazo nima daidai banba dakai bane balle bori ya h'au"
"badai ubana ba saidai ubanki....
" hango zhrdee ne ya hanata karisawa da sauri takoma cikin dakinta "
"zhrdee yana shiga daki Rukky ta h'ada masa ruwan wanka' kafin yafito ta kawo masa abin breakfast' baya gama shiryawa ya karya agurguje ya fita' tana rungume dashi leka d'akin Zainab kawai yai suka gaisa snn ya leka d'akin Aisha itama suka gaisa snn ya fice' Rukky na rungume dashi har b'akin mota"
"yau girki yadawo gun Aisha' tun azahar take kitchen tana aikin abinci sbd yanzu ba dadewa yakeyi a kasuwar ba' kafin biyar na yamma Aisha tagama komai tai wanka ita da yara around six o'clock zhrdee ya dawo g'ida Zainab dake zaune a parlour tace kadawo?"
"eh kawai yace batare daya tsaya kallonta' itama gani h'aka yasata daukar yaranta suka koma d'aki' yana shiga Aisha ta taresa da fara'arta ta rungumesa, shima murmushi yai h'ade da rungumeta tai masa sannu da zuwa bayan ya tube ne ta h'ada masa ruwan wanka har takawo abinci yace a'a tabarsa sai ya dawo daga masallaci snn zanci"
"to shikenan kawai tace' har zata kauce zhrdee ya rike mata nnu ya jawota jikinsa Aisha tana zaune a jikin zhrdee lkcn yara duk suna bcc' zhrdee yace yawwa Aisha dama wata mgn nakeso muyi dake"
"na mefa?"
"Dan Allah Aisha wani irin rayuwa kikeso ki daukarwa rayuwarki"..
"me k'uma nayi?"
"babu abinda kikai' amma wlh kwata2 banajin dadi h'aka' idan banda abinki wayece maki ana yarda da kawa"
"wacce kawa k'uma zhrdee?"
"cemifa akai idan nafita tara kawaye kikeyi"
"iji waye ya f'adi maka h'akan?"
"ni ba f'adi nace kiyi ba' tambyarki kawai nayi"
"mikewa tai h'ade da cewa ina zuwa' fita tai zuwa d'akin Zainab' Zainab na zaune Aisha ta shigo da sallama Zainab tace Aisha lfy?' tunda ba shiga dakinta takeyi ba"
"zhrdee ne yake kira"
"zhrdee k'uma?"
"eh"
"Allah yasa dai lfy' mikewa tai tace muje' Aisha na gaba Zainab tana baya' suka fita zuwa parlour" zhrdee yanajin muryansu a parlour ya mike ya fito shima' gani zhrdee ya fito yasa Zainab samugu ta zauna' shiga d'akin Rukky Aisha tai tace fito tsohowar manafuka' jin h'aka yasa zhrdee mikewa yana kiran Aisha' Rukky tace babu inda zani"
"wlh sai kin fito"
"Aisha meye h'aka ne kikayi sbd Allah?' waya kizo ki fita mata a d'akin"
"wlh babu. inda zani sai tafito"
"nima k'uma babu inda zani dan baki isaba wlh"
"Aisha wai badake nakeyi ba bane' ko ban isa dake bane?"
"ka'isa amma wlh saita fita"
"idan har na'isa dake to kifita a dakinga"
"naji zan fita amma wlh itama tafi"
"naji fita dai"
"Aisha tana fita zhrdee yace kema shige muje"
"Zainab na zaune idan ta tanka kasa ya tanka"
"Aisha dake tsaye gefe tace wacce mafukanne take idan zhrdee ya fita ina tara kawaye?"
"zhrdee dake tsaye yace Aisha wai meye kikeyi h'aka ne?"
"karaf Rukky tace nice nan na f'adi"
"ai dama nasan sai ke bakar alguguma' asirine dai bazan fasa tona makiba"
"himm Aisha kenan' yadda kikasan tawa haka nima nasan naki"
"idan kin sani saime?" alhamdllh duk abinda zaki f'adi bana shayi sbd nasan bantaba karuuwanciba mijina be taba kamani dakwartoba' nafadi na kara karuwa kawai"
"tsawa zhrdee ya daka masu snn sukai shiru"
"juyowa yai gun Zainab yace Zainab"
"na'am"
"Dan Allah inaso ki fadimi gsky' Dan Allah idan bani suwaye suke zuwa gun Aisha?"
"nima bansani ba"
"kamar yaya baki saniba?' idan nafita kema fita kikeyi komai?"
"babu inda nake zuwa wani lkc ina bangaren Hjy ne' wani lkc k'uma ina d'aki kwance"
"ina zaki sani tsohowar manafuka alguguma' ina zaki iya f'adi tunda bakinku daya ne' banza mara zcy wanda batasan right dintaba' Allah ya rabani da zcy irin naki wanda batada kima da mutunci a gun mijin da kike zamansa' zamanki dashifa saidai yai maki ciki ki haihu"..
" jin h'aka yasa Zainab mikewa tabar gun h'ade da fashewa da kuka "
"hannu zhrdee yasa ya dauke Aisha da mari"
"duk da h'aka b'akin Aisha be mutuba taci gaba da cewa Allah ya rabani da auren cushe' mutum dashi da kashi daya yake a gun miji'...
" sake dauketa da mari zhrdee yayi "
"gani h'aka yasa Rukky kwashewa da dariya' juyawar da Aisha zatayi ta haye Rukky da danbe' zhrdee yayi iya kokarinsa wajan gani ya rabasu amma ina"
"kusan ance danbe sa'ane ba karfi bane' da Allah yabawa Aisha sa'a tahaye Rukky babu abinda take hari sai biraziliya kulu da aka cuko dashi' tunda tasamu ta camkoshi bata sakeba saida ta tugeshi kan Rukky yadawo kwankwarankwa saidan abinda baza'arasa"
"a lkcn zhrdee yasamu ya babbaro Aisha daga Rukky' Aisha taci gaba da cewa karuwa mai kan kwakwa"
"gani h'aka yasata shiga kitchen ta dauko wuka knife a guje tayo Aisha' gani h'aka yasa Aisha sa gudu' shima zhrdee a guje ya bita itama Rukky a guje take bin Aisha"
"shan gabansu zhrdee yai ya tsare b'akin kofar Aisha' Rukky tana zuwa tokari ya kaimata' wukar ya f'adi duk da h'aka kokarin shiga d'akin takeyi' zhrdee ya dauketa da mari snn yaci gaba da tokarinta"
"duk da h'aka bata daddara ba kokarin kutsa kai takeyi"
"gani h'aka yasa zhrdee rufeta da duka kamar Allah ya aikoshi gareta' a guje Rukky ta nufi dakinta h'ade da cewa wlh sai nayi ajalinta"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
5⃣7⃣
"gani ta shaga daki yasa zhrdee shigewa d'akin Aisha' h'ade da rufe kofar da key' ko kallon inda take beyiba amma ya shige toilet yai alwala sbd anriga an idar da sallar isha' duk yana g'ida gun rabon f'adi"
"yana gama alwala fitowa yai ya fara sallah' itama mikewa tai taje tayo alwala tazo ta fara sallah' suna idar da sallah zhrdee yace Dan Allah ki tashi ki kawomi abinci' masi fanfiyar bazan kawai"
"batare da ta tanka ba ta mike taje ta dauko masa ta kawo"