Sashe 18
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nasir yaci gaba da cewa wlh idan har kika yarda kika aureni wlh zanbaki kulawar da bazaki samu agun yaro ba' yan'mata kada kiganni h'aka kiyi tunani na girma wlh girman jikine kawai.
"Amma bari banari naji ta bakinki ko.
"Kan Aisha na kasa tace to naji amma Dan Allah kabani nan da jibi zanyi shawara.
"To yanzu f'adimi sunanaki.
"Murmushi tai snn tace Aisha.
"Nice name' suna me dadi'.
"Ni zantafi umma tace kada na dade.
"Okay Dan Allah ki gaidamin dasu umma da Abba.
"To zasuji ni nashige sae anjima.
"Ngd Aisha'nan sukai sallama tashige gida'shima yatafi.
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITERS F. O.W.☘.
MMN USWAN
1⃣7⃣
"Aisha na shiga cikin g'ada'umma tace Aisha har kindawo? Eh umma nadawo' umma tace wayene yazo gunki d'in? Wani mutum ne umma' amma dae lfy ko? "Eh' kawai tace' da sauri takarisa cikin d'akinsu.
"Itama umma gani yamma yayi idan tatsaya mgn zata iya makara' h'akan yasa taci gaba da aikin g'abanta bata sake bi takai Aisha ba.
"Aisha na shiga d'akinsu daega kiran Nasir yashigo' koda ta daga wayar gani number Nasir yasa bata ta meda wayar ta'ije a gefe.
"Duk da h'aka Nasir bedae na kiranba'gani yana niman tona mata asiri yasata sa wayar a silet yai ringing har yagaji bata daga ba.
"Tana shirin mikewa kenan sbd kiraye kirayen sallar magrib da akeyi sae ga text message yashigo.
"B'udewar da zatayi sako tagani kamar h'aka.
"Allah ya huci ran gimbiyar tawa' da fatan ba nine na bata maki rai bako? To idan ma nine ga gwiwata bibbiyu a kasa ina niman tuba' a yafemin.
"Duk da ba ganita yake ba'wani irin murmushi ta sakan ma wayar dake rike a hannunta.
"Snn ta rubuta masa reply da cewa a'a babu wani kawai dan bana kusane yasa.
"Snn tai sending text d'in.
"Yana b'udewa'bayan yagama karantawa' alhamdullh kawai ya rubuta h'ade da saenazo jibi' snn ya tura mata.
"Koda tai receiving text d'in tana gama karantawa ta'eje shi gefe.
"DA yamma bayan sallar isha'i Aisha na zaune ita da Abdul kaninta suna hira saega kiran zahradee yashigo' gani number sane yasa Abdul sauri sa hannu zaidaga wayar.
"Daure fuska Aisha tai snn tace kada ka dagamin waya.
"Anty zahradee nefa.
"Dan zahradee ne sae me?
"Anty kenan' halan yau wanine ya bata maki rai?
"Bazan dashi tai bata tanka masa ba.
"DA h'aka zahradee sae da yai 5 miss call amma Aisha bata daga ba.
"Har zahradee zai'ije wayar gani dare yayi banle yaje g'idan su aisha k'uma gashi bayajin bcc kawai sae ya h'au online d'an rage lokaci' yana h'au Aisha yagani k'uma da'alama tp takeyi.
"Shima tura mata da hello.
"Koda tagansa kin tanka masa tai.
"Duk da h'aka besa zahradee yai fushi ba' h'aka yasake tura mata da sallama.
"Karab hannunta ya d'anna gun sako daya tura mata.
"Gani hello h'ade da sallama yasata hyyyy.
"Zahradee yace my aisha Dan Allah kiyi hakuri na rashin zuwane kwana biyu wlh wasu aiyukane sukasha kaina shiyasa amma dan Allah kiyi hakuri'sbd nasan kiyi fushi dani na rashin zuwa kwana biyu ko.
"A'a ba h'aka bane.
"To menene my dear?.
"Kawai dae banji dadi b'ane that is why.
"Ayya my dear' I wish you quick recovery may Allah see you through, on ur healthy.
"Ameen ngd tace.
"tomorrow I'II cme nd check you to see hw you feel.
"Aisha ta meda masa da reply da' known need of your coming I'm getting better.
"Alhamdullh yace but still I'II come'bekamata ace bakida lfy banzo na dubaki ba' gobe in Allah yasa mukai zanzo.
"Aisha na gani h'akan rufe data tan tai h'ade da kashe wayar gaba daya.
"Koda zahradee yaji shiru bekawo komai a zuciyarsa ba sae tunanin ko caji ne ya'kare' h'akan yasashi s'auka ya kwanta.
"Da safe misalin goma zahradee yaje g'idan su Aisha har ciki yashiga da sallamarsa' ummace ta amsa'h'ade da cewa waye? Zahradee yace nine zahradee' umma tace bimillah.
"Snn zahradee ya karisa cikin g'idan' cikin girmamawa ya gaidata h'ade da tambayar me jibi.
"Da mmki umma tace me jiki k'uma? Aina?
"Zahradee yace Aisha mana.
"Umma tace Aisha k'uma? Eh umma' itace tace maka batada lfy?" Shiru zahradee yai yai yana murmushi.
"Kwadawa Aisha kira tai da cewa fito nan' dama itama a makale take a bayan kofa tana jin duk abinda sukeyi.
"Sae tasa hijab snn tafito tace gani ni umma.
"Umma tace dama bakida lfy ne shine bansani ba? Shiru tai h'ade da daure fuska' umma tace dakefa nakeyi Aisha.
"Zahradee dake duke yace a'a umma kilan jikin be matsa mata bane shiyasa bata sanar dakuba' mikewa yai h'ade da cewa umma ni natafi.
"Umma tace ka gaida iyayen naka.
To kawai yace.
"Yana gaba Aisha na baya suka fita waje' bayan sun fitane zahradee yace h'aba aisha meyasa kikeso dauko wasu dabi'u wadda bansanki dasu ba? Aisha tunda nake dake sama da shekara nawa bansanki da karyaba' amma gashi yanzu kinfara yi.
"Aisha kodae akwai wani abune a zuciyarki? A'a' to f'adimin menene ke damuki? Idan yaso sae mutafi asibiti.
"A'a kabari kawai nasamu sauki.
"Aisha kodae wanine ya bata maki rai.
"A'a".
"Nine nai maki laifi?
"A'a"
"Su umma ne?
"A'a"
"To dan Allah idan ma nine kiyi hakuri' kinsan idan aiki yazo g'aban goshi yafi zafi' k'uma kinsan mundu zata aikata abin alkairi sae ka daure'sbd shedan zaiyi ta kawo nakasu akai.
"Banlema kwana nawa yarage mu kasance tare na har abada.
"Shiru kawai Aisha tai h'ade da daure fuska.
"Gani yadda ta daure fuska yasa zahradee cewa h'aba duk cikin fushine h'aka da daure fuska? Gaskiya nidae a sakarmi fuska ko zanji dadi.
"Yadda yake yimata yasata dariya.
"Daedae kunnita yazo snn yace kokefa har kinyi kyau.
"Murmushi kawai yakarayi masa.
"Snn yace ina zuwa.
"Mota yakoma yaje ya dauko wata karamar jaka yadawo snn ya mika mata h'ade da cewa gashi kiyi hakuri babu yawa.
"To kawai tace.
"Snn yasa hannu cikin aljihun rigarsa ya ciro kudi yace gashi wann na katine sbd nasan yanzu wanda nasa maki yakare ko?
"Eh basu kare ba.
"To babu damuwa ki rike ko zaki bukaci wani abu.
"Shiru tai batare da tace nagode ba.
"Zahradee yace ni zantafi Abba yana jirana mutafi kasuwa.
"To tace'snn tace sae anjima' shigewa tai batare da tatsaya sunyi sallama ba.
"Ido kawai zahradee ya zuba mata har tashige ko kibtawa beyiba.
"Jikin zahradee yai sanyi sosae sbd ziciyarsa tana raya masa abubuwa kala-kala akan Aisha' can yaji gabansa yai mummunar faduwa.
"Innalallahi'wainna'ilaihi'raju'un kawai yake ambata a bakin sa..
"Da kar ya'iya jan mota zuwa g'ida.
"Yana isa Alhj Kailani yace son tuntuni nake jiranka k'uma kaje kai zamanka' ido kawai zahradee ya zuba masa' Alhj yace son lfy k'uwa na ganka h'aka?
"Kai kawai ya kada h'ade da cewa banji dadi ne shiyasa.
"Amma bayan fitarka ne ciwon ya sameka ka ko? Son kodae mutafi asibitine? Murmushin karfin h'ali zahradee yai h'ade da cewa a'a Abba nasamu sauki ai.
"Shiga motar Alhj yai h'ade da cewa son jamu muje.
"Zahradee yace Abba bazan iya ba' subhanallah Alhj yace snn yace son muje hospital kawai.
"A'a" Abba kabari kawai idan muka isa kasuwa zankwanta' maybe idan nasamu hutu jikin zaisakeni.
"Alhj yace to shikenan son Allah ya saukake.
"Ameen Abba.
"Koda sukaje kasuwa babu abinda zahradee yai a kwance yake.
"Duk a lokacin gabansa be daena bugawa ba.
"Aisha na shiga g'ida umma ta kirata zuwa tai inda umma take ta duka har kasa h'ade da cewa gani umma.
"Umma tace Aisha inaso kisan da cewa idan kinji ana cewa babban mutum ba sae lalla wanda yakeda kudi ba' ko mai matsayi ko d'an siyasa ba'a'a babban mutum yana nufi mai mgn daya' nidae bance lalla inaso naji tsakaniki da zahradee ba'amma inaso kisan cewa in har kika bari wata matsala tafara kunno kai daga gunki ba kekadae abin zaishafafa harda mu' sbd mafi yawanci kafin afara zaginki mune za'a fara zaki.
"Dan h'aka Aisha duk abinda zakiyi kada kibari mutuncinmu da darajanmu ya zuba.
"Tunda umma tafara mgn babu abinda Aisha keyi sae kuka.
"Umma taci gaba da cewa yanzu sbd Allah Aisha ace bakida lfy shine bazaki iya sanar manaba sae zahradee? Ba mmki shidinma karya kikai masa' amma k'uma Aisha bansanki da karyaba'Aisha ina kika koyo dabi'ar da bansanki da'ita? Yanzu sbd Allah h'aka zakije g'idan miji kina masa karya ko Aisha?
"Kai kawai takada.
"Nan umma tai ta mata f'ada h'ade da nasiha.
"Da yamma Aisha taje g'idan ubaida kawarta wanda tarigata aure harda yaranta biyu' bayan sun gaisa ubaida tace amarsu ta ango wlh Aisha ba karami dace kikaiba.
"Aisha tace na mefa?
"Ubaida tace Aisha kenan kifi kowa sani irin soyayyar da Bbn su Abba ya nunamin amma bekai irin naki da zahradee ba' ki dubafa komai yasamu kece.
"Uhm" kawai Aisha tace.
"Ubaida tace yahh! Dae Aisha? Kodae akwai matsalane.
"Aisha tace wlh ubaida kwata kwata naji banason zahradee ko ganisa ma banasonyi.
"Dariya ubaida tai h'ade da cewa kawata kenan dadina dake akwai son tsokana.
"Aisha tace wlh kuwa ubaida ba wasa nakeyi ba.
"Ubaida tace Aisha kina h'auka ne? Kodae gamo kikayi?kinsan idan kikaiwa zahradee h'aka baki masa adalciba ko? Fasawa da kuka Aisha tai tana f'adin wlh ubaida bana sonsa kwata kwata.
"Ubaida tace h'aba Aisha Allah yakusan rufa maki asiri shine kike niman tonawa kanki' idan kince baki sonsa ke a ganiki akwai wanda zai'iya biyan zahradee abinda yai maki? K'uma kinada wani da zaki fitarne?.
"Aisha tace eh.
A gigice ubaida tace lfyrki k'uwa kodae h'aukane kika fara.
"Banza da'ita tai.
"Gani babu wasa a idon Aisha yasa ubaida canxawa daga wasan da takeyi nan tafara tambayar Aisha" itako Aisha babu abinda ta boyewa ubaida.
"A gigice ubaida tace Aisha kanki daya kuwa? Wani lokaci ma ka auri saurayi ya kakare dashi banle mai mata har biyu kije ana uku.
"To wlh Aisha bari kiji kibar gani duk irin sonda nakewa Bbn su Abba lokacin da yazomin da mgnr zaikara aure har addu'a nakeyi idan nazo sallah Allah yasa yana fita mota tai ajallinsa akawomin gawarsa yafimi da nagansa da wata mace' shine zakije ki h'auko wa kanki dala ba gammu.