← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 89

Sashe 56

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"eh gani tunda ba suna za'ayi shiyasa baku wnn Ku duka a madadin na suna' hannu yasa yafito da ragowar yace wnn na Zainab ne' shikuma turmi bakwai ne' sbd itace mai haihuwa' ko ba h'aka akeyi ba?"

"h'aka ne"

"k'uma abinda yasa ba dauka maku iri daya ba sbd gani nayi kalar tatanku ba daya bane' ke bakace ita k'uma fara shiyasa"

"to babu komai ngd Allah ya amfana ya kara budi"

"amin ngd" k'uma Zainab fa tadawo tana daki"

"to bari zanshiga na dubata".

" to kawai yace ya mike h'ade da daukar ragowar kayan ya fita zuwa d'akin Zainab' yana gani gani abbansa yai yana shan nono"

"zama yai b'akin gado yamika hannu Zainab ta cireshi daga nono ta bashi' zhrdee yana amsa h'ade da cewa Abbana kai baka gajiya da nono ne?"

" *Akbar* dake hannu bbnsa yasa kuka yana motsi da baki' daga Zainab har zhrdee dariya sukasa' gani bashida niyar daina kukan mikashi yai akaci gaba da bashi nono "

"saida yasha ya koshi snn ta kwatar dashi' zhrdee ya yawo ledar ya ciro kayan ya mikawa Zainab..

" NA menene wnn?"

"kayane baku dake Aisha k'uma Dan Allah kiyi hkr da mgnr sunan da Abba yahana kinji"

"himm babu komai ai"

"to ngd ga kayan nan' nariga nabawa Aisha nata"

"to ngd Allah ya kara budi yasa kafi h'aka"

"amin ngd"

"gani *Akbar* ba bcc yakeyi ba daukarsa yai suka nufi d'akin Hjy"

"Amatullah na ganisu da sauri ta amshesshi suka fita daga d'akin'bayan su gaisa Hjy tace amma ka hadasu kai masu mgn ko?".

" mgnr me k'uma Hjy?"

"akan aisha zataci gaba da girki har Zainab tayi arba'in snn ta amshi girki"

"to Hjy dama h'aka akeyi ne?"

"to shikenan zan masu mgn".

"da yamma bayan isha zhrdee ya hadasu a parlour ke Aisha dama ba komai yasa na hadaku ba mgn ne zamuyi"

"to ina jinka"

"mgnr girki ne' kenan Aisha zakici gaba da girki har Zainab tayi arba'in' bayan arba'in Zainab zata amshi girki"

"to babu damuwa' ke Zainab kin amince?"

"eh na amince"

"washe gari da yamma lkcn zahradee yana dawowa kasuwa kayane ya siyowa *Akbar* kamar hauka harda keken wasa' yana sallama Aisha ta fita taroshi' ganisa da tai da kayan a take ta daure fuska' shiko zhrdee ko'ajikinsa d'akin Zainab ya shiga Zainab dake kwance gani zhrdee da sauri ta mike taje zata amsheshi yace tabari kawai"

"d'akin Aisha ta koma rai bace tana tafarfasa' ji takeyi zcyrta kamar zai fashe' ta rasa wanda zata sanar mawa taji sanyi".

" can mgnr ubaida ya fado mata' da sauri ta dauki wayarta ta kira ubaida' bugu daya tai ubaida na gani number Aisha ta daga h'ade da sallama'

"Aisha najin mgnr ubaida ta fashe da kuka"

"Subhanallh tace snn tace Aisha lfy?" meke faruwa?"

"nan Aisha ta kwashe komai ta sanarwa ubaida"

"gani akwai Bbn Abba agun yasa ubaida bata samu damar sakewa tai mgn ba"

"gani h'aka yasashi cewa lfy?"

"Aisha ce babu lfy shine ta kirani take sanarmi"

"to Allah ya sauwake' kibari da safe kije dubota"

"to kawai tace"

"shiko zhrdee yana can zama yai dirshan akan carpet yana hadawa bbnsa keke' Zainab dake zaune duba kayan daya siyo masa takeyi daya bayan daya' zhrdee yana f'adin sunada kyau ko? Ai dama cewa mai kantin nayi ya zabarwa Abbana kaya masu kyau".

" ita dai Zainab batace komai ba sai murmushi datakeyi"

"zhrdee be koma d'akin Aisha ba sai bayan goma' saida yakare gyara mata ko'ina yasa keke a gefen gadon mmnsa ya kwashi kaya yasa a cikin wardrobe snn sukai sallama yafita"

"koda yashiga d'akin Aisha ganita yai tana kuka' da sauri ya karisa gunta zama yai kusa da'ita yasa hannu ya jawota ya rungumeta yana f'adi lfy aishata?"

"Aisha bata tanka ba taci gaba da kukanta"

"Aisha Dan Allah kiyi mgn mana' kodai bakida lfy ne?"

"kai ta daga masa' alama a'a"

"to menene Aisha ta' Dan Allah ki fadimi"

"babu komai' kawai tace"

"Aisha ta cewa zhrdee babu komai ne kawai sbd bazata iya sanar masa abinda ke zcyrta ba"

"shima zhrdee dayaga h'aka duk da f'adi masa abinda ke zcyrta ba amma yagano wasu abubu tun lkcn da akaiwa Zainab aiki' hannu yasa ya share mata hawaye snn ya dago mata fuska yace Aisha"

*na'am tace"

"Dan Allah Dan annabi Aisha inaso ki cire komai dake ranki wlh duk abinda kike tunani wlh ba h'aka bane' kada kiga Dan Zainab ta haifanmi d'an kice zan kiki wlh kinanan a zcyta kamar kullum' koda wasa bantaba jin sonki ya ragu daga a raina ba' asalima karuwa yai"

"wlh Aisha ina sonki' nima kaina mmkin irin son da nake maki' amma nasan ba lallane ki yarda ba' amma wlh Aisha ina sonki sosae Aisha ta"

"k'uma dan Allah duk wani abu da kikaga nayiwa Zainab banaso ki tada hankalinki' kinga koba komai dole Zainab zataci albarkaci yaro' idan banyi dan itaba dole nayi mata d'an yaro' bawai ina nufin bana sonta bane dukkanku ina sonku' amma kinga ba lalla bane abinda nayi mata nayi maki' k'uma koda kece yau kika haihu h'aka kema zanmaki"

"nima kai Aisha mgnr rashin haihuwarki wlh yana damuna' ni k'uma gashi bansan komai akan irin wnn harkanba saidai idan ba hospital zamuje ba' amma wani abu da bansani ba shine ke Aisha tun farkon rayuwarki baki taba samu ciki bane a g'idan tsohon mijinki?"

"cikin sanyi murya tace na taba".

" to ina cikin yake Aisha"

"barewa yai"

"wani irin bari Aisha?" dama h'aka kawai mace na barine ciki yafita?"

"eh".

" to wlh bantaba saniba' to yanzu me kike gani zamuyi?"

"kamar yaya?"

"ke koda a cikin garin nan koda labarine baki taba jin wani doct yana taimakawa ta irin wnn laluranba?"

"a'a saidai mutabayi mgnr da ubaida tace wata kawarmu *Rabi'a*
ta taba samu irin wnn matsalar mijinta yakaita wani hospital k'uma sun samu waraka yanzu da h'aka yaransu biyu tanada ciki NA uku"

"Aisha kenan' dama kinsan da h'aka shine baki sanar daniba Aisha' naje na samesa ya nunamin ko Allah zaisa mudace".

"dama ubaida ce tace zata tambyi rabi'a suna hospital d'in"

"to shikenan gobe ki shirya idan zanfita kasuwa saina saukeki a g'idan ta ko?"

"a'a tace gobe zatazo"

"to shikenan' yanzu share hawayenki k'uma Dan Allah banaso nasake gani hawaye a fuskanki"

"kina jinako".

" naji"

"tashi ki daukomi abinci"

"dauko masa tai yaci snn yai wanka suka kwanta' cikin dare zhrdee suka kwance da Aisha yajiyo kukan *Akbar* da sauri ya dauka ya dauki towel ya daura yakami hanya' Aisha tace ina zaka?"

"ina zuwa kawai yace yafita"

"tsaki kawai Aisha tai itama ta mike ta daura zani h'ade dasa hijab tabishi"

"yana shiga ya h'au Zainab da f'adi' h'aba Zainab wani irin bcc kikeyi h'aka kika barni yarona yana kuka".

"wlh ba bcc nakeyi ba' nafa bashi nono yasha amma be daina kuka ba"

"hannu Aisha tasa ta amshesa h'ade da cewa kodai cikinsa ne' ke ciwo?"

"zhrdee najin h'aka ya amshesa zonan Abbana' menene yake damuka' jijjigasa zhrdee keyi h'ade da yimasa mgn a kuni"

"shiru *Akbar* yai yana sauraran bbnsa"

"komawa d'akin Aisha yai da yaron' itako Zainab mikawa tai ta kwanta' suna shiga zhrdee ya kwanta h'ade da dorasa akan kirjinsa' suka koma bcc' itama Aisha kwanciya tai' saida zaitafi masallaci snn ya medashi gun mmnrsa"

"uban na kare aikinta tai wanka tazo g'idan su Aisha' saida tashiga taiwa Zainab barka snn suka shiga d'akin Aisha' bayan sun gaisa ne Aisha ta kwashe duk yadda sukai da zhrdee ta fadiwa ubaida"

"to dama kece ai kince zaki dawo baki dawoba' NA tambya maki rabi'a ga number wayar doct d'in ma tabani"

"kai ubaida ngd sosae"

"amma tace maigidanki ne zaikira sbd doct koda kin kira ke mace bazai daga ba"

"to babu damuwa idan yadawo zanbashi yakira suyi mgn"

"eh ikon Allah kenan Aisha"

"NA mefa ubaida?"

"ke kinga yaron zhrdee kamarsu daya' babu inda yabar bbnsa"

"himm kedai bari kawai ubaida' idan NA kalleshi sainaji inama da nine NA haifeshi"

"dako yakara sonki' amma insha Allahu kema zaki samu naki"

"Allah yasa ubaida' gashi NA lura zhrdee ba karami so yakewa yaron gaba"

"to Aisha mutu zai haifi abu a cikinsa yace beso?" kema kanki kibi a hnkli wlh duk son da yake maki idan kika kuskura kika yiwa yaringa wani abu wlh rufe ido zaiyi yai maki rashin mutunci'idan h'aka ina baki sharawa kibi a hnkli"

"himm ubaida kenan ngd Allah yabar zumuci"

"ubaida bata koma g'ida ba sai yamma"

"bayan zhrdee ya dawo yaci abinci Aisha ta bashi number doct d'in snn tai masa bayani"

"gani dare yai yasa zhrdee cewa subari da safe zai kirasa' h'akan yasa da safe be fita kasuwa da woriba saida yakira doct sukai mgnr da zasuyi yace suje yana office".

"Aisha ta shirya suka tafi hospital d'in' bayan su gaisa zhrdee yai masa bayani"

"doct ya juya kan Aisha yafara mata tambyoyi' tana amsawa"

"snn yace ai wani ba wata matsala bace da zata hana haihuwa ba' idan ba waya yai ba"

"da yawa ana samu irin wnn matsala amma idan takula da dokokin magani insha Allahu zata warke"

"Dan Allah doct wani ciwone wnn?"

"ba wani ciwo bane *Infection* ne' k'uma dama idan yai yawa yana rufe b'akin mahaifa'amma idan akabi dokan doct za'a samu waraka"

"to yanzu doct menene abinyi?"

"eh yadda taimi bayani yanzu magani zanbata tazaman amfani dashi na tsawon wata biyu' bayan wata biyu zaku dawo asake dubata' idan na canza magani ne sai a canza"

"to doct ngd sosae"

"babu damuwa Allah yasa adace"

"amin"

"bayan ya rubuta sukai sallama suka fita".

☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRIRES. F.O.W.☘.

🌳 *Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

*sadaukarwa gareku*
Chapter 56 · 0% Book details