← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 89

Sashe 61

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"tare suka iso gun Hjy da su yya harda Abba gani Zainab da tai h'aka yasata salati a rude tace su yya su tayata kamata duk cikinsu babu wanda yasa hannu' kinkimarta Hjy tai zuwa cikin daki"

"gani duk hayaniyar da akeyi besa zhrdee da Aisha su fito ba kyale Zainab tai taje tasa kafa ta tokare kofar da karfi kofa ta b'ude' dama ba key sukasa ba' turawa kawai sukeyi' su yya suna gani kofa ya b'ude da sauri suka kauce a gun harda Abba"

"a gigice zhrdee suka tashi' da sauri ya dauki riga yasa snn yafito' itama Aisha zani ta daura h'ade dasa hijab tafito' zhrdee yana fitowa Hjy ta daga hannu zata kai masa mari da sauri ya kauce'

" shida Hjy suka kama zahradee akasata a mota zuwa hospital yya Shamsudee ke tuki' suna isa ko minti goma basukai ba Zainab ta haihu baby girl"

"Hjy tai murna shima zhrdee d'in babu laifi duk da yaji dadi a zcyrsa amma a fuska be nuna ba' bayan Zainab ta shirya aka bata bedrest' bayan sallar asuba aka sanarwa g'idan su Zainab' ba ai minti gomaba saiga inna *Hulaira* tazo' Zainab na gani innarta tasa kuka"

"bayan Hjy ta fitane inna ke tambyar Zainab meke damuta?"

"Zainab tace babu komai"

"inna tace to ta daina kuka h'aka tayi hkr komai yai zafi zaiyi sanyi"

"tunda zhrdee yabar hospital be dawo ba har yamma gashi anyi sallama' bayan anbasu sallama ne inna da Hjy suka kwashe kaya zuwa mota"

"inna tasa hannu ta kamo Zainab h'ade da mika mata hijab tasa' saida Zainab tasa ta gyara tsaf inna tace kawo hannunki muje ko"

"inna babu inda zanje"

"me kikace Zainab?"

"Zainab tai shiru"

"Zainab ba dake nakeyi ba"

"Zainab tasa kuka tana f'adin babu inda zani inna"

"Zainab kanki daya kuwa Zainab?" idan baki koma g'idan mijinki ba ina zaki?"

"gidan mu zani"

g'idan ku fa kikace Zainab?"

"murmushi takaici Hjy tai snn tazo ta dafa kafadar Zainab' Zainab kiyi hkr ki koma d'akin ki kinji Zainab' idan ma wani abu yake maki inaso ki sanar dani da kaina zan dauki mata ki akai"

"Zainab tasa kuka batare da tace kalaba"

" babu irin mgnr da Hjy da inna basuyiwa Zainab ba amma taki yarda"

"duk da ran Hjy ya baci amma h'aka ta dan ne fushinta tacewa Inna tunda abin yazama h'aka babu damuwa ta dauketa sutafi g'idan kawai idan yaso daga baya lkcn ta huce sai lallabeta ta dawo d'akin ta"

"inna tace ita wlh bazata iya daukar Zainab ta medata g'ida ba' amma tunda abin yazama h'aka bari ta kira Alhj kila idan yasa baki zata koma g'idan ta"

"waya inna ta dauka ta kira Alhj ta sanar dashi abinda ake ciki' Abba yace abawa Zainab wayar suyi mgn' koda inna ta mikawa Zainab wayar Zainab taki amsa"

"gani h'aka yasa inna kashe wayar' shims Abba dake g'ida mikewa yai ya dauki key d'in mota ya kamo hanya' ko kafin yazo inna tana tabawa Zainab baki amma Zainab takafa ta tsare' Abba na isowa Zainab na ganisa ta fashe da kuka murmushi kawai Abba yai snn ya kariso gunta"

"gani irin kukan da takeyi ne yasa Abba zuwa kusa da'ita snn yace Zainab naji wani mgn ne a gun innarki Zainab kiyi hkr ki koma d'akin ki mana Zainab"

"cikin kuka Zainab tace Abba kayi hkr bazan koma ba"

"h'aba Zainab kodan darajan yaranga kiyi hkr ki koma kinji Zainab"

"Abba Dan Allah kayi hkr kawai"

"nayi hkr dame Zainab"

"Abba nagaji da aure' banayi k'uma"

"Zainab3 idan har nine na haifeki umurni nake baki kibisu kawai kutafi"

"dukawa Zainab tai har kasa gwiwa bibbiyu tana rike da kafar abbanta tace Dan Allah Abba kayi hkr ka yafemi amma wlh bazan koma g'ida zhrdee koda shikadai ne yarage a duniya na hakura dashi"

"wani irin kuka tasa har jikinta na rawa"

"Hjy dake tsaye jikinta yai sanyi sosae h'ade da kunya' zcyrta tana tambyar kanta wani irin abune zhrdee yakewa Zainab h'aka da har tace bata sonsa?"

"gani irin kukan da Zainab keyi yasa Abba sa hannu ya dagota ya rungumeta' itama rungumesa tai taci gaba da kuka"

📖🖊
☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.

🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

_~*A GSKYA NAJI DADIN CONMMENT D'IN KI SOSAE SBD TUNDA NAFARA WNN NOVEL BABU ABINDA SANCEWA UBANGIJI SAI GODIYA' SBD DAUKAKAR H'ADE DA FARIN JINI' WASU CONMMENT D'IN MA HAR NAKAN KASA KARANTAWA SBD YAWANSU' SHIYASA A KULLUM NAKE KARAWA UBANGIJI NAGODE' K'UMA MASOYANA NAGODE NAGODE SOSAI ALLAH YABAR ZUMUCI*_

_*SADIYA LONG LIFE HAUSA NOVEL GRP' A GSKYA TUNDA TAFARA WNN NOVEL NAKE GANI CONMMENT AMMA BANTABA GANI CONMMENT DAYA BIRGENI BA IRIN NAKI NAJI DADI SOSAI ALLAH YASAKA DA ALKAIRI' IDAN HAR KINADA AURE ALLAH UBANGIJI YA BAKI ZAMAN LAFIYA DA MIJINKI' IDAN K'UMA BAKIDA AURE ALLAH UBANGIJI YABAKI NAGARI NAGODE*_

4⃣7⃣

"Abba yace dan Allah idan bazaki damuba ki d'an bamu waje"

"Hjy Mmn zhrdee kenan' batare da tanuna damuwa ba tace babu komai Alhj snn ta fice' ita da inna *Hulaira* bayan su fita ne *Alhj Musa* ya kama Zainab ta zauna a b'akin gado' shima ya jawo kujeran dake gefe ya zauna kusa da'ita suna fuskantar juna"

"snn yace Zainab"

"na'am Abba"

"banaso kiboyemi komai a tsakani zamanki da zhrdee' inason sani abinda yake maki sbd na dauki dan ba baiwa na bashi ba"

"cikin kuka Zainab tace babu komai Abba nidai kawai nagaji da zama dashine"

"a'a Zainab ruwa baya tsami banza"

"shiru Zainab tai tana share hawaye batare da tace komai ba"

"himmm Zainab kenan naji dadin h'akan sosae' da kika zamo mace mai sirri' k'uma ina alfahari dake a matsayin *yan* a gareni"

"yanzu kinga abinda za'ayi kiyi hkr ki koma d'akin mijinki' kinga duk uban na gari bazaiso ace shine sanadiyar mutuwar auren yar'sa ba"

"ni kaina nasan kina zaune a g'idan dan nine' h'aka shima zhrdee albarkacin mahaifinsa yakeci' sbd *Alhj Kailani* idan da ana daukar mutum ayi kyauta dashi gaba daya dana bashi dan yafi h'aka a gareni' *Alhj Kailani* mutum ne mai matukar mutunci da sani darajan dan'adam a dai irin zaman da mukayi tun kafin mu auri iyayenku dashi komai nayi masa ban yarba"

"Dan h'aka ina mai bafi hkr da ki koma d'akin ki' k'uma banaso kimi wani fahimta banayi h'aka da wata manufa ne ba a'a sai dan duk wata mace da kike gani batada inda yafi dacewa da'ita face d'akin mijinta' dan h'aka dan Allah kiyi hkr kinji"

"naji Abba"

"wlh Zainab inda ace yau zhrdee d'in ne da kansa ya b'ude baki koda da wasane yace baya sonki da tuni kin Dade da barin g'idan' amma tunda bashi bane kiyi hkr dan Allah' sbd idan har na biyeki muka kashe wann aure dole wani zaki aura kinga shikuma bamusan irin nasa hali ba"

"h'aka ne Abba"

"to kin gani kenan' k'uma banaso yarinya dake azo ana kirga maki aure' dan h'aka kiyi kinji' dama ita rayuwa tagaji h'aka' shikuma *AURE* kanshi da kike gani *IBADA NE* dole sai kinga abubuwa kala kala a ciki' k'uma banaso ki teallaka kibar yaran nan sbd idon *Uwa* ba karami abu bane' shiyasa nakeso kije ki rike yaranki sbd kada su walakanta"

"jikin Zainab yai sanyi sosae' tana kwalla tace to Abba babu komai na hakura"

"yawwa Zainab ngd' Allah yai maki Albarka yadda kikaimi Allah yabaki masu saka maki"

"amin Abba"

"sbd kiyayyar da k'uma jin mgn ta da kikaiyi ki f'adi duk wani abu da kikeso idan har befi karfin arzikina na maki alkawarin zanyi maki shi ko menene"

"shiru Zainab tai tana kwalla"

"kiyi mgn mana Zainab"

"still shiru tai takasa mgn sai hawaye kawai"

"to kinga karki damu tunda ga innarki nan zata rakaki har g'ida idan kunje sai ki f'adi mata kawai"

"kai kawai Zainab ta daga masa"

"snn ya mike h'ade da cewa ni zantafi g'ida kinga nadawo kasuwa kenan ban hutaba na sake fitawa"

"hawaye kawai Zainab kenan' Abba ya shafe mata kai h'ade da cewa Allah yai maki Albark' ya kara lfy snn yafice"

"yana fita suka hadu dasu Hjy' inna ce ta tareshi da yaya dai Alhj?"

"kije kije dauketa kawai ku tafi g'ida' amma kada ki zauna"

"murmushi kawai inna tai snn ta koma taje Zainab tafito suka shiga mota Hjy ce ke drive sbd su yya duk su riga su koma g'ida'. k'uma shi zhrdee d'in ma ba kasafai yake zuwa hospital ba banle tasa ran zaizo ya daukesu"

"suna shiga g'ida Zainab da inna sukai d'akin Zainab' ita k'uma Hjy tai tana bangaren' sufi minti goma da shiga snn Aisha ta shige yiwa Zainab baraka' babu yabo babu fallasa a fuskan Zainab inna ce ta mika mata baby"

"bata jima ba tafita' bayan ta fitane inna take tambyar Zainab' babu abinda Zainab ta boyewa inna komai ta kwashe ta fadiwa inna harda kukanta"

"hakuri kawai inna tabata snn ta tafi g'ida sbd Abba yace kada ta dade"

"da yamma lkcn zhrdee ya dawo Hjy da kanta tazo ta kira zhrdee zuwa bangaren ta' bayan su shiga a ladabce zhrdee ya gaidata snn ya zauna a kasa kusa da kafafuwanta snn yace Hjy gani"

"yanzu sbd Allah zhrdee abinda kayi ka kyauta kenan"

"cikin taushin murya yace menayi kuma Hjy?"

"abinda kakewa Zainab mana"

"wani abune tace nayi mata?"

"koda batace ba halamu ya nuna zhrdee"

"wani irin halimu k'uma Hjy' idan mgnr rashin zuwa hospital ne wlh yanayi ne yasa h'aka"

"wani irin yanayine da zai hanaka zuwa hospital' haihuwa fa sukutun akai maka zhrdee' wlh shiyasa koda Zainab tace bazata dawo g'idan nan ba banga laifinta ba' sbd duk macce da takejin dadi a gun mijinta bazata gujeshi"

"h'aka ne amma nidai nasa babu wani abinda nakewa Zainab na kuntatawa' k'uma ko cikin dare da take labour wlh duk ihun da takeyi wlh Hjy na rantse da Allah banji bane"

"h'aba zhrdee ace bakaji ba' har nida nake nan naji"

"wlh nace Hjy"

"shikenan na yarda' amma dan Allah karinka kiyayewa"

"insha Allahu"

"yanzu Zainab d'in tana ina?"

"tana d'akin ta"
Chapter 61 · 0% Book details