← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 89

Sashe 69

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"gani da gske yakeyi yasa Aisha hadiye kukanta"

"zhrdee yana tsaye a kanta yana f'adi mari kunyar banza mari kunyar wufi kawai' inda kinada kunya dan nace zanyi aure har zaki ta da hankalinki' inda ba'a aure ke za'a auroki?' ko k'uma kinga ina nuna fifiko a tsakani keda Zainab shine zaki kawomi iskanci' to wlh daga yau dagake har Zainab babu wanda zan dagawa kafa' aure k'uma babu fashi';idan zaku kwantar da hankalinku Ku kwantar idan k'uma bazaku kwantar da hankalinku ku kuka sani"

"aurenka din me ina ruwana da aurenka"

"kimayi runki dashi"

"himm kai ka sani' domina kaje ka auri mata dubu ma"

"kinfi kowa sani ba'a auren mata dubu' inda anayi da sai nayi"

"shigewarsa yai yaje ya kwanta"

"da safe bayan ya dawo daga masallaci ko leka Zainab beyiba'dakin Aisha' ya koma' lkcn tana kan sallaya tana lazumi' gashi k'uma *shahida* ta tashi amma ba kuka takeyi ba' shire2 takeyi tana niman ta tada *shahid* hannu zhrdee yasa ya dauketa h'ade da cewa babyna zomuje kada kitada bros ko' k'uma kinga mumy tana sallah"

"daukarta yau suka nufi d'akin Abba' da sallama ya shiga d'akin Abba' Abba dake shingide ya amsa da fara'arsa yana f'adin son har kashigo"

"eh Abba' dukawa yai a ladabce ya gaidashi snn ya zauna' hannu Abba yasa ya dauki baby snn yace son"

"na'am Abba"

"naji wata mgn a gun Hjy da gske nan?"

"eh da gske ne'tace har kakai kudi g'idan su yarinyar?"

"eh haka ne"

"kai da kanka ne kakai?"

"a'a Abba SALE ne ya kaimi"

"meyasa baka sanar daniba' kafin akai kudi"

"kayi hkr Abba"

"ba mgnr nayi hkr bane hujja nakeso"

"kayi hkr kawai Abba"

"to shikenan' Abba kada ka sake"

"insha Allahu"

"budurwace ko bazawara?"

"bazawara ce"

"kasan abinda ya fito da'ita daga g'idan mijinta?"

"eh ta fadimi dalili"

"ka gamsu?' k'uma kayi bancike akai?"

"to shikenan' Allah ubangiji yabaka ikon adalci"

"amin ngd"..

"zhrdee be karisa ba su yya Shamsudee sukai sallama"

"matsawa zhrdee yai ya basu gun suma suka zauna"

"a ladabce suna gaida shi yya Shamsudee yasa hannu ya dauki *shahida* yana yimata wasa' Abba yace Shamsudee dama inaso ganiku kaida d'an uwarka"

"to Abba Allah yasa ba laifi mukai ba"

"a'a ba laifi kukai ba' duk da dar kusan da mgnr amma zan sake tuna maku".

"na maifa Abba?"

'yah!!! mgnr yaran da mukai a baya?"

"wane kenan Abba?"

"wanda kukace iyayensu sunce sai sun kare karatu snn zasuyi masu aure?"

"OK sunanan Abba"

"Nurudee dake gefe yace Abba lfy?' wani abune ya faru?"

"ba wani abu ya faruba dama mgnr aurene"

"aure k'uma Abba?"

"kwarai da gske"

"nidai gskya Abba hkr za'ai mi' dan gsky aure ba yanzu ba"

"Nurudee kanka daya kuwa?' kasan abinda kake f'adi?"

"Abba ina sane mana"

"kaita Shamsudee me kace?"

"nima Abba ba yanzu ba"

"menene hujjanku NA f'adin h'aka"

"babu komai nadai kawai daiii".

" dai me"

"duk sukai shiru"

"Abba yace to wlh bazai yuwuba' idan ma bcc kukeyi to ku falka' idan anawa mace auren dole to wnn karo maza zanyimawa"

"bazan yarda da iskancin banza ba' ta yaya za'ayi maza kosassu kamarku kuce bazakuyi aure ba'idan har abinda kuka yankewa kanku kenan to wlh bana ko kaffara kuna zina a waje"

"da sauri sukace kaee Abba"

"da gske' idan ba zina kukeyi ta yaya namiji me shekaru kamarku kuce bazakuyi sha'awa ba' to wlh bazan yarda da shashanci ba' na baku nan da sati kudawo ku sanarmi da yadda kukai idan yaso saina tura abbanku SALE"

"sbd so nakeyi na h'ada gaba daya naku nada son"

"da sauri sukace wani son k'uma"

"ina da wani son ne wanda yafi wann"

"Nurudee yace badai wani aure zhrdee zai kara ba?' Shamsudee dake gefe yace ga zahiri kuwa"

"zhrdee dake gefe dukar da kai yai kasa' Abba yace idan aure zai kara saime' aini yafimiku tunda gashi har mata nasamu"

"duk murmushi sukai' snn Shamsudee yace Abba sbd Allah zhrdee ya dunga tara mata kenan da kuruciyarsa"

"zhrdee najin h'aka mikewa yai yafita a d'akin"

"bayan ya fitane Abba yace nima kaina nayi tunanin h'aka amma tunda ya nuna yanaso yaya zanyi dashi"

"yaya zakayi dashi fa kace Abba' hanashi zakayi' iji Shamsudee kenan"

"a'a ni bazan hanashi ba' tunda banike ciyar masa dasu ba"

"shiko yya Nurudee da ba mgn yaci ka yiba mikewa yai ya fita' shima yya Shamsudee fita yai yabi d'an uwarsa"

"bayan su koma d'akin sune yya Shamsudee yace kae bros kanajin Abba kuwa?' to ba tare muke ba?' to yanzu me kagani?"

"ni dama koda Abba beyi mgn ba inaso nayi masa mgn' amma abinda ya hanani yimasa mgn inaso sai ku daidai da'ita tuku"

"wahh!!! k'uma?"

"haybat mana"

"waye k'uma haybat?' ina mgnr AMINA?' wacce Amina k'uma yar'raini wayo' wlh idan ba Allah ne yai zan auri Amina ba' wlh bazan aureta ba' yarinyar da ta medani kamar ATM card k'uma rana daya nace ban dashi ko daga wayarta batayi' to kai kana gani h'aka ina k'uma ga idan muyi aure' wlh yarinya karama zan aura wanda zan juyata ta yadda nakeso"

"kayi daidai d'an' uwa"

"nima abinda ya hadani da SALAHA kenan' shiyasa tuni na fita har kanta' yanzu wacce na samu this year ta kare SSCE dinta idan mu daidai ita zan aure nima"

"to shikenan Allah ya datar damu' amma mata sun zama abinda suka zama' ta hakane ake samu a cucesu"

"Shamsudee yace wawaye ba"

~~~ ~~~~ ~~~~

"Fatima tana fita takaba'daidai da lkcn Bilyaminu ya tattaro dukiya Nasir wanda yake hannunsa ya kawo g'ida kano' Alhj mahaifin Nasir yace tunda da kansa ya roki arziki cewa koda bayan ransa kada a daina kula da marayun da yake kula dasu amma shidai yanzu babu abinda zaice duk abinda Fatima ta yanke shikenan"

"Fatima na kuka tace babu damuwa insha Allahu zanci gaba har karken rayuwata' bayan in gaba h'ada dukiyar tsaf Fatima tace ta wakilci Bilyaminu da yazamun juya dukiyar yaci gaba da business d'in yana fita dasu' k'uma zata kira customers dinsa ta sanar masu"

"Bilyaminu yai murna sosae dajin h'aka"

"bayan tafiyar Bilyaminu ne Abba Bbn Nasir yake cewa Fatima ba naki taki bane' amma me zaisa ki dauki dukiya me yawa h'aka ki dankawa yaran aikin Nasir' halin mutum yanzu sai Allah"

"h'aka ne Abba' ai bazan sakar masa duka bane' bayan kwana biyu nima zanfara business din da kaina' idan yaso duk wasu abu da ake bukata sai karinka aikosa yana siye ya kai mi can"

"to shikenan H'akan ma yaya"

"tun bayan fitar Fatima takaba zawarawa suke zirya' dana Allah dana allaro' mafi yawanci dan kudin da Nasir yabarine yasa suke zuwa' amma Fatima bata saurarsnsu' Bbn Nasir yai f'adi har ya gaji amma a banza' gani zai matsa mata da mgnr aure yasa ta kwashi yaranta ta koma g'idan bbnta da zama' ita da yara' koda bbnta ya tambyeta dalilin dawowa g'ida babu abinda ta boye masa' h'akan ne yasa yace ta zauna zuwa wani lkc"

*dan Allah kuyi hkr zaku ganisa a gurguje*

~~~ ~~~~ ~~~~

"mgnr su zhrdee da yayyinsa saura sati daya' g'ida sai faman gyara gyare akeyi' da yake yau Aisha ce keda girki zhrdee yai wanka zai fita yace Aisha"

"na'am"

"Dan Allah masu aiki zasuzo gyara d'akin *Rukayya* inaso kiyi masu abinci"

"Aisha ta kallesa days sama har kasa snn tace baza'aiyi ba"

"me kikace?"

"nace bazanyi ba"

"ninefa Aisha"

"Dan Kaine sai me"

"h'aka ne Aisha'bakida laifi' Allah ya shiryeki"

"kai kasani"

"be tanka taba fita yai zuwa d'akin Zainab tana zaune a b'akin gado ya shigo' fuska a daure tace har zaka fita kenan"

"eh zanfita kenan' dama nazo na sanar makine masu aikin d'akin amarya zasuzo gyara Dan Allah abinci nakeso kiyi masu' Akwai kayan biya jiya NA karo suna cikin frg"

"to kawai tace snn yafita' yana fita hawayene kawai suka zubo mata"

"mikewa tai taje kitchen tafara aiki tun kafin suzo sbd kada ta makara' ko kafin takare suzo su fara aiki' Aisha na gani zuwarsu ta shirya zuwa uguwa' babu uban data sallama' daga gidan su tawoce g'idan ubaida' sukasha hiransu' bata dawo g'ida ba sai bayan isha' zhrdee yana shiga g'ida itama ta shiga"

"ganita tana shigowa ta gate mmki ya kamashi amma bece da'ita komai ba har tashige dakinta' dayake ubaida tariga taiwa yara wanka' shiyasa Aisha na zuwa kwanciya kawai sukai' sbd mmki zhrdee kasa mgn yai ido kawai ya zuba mata"

"washe gari da safe bayan zhrdee ya fita Zainab itama ta shirya ta nufi g'idan su ita da yara' bata dawo g'ida ba sai bayan magrib' Ashe zhrdee yau be dadi kamar yadda yasaba dadewa ba' Zainab na sallama zhrdee yazo parlour yaja ya tsaya' tana shiga yace da izini uban wa kika fita?'"

"Zainab tai shiru"

"badake nake yiba"

"kayi hkr"

"banason mgnr banza' wai me kukeso Ku meda nine eyya?' wani sabon iskanci kuka dauko' kowani shege ya rika fita bada izini naba' to wlh bazan dauki rainin wayo ba' duk wanda ya kara fita ko nan da b'akin gate ne wlh saina karkkarya masa kafa' idan kunce karyane ku gwada"

"Aisha na dakinta tana dariya h'ade da cewa Allah ya kara badai komi nayi kice sai kinyi ba' idan wani yai rawa ya samu kudi waniko saidai duka"

"Zainab na shiga daki zhrdee shima ya shiga har kasa ta duka tace dan Allah kayi hkr wlh mancewa nayi na dauka na sanar makane"

"banza yai da'ita ya h'au gado ya kwanta"

"ana sauran kwana biyu biki zhrdee ya kawo masu turame zannuwa super wax kala bibbiyu h'ade da kayan yara' *shahid da shahida* kala uku uku h'ade da takalma"

" *Abba da Islaha* kala bibbiyu"

"ranar juma'a ana saukowa masallaci duk aka daura masu aure'yya Shamsudee yya Nurudee da zhrdee"

*turrr kashi wannan shine ake cewa kara da kiyashi* *Allah ya kyauta*

📖✍
☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.

🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

5⃣4⃣

"g'ida cike yake da jama'a' dangin Abba na birni dana kauye duk su zo' hakama Hjy yan' uwa da abokan arziki duk su hallara"
Chapter 69 · 0% Book details