← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 89

Sashe 23

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"S'au kinta daya yanzu sbd lokaci lokaci umma tana bugowa suyi hira amma ba kullum ba sae k'uma Abdul' duk da Abdul yana kokari wajan sa mata recharge car k'uma yace idan tana bukatar wani abu tai mgn amma nawi takeji sbd tunda tai aure dae dae da rana daya bata taba aikawa iyayenta da komai ba' bayan ka auran da yaro ka huta amma sae yazama har yanzu ana wahala da'ita.

"shiyasa duk yadda takai ga bukatar wani abu take hkr' impact ma koda za'a bata' itana zasu aika mata dashi? tunda ba wani tasani a garin ba' k'uma ba account ta b'ude ba banle tace kota account zasu iya turo mata.

"ita dae Fatima tananan sae faman tunani takeyi kala kala ta'ina zata bulowa Nasir kodae takira g'ida gu iyayensa ne ta f'adi irin abinda yake aikatawa anan.

" Can k'uma tace kae a'a idan nai h'aka bedace ba sbd mahaifiyarsa be kamata a daga mata hankali ba' idan k'uma mahaifinsane ba lallane ya damuba tunda bayason yaji ance ga laifin Nasir tun yanada kuruciyarsa banle yanzu da girma ya kamashi' idan k'uma idan iyayenta ne tarida da tasan halin Abba ta cewa zaiyi ta h'ada kayanta da yara yadawo g'ida' tasan idan har tasake tabar g'idan Nasir to ba lalla bane abbanta ya bari tadawo g'idan Nasir' koda zata dawo tasan sae ta wahala kafin abari.

"Sbd a rayuwar Alhj Sunusi duk cikin'ya'yansa yafiso Fatima sbd suna mahaifiyarsa ne da'ita.

"" Can wani zcy yace kodae na tambayesa kudi ne nace zanyi wasu uzurorine dasu' to k'uma idan nai h'aka zaice aikin da nakeyi fa? tunda besan nabar aiki ba.

"kai bama zanyi h'akan ba' baridae kagani' mikewa tai ta dauko wayarta cikin bedroom tashige snn tai rangadawa Nasir kira' lkcn yana kwance kamar bazai daga ba gani kira yaki karewa h'aka dagawa h'ade da sallama.

" ko amsawa Fatima batai ba' ta h'au shi da masifa tana f'adi wlh idan bakazo g'idan nan yanzu ba na rantse da Allah a yau bazan kwana garin nan ba sae kano k'uma g'idan mu zantafi direct' idan har ma na sanarwa Abba ya nabiyo jirgi nazo.

"Nasir yace what? Fatima kanki daya kuwa? to wlh idan kika sake kikabar g'idan nan nida kene' k'uma kada kifita ko nan da b'akin gate dan ganinan zuwa.

"Batare daya kashe wayar ba yasata cikin aljihu yafice daga d'akin kai tsaye motar a'a ya shige yakama zuba gudu kamar zaitashi sama.

"Kafin yashigo g'idan tuni ta h'ada kaya a cikin jaka h'ade da yafa kyalenta' ko minti goma ba aiba Nasir yashigo da motarsa.

"jin tafiyarsa yasata daukar jaka tafara tafiya kamar da gaske yana shiga fisge jakar yai yai hurgi dashi h'ade da jawota yasama kofar key yarufe ta ciki.

"Yana dadin Fatima kina haukane ko? ke da daske kikeyi tafiya zakiyi ki barni? to wlh karyanki tasha karya babu inda zaki kibarni.

" tsawa Fatima ta dake masa tana f'adin wlh baka isa ba Nasir'.

"A fusace Nasir ya dauketa da mari Wanda yasata saeda ta f'adi kasa.

"Ihu tasa tana kiran wayyo Allah na.

" yace wlh Fatima kibar gani irin son da nake maki idan har ina mgn dake kina cemin ban'iya ba wlh saena maki dukan masifa a g'idan nan k'uma na gwada maki isata d'in.

"Ita k'uma Aisha yau zatabarmi g'ida tunda bada ubanta muka h'ada kudi muka gina ba' a fusace yajuya zai fita.

" Da sauri Fatima tasha gabansa h'ade da cewa a'a Nasir Dan Allah kada kai mata h'aka' idan kai mata h'aka bakai mata adalciba.

"garama kafito da wata hanyar zaifi' ko kace tashirya taje gani g'ida' kaga daganan ma zaka iya aika mata da takardanta saifi.

"H'aka yafita batare daya tanka taba' yana fita sukai karo a parlour Aisha ta duka ta gaidashi' fuska daure ya amsa da cewa jeki ki hadu bayan ki yau d'in nan zaki gani g'ida.

"Kamar a mafarki Aisha taji wani irin tsanle tai ta rungumesa tana fadin nagode sosae Alhj Allah ya kara girma da daukaka.

" batare daya ce amin ba yace jeki ki h'ada kaya kizo ina jiranki.

"Idan banda rashin wayo da batan basira irin na Aisha ba'ai ta tambayi dalili'amma ina jiki na rawa taje ta h'ada kaya tafito' tana fitowa ya mike har zasu fita a guje taje sallamar Fatima.

" Rungumar juna sukai Fatima harda kukanta Aisha tace h'aba Anty wani irin kukane kikeyi h'aka tafiya ai ba mutuwa bane inanan dawowa nan bada dadewa ba....

"Nasir ne ya daka mata tsawa da Dan Allah kizo muje kinbarni a tsaye kamar wani d'an'iska.

" Da sauri Aisha ta saki Fatima tazo ta d'au jakarta suka fita.

📖🖊
☘☘


AURE IBADA NE

FASAHA ONLINE WRITES F.O.W. ☘.

MMN USWA

fans gskya banida b'akin gode maku sae dae nace Allah yabar kauna da zumuci a gskya comm d'in ku yana karami karfin gwiwar sosae nagode nagode sosai

wnn pg kafatalinsa sadaukarwane gareku masoya aure ibada ne.😍🤝❤

2⃣2⃣

"Aisha suna fita zama Fatima tai tai shiru tana tunanin irin wann hali na Nasir' yanzu sbd kwata kwata a rayuwar Nasir be dauki saki wata aba bace a kalla bayan aurenta dashi Nasir yai aure da zaikai shabiyar a cikin yaran da yake aurowa Aisha itace ta shabiyu banda zawarawa' a cikin zawarawanasa Hauwa zuwaira sai ni'eema duk su uku nan gogangune sosae' sae k'uma kash!!!!! duk da gogewarsu Nasir yawuce wa tunaninsu' h'akan yasa zuwaira da ni'eema basu dade da shiba.

"kwata kwata sati ni'eema biyu da Nasir ya koreta sbd tanimi taka masa Fatima' ita kanta ni'eema batasan Fatima ke takawa Nasir birki ba a kanta sakamakon tun daren farkonsa da'ita a cewarsa besameta yadda take sons shiyasa tun washe garin bikin ya nimi bata takardanta amma Fatima ta hanasa.

"itako ni'eema batasan wacce wainar ake toyawaba kullum da Fatima take kuka shiyasa idan ta tashi is kan in ta tace zatawa Fatima duka" Nasir ne ke shigarwa Fatima' gani h'aka yasata bari narar daba Nasir a g'ida ya gun aikinsa tabi Fatima har d'akin ta acewarta wai zaneta zatayi.

"Itama dayake Allah yasa Fatima a tsaye take ga tsayi da jiki' tace bismillh idan bakayi kabani gu.

"DA Allah yabawa Fatima Sa'a ta kwace igiyar hannu ni'eema tafara zuba mata da taji wiya da kanta ta gudu.

"Da yamma bayan Nasir yadawo a zcyr Fatima bataso sanarwa Nasir ba' shiyasa koda yashiga d'akin ta yaganta wani iri ya tambayeta lfy cewa kawai tai babu komai' amma yana shiga d'akin' ni'eema ko zama bata bari yayi ba ta d'au igiyar radio ta mika masa.

" Nasi yace me za'ayi dashi k'uma ni'eema?

"ni'eema tace idan har kanason zamana dakai a cikin g'idan nan to ka amshi wnn wayar yanzu basae anjuma ma inaso ka zanemin Fatima a cikin g'idan nan.

"murmushi Nasir yai h'ade da cewa kai h'aba dae wani abune tai maki?

" ni'eema tace banida amsar baka a yanzu idan har kuwa kana bukatar amsa kabari sai bayan ka aikata abinda nasaka.

"batare da musuba Nasir ya amshi wire d'in yanufi d'akin Fatima' yana fita ni'eema tai wani irin girgiza h'ade da tsalle ta f'ada akan gado tana murna.

"Fatima na kwance a gefen gado Nasir ya shigo h'ade da cewa Fatima dama f'ada ne kukayi da ni'eema?

"Fatima tace me tace maka.

" Nasir yace ke nake tambaya ko ban'isa ki sanarmi bane?

"Daga nan Fatima ta kwashe duk yadda sukai da ni'eema ta f'adi masa har tana kwalla.

"A fusace Nasir yafita' yana shiga d'akin ni'eema ya h'au ta da duka saeda wire ya tsantsanke' yasake dauko balt d'in sa yaci gaba da Durante' duk ihu da ni'eema keyi a kunni Fatima amma besa ta fito cetontaba.

"da ni'eema taga ba sarki sae Allah a guje tafice daga d'akin waje tanufa direct babu ko mayafi banle takalmi sae g'idan su.

" Bayan ta fitane Nasir yaje yana bawa Fatima hakuri.

"da yamma iyayen ni'eema suka dawo da'ita lkcn Nasir da Fatima suna parlour suna kallon lbrai' iyayen ni'eema sukai sallama suka shigo'suna shigowa bayan sun gaisane Fatima ta mike tabasu gu.

"Nasir yace lfy kunzo ku tsattsareni da ido wani abune yafaru? kishiyar mmn ni'eema saeda ta d'an gyara zama kafin tace komai.

"batare daya kalleta ba yace Dan Allah kiyi hkr kada ki yagamin rigan cushion nasan koda'yarki nasa akasuwa bazatai farajan cushion d'in na ba.

"A fusace ni'eema tace h'aba Nasir mmntace fa kake f'adi mata irin wann mgr...

"Tsawa Nasir ya daka mata h'ade da cewa kimin shiru ko nasake masa d'an bansan duka' d'an uwarkice sae me kotane tai abin duka bazan duketa bane? ko kina da uban da zai rama makine?.

"kae Nasir ya'isheka h'aka banza kawai mara mutunci..

"kafin ta karisa tuni Nasir ya dauketa da mari.

"kishiyar mmn ni'eema na gani h'aka ta kamo hannu ni'eema tace zomuje daga gani wnn mutumi ba mutucine dashi ba..

"B'ude b'akin Nasir yace kuma mutuncine daku? banzaye kawai masu kwadanyi kawai.

"Ni'eema tace kaene banza ba dae ni ba.

" kanta Nasir yai zai kae mata duka.

"da sauri kishiyar mmnta ta janyeta' h'ade da cewa rabu dashi muje.

" Nasir yace ina zaki? tsaya to nabaki abinda ya kamaceki' be kamata kije g'ida ba tareda tsaraba ba' jeki na sakeki saki uku..

"matan dake rike da hannu ni'eema tasa kuka h'ade da salati..

"Nasir yace Dan Allah gyatuma kinmin shiru kada ki taramin jama'a a g'ida aga kamar mutuwa akayi.

"fusge hannunta tai daga hannu matan dake rike da'ita tajuya zata shiga ciki...

"da sauri Nasir yace ina zaki?.

" kayana zankwaso.

"kayan ubanwa?da uban me kikazo g'ida.

"Shiru ni'eema tai ta tsareshi da ido sbd tssan dae babu abinda tazo dashi komai na d'akin' ta shine ya zuba.

" Nasir yace wlh idan baki bacemi da gani a gaba ba saena babbalaki a kwasheki a baro.

"matan najin h'aka da sauri ta jawo hannu ni'eema suka fita.

" Nasir yace shegiya kawai.

"nasan duk wacce zata aureni sbd kudi nane inda badan kudi ba nasan ko kallon banza ban ishekuba.
Chapter 23 · 0% Book details