← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 89

Sashe 47

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"wlh Aisha bansan ke wawiya bane sai yau' nidai yanzu g'ida zanje sbd Bbn Abba yace kada na dade na barsama a g'ida ne yana kirana' amma koma menene kiyi kokari kizo' yanzu dai Dan Allah idan yadawo ki amfashe hannu bibbiyu sbd wlh zhrdee yana soki sosae' kizo kina masa h'aka bazaiji dadi ba' Dan Allah kiyi hkr ki sanyaya zcyrki".

" to shikenan ngd ubaida' idan ba h'aka ba kinaji kina gani a kwace makishi ".

" duk sukasa dariya' oho gashi kinzo ko ruwa banbaki ba "

"a'a babu komai ai ba bakuwace niba".

" har bakin gate Aisha ta rakata sukai sallama "

"yamma nayi Aisha ta hadawa zhrdee lafiyayyar abinci h'ade da juice takawo daki ta jere masa tashiga wanka bata taba lkc ba ta fito kwalliya sosae tai ita kanta tasan tayi kyau' bata dade da gamawa ba zhrdee yai sallama suna h'ada ido yai mmki sosae a zcyrsa yana cewa to yau k'uma me aka shiya' karisawa yai ciki gimbiyata yau kwalliya ne h'aka akaimi?"

"to zo kiga wani abu".

" gani bata motsaba yasashi zuwa gabanta ya duka yana dafe da gwiwowinta Aisha dan Allah kiyi hkr ki daina fushi dani h'aka' wlh duk lkcn da zanshigo dakinki har faduwar gaba nakeyi' kamar fa ki mance auren soyayya mukai dake idan ma wani abu ne nayi maki me zaihana ki sanar dani amma ba kirinka fushi dani ba' wlh banajin dadi nashigo naganki kina cikin kunci' Aisha sbd dakefa yasa nake bujirewa mgnr su Hjy da Abba da k'uma zainab d'an dai naga na kyautatamaki amma duk yatashi a banza'.

"idan k'uma kince mgnr aurena da zainab wlh bani na nimawa kaina ba su Abba ne' ni k'uma na amince masune sbd zabi suka bani' ni k'uma har ga Allah banason rabuwa dake shiyasa na amince masu' k'uma nima ai yakamata nayi fushi dake sakamakon buyemi mgnr rashin haihuwar' amma kinga duk banyi fushi ba sbd inasonki ko' idan k'uma mgnr cikin fans ne wlh bayin kaina bane rabon cikine ya kaini gunta a wnn ranar' k'uma koba komai ai matatace kamar yadda kema kike"

"Dan Allah komai ya wuce inaso muyiwa juna uziri muyafewa junarmu Dan Allah mukoma kamar da' kinji Aisha ta".

"murmushi kawai tai masa batare da tace komai ba".

" zahradee yace alhamdllh hannu yasa a aljihu ya ciro sabuwar waya ya mika mata' bayan ta gani ya amsa yasa mata a caji' snn ya tube yaci abinci' a yau kam ko leka zainab beyiba balle tasan yadawo zamansa yai a d'akin Aisha ".

" duk da mgnr da yai batace dashing kala ba amma da sukazo kwanciya yaga babbaci sbd duk yadda juyata yanayi batare da tace kala ba' da yagama daukarta yai ya dora akan kirjinsa sukai bcc.

"yau ko zhrdee ko masallaci bejeba a daki sukai sallah tare suna idarwa suka koma gado".

📖🖊
☘☘


AURE IBADA NE

FASAHA ONLINE WRIRES F.O.W.☘.

🌳impacting valuable knowledge and entertainment is our concern🌳

story written by Mmn uswan.

3⃣9⃣

"basu dashi ba sai around 10AM suka tashi' shine ya fara tashi snn Aisha' toilet taje tai wanka snn tasa doguwar rigan jallabiya har takami hanya zata fita' Aisha ina zaki?"

"kitchen zanje hadoma breakfast".

" idan Akwai rowan Lipton kikawomi kawai".

"to shikenan".

" fita tai taje kitchen ta dibo masa ruwan Lipton din ta kawo masa' tana fita yashiga toilet wanka' koda tashigo da bata ganaaba ijewa tai a kan table dake gefe takoma b'akin gado ta zauna tana jiran fitowarsa".

"yana fitowa daga toilet jawo kajera dake gaban mirrow yai ya zauna kusa da'ita h'ade da zuba mata ido' Aisha na gani h'aka ta kau da kanta gefe".

" menene h'aka Aisha ta kalleni mana' murmushi tai snn tadawo da kallonta kansa' shima zuba mata ido yai h'ade da murmushi' snn yace jeki ki dauko min mai".

"mikewa tai taje ta dauko tana dawowa ta mika masa' h'aba Aisha ta shafami mana' murmushi tai snn ta dawo b'akin gado ta zauna h'aka ya dunga maka mata kowani bangare na jikinsa mata shafa masa' bayan ta gama yace ga short niker dita dauko misami".

" har dama niker?"

"Eh' mana".

"daukowa tai tasa masa' snn yacire towel d'in da yake daure dashi' bayan ya gama sa kayansa ne yace dauranki abu daya".

" me k'uma? "

"bakibawa mijinki breakfast ba".

"kae zhrdee wlh shagwabarka yai yawa".

" Aisha kenan idan banmaki shagwaba ba wazan mawa?.

"Allah ko?"

"eh mana"

"mikewa yai yaje ta bayanta ya rungume ta h'ade da cewa wlh Aisha dan bakisan yadda nake jinki a zcyta bane yasa' inda ana budewa da na b'ude maki zcyta kiga zahiri' amma inaso kinsan cewa kece jiya kece yau gobe da jibi ma h'aka ne' Aisha ina matukar sonki a rayuwata duk lkcn dana wayi gari naga baki tare na tabbata karshen rayuwatane yazo Aisha' Aisha ina matukar son ki Aisha I really love you' jiyota yai ta gabansa suna kallon juna' Aisha ta".

" na'am"

"kina sona?"

"gira kawai ta daga masa tana dariya".

"da gske Aisha ta?"

"da gske".

" kae Aisha naji dadi sosae' amma dan Allah kidaina fushi dani' koda laifi nayi maki zanfi jin dadi da'ace kina fushi dani' kinji Aisha ta".

"naji"

"yawwa eshat d'in ta' Allah ya barmu tare".

"amin"

"to zomuje kibani breakfast".

" zama yai Aisha na basa a baki har suka gama snn ya mike h'ade da daukar jakansa' ni zantafi kasuwa'".

"saika dawo Allah ya kare".

" amin ngd".

"yana fita saida yashiga d'akin zainab snn tana kwance tana tunanin zhrdee rabonsa da d'akin ta tun jiya da zaifita kasuwa' sallamar sane ya katse mata tunani dagowa tai ta zauna h'ade da cewa ina kwana".

" lfy klau' kintashi lfy?".

"tun jiya daka shigo da safe lkcn da zaka fita kasuwa baka sake lekowa ba Allah dai yasa lfy ne?".

" lfy klau Akwai abinda tsaidanine yasa bansamu leko kiba"

"shiru kawai zainab tai tana kallonsa' ni zantati saina dawo"

"Allah ya kare yabada abinda akaje nima"

"amin kawai yace yafice'yana fita hawaye kawai suka zubowa zainab".

"zhrdee yana fita wani irin dadi ne ya kama Aisha tsalle tai ta f'ada katifa tana murna".

" zainab tai kukan ta ta gaji tashi tai taje tai wanka ta sanya kaya bagaren Hjy taje ta zauna sukasha hiransu bata dawoba sai bayan azahar snn tadawo bangarenta' da yamma tai masa tuwon masara da miyar kubewa busassa wanda yaji namar rago da busheshen kifi' sbd tasan yana matukar so' snn taje tai wankanta tasha kwalliya cikin riga da sket taje kitchen ta dauko abincin tadawo daki' zhrdee be dawoba sai bayan isha saida yafara shiga d'akin Aisha yakai kusan minti 30 snn yafito zuwa d'akin zainab".

"yana shiga zainab ta taresa da sannu da zuwa h'ade da amsar masa jakan dake rataye dashi a kafada snn tace kadawo lfy?"

"yah!! kasuwa da k'uma jama'a?"

"alhamdllh".

" ruwa ta dauko ta mika masa snn tace zakaci abinci yanzu ne' ko sai kayi wanka".

"me kikayi?"

"tuwon masara nayi da miyar kibewa".

" a'a yau banajin ci'kije ki dafami koda shinkafane kafin kafito wanka".

"to kawai tace' duk da ranta ya baci amma bata nuna masaba ' toilet tashiga ta h'ada masa ruwan wanka snn tazo ta ninke kayar daya cire tazuba a wardrobe tanufi kitchen' shinkafa ta sake dafa masa wanda bewuce gwangwani daya da rabi ba' tai sanwa da ruwa plast sbd tai sauri' be dauki lkc ba ya daho ta diba ta kawo masa".

" zhrdee yana kaiwa baki da sauri ya dawo dashi' zainab na gani h'aka tace lfy? banji dadin abincin bane kamar be dahuba".

"a'a b'akin kane' to ko zaka gwada cin tuwon kagani".

" to yace' zainab ta dauke shinkafar ta dauko tre d'in tuwon ta kawo gabansa' dibawa tai ta zuba masa a plate' snn yafara ci' zhrdee yaci tuwon sosae yana ga mawa zuwan ta kwashe ta medasu kitchen snn tadawo suka kwanta'.

"yau kam yadda suka kwanta h'aka suka tashi itama zainab be dameta ba' da asuba kafin yaje masallaci saida yashiga d'akin Aisha ya tada'ita snn yafice".

"suna dawowa yashige bangaren Hjy nan ya zauna har eight snn dawowa' dama tun tashi zainab da asuba bata koma bcc ba' tana idar da sallah tashiga kitchen h'ada masa abin breakfast' tana kitchen taji shigowarsa gani bata gama yasata shiga daki ta h'ada masa ruwan wanka a cewarta kafin yafito daga wankan ta gama".

"yana shiga ta koma kitchen taje ta karisa kafin yafito tagama kwashewa tai takai daki' zhrdee yafito wanka daure da towel a kugunsa yaje gaban mirrow ya zauna' yana zama zainab ta dauki dayan towel din dake gefen gado tazo tana goge masa bayansa' banza zhrdee yai da'ita kamar besan tanayiba zainab na gama goge masa baya ta dauko mai har takai hannu zata fara shafa masa' me zakiyi?"

"shafa maka zanyi".

" kae Dan Allah banison iskanci' ni yaronki ne da zaki shafawa mai".

"hannu yakai zai amsa da sauri zainab ta kaudata hannu tana f'adin Dan Allah kabari na shafa maka mana".

"zainab badake nake ba".

" dani kakeyi amma dan Allah bakari na shafa maka ".

"tsayawa yai yana kallonta".

"zainab ta fara shafa masa tana cewa kae baka ma ji dadi matar ka na shafa maka mai ba".

" da sauri zhrdee ya janye kafarsa h'ade da cewa eh d'in ban gogeba".

"to yi hakuri wasa nake maka kawo na karisa kaji maigidana na kaina".

" zahradee najin h'aka kansa yakara fashewa yai girma' mika mata kafar yai h'ade da bonewa' zainab taci gaba' tana ga mawa ta dauko masa kayan da zaisa da taomakontane yasa kayan' suna gamawa yaje gun da ije masa breakfast bayan su zauna ta dauko plate ta dibi arish da kwai ta zuba a plate snn ta h'ada masa tea har zhrdee ya dauki spoon zaifara ci' da sauri ta dakatar dashi' amsa spoon d'in tai snn ta diba h'ade da cewa b'ude makinka".

"me zangani h'aka?".

"kae dai b'ude".
Chapter 47 · 0% Book details