← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 89

Sashe 42

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"min ngd".

" mikewa Abba yai yaje gunda son ke zaune' zhrdee na gani Abba da sauri ya mike tsaye h'ade da cewa har kafito Abba?"

"na fito son".

" son ya maijikin?".

"jiki da sauki Abba' son meyasa tunda kaga batada lfy baka kawota hospital ba har saida Amatullah ta kira Hjy Hjy tazo ta dauketa zuwa hospital?" sbd Allah inda yar'uwanta suka shigo suka ganta a wnn hali kasan bazasu dadi bako?".

"nifa bansan batada lfy ba Abba".

"wani irin mgn kakeyi h'aka son' kodai ba'a g'idan ka kwana ba?".

"a g'idan na kwana mana Abba".

"to kace bakasan batada lfy ba?".

"eh' ina nufin bayan fitanane cuwon ya sameta".

"OK to amma yanzu kasan tanada juna biyu ko?".

" shiru zhrdee yai be tanka ba' son kana jina kuwa?" himm Abba ya mgnr kayan da mukai' k'uma yaushe sukace kayan zai iso?".

"murmushi kawai Abba yai sbd yagano son kaucewa kawai yai' amma idan mgnr kayane ai suriga da suyi".

"gani h'aka yasa Abba besake mgnr ba snn yace son zankoma kasuwa".

" to Abba sainazo".

"har wajan mota zhrdee ya raka Abba' bayan tafiyar Abba ne zhrdee ya samu gun ya zauna yana tunanin abinda yasa ya duki Aisha' to amma k'uma mezaisa bazan dauketa ba? iyayena fa ta zaga' wanda ko'a mafarki bantaba tunanin zatai mi h'aka ba' kash dana sanima da banduketa ba' kodai nakoma g'ida yanzu na bata h'aka ne? k'uma wani harzari ba gudu kada naje yanzu tasan bata huce garin bata hakuri muzo musake wani f'adan".

"nasan ma ba lalla bane ta sairareni' kash nima nayi saurin hannu wlh da nasani banyiba' gashi nabar key d'in mota a dakin nasan yanzu idan naje dauka sai Hjy ta tambayi ina zani' kodai nace mata kasuwa ne zanje? k'uma idan nace nabari har sai gobe girkinta bansan hali da take ciki".

"zhrdee ya karisa mgnr ne h'ade da mikewa zuwa d'akin'' Hjy na zaune kusa da zainab ya shigo h'ade da cewa ya jikin nata?"

"jiki da sauri".

" har yanzu bcc takeyi ne? ".

"eh" wlh".

"amma doct yazo ya sake dubata yace babu komai ko?".

"eh suce babu komai' allurai da akai matane yasata bcc h'aka".

" OK ni Hjy zanje na dawo?".

"inda k'uma zaka bayan kanada mara lfy?"

"wlh Hjy duwowar da nake zuba kudine a kasuwa na mance na barsa a b'ude k'uma duk cinikin da akai suna ciki ba'akai bank ba shine zanje na ciro key d'in".

" ahh!! lalla kam hanzarta dauko key motarsa tai ta mika masa' idan kafita ka turomi kannika".

"Hjy duk subibun fa suke nan meyasa daya bazata koma g'ida ba?".

"a'a babu komai Akwai Aisha ai' kai dai hanzarta kaje' k'uma dan Allah kasanarwa Aisha koda ta waya ne zainab na hospital".

" naji kawai yace ya sakai yafice da sauri".

"a zcyrsa yana cewa dama nayi h'aka ne d'an kada wani yasan naje g'idan tunda ba'anan nake ba".

"bayan ya sanarwa su Amatullah snn yaje yashiga mota zuwa kasuwa parking yai a inda yake parking motarsa batare daya shiga shagoba ya nimi napep ya h'au zuwa g'ida".

"yana shiga daki Aisha ganita yai jigine da allon gado ta zabga uban tagumi jikin zhrdee yai sanyi bakin kofa yaja ya tsaya h'ade da zuba mata ido".

" Aisha na daga kai suka h'ada ido tsaki tai h'ade da juya masa baya".

"a sanyaye zhrdee ya karisa gunta a gabanta ya duka snn ya kamo hannunta bibbiyu cikin sanyi murya yake kiran sunata da sauri Aisha fisge hannunta' zhrdee yasake rikewa' Aisha na fisgewa taja da baya' gani h'aka yasa zhrdee hayewa kan gado' ita k'uma Aisha ta sauka ta barmasa gadon' still zhrdee yasake binta inda take yana kokarin riketa".

" igijesa tai ya f'adi a kasa snn takami hanyan fita daga d'akin' a guje ya mike yasha gabanta duk inda ta kauce saiya bita zahradee kabani hanya".

"Aisha bazan baki hanya kifita ba".

" zhrdee kabani hanya ko natureka".

"wlh Aisha babu inda zafi".

"wlh zan tureka".

"Aisha ko kasheni zakiyi bazaki fita ba".

"tsaki tai h'ade dasa hannu bibbiyu tatureshi' gani h'aka yasa shi igijeta gefe ta f'adi snn yajuya yasama kofa key' yarufe ya k'uma cire key' bayan ya cire key d'in ne ya juya gun Aisha daukarta yai tsaf Aisha na wultsil2 zhrdee be ijeta a ko'ina ba sai kan gado da sauri ya haye kanta".

" h'aka Aisha d'an Allah ki saurareni dan Allah Aisha".

"na saurareka name? bayan day kaimi karya yanzu so kakeyi kenan nasake saurarenka ka rangadomin wata karyan kasakeyi ko?..

"h'aba Aisha meyasa kikemi h'aka sbd Allah?.

" me nayi maka zhrdee? kai bakaga abinda kayi ba"..

"me nayi k'uma aisha?"

"dan Allah katashimi a jiki tunkafin..

" kafin me? wlh Aisha duk abinda kike tunani ba h'aka bane"..

"ba h'aka ba kamar yaya' kaifa da bakinka kace baka kwanan dakinta k'uma idan har naganta da ciki to a ruwa tasha? ko kanaso kacemi yanzu d'in ma a ruwan tasha?".

"a'a' ba'a ruwa tasha ba amma wlh3 Aisha sau dayane kawai' sau dayan ma bansan yadda akai ba".

" wani zancen banza zancen rainin wayo...

"h'aba Aisha wani irin mgn ne kikeyi h'aka sbd Allah' wlh idan sbd zainab tasamu cikine kike tunani zan sauyaki maki wlh na rantse da Allan daya halliceni bazaki taba samu h'aka a guna ba' Aisha karfa ki mance ina sonki sota har abada Aisha' wlh Aisha har gobe da jibi banga macce da takaiki ba a guna".

" himm dadin baki dai irin naka' baga zainab harma cikin kane da'ita".

"Ohooo my God' zainab d'in me daga ita har abinda yake cikin wlh basu gabana' idan fa kin yarda Aisha ke nakeso kece zabina tauraruwan dake haskaka birni zcyta".

"A lkcn ne Aisha ta sakar masa murmushi h'ade da cewa himm Allah yasa har zucine".

"Au baki yarda ba?"

"ni bance ba".

"kimace kigani' daga nan yajata da wasa ya more lfyrsa' bayan ya sauka ne har Aisha ta mike da sauri ya medata ta kwanta snn yafara yimata tausa a cewarsa ya gajiyar da'ita duk kanni gababinta yakebi yana jan snn ya danna a hankali sbd kada taji zafi' yanayi yana tsikaranta h'ade da wasa da kirjinta' Aisha sai faman dariya takeyi".

" suna cikin h'aka kenan sai sukaji knocking d'in Hjy h'ade da kiran aisha' da sauri zhrdee ya sauka a kanta snn ya hurga mata rigan jallabiyanta tasa' shikum ya sauka ya koma gefe ya labe".

"saida Aisha tasa rigan tuku taje ta b'ude kofar h'ade da yinmata sannu da dawowa".

" yawwa sannu ya g'ida? lfy klau ya mejikin? jiki da sauki ashe ya sanar dake?' wlh dazu ne ya kirani yake sanar dani".

"Allah sarki Ai jikin ma da sauki' nima nadawo dorawa abbanku abinci ne sbd naga lkcn dawowarsa yakusa k'uma gashi yamma yayi".

" h'aka ne to kodae nazo na tayaki aikin ne?"

"a'a barshi kawai inada miya tuwon kawai zanyi' to shikenan".

" amma Aisha so dayawa nasha f'adi maku keda yan'uwanki banaso kuna zama kai ba dankwali sbd Allah idan su sunyi ace dan basuyi aure ba amma harda ke daya kamata kiringa yimasu f'ada shine kikeyi".

"Hjy kiyi hkr za'a gyara".

" Allah yasa' snn tashige ciki'".

"Hjy na shigewa Aisha ta meda kofa ta rufe zhrdee ya jawota suka koma suka dora daga inda suka tsaya".

"gani karfe shidda yasa Abba tashi daga kasuwa' yabari yaran shigo su meda kaya ciki' gashi har lkcn tashinsu yayi bega son yadawo ba k'uma su rabu dashi yace zaidawo kasuwa' daukar wayarsa yai yakira son har five miss call amma son be daga ba' gani ba'a dagaba yasashi zuwa shagonsa ya dubashi tun kafin ya'isa ya hango motarsa a parke a gefe inda yasaba pakawa duk da h'aka dai saida ya karisa har ciki yashiga da yaga bashi a ciki yasashi tambyar yaran shago ina ogansu?".

"da farko zaifita yace zaije gun matarsa a hospital bayan ya dawo ya paka motar ko shago be shigo ba ya h'au napep daga snn besake dawowa ba".

"to kilan dai yana can hospital d'in".

" zhrdee yana g'ida yana kiran Hjy tazo tafita snn shima yafita' Hjy bata fita ba saida takare aikinta tsaf snn tasake wanka tafita' Hjy na fita saida tadanyi nisa snn shima yafita a gurguje yaje ya dauki motarsa saida yabiya ya siyewa zainab su ice cream chocolate gasasshen namar rago da kaza snn yakarisa hospital d'in".

"daidai lkcn drip d'in da aka sa mata ya kare zhrdee yana shigowa ya cire alluran snn yasa hannu ya dagota ya jinhineta da bango motsi kadan saiyace sannu' dama shigowar Abba kenan gani h'aka yafita Hjy tace ga abinci a zubo'..

" a'a Hjy kibari kawai ga wani nan nakawo mata' jawo ledar yai ya b'ude namar kazan ya dauko ya diba har yakai mata baki da sauri ta kauda kanta' Hjy tace a'a zainab kici mana' sake kai mata yai zainab sai amai har jikin zhrdee' zhrdee ya nuna bedamu ba".

"bayan ta gama kamata yai zuwa toilet ya wanke mata jiki tas snn ya sake kamota tadawo gado yaje ya wanke nasa yana fitowa doct yashigo dubata' yai dube duben da zaiyi snn yai sallama h'ade da dokoki kada tai aiki me karfi. inda so samune ko ruwa kada ta diba banle mgnr abinci' Hjy tace to za'a kiyaye"

"snn ya rubuta masu maguguna yafita' yana fita Hjy ta sanarwa Abba' Abba yace tunda abin yazama h'aka su dauketa zuwa g'ida kawai idan ciki yai karfi sai takoma g'idan ta".

" Hjy tace to shikenan kaga dama ga extra room na kusa da Aisha sai su zauna tare kawai' eh h'akan ma yafi.

"zhrdee da kansa ya dauketa bema bari ta takafa sbd jirin dake dibanta yakaita motarsa a gaba ya'ije ta su Amatullah k'uma suna baya Hjy da Abba motarsu daban' suka nufi g'ida".

" suna shiga Abba ya mikawa Amatullah key tai sauri ta b'ude masu dayan d'akin kusa da Aisha' da sallama Amatullah ta shiga' Aisha najin sallama da sauri tafito h'ade da tambyar mai jiki".

"jiki da sauki anmayi sallama' Allah sar.......

" Aisha ta kasa karisa mgnr tane sbd yadda sukai ido biyu da zhrdee yana dauke da zainab tamkar jijira.....
Chapter 42 · 0% Book details