← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 89

Sashe 64

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"h'aba Aisha baki shiga uku ba Aisha ta' Allah daya bamu shine zai kara mana wani kinji Aisha' Dan Allah ki daina WNN kukan h'aka"

"rungumarsa tai tana hawaye"

"da asuba bayan zhrdee ya dawo daga masallaci' d'akin Hjy yaje gaidata' bayan su gaisa ya jima suna hira har ya mike sai fita Hjy tace zhrdee"

"na'am Hjy"

"nace ba' mai zai hana a cikin kayan da kuka siye na takwarata tunda ga yadda Allah yai ikon sa ka dauki keke daya mana kabawa *Islaha* da d'an ragowar wasu kaya' tunda naga kun siye kayan da yawa k'uma yanzu batanan"

"a'a Hjy' kibari kawai idan nasamu kudi zan siye mata nata itama"

"kullum aikin kenan idan akan Zainab ne ko yaranta"

"a'a ba h'aka bane Hjy' idan har na Aisha taga na dauki kayanta na bawa Zainab Ai bazataji dadi ba ko?"

"eh' tunda ga Azumi kanwar uwarka ba' zhrdee kenan a addu'a ta dakai Allah ya shirya mikai' yasa kagane"

"fita kawai zhrdee yai batare da yace komai ba"

"tunda *Akbar* yafara samu kafa da kansa yake zuwa gun mmnrsa' haka ma yau dayake zhrdee tunda Aisha ta haihu a d'akin ta yake kwana sai da safe idan yaga dama yaleka d'akin Zainab' h'aka ma yau da zhrdee ya leka Zainab har zai fita *Akbar* yaje ya rike bbnsa daukarsa zhrdee yai suka nufi dakin Aisha"

"suna shiga zhrdee yace Aisha"

na'am"

"hadomi tea nasha' yunwa nakeji"

"to kawai tace tafita zuwa kitchen' tana h'ada masa ta kawo' amsa zhrdee yai yafara sha' Abba na zaune a gaban bbnsa"

"har ya kusan shanyewa Abba ya mika hannu"

"Abbana zaka sha ne?"

"to bari na baka a baki ko' Abbana"

"har ya dauki spoon zai fara bawa *Akbar* kenan Aisha tace h'aba zhrdee meye kakeyi h'aka' komai ne kaci saika bashi' ko kuma sare sarin koyawa yaro kwadayi' ko'ina yaje yaga anacin abu yace sai yaci"

"Aisha bari na bashi koda kadan ne"

"bazaka bashi ba"

"kinga kuka zaiyi ko"

"ba kuka ba yayi kukan jini ma"

"har zhrdee yakaiwa *Akbar* tea d'in da sauri Aisha tazo ta fisge cup d'in tea d'in"

" *Akbar* na gani h'aka yasa kuka"

"zhrdee yace kingani ko"

"Aisha tace naga me?' babu wani tea d'in ta zai sha' idan yunwa yakeji yaje d'akin uwarsa yasha"

"duk Aisha tana mgnr ne h'ade da zunguro *Akbar* a goshi"

"shiko *Akbar* kuka yasa har yana sukewa"

"gani h'aka yasa Aisha daukarsa ta fitar dashi waje' daidai b'akin kofarta ta'ije shi' tana ijeshi Zainab na fitowa daga d'akin ta' da sauri takariso' kafin ta iso Aisha ta tura kofa ta rufe"

"daukar Abba kawai Zainab tai suka koma d'akin ta h'ade da cizon yatsa"

"bayan kwana biyu Zainab na zaune a dakinta da'ita da yara suna wasa sai ga kiran inna yashigo' da sauri Zainab ta daga cikin girmamawa ta gaida ta'bayan su gaisa inna tace yan'ta albishirin"

"goro inna"

"kinsan me?"

"a'a inna sai kin f'adi"

"amma fa za'aban tukuici"

"eh naji zanbayar inna f'adi dai naji"

"to abbanki ya biya maki *hajji*

" ihu Zainab tasa h'ade da tsalle tana murna' godiya sosae taiwa inna snn sukai sallama' sbd murna har tarasa abinda zatayi"

"da yamma lkcn zhrdee ya dawo daga kasuwa da yake yau a dakinta yake' tayi tunanin yadda taji muryansa shigowa Zainab' zama tai a b'akin gado tana jiransa"

"shiko yana d'akin Aisha suna hira' Zainab tai zama har tagaji zhrdee be shigoba' bcc ya dauketa' zhrdee be shigo d'akin Zainab ba sai around 1AM snn yashigo' tanajin shigowar sa amma taba tashi ba' shima kwanciyarsa kawai yai sbd yariga yai wanka a d'akin Aisha"

"bari tai da safe lkcn ya dawo daga masallaci bayan ta gaida shi' shine take sanar dashi mgnr hajji"

"shiru yai sai da takare snn yace kiyi hkr babu inda zaki"...

" da sauri Zainab ta mike daga duken da take a gabansa h'ade da cewa me kace?"

"nace babu inda zaki"

"sbd me?"

"sbd na isa dake"

"to shikenan' abinda kawai Zainab tace masa kenan"

"fita tai daga d'akin' batare da tace masa kala ba' kai tsaye d'akin Hjy taje' a ladabce ta gaida ta' tanayi tana kwalla"

"lfy zainab me kuka ya faru?"

"Zainab na kuka ta fadiwa Hjy yadda sukai da zhrdee"

"haka yace?"

"Eh"

"tsaya ina zuwa' wayarta ta dauko ta kira zhrdee' zhrdee yana gani number Hjy da sauri ya daga wayar h'ade da sallama"

"kazo ina niman ka"

"to gani nan' gari ya meda snn ya nufi d'akin"

"yana shiga yaga Zainab duke a gaban Hjy' daure mata fuska yai' snn ya duka gani Hjy"

"yaya kukai da Zainab?"

"mgnr hajji ne kuma nace tabari"

"sbd me?"

"sbd Akwai abinda nake shiryawa idan nagama zanbiya masu ita da Aisha sutafi tare"

"a'a bazai yuwuba' kabari kawai ta tafi idan tadawo in har da gske kakeyi kanada niyar biya mata saita koma a na biyu' fanninka daban NA bbnta ma daban"

"a'a Hjy da dai tabari NA biya masu"

"bazai fa yuwuba' dama wani ne ba kai ba' h'aka kawai kai baka biya mataba k'uma baka bari taje Wanda bbnta ya biya mata ba"

"toni gskya"

"gskya me?"

"gani nayi ga yarinya karama kada WANI abu yazo ya sameta"

"babu abinda zai dameta idan ma mutuwa tai Allah ya jikanta amma tafiya babu fashi' k'uma kafin kaje kasuwa kabiya g'idan su kaiwa Alhj Musa godiya"

"to kawai yace ya mike' yana fita yace wlh babu inda zani"

"Zainab dake biye dashi bata tanka masa ba"

"dayake a kurarren lkc ne shiyasa Zainab tafara zuwa training d'an ma Allah yasa tanada ilimin addini sosae yasa be bata wuya ba"

"kwanaki yaragewa Zainab su tashi' tana kitchen tana aiki zhrdee yana parlour yana kallon boll sbd TV Aisha yasamu matsala shiyasa ya fito parlour' yana cikin kallo *Islaha* ta rarrafo ta fito daga d'akin mmn hango bbnta yasa ta nufi gunsa' tana isa da sauri tasa hannu zata kamosa"

"Aisha dake gefe ta riketa tana f'adin ke dakata"

"shima zhrdee hannu ya mika zai dauke Aisha ta hana"

" *Islaha* naso taje gun bbnta gani an hanata yasata kuka"

"zhrdee yace mikomi ita"

"a'a bazaka dauke taba baka gani fararen kayane kasa idan ta bata maka fa"

"eh k'uma h'aka ne fa' ijeta mmrta tazo ta dauketa kawai"

"Zainab najin h'aka da sauri tazo ta dauketa h'ade da cewa banza yar'iska' dabba' wacce batasan darajan yaro ba' ta Allah ba takiba k'uma insha Allahu baki isa ki rabasu da bbnsu wlh"

"shiru Aisha tai bata tanka ba' zhrdee ne yace bacemi da gani a nan' tun kafin natashi"

"komawa kitchen tai batare da ta sake mgn ba"

"ana gobe zasu tashi ta h'ada kayan yaranta gaba daya ta kaisu gun inna"

"gani h'aka itama Hjy bata tambyi dalili h'akan ba"

"washe gari har d'aki Zainab taje tana kuka tana sallar Hjy' itama Hjy kuka tai sosae h'ade da fatan aiki cikin sa'a' snn ta fito zuwa gun Aisha' itama har daki tabita rungume Aisha tai tana kuka sukai sallama"

"itako Aisha dake tsaye yamutsa baki tai domin ko a jikinta"

"zhrdee dake mota yana jiranta haushi ya kamashi sbd dama dakar Hjy ta lalabeshi akan saiya raka Zainab har airport' tana fitowa suka tafi' ko kafin su isa tuni inna da abbanta suna gun' tana zuwa kayi kawai tashige' gani anzo kanta zata shige' kome zhrdee ya gani oho!!! da sauri yaje ya rungumeta a jikinsa na dan mintoci snn ya saketa tashige"

"saida sukaga tashinsu snn kowa yakama hanyarsa

*Dan Allah kuyi hakuri da wannan abubuwanne sai a slow*

📖✍
☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W.☘.

🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

5⃣0⃣

"g'ida zhrdee yadawo lkcn Aisha na kwance' rigigine tai kamar mai bcc amma ba bcc takeyi ba"

"da sallama zhrdee ya shiga d'akin gani yai sallama bata amsaba ya dauka ko bcc ne takeyi' leka fuskanta yai yaga idonta biyu' yasashi hayewa jikinta yana f'adi my wife tunanin me kikeyi h'aka?"

"nannauyar ajiyar zcy tai h'ade da cewa babu komai"

"h'aba Aisha babu komai shine kika f'ada duniyar tunani h'aka' idan kinsan Akwai abinda ke damiki dan Allah ki sanarmi Aisha'

" da gske nace babu komai"

"himm Aisha kenan' nifa mijinki ne be kamata kina boyemi wasu matsalolinki ba' a yadda na dauka nidake duk daya ne' amma boyemi wasu matsalolinki da kikeyi shi zaisa naga kamar kina ware tsakanina dake ne"

"lahh!!!!! zhrdee kenan wlh ba h'aka bane"

"to menene?"

"babu komai".

" ban yarda ba"

"kinga"

"dago fuska tai tana kallonsa"

"Aisha"

"na'am"

"kalleni nan' idanu ya zuba mata yana kallonta"

"a hankali ta dago fuska tana kallonsa cikin ido"

"hannu yasa ya kamo mata habarta snn yace kina sona?"

"shiru Aisha tai h'ade da zuba masa ido"

"dakefa nakeyi Aisha' kibani amsata"

"kai ta daga masa alamar eh"

"yawwa ko kefa' Aisha idan har da gske kina sona to inaso ki fadimi abinda ke damuki"

"shiru Aisha tai sai kwalla"

"subhana lillahi' Aisha lfy kuwa"

"kuka kawai ta fasa masa"

"hannu yasa yana share mata hawaye h'ade da rungumarta yana sake tambyrta"

"cikin kuka Aisha tace dama mgnr haihuwa ne"

"haihuwa kuma Aisha"

"eh"

"h'aba Aisha' idan banda abinki kwata kwata watanki nawane da haihuwa abinda ko warkewa bakiyi ba"

"wani irin warkewa k'uma' abinda watana na uku kenan fa"

"to yanzu me kikeso ayi"

"hospital nakeso mukoma"

"hospital k'uma?"

"eh"

"to shikenan' gobe ki shirya muje"

"murna Aisha' tai h'ade da rungumarsa"

"a ranar zhrdee be fita kasuwa ba sai bayan azahar snn ya fita"

"washe gari koda sukaje hospital doct cewa yai babu komai zata iya ci gaba da haihuwarta batare da wani matsala ba"

"nan suka dawo g'ida"

"Zainab suna sauka *Saudi arebia* innarta tafara kira suka gaisa snn ta kira abbanta shima suka gaisa' bayan su gama da Abba takira zhrdee lkcn yana zaune da Aisha suna hira saiga kiran Zainab yashigo"

"gani bakon number yasa zhrdee be dauka ba' Zainab tai kira har five miss call amma besa ya daga wayar ba' gani haka yasa Zainab kiran Hjy suka gaisa snn sukai sallama"
Chapter 64 · 0% Book details