Sashe 57
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*fasaha hausa Nvl 1-4 GRP*
*Maryam L'I gital Hausa Nvl GRP*
*Nagarta writes Hausa Nvl GRP*
*cool of Nvl make up and ktch Hayat yya Hayat admin of admin hausa GRP*
*Hafsat Hausa Nvl H2 GRP*
*💤💤💤 fasaha hausa Nvl GRP*
*Mmn Jabeer grp Hausa Nvl GRP*
*Home of Nvl long life Hausa GRP*
*Hausa Fulani and Duniya marubuta Hausa Nvl GRP*
*YAR mutum wudil Hausa Nvl GRP*
*duniya kabari Hausa Nvl GRP*
*Mmn Ahmed Hausa Nvl GRP*
*maryam muh'd 1-2 Hausa Nvl GRP*
*Halienma Ammin Hausa Nvl GRP*
*Aisha muh'd Hausa Nvl grp*
*Dadai sauran da bansamu ambatosu ba, duk kuna raina*
*Allah yabar kauna da zumuci ya kara h'ada kanmu b'akin daya amin* 🤝🤝
*fatan alkairi gareku yar'yar' abin alfaharina' Allah ya rayaku bisa sunnah manzon tsira shugabanmu annabi Muhammed (S.A.W.)*
*Firdausi*
*Abdul najin*
*Abdul shakur (uswan)*
*Big dady salis*
4⃣4⃣
"saida ya kai Aisha g'ida snn ya karisa kasuwa' bayan sallar la'asar bbn Zainab ya aiko mata da kaya akwai biyu' akwati daya shake yake da zannuwa shadda laces' daya k'uma kayan *Akbar* shake Hjy tai godiya sosae h'ade da bada tukwaici mai yawa' inna *Hulaira* ta cirewa Hjy turmi biyu na Holland ita k'uma Aisha aka bata English turmi daya"
"duk sukai godiya"
"tun daga lkcn suke zaune lfy babu me jinsu' ita k'uma Aisha taci gaba da shan maganin da doct ya dorata akai"
"ita Zainab akai akai zhrdee yake medata hospital sbd duba lfyrta' a yau ne Zainab ta amshi girki tuwon masara tai masa da miyar kuka dayaji busaeshiyar kifi da mana snn ta zuba man shanu da aka kawo mata daga g'idan su' snn tai wanka ita da *Akbar* daya daga cikin kayan da aka kawo mata daga g'idan tasa'shima *Akbar* aka shamasa kwalliya' ba karami kyau sukai ba' bayan ta idar da sallar isha zama tai a b'akin gado tana jiran dawowar zhrdee"
"can tajiyo muryansa yai sallama yashigo rike da leda a hannu' saida yashiga d'akin Aisha suka gaisa snn ya kima mata nata ledar yafita zuwa d'akin Zainab' yana sallama da sauri Zainab ta mike saida ta shinfida *Akbar* snn taje amsheshi ledar dake hannunsa h'ade da cewa sannu da zuwa"
"yawwa sannunki da g'idan' ina Abbana?"
"gashi can kwance"
"yawwa Abbana'hannu yasa ya daukesa ya rungume sa"
"Zainab na ije ledar bathroom ta shiga ta h'ada masa ruwan wanka snn tafita ga ruwan wanka na h'ada maka' kawosa kaje tai wanka' to Zainab rikemishi d'kyu kafin nafito wanka"
"to" hannu tasa ta amsheshi snn zahradee ya tube yashiga wanka' yana fara goga sabulu yaji *Akbar* yafara kuka batare da yatsaya bata lkc ba watsa ruwan kawai yai da sauri ya daura towel ya fito h'ade da tambyar Zainab me kikai masa ne yake kuka h'aka? " mi komin shi"
"zonan Abbana me akai maka ne?"
"gani be daina kuka ba yace Zainab tabashi nono' zama tai b'akin gado tana bashi nono zahradee na gabanta duke yana rike da hannunsa' yana sha yai bcc' Zainab ta shinfidashi snn taje ta daukowa zhrdee abincisa tadawo ta'ije masa h'ade da ruwa da abin wanke hannu"
"ko towel zhrdee be cireta ya zauna snn yasa hannu ya dauko ledar yai yace zo ki zauna mana gimbiyata saukowa tai ta zauna tana fuskantarsa b'ude ledar yai ya ciro dunkule saurin kada snn yasa hannu ya dauko extra plate ya juye namar aciki' snn ya dauko yoghurt shima budewa yai ya tsiyaya a cup daukar namar yai ya kai mata baki h'ade da murmushi"
"cikin jin kunya Zainab ta amsa tana murmushi' saida ya kai mata s'au uku snn ya dauko cup d'in yoghurt har zai kai masa baki da sauri Zainab ta dauke kanta h'ade da cewa bana shan ruwan sanyi"
"kisha mana kadan ne fa".
" a'a an hanani".
"to shikenan' bari nasha kayana'amma kici namar".
" to kawai tace"
"snn tafaraci da kanta shikuma yanacin tuwo' suna gamawa sukai burosh snn suka kwanta' har bcc yafara daukar Zainab taji ana lalibota da sauri ta mike zaune tana f'adin lfy?"
"ke dawonan ki kwanta'bcc zamuyi".
"a'a wlh banfa warke bafa"
"h'aba Zainab wani irin warkewa k'uma idan baki manceba ko kafin kidawo g'ida kinfi wata a hospital snn muka dawo g'ida' duk da h'aka Hjy tace sai kinyi arba'in' bayan wnn kwanakin da kikai saida kika kara kwana arba'in fa' Dan Allah Zainab kizo mu kwanta wlh sha'awarki nakeyi"
"ni wlh tsoro nakeji"
"kada ki damu a hankali zanyi"
_*AFTER EIGHT MONTH*_
yau Zainab ta tashi da zazzabi tun dare take amai har safe' ko rintsawa basuyi ba' Allah yasa zhrdee a d'akin ta yake shiyaketa raino"
"gani amai yaki tsayawa da safe daukar *Akbar* yai yakai shi gun Aisha yace tai masa wanka su zasuje hospital Zainab ce babu lfy "
"to tace tasa hannu ta amshesa' shikuma ya koma daki ya taimaka wa Zainab tai wanka ko kwalliya batai ba kaya kawai tasa suka fita"
"suna zuwa hospital gwajin farko doct ya sheda masa cikine na wata daya' Zainab najin h'aka tasa kuka' shima zhrdee hankalinsa ya tashi gani irin kuka da Zainab keyi"
"suna shiga mota bayan shima ya shiga ya zauna snn yace Zainab kukan me kikeyi h'aka?"
"Zainab tai shiru bata tankasa ba'taci gaba da kukanta"
"Zainab ba dake nakeyi ba?"
"still kuka taci gaba dayi"
"tun daga lkcn besake tanka taba yaja mota suka tafi g'ida' suna shiga suka samu *Akbar* yana kuka har da ijiyar zcy a bayan Aisha' itama tai lallashi har tagaji' da sauri zhrdee yasa hannu ya amshesa"
"Zainab bata tsaya a ko'ina ba' sai d'akin ta' Aisha dake tsaye a gaban zhrdee tace ya mejikim?"
"jiki da sauki"
"be tsaya bata lkc ba d'akin Zainab' yana yana shiga ganita yai ta rum da ciki akan gado tana kuka"
"da sauri zhrdee ya karisa kan gadon inda take' Zainab Zainab lfy?" me nene abin kuka h'aka k'uma sbd Allah?"
"duk da kukan da *Akbar* keyi amma h'aka zhrdee ya shinfidashi yasa hannu ya dago Zainab zuwa jikinsa ya rungumeta' Zainab Dan Allah menene abin kuka k'uma?" ko duk sbd cikin ne yasa kike irin wnn kukan?"
"yanzu kinga Abbana yana kuka Dan Allah ki taimaka ki basa nono idan yai shiru sai muyi mgn dake"
"dauko *Akbar* yai ya dora akan cinyarta snn ya daga mata riga ya ciro nono *Akbar* na gani nono da sauri ya kama yafara sha"
"yana yai bcc' daukar yai ya shinfidashi a gefe snn ya jawo Zainab ya kwantar da'ita a jikinsa yace Zainab"
"cikin kuka tace na'am"
"nasan laifina kikekike gani dan Allah kiyi hkr wlh nima bansan H'akan zai faruba' k'uma idan banda abinki abinda ya kamata kiyi murna shine kike kuka"
"h'aba zhrdee wani irin murna?" da yaro karami h'aka' wanda ko tafiya bayayi' k'uma baka gani irin wuyar danashi a wanca karo' shine zanyi murna"
"idan operation kika tunani insha Allahu a wnn karo baza aimiki ba' in Allah yarda da kanki zaki haihu kinji Zainab" Abba k'uma insha Allahu Allah zai raya mana shi' babu abinda zai samesa"..
"haihuwa fa kace?"
"kwarai da gske Zainab"
"ni gskya ban yarda ba"
"to yanzu me kikeso ayi?" a cire ko me?"
"Eh"
"Eh kikace?"
"eh"
"ke Zainab bakijin tsoron aje cirewa wani abu ya sameki? ke baki taba jin labarin matan da sukaje cire ciki suka mutu bane' idan yanzu kika mutu ta wnn hanyar me zakicewa ubangijinki?"
"shiru Zainab tai"
"to wlh Zainab idan bakiso ni inaso k'uma babu wanda ya'isa ya ciremi cikina"
"Zainab najin h'akan da sauri ta mike ta zuba masa ido tana kallonsa"
"mikewa zhrdee yai yanufi d'akin' Hjy"
"da sallama yashiga' ganisa yasa Hjy gyara zama' zhrdee ne"
"Eh" nine Hjy' a ladabce ya gaidata snn ya samu gu ya zauna' zhrdee yah!!!! akai ne"
"wlh Hjy Zainab ce babu lfy' subhanalillh!! me yasameta?"
"kwana tai tana amai' amma muje hospital danzu"
"to' yya jikin nata?"
"jiki da sauki"
"ambata maguguna ne?"
"eh" amma yace cikine da'ita".
"ciki k'uma?"
"eh Hjy"
"ikon Allah kenan"
"yanzu ina Zainab?".
" wlh tana can tana kuka' wai saidai acire ciki "
"acire ciki😳"
"to wlh bari kaji babu wani cikin da za'a cire' shegema ta haifa banle na halak' wlh idan kabiyeta kuka cire cikin nan ban yafe makaba k'uma nida kaine a g'idan nan"
"a'a Hjy nima dama cewa nayi baza'a cire ba"
"yanzu ina abban naka yake?"
"yana gun Zainab yana bcc"
"kaje ka lallasheta amma babu mgnr cire ciki"
"to Hjy" mikawa yai yafita' nima inanan shigowa nayi mata mgn ".
_*BAYAN WATA BIYAR*
"ranar zhrdee yana d'akin Aisha ne yana shiga wanka Aisha taje kitchen h'ada masa tea' kafin yafito ta h'ada ta kawo masa' ijewa tai a gefe snn takoma kitchen"
"zhrdee yana fitowa daure da towel yajiyo kukan *Akbar* daga d'akin Zainab' da sauri yafita yaje duboshi' koda yaje ganisa yai yana kuka Zainab tai banza dashi tana kallonsa sai faman ihu yakeyi a tsakar d'akin'"
"da sauri zhrdee yaje ya daukesa yana wa Zainab f'ada' h'aba Zainab wann wani irin walakancine h'aka'' zaki barmi yaro a walakance yana faman kuka kamar mara data"
"to me kakeso nayi masa bayan na lalla shesa yaki shiru"
"h'aka ne kika lallashesa?" Dan Allah Abbana zomuje wani walakaci' kisake barimi yaro h'aka kiga yadda zamu kwashe dake a g'idan nan "
"daukar dan'sa yai zuwa d'akin Aisha' har kan gado ya ije *Akbar* snn ya dauko wayarsa ya kunna masa ringinto yabashi *Akbar* najin h'aka yai shiru yaci gaba da wasa"
"shima zhrdee gaban mirrow yaje yana shafa mai' Aisha tashigo rike da plast a hannu gani *Akbar* kan gadon ta' h'aba zhrdee sbd Allah idan yai min fitsarifa kana gani ko pampas be dashi k'uma kasan yanada yawan fitsari"
"cikin wasa zhrdee yace tunda Abbana nane babu komai idan yai fitsarin zansiye maki wani katifar"
"duk zhrdee yana mgnr ne batare daya juya ba"
"Aisha tace a'a wlh hannu tasa ta daukeshi kasa snn tafita' gani babu komai a hannunsa juyawar da zakiyi yana niman kayan wasa a guje ya rarrafa yaje ya jawo plast d'in"
"Ashe Aisha bata rufe da'kyau ba gaba daya yabude ruwan yai jikinsa"