Sashe 38
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘.
🌳impacing valuable knowledge and entertainment is our concern.🌳
story written by Mmn uswan☘
3⃣4⃣
"zainab tai kuka har tagaji babu maceci' da h'aka tai tayi har safiya' tai kokarin tashi tai wanka da sallah amma ina' takasa sbd tsamin da jikinta yai ga wani uban zazzabin daya rufeta komawa tai ta kwanta taci gaba da hawaye".
" zahrdee yana shiga dakin da yake kwanciya toilet ya shiga yai wanka snn ya fita h'ade da meda kayan jikinsa ya kwanta ".
" shikadan a zcyrsa yake immagine irin dadin da yaji a gun zainab a zcyrsa yana cewa gskya baby tayi kota ko'ina' saidai kashhh!! bantaba jin sonta a zcyta ba dede da kwayar zarra".
"inama da Aisha tace nasameta h'aka?" himm!! da taga gata da tareraya a guna ".
" amma ko yanzu ba laifi' itama tanada irin nata dadin ".
"da h'aka yaitayi har bcc ya daukesa".
"zhrdee najin kiran sallar farko ya mike yai alwala yafita yabar g'idan masallacin uguwar yai sallah yana idarwa g'ida ya nufa gun Aisha".
" Aisha na sallah zhrdee ya shigo d'akin ta babu ko sallama'itama da yake ta saba be dameta ba' yana shiga tubewa yai ya kwanta".
"bayan ta'idar ne ta juya gareshi ina kwana".
" lfy klau' kintashi lfy? ".
" lfy klau' ya kwanar amarya?".
"ha raranta yai h'ade da jawota zuwa jikinsa' Aisha na kwance jikin zhrdee tace ango mijin amarya na tambyi kwanan amarya ba'a bani amsa ba".
" kina da wata amarya yane? "
"a'a" kae ne dai me amarya ".
" ni banida wata amarya daya wuce ke' ke kadai nasani amarya yata".
"himm zhrdee kenan' kana da'ita mana' bagashi jiya ka dauketa kuka tafi ba".
" muka tafi ina?"
"g'idan ta".
" wama yasani ko cikine da'ita".
"cikin fa kikace?".
" Eh " mana".
"nasan dai ba kallonta zakai ba".
" himm Aisha kenan' idan na f'adi maki wani mgn zaki yarda? ".
" me zaihana".
"idan nace maki bantaba kwana a d'akin taba zaki amince?".
" kae fa😳 ".
" da gske ".
"kace ciwon datai ba ciki bane?".
" ciki a ruwa zatasha ciki ko aina' idan ba k'uma zuwa tai dashi daga g'idan su ba".
"Allah sarki har taban tausayi wlh' yanzu ido ka zuba mata?"
"Eh" mana".
"gskya baka kyauta ba".
" to shikenan tunda ban kyauta ba' bari naje nayi ".
"dagata yai daga kirjinsa h'ade da mikewa".
"Da sauri Aisha ta rungumesa tana f'adin a'a wlh'duk sukasa dariya".
"Aisha nasan ba lalla bane idan na f'adi maki wani mgn ki yarda' idan ma kin yarda zcyrki zata iya f'adi maki cewa dadin bakine' amma ni wlh nasan ba dadin baki bane har cikin zcyta nake f'adi".
"wlh3 Aisha tunda nake a duniya bantaba son wata yar'mace ba bayan ke' a duk lkcn da mace zata tsaye a gabana tamkar namiji d'an uwana nake ganita' duk wata macen da zangani duk kimarta duk ajinta h'aka zalaka duk kyanta wlh bata birgeni idan bake bace' dalilin dayasa kenan nakasa iya daure zcyta dede da kwayar zarra na h'ada gado da zainab' sbd bata gabana bata birgeni' Aisha ke kadaice a zcyta kinriga kin samu gurin zama kinyi kane kane yadda babu wani gurbi daya rage' Aisha I really love you my eeyshat".
" Aisha najin h'aka kara lafewa tai a kirjin zhrdee' shima rungumarta yai da karfi suna kallon juna ido cikin ido".
"Hjy da kanta ta shiga kitchen ta hadawa su zainab abin breakfast arish da kwai sai tea Amatullah akace takai masu yya Shamsudee ne zaikata".
"gaba daya cikin basket aka zuba sai plast dake dauke da tea tana gama shiri suka nufin g'idan su zainab suna isa a b'akin gate yai parking yace tayi sauri su koma g'ida".
" to kawai tace' snn tashige".
"tana isa b'akin kofa taganshi b'ude h'akan yabata damar shiga ciki' a parlour ta tsaya tai sallama' tai sallama yakai baki uku amma babu wanda ya amsa mata".
" zainab na ciki tanaji sallamar da akeyi amma kofa ta amsa ba lallane taji sbd Akwai nisa tsakani parlour da bedroom".
"da Amatullah taji ije kayan tai tajuya zata fita' sbd a cewarta duk lkcn da suka fito zasu gani".
" har tasa kafa zata fita ko me tatuno k'uma oho sai takoma da baya mikewa zuwa haryan d'akin zainab tai tana tafe tana sallama har takai b'akin kofa bataji an amsata ba' kamar ta juya saidai ta karisa daidai b'akin kofar tai knocking a sanyaye zainab tace shigo".
"duk tunanin Amatullah zahradee na cikine'a tsorace take b'ude kofar' gani abinda takeyi yasa zainab cewa ni kadaice babu kowa snn Amatullah ta karisa ciki".
zainab na kwance gani Amatullah hawayene kawai suka zubo masa' da sauri Amatullah ta karisa gun da zainab ke kwance h'ade da cewa lfy zainab meke faruwa?"
"zainab ta sake fashewa da kuka tana juyi akan gado' juyin da Amatullah zatayi gani zani dago tai da jini' a tsorace tace lfy zainab meke ruwa?' kuka ya hana zainab mgn".
"da sauri Amatullah ta fita zuwa parlour snn ta kira Hjy' Hjy na gani kiran Amatullah da sauri ta daga wayar h'ade da cewa lfy Amatullah?"
"cikin gigita Amatullah tace Hjy kizo zainab ce".
" me yasameta? "
"kizo kawai".
" kafin Hjy ta sake wani mgn tuni Amatullah ta kashe wayar ".
" hankalin Hjy yai matukar tashi' ko Abba bata kira ba hijab kawai ta dauka tafita batare da tatsaya sanarwa kowa ba".
"a guje takejan motar kamar wanda zata tashi sama' bada bata lkc ba ta'isa g'idan' yya Shamsudee dake kofar g'idan gani Hjy yai kawai tai parking da sauri ya fito daga nasa motar h'ade da tambyr lfy Hjy?"
"ina zuwa kawai tace snn tashige cikin g'idan' tana shiga da sallama a parlour ta tsaya tana sallama' Amatullah ne ta fito daga daki zuwa parlour tacewa Hjy ta kariso cikin d'akin'".
" lfy Amatullah meke faruwa ne h'aka? "
"kadai Hjy kariso".
" Amatullah na gaba Hjy na baya suka shiga da sallama' karaf idon Hjy sai kan zainab dake kwance salati tai ta sanarwa ubangiji snn ta karisa gun ta h'ade ta tambyar meya faru?".
"kuka zainab taci gaba dayi batare da tace komai ba' Hjy na tsaye ta karewa zainab kallon tuni ta gano abinda yafaru' juyawa tai gun Amatullah tace ke!!!"
"na'am Hjy"
"koma parlour kibani gu".
" to Hjy".
"bayan fitar Amatullah ne Hjy ta cire hijab ta'ije a gefe tana f'adin sannu zainab kiyi hkr kinji".
"kae kawai ta daga".
" h'ade da f'adin sannu miko hannu' mikawa tai da taimako Hjy zainab ta tashi ki tsaya mana da'kyau".
"cikin kuka zainab tace bazan iya ba".
" zaunar da'ita tai akan cushion dake gefe snn ta kwashe zani gadan takai toilet snn ta tsaya ta h'ada ruwan zafi a bawon wanka fitawa tai ta kamowa zainab hannu suka shiga toilet din Hjy tace ta cire zani amma tabar riga".
"zainab ta cire zanin har zata zare sket Hjy tace ta barshi kawai basai ta cire sket ba snn tace tsshiga cikin ruwan zafi ta zauna".
"zainab nasa kafa jin zafin ruwan da sauri ta cire kafar gani h'aka yasa Hjy kamata ta d'an neta da karfi a cikin ruwan zainab na kuka amma besa Hjy ta kyaleta ba har saida taga ta saki jiki ta zauna da'kyau a ruwan snn tafita ta koma bedroom".
" tsayawa tai tai shiru tana tunanin abinda zhrdee ya aikata' wani zanin gadon ta dauko ta shinfida mata snn tasake ciro mata wasu kayan da zatasa' bayan d'an mintoci Hjy ta sake komawa toilet d'in ta tabi ruwan jin ya salance yasa ta h'ada tama na wanka tai wanka snn suka fito Hjy ne ta dauko mata su mai ta shafa ta mike mata kaya tasa snn ta dauki wayar ta kira family doct be bata lkc ba yazo' yana zuwa Hjy tabasu gun da kansa yake tambyar zainab tana bashi amsa snn yace ta kwanta yai dube duben da zaiyi yace ta tashi magunguna kawai ya rubuta yamikawa Hjy takardan magani sukai sallama h'ade da godiya".
komawa d'akin Hjy tai da kanta ta dibi abinci a palate takebawa zainab a baki har ta koshi snn Hjy tace ta kwanta ita k'uma zataje ta dawo".
"to kawai tace snn ta kwanta".
" Hjy na komawa parlour tacewa Amatullah ta jirata tana zuwa".
"to Hjy adawo lfy".
" amin".
"Hjy na fita g'ida ta kowa' ko d'akin ta bata shiga tai bangare Aisha' tana zuwa b'akin kofa tai knocking lkcn zahradee na kwance shida Aisha jin knocking ne yasata tashi ta daura zani a kirji dama shi zhrdee yanada dogwon wadone ko lfy Aisha bata tsaya tasa ba taje ta b'ude kofa h'ade da cewa waye?".
" hankadeta gefe Hjy tai snn takarisa cikin d'akin'kadan yarage Aisha ta f'adi kasa' Hjy na shiga fisge bargon da yake rufe dashi tai snn tafara daukeshi da mari".
"a gigice ya mike' Aisha na gani h'aka tasa kuka' shako wuyarsa Hjy tai kamar d'an akuya zuwa bangarenta' suna tafe tana tokarisa har suka shige d'akin ta".
" suna shiga Hjy tai hurgi dashi gefe' zhrdee na kokarin cewa lfy Hjy..
kafin ya karisa Hjy ta sake daukesa da mari wanda yasa b'akin sa ya fashe sai jini'da sauri ya mike tsaye yana me tare jini da hannu.
"gani ya mike ne yasa Hjy sake kai masa tikari tana cewa zakai d'anbe da nine?" shiru yai ya zuba mata ido duk dukan da take kaimasa be tanka ba".
"gani ya tsaya a tsaye ne yasata kwashe masa kafa ya zube a kasa gwiwa bibbiyu a gaban ta' suna cikin h'aka ne amaturahaman ta shigo' gani b'akin zhrdee da jini Hjy k'uma bata dai na shake dashi tamkar mahaikaciya yasa amatulrahaman fashewa da kuka tana kira nashiga uku' hannu tasa tana kokarin cirewa Hjy hannu a wiyar yya zhrdee amma ta kasa".
" gani h'aka ihu tasa ta fita a guje zuwa d'akin su waya ta dauka ta kira Abba' Abba yana gani kiranta da sauri ya daga sbd yasa ba kasafai take kiran mutum ba sai da dalili dalilinma me karfi".