← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 89

Sashe 39

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"yana dagawa cikin kuka take cewa Dan Allah Abba kazo g'ida yanzu nan wlh Hjy ce".

"a gigice Abba yace meya samu Hjy"

"ita da Yy ne".

"Abba be tsaya ta karisa ba ya katse wayar h'ade da daukar key d'in mota ya kamo hanyar g'ida".

"a guje yake driving sbd yasan halin Hjy sarai akan yara' tun suna kananu idan ta kamasu batayi masu da wasa' sai ka tosaya masu' h'aka har girmansu be hanata dukan su".

" sbd halittan Hjy ne macce ce me zafi akan yara' har gara Abba dayake namiji idan suyi laifi ya hukutasu da ace Hjy ne".

"zhrdee na duke gaban Hjy' Hjy na f'adin yadda ka fitar mata da jini kaima saina fitar maka dashi".

" idonu zhrdee duk sun fito waje sbd azaba wiyarsa yai jazur sbd shaka abinka da farin mutu da zaran ya b'ude zaiyi mgn sai Hjy ta nushesa a b'akin suna cikin h'aka amaturahaman ta sake shigowa dukawa tai gaban Hjy tana kuka tana rokon Hjy da ta kyale zhrdee' amma ina mikewa tai tasake meda hannu tana kokarin cirewa Hjy hannu a wiyar zhrdee".

"gani h'aka yasa Hjy tokareta ta f'adi can gefe mikewa tai taci gaba da kuka tana rokon Hjy saiga Abba ya shigo' a guje ta mike ta tarosa Abba na gani mugun aikin da Hjy zatayi da sauri ya karisa guta shima hannu yasa yana kokarin ceto zhrdee".

"da yaga batada niya cire hannunsa yai snn yace Laila".

"cikin zafin rai tace na'am".

" kinsan tunda nake dake bamu taba samu tsala bako? ".

" shiru Hjy tai".

"to idan ba so kike mu bataba ki sakanmi yarona".

" jin h'aka yasa jikin Hjy sanyi".

"nace ki sakanmi yarina ko?".

" cikin fushi Hjy ta saki zhrdee h'ade da tokarinsa ya f'adi can gefe' da sauri Abba yasa hannu ya dagosa suka fita zuwa d'akin abban".

"b'akin gado Hjy ta zauna tana faman hakki' gani h'aka yasa amatulrhaman b'ude frg ta dibo mata ruwan sanyi ta mika mata snn tafita tabar d'akin".

"suna shiga Abba yake tambyar son abinda ya hadashi da Hjy' shiru son yai idan banda hakki babu abinda yakeyi".

" Abba yai tambaya har yagaji amma babu am'an".

"gani h'aka sai Abba yace son ya zauna bari shi yaje b'akin Hjy da kansa ya tambyeta".

" Abba na fita d'akin Hjy yashige'itama tana ganisa ta gyara zama yazo ya zauna kusa da'ita' saida yai gyaran murya snn ya fara da cewa h'aba Hjy a gskya banji dadin abinda kika aikata ba' ke baki gudun abin Allah ya kiyaye wani abu ya faru' kibar gani kece kika haifesa wlh hukuma batabar kowa ba' mafi yawanci lkt nasha f'adi maki kidaina hukunci cikin fushi' sbd na lura dake a duk lkcn da kikai fushi baki iya controlling zcyrki kina iya aikata komai"..

"himm' Alhj kenan kana wnn mgnr d'an bakasan abinda zhrdee ya aikata neba yasa h'aka"..

" to menene shi son d'in nawa ya aikata ne da har za'a kasa irin wnn hukunci?".

"a nan Hjy ta zane komai ta sanar masa".

" salati Abba yasa da salallami a fusace ya fita daga d'akin Hjy zuwa d'akin sa' yana shiga zhrdee ya daga ido yana kallon Abba' cikin fushi Abba yake mgn".

"a gskya zhrdee baka kyauta ba k'uma kaban mmki sbd Allah yanzu irin walakanci da zakaiwa yar'mutani kenan? kenan idan akaiwa naka kanni zakaji dadi? idan ma kana gani hadaran nima maka auranta aikai bakai ka nima ba to bari kaji wlh3 babu saki a tsakanisu".

"idan k'uma kana gadaran d'an kana da wata matar ne to wlh sauna haramta maka ita na har naga yadda zakai' idan h'aka tun kafin raina ya baci maza kaje ka daukota zuwa hospital' k'uma kai da kanka zakai jinyanta babu wanda zai tayaka har ta warke".

"wlh zhrdee daraja daya kaci inda badan kai ne ba da wani ne daga cikin yar'uwanka wlh da sai nayi mummunar saba masa' amma ko kai d'in ma ka kiyayi fushi' d'an h'aka maza kaje ka dauketa sutafi hospital ka tabbatar anbata kyakkyawar kulawa".

" to kawai zhrdee yace h'ade mikewa har yakai b'akin kofa Abba yace son".

"na'am Abba".

"kasan duk hanyar da zakabi kabi idan gani ka lallasheta h'ade da bata hakuri' k'uma koda wasa koda wasa banaso g'idan su suji wnn labarin' kana jiko kuwa".

'naji k'uma zankiyaye".

" Allah yasa".

"amin".

" zhrdee yana komawa daki gani Aisha yai tayi kuka har tagaji' itama tana ganisa da sauri ta rungumesa tana kuka' shima rungumarta yai h'ade da lallashinta".

"gani jini a b'akin sa yasata tambyar laifin me yaiwa Hjy da yasa ta fusata tai masa h'aka".

"wlh wani laifine yai mata".

" shine tai maka h'aka?".

"eh h'aka take idan ranta ya baci abinda yafi h'aka ma zatayi".

"kaee fa😳

" himm ni zanfita"..

"ina zaka a h'aka k'uma?".

" Hjy ce ta aikeni".

"ina?".

"nan ne babu nisa' k'uma ba lalla bane nadawo yau".

"sai yaushe k'uma".

" saidai na dawo kawai".

"Aisha bari naje saina dawo".

"Allah ya dawo dakai lfy".

" amin' kikulamin da kanki".

"riga yasa h'ade da daukar key d'in motarsa ya fita' kai tsaye g'ida ya nufa' yana shiga Amatullah ya gani a parlour tana kwance kan three ster tana game da wayarta' ganisa ne yasata mikewa h'ade da sannu da zuwa yaya".

"yau sannunki' ina zainab d'in ne?"

"tana ciki".

" OK kawai yace ya karisa ciki d'akin".

"yana shiga gani zainab yai kwance kan gado ido rufe kamar mai bcc amma ba bcc take yiba' karisawa yai b'akin gadon h'ade da kiran sunata Zainab zainab tana jinsa amma bata b'ude ido ba' gani h'aka hannu yasa yana bubuga pilo a hankali take hide ido' bayan ta b'ude ne suna h'ada ido da sauri ta juya masa baya h'ade tsaki".

"zhrdee yace tashi muje hospital' zainab tai shiru' dake fa nakeyi zainab".

" gani yai mgn har baki uku bata amsa shiba daga snn besake mgn ba juyawa yai ya dauko kyalenta ya daura a wiyarsa snn yasa hannu ya ciccibeta kamar jijira yafita".

"zainab na shire-shiren saiya dauketa amma yaki' Amatullah na gani zhrdee dauke da zainab da sauri ta mike had a da cewa yya lfy?".

"cewa kawai yai zo ki b'ude min kofa".

"Amatullah na b'ude masa kofa yafita zuwa motar' ita k'uma tsayawa tai galala tana kallon su kamar sakarai".

"saida ya dauketa snn ya b'ude mota ya sata' yana cire hannu zainab na yunkurin fita".

" yace wlh idan kika fita tsiya zanmaki".

"duk abinda zhrdee keyi fuskansa daure babu alamar dariya ko wasa a tattare dashi".

"h'akan yasata zama tai shiru' shikuma ya zaga ya shiga mota' zainab na gani yashigo mota ta dauke kanta' shima be kulata ba yaja mota suka nufi hospital".

"suna isa bayan ya fito zaga yowa yai ya b'ude mata motar h'ade da cewa Dan Allah malama ki fito' wani irin mugun kallo tai masa snn ta juye ta zuba kafar waje snn takamo murfin motar da karfi ta mike".

"tana fita zahradee ya matsa gefe ta fita ya rufe motar snn ya zaga ya sawa motar key ya zagaye ko kallonta beyiba yace idan kinga dama ki biyoni".

"bata tanka masa ba a hankali take jan kafar tana binsa' yana gaba tana baya' suna cikin tashiya wata mata d'an ma daidaiciya tafito daga cikin wani daki gani yadda zainab kejan kafar har ta shigesu sai ta juya da sauri h'ade da cewa kae yaro kae yaro".

" kamar zahradee bazai juya ba jin takara kiran nasa ne yasashi juyowa yana dubanta batare da ya amsa ba' ido kawai ya zuba mata".

"tace Dan Allah ka taimaka mata nama' baka gani yanayin jikin nata ne?".

"tsaki yai cikin zcyrsa snn yasa hannu ya kamo mata nata hannu suka' matar tace yawwa ko kai fa".

"Allah ya kara lfy".

*" amin ngd ".

" suna shiga gun doct da kansa ya kamata ta zauna snn shima ya zauna' doct yake tanbyr abinda yake tafe dasu".

"cikin kunya zhrdee yake bayani' murmushi kawai doct yai snn yace pls two minute zandubata".

" OK kawai yace snn yafita".

"doct yai dube dube da zaiyi snn yace wa zhrdee ya shigo' bayan ya shigo ne doct yai masa bayanin da zai masa snn ya rubuta masa mgn".

" sukai sallama' da kansa ya dauketa cak zuwa mota saita yasata ciki ta zauna snn ya zagayo ya shiga suka koma g'ida' h'aka ma suna shiga yasake daukar zuwa cikin' Amatullah dake zauna a parlour tai masu sannu da zuwa".

"yawwa yace h'ade da shigewa cikin daki ya shinfidata bayan ta kwanta ne yaje ya dibo mata ruwa ya'ije h'ade da ledar magani akan side dirowa dake gefen gadon batare da yai mata mgn ba ya fita zuwa parlour".

" yana zuwa parlour yacewa Amatullah taje g'ida saiyazo".

"batare da musu ba ta dauki kyalenta sukai sallama" bayan ta fitane ya zauna akan cushion yai shiru tunani kala2 yakeyi yadda zaiyi da zainab".

"bayan zhrdee ya fita ne zainab ta mike ta dauki magugunarta tasha snn ta koma ta kwanta".

"Amatullah na isa g'ida sukai karo da Abba zaikoma kasuwa' Amatullah tace sannu Abba".

" yawwa sannu Amatullah ya mejikin?'

"jiki da sauki".

" eh su dawo shiyasa ma nadawo g'ida'".

"ina shi yyn naki?"

"na barsa a g'ida'shine ma yace nadawo g'ida h'aka".

" himm Amatullah kenan komawa zakiyi inaso kika zauna dasu zuwa d'an wani lkc' kinji?".

"to babu damuwa Abba' bari na shiga ciki na dauko kayana".

" to yimaza sbd saina saukeki snn na karisa kasuwa".

"a gurguje Amatullah tashiga ciki koda Hjy taga tana diban kaya ta tambyeta Amatullah ta sanar da'ita yadda sukai da Abba' Hjy bata musa ba sbd h'akan ma yai mata dadi' sbd koba komai ta h'akan ne zasu samu wasu labaran abinda ke tafiya".

" zhrdee tana kwance Amatullah tai sallama ta shiga ciki' ganita da jakar kaya yasashi tambyar lfy?".

"Abba ne yace nadawo nan sbd na tayaku aiki".

" himm kawai yace h'ade da nuna mata extra room da yake kwana' Amatullah tana ije jakar ta fito' zhrdee yace jeki kitchen ki mana abinci".

"to tace snn ta shige".
Chapter 39 · 0% Book details