Sashe 28
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"koda Zahra ya'isa kofar g'idan ciro wayar dake aljihunsa yai dialing number Aisha wanda ya santa dashi amma sai yaji shi switch off!" a dole yatsaya niman yaro Dan aikensa cikin g'idan.
"zahradee yai kusan thirty minutes before yasamu yaron aike.
"koda ya tura yaron ciki g'idan da sallama yashiga Abba ya amsa snn yara yace wai ana sallama da Aisha.
"Abba yace waye ke sallama da'ita?".
"yace nice zahradee".
"Aisha dake dakinta tana jin taji kirjinta ya buga'innalallahi'wainnailaihiraju'un" kawai tace.
"murmushi Abba yai snn yace zahradee fa kace yaro?" kodae mance suna wanda ya aikoka kai ne?".
"a'a" shidin dai ne.
"to shikenan jeka kace tana zuwa.
"to".
"yaro yana komawa ya sanarwa Zahra.
"yace to ngd yaro"zo ugon wnn kasiya minti ko?".
"amsa yai h'ade da gdy.
"abba da kansa ya karisa bakin kofar Aisha snn yace kije Aisha".
"na'am Abba".
"kin jifa wai zahradee ne yazo gunki'kinga ikon Allah.
"a gskya nayi murnar h'akan".
"shiru Aisha tai kanta na kasa sbd duk idanunta sun ciko da kwalla.
"Aisha kina jina kuwa".
"ina jinka Abba".
"to tashi kije Dan Allah kada yaga kamar walakanci ne.
"to Abba".
"mikewa tai batare da tatsaya kwalliya ba'hijab kawai tasa snn tafita.
"tana fita umma tace ina zuwa Aisha?".
"shiru tai kanta na kas!.
"Abba ne yace zahradee ne yazo gunta.
"zahradee fa kace Alhj?".
"wlh kuwa Hafsatu.
"ikon Allah kenan".
"koda Aisha ta fita can gefe ta tsaya takasa karisawa gunsa.
"Aisha ki kariso mana' kodae nine na kariso?".
"shiru tai'kanta na kasa".
"murmushi kawai zahradee yai snn ya kariso inda take tsaye yace Aisha kenan.
"da sauri Aisha ta juya masa baya.
"h'aba Aisha menene k'uma h'aka'kamar wata yaranya' har da juya baya".
"Dan Allah kijuyo mana".
"Aisha dake tsaye bata tankasa ba".
"Aisha dake fa nakeyi".
"kukan da takeyi a zcine ya fito fili".
"Subhana'lillahi ya ambata h'ade da zagayowa gabanta' yana f'adin Aisha!" me zangani h'aka?" laifine akai maki? ko nine nai maiki laifi?".
"kai kawai ta k'ada masa".
"to menene?".
"kai tasake kadawa".
"ba zakiyi mgn ba?".
"to shikenan ni natafi tunda bazaki mgn ba".
"da sauri Aisha tace Dan Allah kayi hkr".
"to kukan me kikeyi?".
"babu komai".
ki f'adin min Aisha".
"a'a kabari kawai".
"to shikenan babu komai'dama kinsan rayuwa yadda take komai yana iya juyawa k'uma a kowani lkc' bazaiyi mmki dan kimin h'aka ba' alamune da nunamin cewa yanzu kinfi karfina tunda kintaba aure...
"a'a wlh ba h'aka bane".
idan ba h'aka bane to menene?" nidai Aisha ta dana sani babu abinda take rufemi' amma yanzu kiga kenan alamune tamin nuni da cewa kintashi daga tawa da nasani kinkoma ta wani.
"a'a bah...
"ba h'aka bane me nene?" idan ba h'aka bane to inaso ki komami real Aisha ta dana sani.
"yanzu kinsan me za'aiy?".
"kai tadaga".
"kinga matsonan".
"tsayawa tai tsab a inda take sai dai shida yabita.
"Aisha dago fuskanki kiga wani abu' hannu yasa ya ciro handkerchief daga aljihunsa ya goge mata hawaye tas snn yace yawwa ko kefa.
"murmushi tai masa.
"snn yace dama kayanki da kika gudu kika bar shine na kawo maki gashi".
"hannu tasa ta amsa h'ade da cewa ngd.
"sbd ita kanta tasan ba iya kayanta bane a ledar dan ba h'aka ledar kayanta suke ba.
"snn yace ni natafi Aisha saina sake dawowa".
"to ngd".
"nima ngd" ki gaidami umma da Abba'snn ki kulami da kanki".
"idanu kawai ta zuba masa".
"sahibata ya!!!dae?" zo kishige snn natafi.
"batare da musuba tabi umarnasa tashige snn shima yatafi.
"koda Aisha ta shiga ciki snn umma tana d'akin Abba suna mgn' duk dai akan Zahra ne da Aisha ne da fatan Allah yasa yazo da mgnr yadawone.
"shiyasa Aisha ta shige dakinta daya bayan daya take dago kayan take kallo h'ade da mmkin irin kudin daya kashe mata.
"duk da dae ko da datasanshi h'aka yake amma daalamu yas amu budi fiye da da.
"bayan ta gama kallon kaya ta medasu cikin ledar ta kwanta' cikin dare bcc ya gagareta sai faman juyi takeyi akan gado' gani tunani bazai kaimata mikewa tai taje ta doro alwala tazo tafara sallah' saida tai raka'a hudu snn tai sallama addu'a sosae tai h'ade da mikawa ubangiji zabinsa.
"Zahra shima kusan hakane'koda safe daya tashi gaba daya yar'gidan suga canji a fuskansa har mmki sukeyi.
"Aisha suna karyawa da umma lkcn Abba da Abdul sutafi kasuwa' umma ke tambayar Aisha yadda sukai da zahradee.
"nidai becemi komai ba kaya nane kawai ya kawomi.
"to shikenan Allah ya rufa asiri.
"amin umma".
~~~~ ~~~ ~~~~
"tun bayan tafiyar Aisha Nasir da Fatima suka bude wani sabon babin soyayya ko fita yanzu becika yiba tare suke shirya su Khadijat da Jabeer zuwa schl suna tafiya kuwa shikenan kakarsu ta yanke saka sai abinda suka mance.
"mafi yawanci lkt Bilyaminu ne kaya katsesu sbd aiyukan da Nasir kesashi' shiyasa wasu lkt idan yazo lkcn Nasir na daki cewa takeyi bayanan tunda ita kanta batasan abinda suke kullawa ba.
"k'uma koda ta tambayi Nasir bazai f'adi mata ba.
"yau ma da rana bayan sallar azahar suna zaune a parlour suna cikin wasa saiga kiran Hauwa ya shigo.
Nasir yana gani kamar bazai daga ba ko mai yagani k'uma sae dae ya daga da sallama'
Hauwa tace ranka ya dade ango Fatima.
"Dariya nasir yai h'ade da cewa yau k'uma da sabon salo da kika bugo kenan madam Hauwa?".
"To ranka ya dade menene duniyar?".
"hakane Hauwa shiyasa kike birgeni".
"duk mgnr da Nasir keyi Fatima na gefensa".
"Dama ba komai yasa na bugo maka ba da lili kuwa shine na sanar dakai cewa a gskya Alhj ni nagaji da zama dakai' shiyasa ma naki dawowa garin.
"kaji manyan mata" to yanzu me kikeso ayi?".
"kafi kowa sani".
"a'a"Hauwa a gskya abinda kikeso ba lallane ki samu ba".
"H'aba dae Nasir" f'ade dae kakeyi ko?".
"da gske".
"to nidae a gskya nariga dana gama yanke hukunci".
"bangane ba".
"eh ina nufin na gaji da zama dakae".
"kamar yya?".
"kae nasir tunda nake a rayuwata tun bayan mutuwar uban'yar'yarna duk irin aure auren danayi bantaba shikara biyu dana miji daya kai a kanka Dan h'aka yanzu ni nagaji dakai canji nake nima".
"to niko zan'iya".
"me fa?"
"rabuwar mana".
"yanzu Hauwa me kike bukata?".
"takarda".
"shi'kawai kike bukata?".
"Eh"
"to shikenan' nima Indi kin kwantar da hnklinki inada niyar turo mana' sae gashi kinkasa hkr kin tambaye';amma duk be baciba sbd kin tunatar dani ne.
"yanzu dai kije na sakeki saki uku.
"Innalallahiwainnaillahim raju'un.
"Nasir way me kadauki sakine?".
"shiiiiinm🤫".
"himm Allah dae ya shirya".
"ina fatan kinsan dokata ko?".
"daga lkcn dana saki mace cokali bata fita dashi daga g'idana" amma duk abinda kikasan nabawa yara' tunda marayune kizo ki kwashe masu nabasu duniya da lahira.
"kai ne wann yadama nasir".
"kema ya dameki Hauwa".
"kashe wayarsa yai batare da sallama ba".
"yanzu Nasir sbd Allah mekuma Hauwa tai da'ita ma ka saketa?".
"Fatima bazaki gane bane" shegiya ta dauka da gske ne nake bata hkr?" dama duk gwadata nakeyi naji me zatace' angaya mata a rayuwa ina aikin banzane?".
"yaushe zan zauna da mata bata biyami bukatata k'uma tace tanaso tasamu yadda takeso.
"humm nidae wlh banji dadi ba".
"kada Allah yasa kiji dadi'tunda ina tare dake ai niko nakeda jin dadi.
"him nasir kenan".
"Fatima kenan"
~~~~ ~~~ ~~~~
"bayan kwana biyu zahradee yasake dawowa g'idan su Aisha wnn karo har cikin g'ida yashiga suka gaisa da umma da Abba snn yafita.
"sae da Aisha ta d'an gyara snn tafita" bayan su gaisa' Aisha kinsan ance da sassafe ake kama fara ko?" a gskya Aisha tunda lkcn da kika dawo gida naji lbr har izuwa lkcn da kuka rabu Allah ya kiyaye na gaba.
"amin ngd"
"Aisha bada bata lkc ba nazo da kokon baratane a karo na biyu ko yaya kika gani?"
"uhm"
"Aisha idan har kika amince min ina me tabbar maki cikin satin nan zanturo a nimamin aurenki ke inda da halima zanso a daura kawai' sbd bazanyi sanya irin wacce lkcn na.
"aure k'uma".
"Eh" aure".
"a farko na daukeshi kaddara amma wlh a wnn karo idan har kika sake na rasaki wlh Aisha bazan yafe makiba Aisha.
"Aisha ina sonki'Aisha kodan bakisan halin dana shiga bane bayan tafiyarki' to wlh a wnn karo bazan yarda ba.
"him zahradee amm..
"amma" me?" eh" kawai nakeso naji kince' sbd nayi imani da kina sona Aisha".
"hannu bibbiyu yasa ya dafe kafadarta h'ade da zuba mata ido yace Aisha har yanzu kina sona kamar yadda nake soki ko kindaena so?"
"a'a"
"kina sona?".
"Eh"
"wani irin runguma ya kai mata h'ade da cewa alhamdullh.
"jin ya matseta a jikinsa k'uma ga mutani suna wucewa yasa Aisha kwace jikinta ta ruga g'ida.
"dadi ne kawai ya kashe Zahra.
bayan Zahradee ya koma g'ida kae tsaye dakin Abba yanufa da sallama ya shiga Abba yana ganisa yace son lfy?".
"klau Abba".
"bayan ya zauna ne snn yace Abba wani abu nake bukata a gunka sae dae bansani ko zansamu.
"h'aba son me zaihana?" sae idan yafi karfina son.
"banlema Abba bazan tambayeka abinda yafi karfinka ba.
"h'aka son"
"tun ina yaro Abba kasha sanar dani cewa duk abinda nakeso na tambayeka kai k'uma zakai minshi ko menene idan be sabawa addini ba.
"h'aka ne"
Dan Allah Dan annabi Abba ka taimakeni kamar yadda Allah ya taimake ka Abba wlh Abba idan har narasa wnn Abu ina me tabbatar maka wlh zan'iya rasa raina Abba..
"subhana lallahi' son shiko wani irin abune h'aka son?"
"Abba wnn ne damata ta karshe idan na rasashi shikenan nasan banida rabo a duniya.
"wa'iyazu billa"
"Dan Allah kafadi kawai niko nayi maka alkawari zanyi maka shi koma menene kuwa".
"Allah yasa Abba"
"amin"
Abba auren Aisha nakeso ka nimomi dan har muriga da mugama mgn da'ita.
"son kasan abinda kake fadi kuwa?"
"Abba nasani"
"Abba inaso Aisha bansan yadda zanyi da soyayyar Aisha a raina ba Abba Dan Allah ka taimake ni Abba.
"yanzu son ka'amince zaka aureta bazawara a matsayinka na saurayi?".
"na'amince"
"son banason abinda zanje ya dawo".
"babu abinda zaije ya dawo sai alkairi".
"to shikenan son"
"amma Abba banaso yawuce wnn satin sbd kada nazo nasake rasata irin wacce karo.