← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 89

Sashe 53

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Allah ya kaika lfy' ya tsayeka daga sharrin makiya ya k'uma bada'sa'a"

"amin ngd' baki bukatar komai?"

"a'a"

"Allah da gske fa"

"idan zan rinka samu h'aka a gareka yafi kabani duniya da abinda yake cikinta"

"murmushi zhrdee yai snn yace insha Allahu Zainab d'in Allah ya tsaremin ke"

"amin ngd"

"daga masa hannu tai tana masa bye bye' shima h'aka yake mata har yafita"

"yana fita d'akin Aisha yashige tana zaune a b'akin gado yai sallama' banza dashi tai' Aisha nafito zantafi kasuwa saina dawo"

"banza dashi tai"

"gani h'aka yasa be matsala yafice abinsa"

"yana fita tace kada Allah sa kadawo Dan rainin wayo kawai' k'uma wlh babu inda zani' h'aka kawai takwana da miji naje gaidata' ai dadin ma sai yai mata yawa"

"hayewa gado tai ta shinshifida kafa"

"zahradee yana fita Zainab ta h'au gado tai kwanciyarta"

"yau haka Aisha ta yini a daki ko kofa bata lekaba tananan zaune a d'akin har yamma"

"zhrdee yadawo kasuwa d'akin ta yashige da sallama yashiga' kamar bazata amsashi can kuma ta amsa' snn tace sannu da dawowa"

"yawwa sannu Aisha' ya g'ida?"

"klau kawai tace"

"gani har ya tube tana tashi daga inda take zaune' yasashi cewa tashi ki daukomi abinci"

"banyi ba"

"sbd me?"

"ba'a dakina ka kwana ba' kaje dakin da ka kwana tabaka abinci"

"amma kinsan bata girki ko"

"eh bazata iya girki ba amma zata iya kwana da miji ai"

"himm Aisha kenan' zo ki zauna muyi mgn"

"ka f'adi kawai ina jinka"

"Aisha kenan' wlh Aisha ba karami so nake makiba amma kinga niman kibata rawanki da tsalle sbd fushi' Aisha a matsayinki na babba amma wani lkc har Zainab datake kasa dake tafiki hkr' mafi yawanci lokuta wlh Aisha ni kaina nasan bana adalci a tsakaniku sakamakon soyayyar da nake maki amma behana Zainab taimi biyayya ba"

"k'uma koda laifi nayi mata koda ya bata mata rai koda wasa bata taba nunashi fushi akan abinda nayi mata ba'amma ke fa duk da irin kyautata maki danakeyi da zaran wani abu yashiga tsakanimu sai kikama fushi dani'kiduba kwanaki fa har tsawon wata kina fushi dani' wani Aisha inda wata matarce ba keba da tuni na koreta' k'uma ko ke d'in nema wlh albarkacin soyayya kawai kikaci"

"bazan boye makiba Aisha a duk lkcn da kike fushi da gaba dani wlh har banason na shigo g'idan mu hana ido dake' wai wanda nakeso nake kauna amma kuma tana fushi dani turrrr' da wani irin abin kunya"

"bari na f'adi maki wani abu da baki saniba Aisha wlh idan mace ta cika fushi duk irin soyayyar da mijinta yake mata zaiji taragu a gusa' sbd akasarin maza basuson mace me yawan fushi' idan h'aka idan har kinaso mu zauna lfy dake to wlh saikin rage wnn fushi naki"

"mgnr kice na kwana a d'akin zainab ba matatace itaba?" eyya? ".

" kibani amsa?"

"ko baki gani cikine da'ita idan da halima ai bekamata na barta tana kwana ita kadai ba' sbd cikin dare komai zai'iya faruwa' ke kuma kinga bakida komai abu Allah ya kiyaye koda rashin lfy ne yadda zaki tashi kiyi wani abu ba kamar ita ba tunda ba ciki dakeba kamar ita"

"jin h'aka yasa Aisha sa masa kuka wai yamata gori"

"nifa Aisha ba gori nayi makiba mgnce kawai sai idan baki fahimta ba"

"gorine mana SBD Allah zakace ni bana haihuwa Zainab ce mai haihuwa"

"nifa ba h'aka nake nufiba".

"h'aka nama"..

"to Aisha tunda kince h'aka ne'nace d'in k'uma wlh idan bakije kin dafami abinci yanzu nan ba na rantse da Allah sai ranki yafi h'aka baci"

"zhrdee ya karisa mgnr ne h'ade da fita yanufi d'akin zainab"

~~~ ~~~ ~~~

"Bilyaminu bedawo kano ba saida ya h'ada duk wani dukiyar Nasir wanda Fatima batasan dasu ba snn ya dawo kano"

"Fatima na zaune a parlour ita da yara su Khadijat da Jabeer suna wasa Bilyaminu yai sallama' Fatima ne ta amsa masa ya shigo" Khadijat da Jabeer a guje sukaje suka rungumesa suna f'adi oyoyo Bilyaminu Jabeer dayake shine karami yace ina ka ka kaimi dady na?"

"murmushi kawai Bilyaminu yai snn yace dadynka yai tafiya"..

" Ina yaje?"..

"shiru Bilyaminu yai snn yace ubangiji ne ya kirasa".

" to kake masa yadawo ya siyemi chocolate da ice cream kaji"

"to naji Jabeer".

" Fatima dake zaune a gefe idanuta suka cika da kwalla' Khadijat ko dayake itace babba koda batasan ma'anar mutuwa ba amma tashiji ana f'adi duk wanda yarasu baya dawowa shiyasa tunda taji akace bbnta ya rasu bata cika tambyarsa k'uma saidai duk ranar daya fado mata zama takeyi kusa da Fatima tace mome yanzu dadyna yatafi kenan bazan sake ganisaba?"

"eh Khadijat dadynku yatafi kenan bazai sake dawowa ba' k'uma koda yanzu be tafiba wataran zaitafi"

"sbd mome?"

"sbd yazama dole duk wanda kika gani a duniyarga shima zaije inda dadyki yaje"

"mome yanzu har dani dake duk muma zamu mutum"

"kwarai da gske"

"yanzu mome idan muma mu mutum zamuga dadynmu"

"eh zakiga dadynki mana"

"yawwa mome"...

"Khadijat amma kinsan abinda dadinki keso a gunki?"

"a'a mome"

"to kullum idan kinyi sallah kirinka yimasa addu'a kinji"

"naji mome' duk lkcn danayi sallah zanmasa addu'a"

"yawwa Khadijat ta"

"tun daga lkcn Khadijat tadaina dami mometa amma shi Jabeer dayake bame wayoneba. kullum mgnrsa kenan dadynsa dadynsa yadawo ya siye masa sweet da ice cream"

"shiyasa kusan kullum sai Fatima tai k'uma na rashin mijinta"

"bayan Bilyaminu su gaida da Fatima ne yace Hjy ya kari hakuri k'uma Fatima na kuka tace alhamdllh"

"Allah ya jikinsa da rahma yasa ya huta yasa mutuwa hutuce gareshi' amma a gskya anyi rashi"

"himmm kaidai bari kawai Bilyaminu' wlh ni abinda yafi damuna ma shine inda zasan garuruwan da matan da Nasir yake aura danaje na roka masa gafara ko zaisamu saukin kwanciya a makwancinsa' duk da ba yawo nakeyi dashi ba amma nasan Nasir bashida wata mummunar abinda yake aikatawa sai auren dayakeyi"

"gskya ne Hjy'idan dan wann ne babu damuwa idan kinaso ni da kaina zankaiki sbd duk wann aure2 da Alhj yakeyi yana nunami garin matan"

"to Bilyaminu har naji dadi"

"Hjy dama wata mgn ya kawoni gunki"

"to Allah yasa dai lfy ne"

"lfyr ne ma Hjy"

"ina sauraranka Bilyaminu"

"dama akan kaddarorin Alhj ne"

"wnn kaddarori k'uma Bilyaminu?"

"takardune gasunan' mika mata yai"

"tana amsa tafara budewa daya bayan daya"

"na samar takardune ne na marayu da suka karkashinsa'gidan marayun dake cikin garin birni kebbi Alhj ya dauki nawin marayu sama da dari biyu yana ciyar dasu cinsu shansu suturansu iliminsu duk Alhj ne ya dauka"

"h'aba Bilyaminu shine bantaba sani ba"

"eh lkcn yana raye nima kaina be sanar daniba saida nayi masa alkawarin bazan fadiwa kowaba hatta ke da kike matarsa"

"sbd yace alkawarine yaiwa ubangijinsa idan har zai aikata abin alkairi dan wanine ko dan duniya susani kada Allah taba shi ikon yi' acewarsa bake matarsa ba koda mahaifansane bayaso su sani' amma idan har Allah ya dauki ransa na sanar dake sbd bayaso a daina taimakawa marayun in har ba dukiyar karewa yai ba"

"a kullum idan muna zaune da Alhj yasha fadimi cewa tun lkcn da Allah yasa yai girma yasan kansa duk dare yake rokon ubangiji yanaso Allah yai masa dukiya mai tarai yawa' yatara arziki me taran yawa amma kada yabashi tsawon rai"

"idan har Allah ya cika masa burinsa shikuma ya dauki alkawarin bazai taba saba masa ba ta hanyar zina' koda Allah zai jarabcesa ya jarabcesa ta wata hanyar amma banta zina"

"ba mmki irin nasa jarabtan kenan da Allah yai masa ta hanyar auri saki".

" himm kawai Fatima tace".

"dama tun lkcn da Alhj yake kwance naso sanar dake amma Alhj yahana' lkcn da Alhj ke raye duk lkcn danazo g'ida kikaga mu kebe ba komai neba duk dai akan mgnr marayune' abinda yasa ban sanar dake ba sbd alkawarin da nayi masa ne akan bazan sanar dake ba"

"shine yanzu nace zansanar dake sbd gudun zargi"

"babu komai Bilyaminu ngd sosae Allah yasaka da alkairi yabar zumuci"

"to Bilyaminu tunda hakane insha Allahu zanyi kokarin aikatawa kamar yadda yake masu' amma idan nafita takaba dan Allah zanso ka kaini har g'idan marayun na gansu da kaina idan akwai wani abinda za'a kara akan wanda yakeyi to sai a kara"

"to babu damuwa Hjy ubangiji Allah ya jikansa da rahma"

"amin Bilyaminu"

"snn sukai sallama yatafi"

~~~~ ~~~ ~~~~

ASALIN NASIR DA FATIMA

Nasir da Fatima asalin haifanfun kano ne maifiyar Nasir itace uwar g'ida agun Alhj TASI'U sunan mahaifiyarsa Hjy RAMLATU daga ita sai Hjy BARA'UTU tabiyu kenan sai kuma Hjy HAMAMATU itace ta uku sai amarya me suna SADIYA'alhj TASI'U Nasir shine na na niyar bayan shi yanada kanni sama da ashirin sbd duk matan bbnsa suna haihuwa babu me yara kasa da goma' duk da yawansu alhamdllh be hana Alhj TASI'U bawa yaransa tarbi da ilimi boko dana zamaniba sai duk cikin yaran Alhj TASI'U yafi son Nasir sakamakon Nasir yafi sauran yaran yimasa biyayya k'uma baya aikata wani abu batare da izini Alhj TASI'U ba tun Nasir yana yaro duk wani abu yasamu na bbnsa ne gashi Allah yai masa zcyr niman na kansa gason karatu h'akan yasa yana kare secdry nasa bbnsa ya tarasa kasar waja karatu"

"bayan Nasir ya kammala karatunsa ne yaci gaba da yawo zuwa kasa kasa' a gun yawosane yagane inda ake sauya fata zuwa jakuna' h'akan yasa beyi kasa a gwiwa ba yasanarwa bbnsa tunda dama sana'arsa kenan' tun daga lkcn Nasir yakoma business yana kwaso fata yana fita dashi idan yasiyar saiya siyo kayan da ake bukara anan g'ida yakawo da h'aka Nasir ya bukasa"

"gani yanzu har bataci idan bakada ilimi yakoma karatu a kasar jawan yahadu da Fatima itama tajeyin master dinta abu kamar wasa suka kunle soyayya me karfi"

"har suka kammala karatunsu' ita Fatima tadawo g'ida Nigeria shikuma Nasir yaci gaba da karatunsa har saida yai doctoring degree d'in sa snn yadawo g'ida Nigeria' ko kafin yadawo mahaifin Fatima ya samar mata aiki a nan kano daya daga cikin company sa"

"Nasir yana dawowa ya sanarwa Alhj TASI'U da mgnr Fatima akan yanaso aje a nima masa aurenta"
Chapter 53 · 0% Book details