Sashe 17
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"abba na amince bari yanxu nai maka transfer dinsu zuwa account dinka.
"murmushi kawai alhj yai ya fita.
"washe gari da yamma bayan sallar la'asar dayake ranar saturday koda sukaje bbn Aisha yana g'ida beje ko'ina ba' koda sukasa akai masu sallama dashi tare suka fito da dan'sakon' gani manyan mutunine yasashi karisawa da sauri gusu suka gaisa.
"bayan su gaine alhj muhmmed yace gashi be sheda kusa ' daya daga cikin su yace alhj Kailani me zannuwa ne ya turomu.
"jin h'aka yasa alhj yasasu sake gaisawa snn yai masu iso zuwa parlour sa' a take yasa aka kawo masu abinci dasu juice da ruwa.
"hada hannu sukai sukaci bayan su gamane snn sukace dama alhj Kailani ne ya turomu nimawa dan'sa auren yar'ka.
"Alhj muhmmed yace kai madalla abu yai kyau kaga dama kadan yarage mata ta kammala karatun da takeyi.
"nan dae suka daedae ta alhj muhmmed yace dama DEC ne zata kare tana karewa JANUARY sae ayi bikin kawai a huta.
"suma suyi marna sosae dajin h'aka.
"Sae da suka dan jima suna tattaunawa snn sukai sallama.
"koda labari ya'iske zahradee ba kasamin murna yai ba' h'ade da hamdalla yana mika godiyar sa gun ubangiji.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA WRITERS F.O.W.☘.
MMN USWAN
1⃣6⃣
"Yana gama murnarsa ya dauki wayarsa ya kira Aisha' wayar yai ringing har saubiyu bata daga ba sbd bata kusa DA wayar sae a na uku snn taji ringing din wayar a guje tazo ta daga h'ade da sallama.
"Zahradee yace hello my Aisha ta'kina inane nake ta kira baki daga ba? Aisha tace Ina kitchen ne nida umma muna aiki shiyasa ban daga ba.
"Ayya yaya umman take?tana lfy?
"Klau.
"Aisha ta.
"Na'am.
"Nasan kisan komai basae na f'adi maki ba ko? Na fa? Mgnr aurenmu mana Aisha.
"Himm zahradee kenan kaedae wlh kacika gaggawa.
"Gaggawa fa kikace Aisha' eh ma naji idan a kankine'kenan bari ma kiji wlh a yadda nakeji banki ace yau an daura mana auren ba' idan yaso sae ki karisa karatun a gida na.
"Uhm" nidae banyarda ba' h'aka kawai sae anzo anyi kahanani karisawa' nidae nafiso na kammala snn koma menene sae ayi.
"Himm'aisha kenan dan bakisan yadda nake jinki a zuciyata bane yasa' wlh Aisha nafi kowa son naga kinyi karatu'koda bakiyi aiki ba.
"Eh" dae naji' nidae saena kare snn.
"Aisha ki kwatar da hankalinki nima mgn kawai nakeyi' ko tsaida watan bikin ma da akayi shima abin farin cikine aguna'fatana kawai Allah ya nuna mana lokaci darai da lfy.
"Shiru tai tana murmushi.
"Kiran umma ne yasata kashe wayar taje a guje.
"Tun daga lokacin g'idan su zahradee suke ta shirye2 shima Alhj Kailani gani yanada wasu kudi a hannunsa yasashi tada gini gaba daya kawai' a cewarya gara ayi a huta gaba daya.
"Ranar wata asabar su Aisha batada lecture tun safe umma tace zata aiki Aisha G.R.A. g'idan wata kawarta Hjy madina amso wasu kaya da tasata siyo mata idan taje DUBAI' Hjy madina tare suka tashi da hafsatu tun suna yara'shidama rayuwa ta gaji h'aka fini ubane na fiki miji' amma duk da h'aka akwai kyakykyawar alaka a tsakanisu.
"Aisha ta amso sakon da ummanta tai mata' tafito kenan daga g'idan tana tafe sakamakon ba kasafai ake samu napep a street d'inba' h'akan yasata tafiya a kafa' har takusa fita daga street din kawai ji tai kamar daga sama aka janyo mata kyalen da tarufe kanta dashi.
"A gigice ta juya dan gani waye yai mata irin wanga aikin.
"Wani kyakykyawar mutune tagani tsaye a gabanta sanye cikin English wear blue jeans da white T.shirt yana yimata mirmushi' a sanyaye tace malam lfy? Me nai maka da zaka rikemin kyaleta.
"Murmshi yai h'ade da cewa allahamdullh Allah Kaine abin godiya'gaskiya inada sa'a a rayuwata sbd duk inda naje cikin sa'a nake' yau gani a garin bauchi kuma da abin kaunata.
"Yan'mata ya sunaki? K'uma wacce uguwa kike?
"Shiru Aisha tai takasa mgn.
"Au yan'mata tsorona kikeji? Kinga daga fuskanki kiga wani abu.
"Kin dagawa tai.
"Wlh idan baki daga na f'adi maki abinda zanfadiba da kaina zansa hannu na daga maki fuska da kaina.
"Jin h'aka yasa Aisha tsorata' gashi area babu kowa daga ita saeshi na uku su shine Allah' k'uma yadda take ganisa tasan komai zai'iya.
"Gani jikinta ya fara rawa'yashi kara daure fuskansa.
"A hankali Aisha take dago fuskanta' shikuma dake tears zuba mata kwala kwalan idanusa yai' yana jira ta dago fuskanta.
"Tana dagowa gani zasu h'ada ido da sauri ta dauke fuskanta daga nasa.
"Wani irin dariya yai h'ade da tsalle yana kiran yan'mata ran gari' gaskiya kinada abin birgewa fa' wlh nayi sa'ar mata.
"Idanu Aisha suka ciko da kwalla'a sanyaye tace Dan Allah kabarni natafi kada ummata taga na dade taimin f'ada.
"Kai alhamdullh naji dadi da samo uwa ta gari irin ummata Allah ya kara mata tsawonrai da lfy mai amfani.
"Shiru Aisha tai.
"Bazakice amin ba.
"Can karkashin murya tace amin.
"Yace banji ba.
"A lokacin ne tace amin a pili.
"Yawwa ko kefa' h'aka kawai naiwa ummata addu'a k'uma kiki cewa amin? Yanzu f'adimin sunanki'kinji yan'mata.
"Bakin Aisha na rawa tace ni banida da suna.
"Juyawa tai zata tafi'da sauri ya fisgo jakar dake hannunta h'ade da cewa wlh idan baki f'adimin sunaki ba wlh babu inda zaki.
"Aisha tajin h'aka tace ni sunana Amina.
"Dariya yai snn yace daga gani wanga kyakykyawar bakin naki besaba da karya ba' shiyasa a yanxu ma da zakiyi karyan yake rawa.
"Bazan tilassamaki ki f'adimin gaskiya ba' amma inaso kisan cewa nasan ba gaskiya kika f'adi ba.
"Shiru Aisha tai tana mgn kasa kasa.
"Gani yadda bakinta ke motsi yasashi cewa lahhhh! Zagina kikeyi ko?
"DA sauri Aisha tace ni wlh ban zagekaba ko sa'ata bana zagi banle kai da girmanka'ni tun ina yar'karamata ummata ta hanani wasan zagi banle yanzu da nai girma.
"Good kawai yace' gani yamma yayi yace bari nabarki kitafi g'idan kodan taya immata aikin abinci.
"Amma kafin nabarki kitafi sae kin f'adimin uguwarku.
"Gani idan ba karyan tasake yimasa ba ba zaibari ta tafi gida ba' matsewa tai tace gun central mosque g'idan mu na kallon masallacin ne.
"Okay yace da saekin gani' k'uma ki gaidamin ummata.
"To kawai tace a guje ta bar gun.
"Gani yadda tasa gudu tabar gun yasashi dariya.
"Kwanci tashi babu wiya su Aisha har ta kammala karatunta' yanzu da h'aka gun g'ida biyun shirye shirye kawai sukeyi an tsaeda rana 23 March sbd murna zahradee rasama yadda zaiyi yai.
"Alhj Kailani ya gyarawa zahradee g'ida tsaf abin sae son barka komai na g'idan irin dayane da fyantin g'idan hatta furniture da labulaiyan g'idan iri daya ne.
"Gun kawarta ubaida taji labari result dinsu ya fito yasata cewa itama zataje duba nata'bayan takare aiki tai wanka ta shirya zuwa school dinsu' Batare da bata lokaci ba taje ta duba'gani yadda G.P.dinta yai low yasa ranta baci.
"H'aka tafito daga school din tana share kwalla'ji kawai tai ance ke yan'mata yau Allah yakaminke cikin sauki.
"DA sauri Aisha ta juya'gani mutunmin ran nan ne yasata tsaki.
"Durowa yai daga kan motar da yake zaune yasha gabanta.
"Gani kwallane cike da idonta yace subbuhana lillahi lfy? Cikin muryan kuka Aisha tace yanzu sbd Allah duk irin kokarin danai wajan hana idona bcc nai karatu k'uma bama hakaba saeda nazo karke shine zasumin h'aka?
"Mutumin yace me k'uma akai maki?
"Aisha tace tunda nafara karatu bantaba samun carry over ba k'uma G.P. dina 3.1ne bayan ace yafi h'aka sbd Allah saeda nazo karewa shine zasuce yadawo 2.99 statement of result dina.
"Wow! yau mean at shis your age kice kin gama diploma? Congrats" gaskiya nasarawa abbana.
"Yan'mata be happy about your result, it's a good attempt.
"A lokacin ne Aisha tad'anji dadi a zuciyarta' juyawa tai zata wuce batare da tace masa komai ba.
"Ji kawai taji yace' Can I have few of your time pls.
"Okay kawai itama tace.
"Snn yaci gaba da cewa duk da nasan ba sunan ki ta gaskiya bane amma tunda ke kika bani bari nakiraki dashi h'aka.
"Kunyane yakama Aisha'mayafin dake kanta ta rufe fuskanta dashi.
"Yace Amina nagode sosae da wahalar da kika bani' amma abinda nakeso dake shine dan Allah kidaena karya sbd be kamaceki ba' k'uma nasan ba tarbiyar dasu abbana suka baki ba kenan.
"Dan Allah kidaena sbd kada ki zubar masu da mutunci' kinsan idan yaro yai abu mara kyau akance daga g'ida yakoyo'nikuma nayi imani wann ba koyarwan su Abba da umma bane.
"Jikin Aisha yai sanyi tace to kayi hakuri'in Allah ya yarda bazan karaba.
"Murmushi yai snn yace to yanzu f'adimin inane uguwarku? Doruwa kana shiga uguwar hannu dama g'ida ta uku nan ne g'idan mu.
"Allah yasa yau d'inma ba wata karyan aka zuba min ba.
"Batare daya yatsaya tambayarta ba' ji kawai tai ya fisgo wayar dake hannunta yasa number sa anata yai plashing nasa' snn yai seving number sa a nata yasa Nasir Mai guduma' snn yamika mata wayar h'ade da cewa sae nazo.
"To kawai tace snn tafara tafiya' tana tafe tana juyi tana kallonsa.
"Gani zata f'adi yasashi cewa sarkin gudu yau ba gudun k'uma sae yayge yayge.
"Jin mgnr da yaine yasa bata sake juyiba.
"DA yamma bayan 5 PM saega Nasir a kofar gidan su Aisha ta waya yai kiranta' gani zata fita yasa umma tace Aisha Ina zaki?
"Wlh umma wani mutum ne yake kirana' daga ina kuma yake Aisha?
"Wlh umma nima bansanshi ba' kuma daga ganisa ba yaro bane.
"To Allah ya kyauta jeki ki ganshi.
To umma.
"Tana fita kai tsaye gunsa ta nufa da sallama.
"Cikin girmamawa ta gaidashi' shima da fara'arsa ya amsa.
"Snn yace da farko dae sunana Nasir guduma Ina zaune a cikin garin argugune nida iyalina'matana biyu amma ban dade da kara na biyunba idan kin yarda inaso na kara dake ana uku'yan'mata idan har kika amince kika aureni'ni Nasir nayi maki alkaewari da tanajin jin dadi da kwanciyar hankali a gidana.
"Kiyi hakuri sbd nasan a ciki zuciyarki zakice nacika dadin baki ko? Ko kuma kice natara mata bazaki samu kulawar daya dace ba a g'ida na ko?
"Shiru Aisha tai takasa hada ido dashi.