Sashe 36
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"gani zata daga masa murya batare daya tanka taba 🤫 yai mata daga snn bata sake mgn ba.
"mikewa yai ya tube h'ade da cewa jeki ki hadami ruwan wanka.
"Aisha tace wankan me zakaimi anan? inda kaje kai abinka daban inda zakai wanka daban' babu wani ruwan da zanha maka.
"ko kallonta beyiba yace ta kanki akeji' snn yashige bathroom yaje yai wankansa h'ade da alwala yazo yai sallah snn ya kwanta.
"Aisha dake tsaye tana kallonsa har ta b'ude baki zatai mgn kenan zhrdee ya jawota gado ta fada jikinsa' Aisha na kokarin tureshi da karfi ya danneta yana cewa h'aba Aisha ta Dan Allah meye kikeyi h'aka?"
"dama Akwai ranar da zaki iya korata daga gareki?".
"sbd Allah zhrdee kai da kake da amarya mezakai dani.....
"amarya banza amaryan wufi wayace miki tana gabana?" ko nine na f'adi maki h'aka?".
"a'a to amma...
"to amma me?".
"h'aba Aisha Ashe duk f'adi tashi da nake akanki b'akya gani' sbd da kefa duk nakasa sukuni tun safe nake niman yadda zanshigo na ganki amma shine kike tureni daga jikinki Aisha".
"jikin Aisha yai sanyi tace to kayi hkr" amma Ai gani..
"kikaga me?" ni bani gani kowa a kwayar idona saike.
"murmushi kawai Aisha tai h'ade da cewa uhmm".
"rungumarta yai suka kwanta.
"shiru-shiru Hjy bataji motsin Aisha ba tace amatullah taje ta dubota ko lfy?".
"to kawai tace mike"?.
"koda Amatullah taje tai ta sallama babu wanda ya amsa' sukuma a lkcn duk suyi nisa shiya basu san tana yiba' itama Amatullah tasan zahrdee baya nan h'akan yasata tura kofar ta shiga.
"ganisu da tai yasata fita da sauri taja kofar' duk da suna rufe a bargo amma saida taji wani iri' jin motsin kofar yasa Aisha cewa tashi kamar anshigo.
"kin tashi yai yana f'adin babu wanda yashigo' a'a zahrdee Dan Allah katashi
"gani ta nace ne yasashi tashi yaje yasawa kofar key yadawo.
"koda amatullah taje cewa kawai tai tasameta tana bcc.
"Hjy tace bcc lfy tun yanzu.
"Eh"kawai tace' gani snn bata sake mgn ba".
"zainab ta zauna har tagaji ta koma ta kwanta'tana kwanciya bcc ya dauke ta".
"zahrdee na rungume da Aisha suna hira har 11PM karaf idon Aisha akan a gogo da sauri ta sanarwa zhrdee' shima mikewa yai tare sukaje wanka bayan sun fitone ya canza kaya sn sukai sallama ya fita a sace zuwa g'idan zainab.
"yana shiga ya tarar tayi bcc rufe gida yai snn yazo ya dauki pilo yaje extra room din ya kwanta.
"zainab bata falkaba sai 2-30AM. gani ita kadaine a g'idan kamar jiya da sauri ta tashi zuwa bedroom.
"da sassafe tazo parlour dan gani wanda yake motsi a g'ida' tana tsaye a tsakiyar parlour zhrdee yadawo daga sallama' yana shiga suka hada ido' yace lfy?".
"a'a" dama motsi nakeji cikin dare shine nazo duba waye".
'OK kawai yace har zaishiga dakin daya kwana tace ina kwana".
"lfy klau kintashi lfy?".
"lfy klau".
"shigewarsa yai yaje yaci gaba da kwanciyarsa.
"kitchen zainab ta shiga ta hada masu abin karyawa' tana gamawa taje tai wanka da kwalliya snn tazo ta dauki tre din abinci da sallama tashiga d'akin ta ije masa a gaba snn ta tadashi.
"sbd ta dauka bcc ne yakeyi batasan idonsa biyu ba".
"mikewa yai zaune h'ade da cewa ngd".
"murmushi tai har ta zauna zhrdee yace a'a tashi kije kiyi wani aiki' idan ina bukatar wani abu zansanar dake".
"to kawai tace snn ta mike ta tice.
"da h'aka Zainab take rayuwa a g'idan zhrdee' koda wasa be taba leka dakinta ba banle yasan kalarsa' ita k'uma zainab da rashin wayo irin nata besa ta daina shan maganin matar da aka bata ba' safe rana yamma take sha.
"duk yadda zhrdee zaiyi saiyayi idan zuwa gun Aisha' idan beje da asuba ba zaije da rana ko dare.
"satin su zainab uku da aure ciwon mara ya kamata tun dare takeyi kamar me nakuda gashi taiwa zahrdee kiran duniyarnan yai banza da'ita' gani h'aka yasa Zainab daukar wayarta ta kira g'ida takira inna Hulaira tana kuka.
"kukan da takeyi ne ya hanata mgn' jin h'aka yasa hankalin g'ida ya tashi da sauri inna Hulaira ta d'au hijab sai g'idan zainab' koda tashiga ganita tai kwance tana juyi akan carpet tana kuka.
"da sauri tai kanta hade da tambyr lfy zainab meya sameki?".
"zainab takasa mgn sai kuka".
"gani h'aka yasa inna kiran Hjy Mmn zhrdee ta sanar mata da abinda ake ciki.
"nan take Hjy ta kira Abba ta sanar dashi' Abba yace ina son yake?" koba a gidan ne yake ba?".
"eh ba'a nan yake ba".
"to shikena yanzu abinda za'ayi kije ki dauketa zuwa hospital kafin yazo.
'"to kawai Hjy tace' kyale ta dauka gani gida babu kowa da kanta taja mota'tana isa inna ta fito da zainab sukai hospital.
"amma yai kira har yagaji amma duk numbers zhrdee a kashe suke gaba daya.
"gani h'aka yasa Abba zuwa shagon son da kansa nan ma begansa ba' mmki ya kama Abba sosae.
"daga nan hospital ya wuce'ko kafin yaje doct yayi abinciken da zaiyi ya gama' ruwa kawai aka samata hade da alluran bcc.
"Abba da kansa yaje office din doct din dayake family doct ne'doct yaiwa Abba bayani komai.
"batare da nuna damuwa ko bacin rai ba yace ngd insha Allahu za'a gyara.
"bayan Abba yafita a office din doct Abba ya sami Hjy ya sanar da'ita duk abinda ake ciki.
"ciko da mmki Hjy tace wlh alhj nifa ban fahimci abinda kake f'di ba".
"Abba yace Hjy kenan Ashe tunda akai auren nan son betada tarawa da yarinyarnan ba?"
"hade da buga kirji Hjy tace me?"
"wlh kuwa Hjy" nima kaina abin yana dauremi kai.
"lalla zhrdee yanuna mana yacika dan kansa' amma Dan Allah Alhj kabarni dashi kaga ikon Allah.
📖🖊
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITERS F.O.W.☘.
🌳Impacting valuable knowledge and Entertainment is our concern🌳.
story written by Mmn uswan☘
3⃣3⃣
"murmushi Alhj yai snn yace Hjy kenan' me zaki?"
"kashhhh!!!" nace kabarni dashi kawai".
"to naji na yarda amma duk abinda zakiyi banaso ki aikata cikin fushi' ni inda kin barni zanshawo kan al'amarin".
"Alhj kenan' nafi kowa sani halinka' shiyasa nace kabarni dashi".
"fitowar inna Hulaira ne daga d'akin yasa sukai shiru da mgnr".
"Hjy ta tareta da cewa me doct yace ne?".
"a'a" ba dani akai mgnr ba da Alhj nima abinda nake tambya kenan kika fito' amma yace result din be fito ba".
"Eh" h'aka ne Hjy amma ya jikin nata yanzu?".
"Alhj jiki da sauki".
"ta tashi ne".
"a'a" har yanzu bata falka ba".
"to shikenan ni zanje idan yaso ko zuwa yamma ne zamu dawo da maigidan mata".
"sbd na aikesa wani kauye be nan shiyasa baku gansa a nan ba".
"Allah sarki Allah ya dawo dashi lfy".
"amin ngd".
"bayan tafiyar Alhj ne duk suka shige cikin d'akin".
"Abba be koma kasuwa ba saida yabiya g'ida ko zaiga zhrdee amma be gansa ba' a cewar Aisha tun fitar safe be dawo g'idan ba".
"h'aka ya sake komawa kasuwa nan ma bashi' ko da tasake kiran number still a kashe yake".
"zama Alhj yai yai shiru yana tunanin yadda akai zhrdee ya lalace h'aka' to ma me yake nima da nine?" kodae so yake ya zubarmi da mutunci a gun uban yarinya nan ne lalla idan ko son be gyara ba wlh saina nuna masa kuskurensa.
"Aisha na komawa d'aki zhrdee yace lfy Abba ya kiraki?".
"kae fa ya tmbya".
"Ni k'uma?".
"Eh kae".
"to me zanmasa?".
"nima bansani ba".
"to bari na fita baje kasuwa naji abinda zaice".
"to".
"mikomin wayata da riga".
"Aisha na mika masa yasa snn ya kunna wayar".
"bayan ya sanya riga ne yace da Aisha dubami kiga idan babu kowa nazo na fita" Aisha na fita sukai karo da Amatullah'gani yadda Aisha ke juye juye yasa amatullah cewa lfy Aisha?".
"me kika gani?".
"gani nayi naki juye-juye kamar mara gskya".
"rashin gskya k'uma?".
"Eh"mana".
"a'a" babu komai".
"uhmmm"!!.
"amatullah tace".
"makewa Aisha tai ta dauka amatullah shigewa d'aki tai' batasan itama makewar tai ba".
"Aisha na gani shigewar amatullah da sauri taje ta sanarwa zhrdee suka fito tare ya fice snn ta koma d'aki.
"duk abinda sukeyi a idon amatullah' kama baki kawai tai tana mmkin yadda zhrdee ya lallace h'aka bayan da ba h'aka yake ba".
"Zainab bata falka ba sai bayan la'asar tana falkawa da sauri suka mike zuwa kanta suna tambyar jikinta".
"shiru Zainab tai sai hawaye da suke kara kaina a fuskanta' gani h'aka inna hulaira taje daidai inda kanta yake tasa hannu tana shafe mata kai h'ade da tambyarta meke damut".
"cikin kuka Zainab tafara mgnr tun kafin ta fasa goran da sauri Hjy ta tareta da cewa ya'isa h'aka' ba'ason mara lafiya da surutu".
"inna hulaira tace gskya kam".
"gani magrib ya kusa yasa Hjy kiran amatullah' amatullah na dagawa Hjy tace suyo abinci sukawo".
"amatullah tace to Hjy".
"har zata kashe wayar sai k'uma ta tambya ko zahrdee yazo g'ida".
"a'a kawai amatullah tace".
"koda zhrdee yaje kasuwa gun Abba'Abba bece dashi komai ba sbd a kasuwa suke".
"da yamma lkcn su amatullah da amaturahaman suna hospital saiga Abba da zhrdee sun shigo".
"suna shigowa duk suka mike bayan su gaisa da Hulaira Abba ya tambyi mai jiki".
"tace da sauri'snn suka fita shida Hjy".
"zahrdee dake gefen gado daedae kan zainab yadora hannu pilo da tasa kai batare dayace mata komai ba' gani h'aka yasa Hulaira fita daga d'akin'. suma su amatullah fita sukai yarage subiyu kawai.
"bayan su fita ne zhrdee ya jawo kujeran dake gefe ya zauna' saeda ya zauna snn yace yaya jikin?".
"banza dashi Zainab tai bata tanka ba".
"dakefa nakeyi ko baki jikine".
"a lkcn ne tace meya dameka da jikina da har kake tambya ta".
"Dan na tambayi jiki sai yazama f'ada k'uma".
"ta yaya bazanyi f'ada da kaiba sbd Allah nasan kana jina lkcn da nake kwada maka kira amma baka amsani ba kai tafiyarka".
"h'aba zainab ta yaya zanji kiranki na kwaleki' wlh banji bane amma tunda kince h'aka ne to kiyi hkr' yanzu dai yaya jikin naki.
"tsaki tai bama h'ade da jiya masa baya.