Sashe 81
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"ita kenan yarinya taiwa iyayenta biyayya balle ni dana mallaki hankalina' meyasa nabari soyayyar Aisha ta makantar da zcyta wanda babu abinda nake gani idan ba'ita ba' soyayyar Aisha ya hanani yiwa iyayena biyayya sanadiyar soyayyar Aisha nake sabawa ubangijina nakasa sauke hakkin da Allah ya dorami' lalla ba karamin kuskure na aikata ba' idan ma Allah yasa iyayena masu fahimtane' duk da soyayyar danakewa Aisha besa tana gani iyayena da mutunci ba tunda na auri Aisha idan Safiya yayi bataci magani taje ta gaida iyayena ba' batasan idan taga hjyta tana aiki ta tayata ba' balle h'aka kawai taje ta tambyeta yadda Zainab keyi' lalla Zainab matar kirkice' dole na daura dinmaran gani duk yadda zanyi sainayi dan gani Zainab tadawo gareni"
"abu na farko daya kamata nayi shine naje na roki su Hjy da Abba gafara h'ade da suzo su rokami iyayen Zainab ko Allah zaisa nadace su amince tadawo gareni' idan nasan Zainab yarinyace me biyayya da gani girman nagaba da'ita' gashi k'uma dama tanajin kunyar Hjy fiye da yadda ba'a tsammani"
"dayan zcyr tace ita k'uma Aisha fa' shiru yai yanabawa kansa amsa a zcyrsa' lalla Dan so inaso Aisha amma bazan dawo da'ita ba saina nuna mata kuskurenta' Dan bazan yarda ranar lahira natashi da barin jikina shanyayye ba' idan har zatabi dokokin da zan gindaya mata kofa a b'ude yake' idan k'uma tace a'a wlh duk irin sonda nake mata zan'iya hkr da'ita na k'uma roki ubangiji ya ciremi sonta idan har h'akan shine zaisa nasamu tsira duniya da lahira"
"shiru yai yarasa ta inda zai fara' can da yaga tsayuwa a g'idan su Zainab bashine mafita a garesa ba' Jan motarsa yai yabar g'idan"
g'ida yanufa direct bayan yai parking d'akin Hjy ya nufa kai tsaye' yana shiga ya ganta zauna rike da kit d'in abin sarkokinta tana gogewa yana sannu da g'ida"
"kadawo?"
"nadawo Hjy' dukawa yai har kasa gwiwa bibbiyu yace Hjy"
"na'am zhrdee lfy?"
"Dan Allah Dan annabi duk abinda nayi maki kiyi hkr kiyafemi Dan Allah Hjy"
"shiru tai ta zuba masa ido h'ade da mmkin zhrdee"
"shirun da yaga tayine yasashi cewa kinji Hjy"
"him zhrdee kenan' babu komai' ni dama bakaimi komai ba' na yafe maka Allah k'uma ya yafe mana baki daya"
"amin ngd' snn ta tashi zaune yaci gaba da cewa Dan Allah Hjy wata alfarma nakeso kimin"
"na mefa zhrdee?"
"Dan Allah g'idan su Zainab nakeso kije ki tayaki bawa iyayenta hkr ko Allah zaisa su amince tadawo dakinta"
"him zhrdee kenan ai tun ba yanzu ba mukaje da abbanka babu irin hkri da bamu bashi ba amma wlh yaki yarda Zainab tadawo' amma tunda kai mijinta ne kaje ka lallabeta ko Allah zaisa a dace"
"to shikenan Hjy ngd' insha Allahu zanyi iya kokarina har Allah yasa adace"
"to ita Aisha k'uma fa?"
"a'a abarta k'uma"
"a'a zhrdee kada muyi h'aka dakae sbd Allah ta yayama h'akan zan kasance mutum daya saba da mata uku ace yanzu babu ko daya?"
"eh babu damuwa zanci gaba da maneji h'aka har lkcn da Allah zai warwaremi"
"to amma gskya kaje ka dubata ita da yara"
"idan nasamu lkc zanje"
"shikenan Allah yabada iko"
"amin ngd"
"saida ya jima a d'akin Hjy snn ya koma d'aki abbanasa' gun ya samu ya kwanta amma ba bcc yakeyi ba' tunanine kala kala yakeyi ta inda zai bulowa Zainab"
"bayan kwana biyu da fitar *Alhj Isa* Bbn Rukky daga prizi Malam Habu ya zaiyana masa duk yadda sukai da *Alhj imran* Bbn Rukky beyi mmkin haka ba sbd yasan abinda yafi h'aka Rukky zata aikata' tunda gashi shima da kansa ta jawo masa abin kunya a uguwa d'an ma Allah yasa babu Wanda be sansa mutumi karki bane' d'an dai ance ka haifi mutum baka haifi halinsa bane"
"nidai Allah ya gani nayi Iya kokari na akan yaran nan amma duk abu betaro ya zama daya ba' amma ba laifin kowa zan gani ba sai laifin *HAbiba* wato mmn Rukky kenan' sbd duk cikin yarana ya"ya" dakinta sufi lallacewa d'an ma a tsaye nake inda ba haka ba Allah kadai yasan yadda zasu zama a cikin garin nan amma babu komai Allah yana gani' k'uma nasan Allah bazai kamani da laifin banbasu tarbiya ba sbd duk burin uba nagari ya"yan"as suma suzana nagari' kae ko lalatacce ubane balle nagari' duk a cikin zcy kenan yake mgn' Malam Habu ne ya katse masa tunaninsa da cewa ISA lfy tunanin me kakeyi h'aka? "
"nanauyar ajiyar zcy Alhj isa yai snn yace himm Habu kenan wlh idan nace mgnr Rukky baya damuna nayiwa kaina karya' sbd Allah kaduba irin halin da yaranga suke niman jefani ciki fa"
"to koma menene abinda ya faru yariga ya faru sai Allah ya kyau gaba' yanzu abinda nakeso dakai *Isa* shine d'an Allah kayi hkr ka shirya mutafi gwambe gurin yarinyar nan Rukky"..
" sbd me Habu?' me zanje nayi mata?"
"a'a *Isa* zuwan tafi' yanzu idan bamu jeba wata kila kasan yadda duniya tazama sai aga kamar duk abinda take aikawa da sanimu' amma idan muka tafi komai za'a zargemu ba kamar ace bamu jeba"
"himm Habu kenan sai yadda nagani"
~~~~ ~~~~ ~~~~
washe gari da yamma bayan magrib *Alhj AMINU* yakira *Mariya* matarsa ya sanar da'ita cewa ya'iso ga shinan a hanyar zuwa g'idan ta' cikin doki da murna Mariya tace shine babu ko sanarwa balle nayi maka abinda' a'a kada kidamu duk abinda kika dafa zanci' cikin jin dadi Mariya tace to ubangiji Allah yasa kakariso lfy"
"amin kawai yace snn ya kashe wayar"
"cikin murna da doki Mariya ta shiga kitchen d'an h'ada masa abinci wanda bazai bata lkcn ba' tana gama h'ada sanwa a gurguje ta shige wanka' tana fitowa ta duba sanwa snn taje tasha kwalliyarta cikin riga da sket na Holland me ruwan ganye tayi kyau sosai' bayan ta gama shirine taje ta juye abinci cikin food plast takai dinning ta'ije"
"Alhj AMINU tashi yai yashiga wanka yana fitowa yasa kaya snn sukai sallama ya dauki jakarsa zuwa g'idan Mariya"
"yana isa Mariya a guje ita da yara sukazo suka rungumesa suna oyoyo Abba' shima rungumesu yai yaja mejin dadin gani iyalinsa cikin koshin lfy daukar karami yai hannu daya k'uma yana rungume da Mariya ita k'uma tana dauke da jakar daya iso dashi"
*Mariya ba karamar yarinya bace' dan a kalla zatakai fourty years zamansu a kasar turawa shine ya kawo masu h'aka' in short kusan nace kowa yasan yadda zaman turai yake' basai na bata lkc ba wajan bayani*
"suna shiga kai tsaye bedroom suka shiga ita dashi bayan ta ije jakar hannunta ta taimaka masa ya tube ya shiga wanka' yana shiga ta dauko masa jallabiyarsa ta'ije yana fitowa tasa masa suka nufi dinning' yanaci suna hira yana kururuta kwalliayar da tai masa"
"Mariya baki har kunni sbd jin dadin yadda maigidanta yake yabo kwalliyarta"
"suna gama cin abinci bayan ya kalli news ya mike zuwa kwanciya' dayake Alhj AMINU me wayone babu wani canji da Mariya tagani' yadda yasaba yimata duk lkcn da yai tafiya h'aka ma yau yai' da safe kuwa tai tunanin ko zai leka office ne amma yace babu inda zaije sbd be gaji da ganita ba"
"h'aka suka zauna cikin karantawa juna rai' bayan magrib yace zaije siyowa yara ice cream' duk yadda Mariya taso binsa kamar yadda suka saba amma a wnn karo AMINU ya hana a cewarsa ba zama zaiyi ba"
"yana fita gun Fatima ya nufa nan ma be Dade ba yasake komawa g'ida gun Mariya' h'aka Alhj AMINU yaci gaba da rayuwa batare da Mariya ta gane ba' satin Fatima daya' gani tagaji da zaman gu daya yasata sanarwa Alhj AMINU cewa zataje gun bnz din Nasir wanda a yanzu da h'aka ta dora Bilyaminu akai"
"Alhj AMINU be nuna damuwa akai ba' saima kara mata mata karfin gwiwa da yai' idan zaije office yake zuwa ya dauketa ya kaita' idan tagama abinda takeyi tadawo da kanta'tunda dama ba bakuwa bace a London d'in"
~~~~ ~~~~ ~~~~
tun bayan komawa Aisha g'idan su zhrdee be lekataba tsawon satinta uku kenan gashi koda ta kirasa baya dagawa takanyi kira yakai ten miss call koda yana gani bazai daga ba' tun Aisha na boye damuwarta har yakai baya boyuwa' kusan kullum cikin kuka take' gudun kada damuwa yai mata yawa yasata b'ude wSApp koda tabude tasha ganisa a online amma koda tai masa mgn baya amsawa' idan yaga zata damesa saiya sauka' idan taga ya sauka binsa takeyi ta kirasa still bazai daga ba har wayar ta tsinke"
"hankali Aisha yai mummunar tashi' cikin kwnkani lkc tarame tayi baki' ummata tayi mata nasiha har tagaji amma besa Aisha ta daina kuka ba"
*dama h'aka rayuwa take yau gareka gobe ga wani*
"tun daga lkcn da zhrdee yabar g'idan su Zainab besake komawa sbd koda kiranta yai a waya bata amsawa' idan yai mata text message ma haka bata reply' idan ya ganta a online yai mata mgn shima shiru' ko b'ude text d'in batayi balle tasan meke ciki"
"hankalin zhrdee ba karami tashi yai ba akan abinda Zainab keyi masa' gashi babu hkr duk abinda take masa saiya sanarwa Hjy' ita dai saidai tace kakara hkr watan sai labari' amma a zcyrta ba karami dadi tajiba yadda Zainab ke gara zhrdee"
"idan yakira yaga numr busy yai kamar zaiyi hauka sbd kishi"""
*Allah kenan shiyasa me hakuri yana tare da rinjaye a rayuwa*
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W. ☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
*kuyi hkr da jina shiru wlh sai a slow ne' h'akan yasa bansoyi posting amma sbd masu yawan tambayane yasa kuka jini a yau*
*_~masoya nagode da bibiyar littafin AURE IBADA NE da kukeyi Allah yabar kauna da zumuci~_*
6⃣2⃣
"h'akan yasa zhrdee ya kasa hkr' zuwa yamma bayan la'asar zhrdee ya shirya zuwa g'idan su Zainab' zhrdee yana isa Zainab na dawowa daga uguwa g'idan kanwar innarta taje gaidata sbd zazzabi da tai yasa taje gaidata"