Sashe 4
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wlh Aisha bantaba koye maki komai ba a tsakanina da bbnsu su AMIR lokaacin da zaikara AURE Wlh har cikin ziciyata ji nake kamar idan yafita g'idan karya dawo' har addu'a nakeyi i'dan yafita mota ta bugeshi a dawomin da gawarsa sbd kowa ya raya' amma nasan yanxu Aisha ba lallane ki fahimci abinda nake nufi ba ko kisan halin da nake ciki amma tunda yanxu me mata zaki aura watarana ko bani tare dake sai kintuna da mgn ta Aisha.
"Wani irin ajiyar zuciya Aisha tai h'ade da cewa lalla KARIMA Ashe akwai ranar da zan zauna ina tuna wanga mgn' Yau inda ace saurayi na aure wanda beda mata nasan da nunanan tare yana tayani raino ciki da nan-nan dani amma da yake wanga me iyaline ko'ajikinsa gashi yasan banda lfy k'uma duk wanta laluran dana shiga sanadiyar auransane dani sbd kafin nayi aure bansan irin wanga laluran ba sai yanxu k'uma na rasa meke kawomin irin wanga yawan cututuka h'aka ko asibitine zanje naga likita? ' K'uma naje batare da sani Yallabai ba?'.
"Duk Aisha na mgnr ne a cikin zuciyar ta' can k'uma tace ba nabari xuwa gobe gani yanxu kuraje zasuyi' idan yaro in Yallabai yazo da fase saena sanar dashi.
"Washe gari da safe Aisha nasa idon Yallabai har tara yai amma bezo ba gani h'aka yasa ta dauki waya ta kirashi ringing din farko ya daga h'ade da sallama be tsaya sun gaisa ba yace Aisha ta dan Allah kiyi hakuri nasan nayi lafi amma kiyafe min kinji.
"Aisha tace babu komai ya wuce.
"Snn yace kin tashi lfy? ".
" tace klau'kaima katashi lfy?.
"yace klau ya jikin naki? Aisha tace dama nabuga ne na bambayeka inaso naje asibiti..
"Nasir yace jikin ne har yanxu?
"Tace eh amma zazzabine kawai.
"Nasir yace zazzabin har yanxu kina jinshi sosae ne ko yane? Tace a'a yanxu dai nasamu sauki ba kamar dare ba.
"Nasir yace to ganinan zuwa mutafi asibiti kawai doctor ya dubaki ko? Aisha tace a'a da kabari kawai bilyaminu ya kaini basai kabaro office ba.
"Nasir yace zamana kikeyi ko zaman bilyaminu?Shiru Aisha tai.
"Kashe wayar yai h'ade da mikewa ya baro office zuwa g'ida' yana shiga kai tsare d'akin ta ya nufa da sallama ya sameta zaune a bakin gado.
"Tana ganisa ta saki fuska h'ade da murmushi tai masa snn da zuwa'ya amsa da tambayar kijinta. Tace da sauki.
"Yace shirya mutafi' mikewa tai ta dogowar riga da hijab suka nufi asibiti' suna isa kai tsaye d'akin doctor suka shiga Nasir ne ya mika masa hannu suka gaisa snn itama Aisha ta gama shinkafa.
"Doctor Kamal yace Yallabai yai! dae? Nasir yace yan'mata nace batajin dadi' Aisha najin h'aka ta sunkuyar da kai kasa Doctor Kamal yace hjy Aisha ya kikejin jikin?
"kan Aisha na kasa takasa daga kai banle ta basai amsa' da doctor Kamal yaga h'aka kashewa alh Nasir ido yai alama yafita.
"mikewa yai yafita yana murmushi'bayan ya fita ne doctor Kamal yace Aisha meke daminki? Aisha tace wani kurajene suka fitomi matse matsina.
"Doctor yace yaya kuraje suke?
"Aisha tace kananune masu Zaria da kankayi.
"Doctor yace tun kina budurwa ne suke maki h'aka ko yaya?
"Aisha tace a'a bayan aure nane.
"Doctor yace h'aka kawai suka fito ko yaya? Kan Aisha na kasa tace eh amma basa tashi kankayi da zafi sai ranar da take g'ida na' doctor yace kayar yaya? Banga ne ba? Shiru Aisha tai.
"Doctor yace ko dai kina nufin idan ya sadu dake?(sex) Aisha tace eh.
"Doctor yace ok.
"Alh Nasir ya shigo'Dama duk mgnr da sukeyi yana jinsu' maguguna ya rubuta masu snn yace ba komai ke kawo irin wanga ciwon sai idan kuna sharing toilet ana iya dauka....
"Da sauri Aisha tace a'a toilet d'inmu mukadai muke amfani dashi kuna tun ina g'ida bana h'ada toilet da wasu.
"Doctor yace eh basai h'ada toilet kawai yakesa a dauka ba miji yana iya bawa matarsa misali idan ya kwanta da wata matar tanashi to anan ne zai dauka ya bawa wanda bata dashi.
"Shiru Aisha tai h'ade da kurawa alh Nasir ido'duk idanuta suka cika da kwalla' Duk da Nasir ya lura da h'aka amma be nuna mata yaci gaba da sauraran doctor har yakare bayanin sa' snn sukai sallama h'ade da gidiya.
"jikin Aisha a sanwa take tafiya sukaje gun saeda magani suka siye' bayan su siye ne sukeje mota ya bude mata gaba ta tashi shima ya zaga ya shiga ya jasu zuwa gida.
"Bayan su isa g'ida ne da kansa ya dauketa ya kaita d'akin ta ya shinfidata ta kwanta ' bude frg din dake d'akin ta yai ya dibo ruwa yace ta tashi tasha magani' amsar kofin ruwan tai ta eje a gefe.
"Da alh Nasir yaga h'aka hannu yasa ya dagata ta zauna' shima dukawa yai a gabanta yace Aisha 'Aisha' Aisha.
"tace na'am.
"yace sau nawa na kiraki?
"Tana kwalla tace sau uku.
"Snn yace wlh Aisha ko kur'ani kika bani zan'iya yimaki rantsuwa' wlh tunda nake a duniya bantaba yin wani aiki makamancin zina ba banle har na aikata zina da kaina.
"Tun bansan ciwon kaina ba lokacin inada kuruciyata naiwa ubangiji alkawari idan har Allah ya cikami burina ni k'uma nai masa alkawari bazan taba saba masa ba.
"Sai dai d'an Adam ajixina amma bata hanyar zina ba.
"Idan h'aka kimin wani zargi amma banda zina.
"Shiru Aisha tai tana kwallonsa' Nasir ya mike yace ni zantafi Allah ya kara sauki' fita yai h'ade da janyo mata kofa ya koma office.
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES. F. O. W. ☘
MMN USWAN
0⃣5⃣
YA ALLAH,
ACCEPT OUR PRAYERS AND FORGIVE OUR SINS BEFORE WE RETURN TO YOU
AMEEN
TAKAITANCEN BAYANI.
MAGANI TOILET INFECTION
1
SASSAKEN BAURE
KANUMFARI
ZUMA
MAZARKWAILA
CITTA
ZAKI ZUBA SASSAKEN BAURE A CIKIN TUKUYA KI ZUBA RUWA DA YAWA SAI RUWAN SUN KUSA SHANYEWA SAI KI SAUKE' KI CIRE SASSAKEN BAURE ' SAI KI TACE BAYAN KIN TACE SAI ZUBA ZUMA MAZARKWAILA CITTA KANUMFARI.
ANASO A ZUBA KANUMFARIN DA YAWA A MAYAR A CIKIN TUKUYAR YA KARA TAFASAWA SANN KIJUYE KI RINKA SHA KOFI BIYU A RANA.
WANAN HADIN HADINE NA MUSAMMAN WANDA MACE TANA AMFANI DASHI' ZATA KARA SAMUN WADATACCIYAR NI'IMA SNN DUK YANA KASHE KWAYOYIN CUTAR GABAN MACE.
KUMA YANA MOTSA SHA'AWA DA KARAWA MACE NI'IMA DA KUMA KASHE KWAYOYIN CHUTA.
YANA KUMA MAGANI FITOWAR FARIN RUWA DAGA GABAN MACE.
ALLAH YASA MUDACE.
2
GABAN YANSUN
GARIN TAFASAWA
ZUMA COKALI 10
A HADA SU GURI GUDA ANA SHA KARAMIN COKALI SAU BIYU A RANA HAR KWANA GOMA ZA'ADACE INSHA ALLAH.
3
GARIN SI'ITIR
NANAR SHAYI
RUWAN KHAL
ANA HADA MAGANIN COKALI DAYA DA KHAL ZA'A DACE INSHA ALLAH.
DAN ALLAH YAN'UWA GA DUK ME LALURA IRIN WANNAN KARA YAJI KUNYA SBD BA'A KUNYA DA CUTA TAYI KARAMIN NIMAN WANGA MAGUGUNAR TA HADA INSHA ALLAHU ZA'A DACE.
ALLAH YA DATAR DAMU AMEEN.
**** ***** ****
"Shiru Aisha tai tana kallonsa har yafita' wani sabon kuka sai da tai me'isanta snn tai Shiru ledar magugunarta ta dauko tafara cirewa sai da ta gama snn ta k'ada tasha.
"Tana gama sha bcc ya dauketa bata tashi ba sai gab da la'asar snn ta tashi' tana tashi toilet ta shiga tai alwala tazo sallah bayan ta'idar ne taje tashiga kitcher ta h'ada ruwan lipton tashi snn ta koma dakin da yamma kafin Nasir yaje g'ida sai da ya biyo ya dubata da jiki snn ya karisa g'idan Fatima.
"washe gari snn ya dawo g'idan Aisha tunda Hauwa ba gari take ba sai tazo shiyasa ya raya kwana bibbiyu amma duk ranar da Hauwa tazo ko g'idan wayo yake zaije gun Hauwa a nan ne zai zauna har sai ta koma.
"Shiyasa yau ya dawo g'idan Aisha bayan yagama cin abincin yamma yana zaune a tsakiyar gado yana jingine da allon gado' ita k'uma Aisha tana kwance a gefen gado kusa dashi ta jiya masa baya shiru tai kamar bata gun.
"Gani h'aka yasa alh Nasir daukanta ya dorata akan cinyarsa yana mata murmushi Aisha ta kokarin yin mgn hannu Nasir yasa ya rufe mata baki h'ade da shafeta kamar mai tausa.
"Itama shiru tai tana masa murmushi Nasir yace yan'mata na yah! naga kin kwanta shiru ko dai jikin ne?.
"murmushi Aisha tai h'ade da cewa yayi sauki ai.
"Aisha ta fadi hakane kawai bawai dan ta samu saukin ciwon da take jiba.
"Nasir yace da gaske yan'mata na.
"Kai Aisha ta daga masa tana murmushi.
"Nasir yace to bari naga gun' hannu yasa zai b'ude mata zani' da sauri Aisha ta rike zani tana cewa a'a Yallabai' shima dariya yai ya h'ade da janye hannunsa a gun.
"Daga kai Aisha tai tana kallon cikin Alh Nasir' daya lura da kallon da take masa yace yah! dai yan'mata na? Aisha tace kaga yadda tunbinka ya kara girma kuwa? Dariya yai h'ade da cewa nima h'aka nake gani amma inda na godewa Allah duk girman da tunbina zaiyi kina iya daukanta ko?.
"Da sauri Aisha tasa hannu ta rufe fuskanta' shima dariya yai snn yace ni dae wanga kunyar taki bansan abinda zaiyi maki na cire taba' amma naasan ta'inda zan bulo maki.
"Da sauri tace kamar yaya? Gira ya daga mata' ido 😳 Aisha ta bude tana kallonsa' cikin wasa yace to menene a ciki wani dare baki gani ba? Me zai baki tsoro a ciki? Da ido Aisha ta nuna masa kirjinsa' shima dariya yasake yi masa snn yace kyau kenan kinga koba komai zanrufeki lip babu me ganiki saini' Yunkurawa tai zanta tashi da sauri ya rikota h'ade da kashe light.
"Duk magugunar da doctor yabawa Aisha tana kokarin amfani dasu amma duk da h'aka be'hana kurajen fitowa ba' Gaba daya ya fetso mata' tun daga kasar cibiyanta har gaban ta kurajan suka fetso mata' gashi Nasir ba g'idan ta yake ba.