Sashe 52
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"to tunda abu ya zama h'aka' ita k'uma lalura tana kan kowa' ke Zainab daga yau na sauke maki girki' k'uma miji bazai kwana a d'akin kiba sai lkc lkc zairinka shigowa dubaki' ke Aisha kici gaba da girki har Allah ya dauketa lfy"
"to Hjy"
"ke Zainab kin amince da h'akan?"
"eh na amince".
"to shikenan k'uma Dan Allah kurinka hkr da junanku"
"duk suka amsa to"
"ke Zainab idan kina bukatar wani abu a marmari ki sanarmi ko Aisha sai a dafo maki"
"to Hjy ngd"
"k'uma ki kula da magani sosae"
"bayan Hjy ta koma bangaren su ne Aisha da zhrdee suka koma daki' itako Zainab saida ta juma a parlour snn takoma d'akin ta"
"tun daga lkcn Zainab ta daina girki duk bayan sati biyu Hjy kesa zhrdee ya kai medata hospital kamar yadda doct yace' bayan suyi bincike da zasuyi su gama sai ya dawo da'ita g'ida snn ya tafi kasuwa' ko parlour bata fita shiyasa duk safe Aisha ke shiga su gaisa hakama da yamma' wani lkc kamar da safe kafin yafita kasuwa idan Aisha zataje d'akin zainab sai yahana ko k'uma yace tatsaya ta kare masa abin breakfast idan yafita sai taje tayi abinda zatayi tunda Zainab tafishi".
"jin h'aka yasa masu yawanci lokaci sai bayan yafita kasuwa take zuwa ta dubata' mgnr abinci kuwa duk da Aisha tana samata amma be hana Hjy samata ba' mundun tai abinci da kwaryan Zainab a ciki' mgnr kayan murmari kuwa inna da kanta take mata miyar nama ko kaza ko k'uma kifi tace akawo mata' tunda bacin abu me gishiri takeyiba sbd kunburin da tai' koda ankawo saidai tace Aisha ta dauka tunda zhrdee ba shigowa yakeyi sosae ba' sai yakai kwata uku be lekataba' banlema tunda tace bazata iya girki ba shikenan kakarsa ta yanke saka sai yaga dama yake lekowa"
"wani lkc saiya kwana uku wani lkc k'uma kwana biyu snn ya lekota' Aisha kuwa duk safe take lekawa' mgnr abinci shima h'aka duk lkcn da tai saita sa mata koda babu yawa saidai ba kasafai takeyi ba' saida yamma sbd lkcn ne mijinta ke dawowa' a cewarta k'uma bazata shiga kitchen sbd Zainab ba"
"ita Zainab h'akan be dameta ba sbd baci takeyi sosae ba sbd gishiri' shima abbanta kamar yasan halin da take ciki yasashi siye mata kayan tea manyan gwangwanaye ya aiko mata dasu' mgnr rashin shigowar zhrdee gunta wani zcy tace jeki ki sanarwa Hjy' wani zcy yace a'a kidai bari idan tashigo' wani zcy yace kyaleshi da halinshi kawai"
"zama a b'akin gado tai taci gaba da kukanta' taiga zhrdee yai sallama' ganita yai tana kuka' kusa da'ita yazo ya zauna kusa da'ita a b'akin gado h'ade da cewa lfy koda jikine?"
"bazan tai dashi taci gaba da kukanta' kome yagani oho jawota yai jikinsa ya rungumeta yana lallashinta ya'isa haka kinji' Dan Allah kidaina kuka haka hannu yasa yana share mata hawaye h'ade ta jijjigata alamar rarrashi"
"saida yaga ta daina kukane ya tashi ya dibo mata ruwa h'ade da dauko ledar magani daya shigo dashi"
"menene wnn?"
"maganiki ne Wanda doct ya rubuta asiye' bansamu na siye bane sai yau"
"shiru kawai tai tana kallonsa' da kansa ya bare magani ya ciro yasa mata abaki snn ya dauko cup d'in ruwa yasa mata tahade' saida yameda cup d'in ta'ije snn yasa hannu ya ciccibeta ya kwantar da'ita ya gyara mata kafa' shima hawan gadon yai yafara yimata tausa".
"da sauri tace zafi' h'ade da janye kafarta"
"ohhh!! srry' bansan akwai zafiba"
"dawowa yai ya kwanta kusa da'ita h'ade dasa hannu yana shafe mata ciki' Zainab najin h'aka takara lafewa a jikin zhrdee'ita kanta batasan lkcn da bcc ya dauketa ba"
"Aisha nacan na jiran dawowar zahradee' shiru da taji kamar tabishi d'akin taga ko lfy' can k'uma tace baridai takara jiransa tagani"
"zhrdee yana can gun zhrdee shima kansa besan lkcn da bcc ya daukesa ba' Aisha tayi jira har tagaji bcc ya dauketa' koda zhrdee zai falka ji kawai yai ana kiran asalatu' yana duba agogo 4-30 itama Zainab lkcn ta falka koda ta b'ude ido gani zhrdee tai yana rungume da'ita'jin ta motsa yasashi cewa kina bukatar wani abu?"
"a'a"
"OK"
"gani biyar yakusa yasashi mikewa ya sauka daga gadon snn yasa hannu ya dagota ta mike' dauko mata zani yai zai daura mata' a'a bashi kawai"
"hannu tasa ta amsa ta daura zhrdee ya rike mata hannu suka shiga toilet da kansa yai mata alwala tana yana gamawa yai nasa snn yasake kamota suka dawo bedroom' sallaya ya dauko ya shinfida mata snn yaje ya dauko hijab da wani zanin da zata canza da kansa ya canza mata zani h'ade da sanya mata hijab' dayake a zaune take sallar kamota yai ta zauna shikuma ya nufi masallaci"
Zainab na idar da sallah takoma ta kwanta' shima zhrdee yana dawowa d'akin Aisha yashiga lkcn ta idar da tana sallar' kallo daya yai mata yasan tana cikin fushi' bebiye tataba yace ina kwana Aisha ta?"
"can karkashi ta amsa da lfy"
"kintashi lfy?"
"karamar tsaki kawai tai masa"
"murmushi kawai yai sbd yasan kishine ke damuta"
"Dan Allah hadami tea nasha"
"wa!!! Allah ya sauwake' kajecan inda ka kwana tabaka tea kada"
"ta'iya kwana da miji banle h'ada tea ne zaimata wuya?"
"zhrdee najin h'aka ya mike yakami hanyar fita' gani har yakai b'akin kofa batace dashi komai ba'suna h'ada ido ta hurga masa wata uwar harara' fita kawai yai zuwa d'akin zainab' koda yashiga tana kwance tace kadawo?"
"nadawo' yajikin?"
"ina kwana".
" lfy klau ya jiki"
"jiki da sauki"
"Allah ya kara sauki".
" amin ngd".
"b'akin katifa ya zauna kusa da'ita' ita k'uma yunkurawa tai zata tashi"
"da sauri yace mezaki"
"wanka nakeso nayi"
"to tsaya' mikewa yai ya cire jallabiyar dake jikinsa yarage dagashi sai gajeran wando snn yasa hannu ya dagota ta zauna' cire mata bes d'in dake jikinta snn ya dauko towel ya daura mata yasake riketa ta tashi tsaye yacire ragowar kayan cikin'suka nufi bathroom' suna shiga ya cire mata towel d'in da take daure dashi ya cire nasa saida ya gama cudanyata da sabulu snn yai nasa yana gamawa ya ije sosan yana rike da'ita ya sakar masu ruwa akah"
"zhrdee na rungume da'ita ruwan yagama wankesu tass snn yakashe dauko towel yai ya daura snn itama ya daura mata' karamin k'uma ya goge masu jiki dashi' yana gamawa ya kamota zuwa bedroom tana zaune a b'akin gado zhrdee yana duke a gabanta yana shafa mata mai"
"itako Aisha tanacan tayi fal kamar zata fashe sbd fushi' a zcyrta tana f'adin manafuka alguguma dama ciwon karyane tunda har ta'iya kwana da miji' zaune take ita kadan tana faman cira"
"zhrdee yana gama shafawa Zainab shama ya shafa nasa yakwashi mai yameda kan mirrow' ido kawai Zainab ta xubawa zhrdee h'ade da mmkin anya kuwa zhrdee d'in data sanine? kodai wanine ba shiba?" idan ko shine Ashe dama akwai rana irin yau zaizo nagani' lalla ashe kuwa mijina yana sona idan ko hakane dole na sake dan tse na nunawa mijina soyayya k'uma nayi hkr da duk wata kalubalen da zaizo ya shiga tsakanina dashi"
"wani irin sanyi taji ya ziyarci zcyrta yau kam babu ciwo dan jama take tawarke garau' k'uma a yau take kara jin so zhrdee' shiru da tai batasan lkcn da hawaye na dadi suka zubo mata ba"
"ji kawai tai ana cewa subhnalallah lf"
"da sauri ya kariso gunta ya duka a gabanta yana f'adin lfy?" kodai jikin ne"
"a'a"
"to menene?"
"babu komai"
"idan jikin ne kiyi mgn sai mu koma hospital"
"a zcyrta tace duk da ciwon dake damuna amma ciwon sonka yafi wanda ke damuna'a fili k'uma tace a'a babu komai"
"gani har a lkcn six thirty ne yace to zo mu kwanta' kamota yai suka kwanta yana rungume da'ita yana f'adin Dan Allah Zainab kirinka hkr k'uma kidana yawan tunani kinga bake kadan ce ba' yau ba ko kekadaice bazanji dadi ace wani abu ya sameki ba kinjiko my zzz".
" eh naji"
"k'uma banason yawan kuka idan kinsan Akwai abinda ke damuki zanfi jin dadi ki sanar dani da ki zauna kina kuka' k'uma dan Allah kirinka hkr dani' koda laifine nayi maki zanfiji dadi ki sanar dani da kikama fushi dani'
"yawan fushi nasa najimi yaji ya tsami mace ko k'uma ta fita tasa arai' shiyasa nake alfahari dake a duk inda nake' Dan h'aka kikara hkr akan Wanda nasanki dashi' k'uma dan Allah ku zauna lfy da abokiyar zamanki kinji"
"naji k'uma in Allah ya yarda zanyi aiki dashi"
"yawwa ngd' k'uma inanan ina addu'a Allah ya saukeki lfy"
"Zainab takara jin wani sanyi a ranta"
"Zainab to kiyi min koda murmushi mana kin barni inata surutu ni kadai"
"a lkcn ne tai masa murmushi"
"dagowa yai kan fuskanta yace yawwa ko kefa' snn ya h'ada b'akin sa ta nata yana...
" duk da girman cikin Zainab behanata nunawa mijinta soyayya ba' Dan a yau jin kansa take garau.
"goba da rabi na suka falka'zainab na falkawa tace yunwa"
"yunwa kikeji?"
"eh"
"to zomuje muyi wanka kada mu zauna cin abinci da najasa ajiki ko?"
"to"
"towel d'in su suka sake medawa sukaje sukai wanka suna fitowa towel ne kawai a kugun zahradee ya fita zuwa kitchen' yana fita daga d'akin zainab Aisha itama tana fitowa daga nata d'akin' hangosa da tai da towel a daure a zcyrta tace jarababbe nasan abin daya kaika kenan"
"komawa daki tai' tafasa zuwa kitchen d'in k'uma"
"shiko zhrdee bema gantaba banle yasan tanayi' kitchen kawai nufa yaje ya h'ada masu tea ya dauka zuwa daki' a gaban Zainab ta'ije snn ya zauna' da kansa yake bata a baki gani tea akwai zafi yasa idan ya diba saiya hura kafin yabata"
"saida ya tabbata ta koshi snn yasha nasa'yana gamawa ya kwashe cups din yaje ya wanke snn yakifesu ya dawo d'akin' dogowar rigan atamfa ya dauko yasa mata sbd yaga shine tafi sawa sbd rashin nawinsa' snn shima ya shirya cikin carptan na shadda ya kwashi towels d'in duk ya nike ya dauko magani ya bata tashi' saida tagamasha ya kwashe ya medasu gefe snn dauki karamar jakan da yake fita dashi yace to ni zanfita"